Novel Document

Bakar Rana Complete Hausa Novel Document

BISMILLAHIRR RAHAMANI RAHIM

Zafin rana ake kod’awa mai wuyar fassara da misali!!! wanda har takai ta kawo mutane basa iya gudanar da harkokin su na yau da kullum,,, har sai sanyin la’asar ya keto. hakan ma ranar yau ta kasance,,,sanyin la’asar yaketo laqwasss! bishiyoyi sunfara kad’awa, mutane sunfara sakewa, masu zama qasan bishiyoyi sun baje suna firar duniya,,kuma labarin su na yau yaraja’a ne akan yaushe rabo da zafi irrin wannan,? wasu nafad’a anyi kwatankwacin zafin a saudiya wanda yayi sanadiyar mutuwar biliyoyin rayyukka, haqiqa ko anan nigeria da ana lissafawa da tabbas rayukan zasuyi muni, duk da ma anayabawa qoqarin gwamnatin tarayya! da najaha, da qungiyar,likitoci ta duniya! da masu haqqi Akan harkokin lafiya akan yadda suke wayar da kai da temakon gaggawa idan buqatar hakan tataso,,,,

Also Download Banana Island Book 1 Hot Romantic Hausa Novel Complete Document

Amma a gefen munauwar ba haka abun yakeba, baida tabbacin wane yanayine ake ciki,,,domin mahaifin sa yayomasa gayyar baqin ciki alokacin da yake,tsaka da farinciki arayuwarsa,,,,lokacin da yakamata ace ya mori quruciyasa lokacin akayi ginin baqinciki azuciyarsa, bayajin komai sai d’aci,,,,,,

Yau RANACE MAFI BAQI DA MUNI GARESA lokacin dayaxo isar dasaqon xuciyarsa, alokacin qaddararsa tasashi kuka, abunda bayazato bare tsammani,,,,,

Also Download Dr Eeshatt Romantic Hausa Novel Complete Document

Yau duk miskilanci da gaye da rashin yadda sun qaura aduniyar sa. ba abunda yake xariya da birgima a duniyar zuciyar sa se kalaman Abbah…qasan tyels yake reto ya kulle d’akin baya motsin kirki domin rikicin dake rayuwarsa yagirmi tunaninsa…a wanan yanayin Ahamad yashigo yafirgita ganin munauwar akan tyels yana birgima, cikin sanyi da rawar murya yace Munnauwar Meke faruwa? idanunsa dake lumshe yabud’e jin muryar Ahamad,,,

Also Download Wace ce ita (Who was she) Hausa Novel Complete Document

Sunyi kad’uwa mai fixgar hankali, domin zaka iya rantsuwa idan qwalla tabaro idanuwansa to tabbas jinine”’ hannu ya miqowa Ahamad alamar yad’agoshi” haka kuwa akayi” Cikin murya maifeshin xafi yace ahamad Abba nason zalintar rayuwata, yanason cutar dani Ahamad,hum, hum,,, Amma wata kila besan aibuna bane, shiyasa yake gani idan yabani umurni ya cimma burinsa!! rabani da khairat ahamad tamakar zare rainane alhalin akwai rayuwa tare dani”’ munauwar kayimun bayani yadda zanfahimta bangane rabaka da khairat ba? bazaka ganeba Ahamad! bazakagane ba! domin wannan abun kunyane gareni ace na Auri y’ar cikina!!!

Also Download Nurul Kalb Hausa Novel Complete Document

Kuma ko y’ar cikinnawa y’ar qauye! kuma ko y’ar qauye bagidajiya’,,,kuma ko bagidjiya y’ar matsiyata, hum!Ahamad wlh koda mafarkine yaxiyarci qwaqwalwata zan auri y’ar qauye xan ajiyeshi “A” gefen ibliz ,,,,d’ifffff fahimtar ahamad ta d’auke tunanisa ya jagule, yakasa me zaice da munauwar dan kwantar masa hankali,cox sarai yagano yarinyar da ake neman laqabawa munauwar,,,,,,

Also Download Banana Island Book 1 Hot Romantic Hausa Novel Complete Document

Kuma muddin itace tunanin sa kebashi,,, zab’in da abbah yayiwa munauwar azahirin gaskiya ya cuceshi,,duk wannan thinking yayi shine adaqiqun da bazasu gaza biyar ba,, yasaki gwaron numfashi tare da lasa baki yace munauwar bakada jah domin hukuncin iyay……NO Ahamad, hum NO…Wlh koda ba itace abba ke nufiba zanyi jayyayya dashi a wannan karon domin sauran matan dukkkk na d’auke su tarkace,, khairat kawai nake gani na amunce ma raina cewa maccece!!!!baxan dakatar dakai yanxu ba munauwar saidai take my advice… kabi abun asannu because I Know abba bayacewa iyi,, yasake cewa a’a!!!! wani malalacin kallo munauwar ya aikoma Ahamad tare da cewa a wannan karon zaice iyi yace a’a Ahamad domin baxanyi biyayya ga auren bagidajiya ba….koda kuwa zan qarar da y’ay’ana atiti, daqarfi Ahamad yad’aga hannu tare da cewa listen…munauwar idan kaya yab’ata be kamata hankali ya b’ata ba…! murmushi yayi wanda yafi kuka ciwoo tareda tsare Ahamad da ido na wasu secound sannan wata zazzafar qwallah ta malalo Agefen idaniyar sa ta hagu,,,cikin muryar kuka da tausayi yace you are right Ahamad!!!

Also Download ABBAN SOJOJI BOOK 2 Hausa Novel Complete Document

Kafad’i Abunda ranka yaso… fad’a domin dafin ciwon na zaunene azuciyar munauwar bata ahamad ba!! you misunderstand,,,munauwar sam ba son zuciyata nafad’a ba! kawai Inaso kabi “Ahankali duk son dazakayiwa wani baikai darajar iyaye ba, sune zasu soka koyaya kazamo””” bazasu tab’a juyama baya ba,,, zasu kyautatama koda kai ba mai godewa bane,,, shiyasa nace kabi assanu kasa Allah shi zai jib’anci Al’amarinka ni ko kai bamu isa goge abunda allah yazanaba…bai jira me zaifito harshen munauwar ba yafice karaf sukayi karo da Amma arikice tace ahamad yayi magana ko har yanxu?…… muryarsa ba dad’in magana yace amma kisa baki abba yajanye ra’ayinsa wannan hukuncin yayi tsauri dayawa…..cikin kaushi tace Ahamad ku kwantar da hankalinku,,,but wlh idan har zuciyata na harba jini dai dai bazan amunce da wannan gurguwar shawara tashi ba domin zancen banxane yakeyi…….

 

Title Bakar Rana
Book Type          Txt
Live On Aihausanovels
Released Date 23th April 2023
Author Asmeenat Zeeyan
Uploader Mr. Aihausa
Phone No:          Nil
Group Brilliant Writers        

 

Domin sauke cikakken Littafin sai ku danna inda aka saka Download Now

Back to top button