Novel Document

Yaro Ne Complete Novel Pdf Free Download

Yaro Ne Hausa Novel Document Romantic Story

Description/Story:

Yaro Ne! Complete Hausa Novel Document Written By Aysha Yakubu Guri

 

Description

Wata kyakyawar yarinya nagani tana kuka ba qauqauwata,

Dan Allah anty zee kitaimakamin,

Kitafi dani, Bazan zauna da wannan yaron amatsayin miji na,

Anty kicema Abba yahadani da duk wanda yaga dama amman banda wannan yaron,

Wace aka kira da anty zee tace,

Aisha kiyi haquri,

Kidauki wannan aure

Amatsayin qaddara,

Kuma FAISAL yaron kirkine,

Nayi imanin watarana insha allahu saikinyi alfahari da wannan auren

Ni anty natsanesa ne

Cikin kuka Aisha ke wannan zancen,

Ace ni Aisha inrasa wanda zan aura sai qanina,

Suna cikin haka sai ga faty,

Taty tace anty kizo mutafy abba nata kiran direba,

Aisha najin haka takuma, qanqame anty tana kuka, anty karkitafi kibarni anty

Dakya anty zee samu takwace jikinta tagudu,

Nan Aisha taci kukanta tagaji ta tashi tashiga bayi tayi wanka ta dauro alwala ta gabatar da sallar da ake binta

bashi

Nan takwanta a sallayar tana kuka

ahaka bacci yadauketa

Dan taci bashin sa

Misalin qarfe goma da rabi,

Wani kyakyawan matashi yaro ne yayi sallama tare da shigowa falo,

Tsarki yatabbata ga mahaliccin daya qagi wannan kyakyawan bawa nasa

mai suna faisal

Fadan irin kyan yaronnan bata bakine ,

dan kimanin shekara ashirin da biyu a duniya,

Yashigo falon cikin tafiya sa ta natsuwa,

yaganta a falo daganin bacci bata shiyamaiba ya dauketa

yaso yagyara mata amman yatuna da masifarta

Yawuce warsa daki masha Allah

Dakin ya birgesa komai fari gall,

Kasance warsa mai son farin abu

Ya ijiye laidan da yakawo mata yafita bayan minty goma

Yashigo da akwati babba yawuce ciki,

Cikin bacci Aisha kamar an mintsine ta tafarka saka makon qamshin turaren dataji,

Zubur tamike tashiga dakin da masifa,

Saidai tayi rashin sa a ,

Domin kuwa koda tashiga ta tarar ya tada sallah

Cikin masifa tazauna tanajiran ya idar,

Tana zaune har ya idar da sallan,

yajuyo cikin sanyin muryansa mai tsaki yace kintashi ya baqunta,

nashigo…

Bata bari yaqarasa Magana ba tace da Allah dakata ni sa ankace daxaka wani ce yabakunta kana nufin nazo zamane dakai ,

Waima in tambayeka kasan abida akenufi da aure,

Dan ka karanta yana nufin zaka iya,

Inba jaraba irin nakaba,

Ni sa arkace,

Tsabar tashin Kun ya,

Ni zaka aura

Cikin sanyin murya faisal yace kidaina dagamin murya kifi kowa sanin banason hayaniya,

Ku ma da kikecewa

Nasan aure kuwa?

Ga gurin nan mufara da wannan bangaran, sai mugani ko zan iya

Kinsan ausawa sunce sai angwada akansan

Nakwarai,

Yafada yana nuna mata kan bed,

Aisha zaro ido tayi hade da buda baki,

Tana mamakin Faisal

Inwanine yafada mata faisal yafadi haka zata rantse qaryane,

Sai gashi ido da ido

Yake fada mata haka,

Yaron da magana ma wahala takemai,

 

File Name   Yaro Ne… Hausa Novel Doc.
Title    Yaro Ne
Author    Aisha Yakubu Guri
Group    Ai Hausa Novel
Genre  Love & Romantic Story
Published Date    29/04/2024
File Size    100Kb
Format Size    TXT
Phone No    08138873799
Download Yaro Ne Complete Novel Document By Aisha Yakubu Guri

Click the below green button to read the novel online

 READ THE NOVEL


Proceed with your download by clicking the below button

 

 

Be With Us

 

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Back to top button