Mejo Najeeb Page 50 By Autar Alheri
“Atake furucin mejo tanimu yadawo Mishi, inda yake cewa kadaiyi nasarar kamani mejo sahabi to amma fa kasani kama Jamila ba’abune me sauƙi agareka ba domin kuwa idan kaza tacika tone tone wata rana wuƙar yankata zata tono, alokacinda mejo tanimu nayimai wannan zancen bekawo komai aranshi ba shiyasa beko komabi takanshiba. “Whatt? To wacece wannan Hajiya jalimar? Tatambayi kanshi tambayar kuma da bayada ansarta, tsaki yayi kawai ya watsarda zancen domin kuwa Tashin hankalin dayake ciki akan abinda Hajiya umma tayi Mishi yafi wannan tunanin kuma baya fatar abinda ƙwaƙwalwar shi keson hasko Mishi yazama gaskiya, ahakan yafito daga bathroom zuciyarshi dun a dagule.Hajiya umma kuwa koda tafita Hajiya mama na general perlor cikin tsohon darennan tafito zataje pert ɗin Abba taga gibtawar Hajiya umma a pert ɗin mejo shiyasa tafasa zuwa tazauna tana jiran fitowarta..wani irin kallo Hajiya umma kebin Hajiya mama dashi na tsantsar tsana da ma’anoni kafin tazo har kusanta tace “Safiyya makircinki yafara tasiri akan yarona sedai inaso kisani Jamila bazata taɓa faɗuwa ba nasha gaya Miki wannan amma kinkasa fahimta sabida hakan kizuba ido kiga yadda wasan zeƙare. Daga hakan tajuya zatabar wurin, cikin sauri Hajiya mama tace “karki manta Jamila akullun ina gayamiki cewar ƙarya fure takeyi bata ƴaƴa kuma duk dare daɗewa gaskiya itace ke bayyana kanta kisani ko a inane ko a wani hali gaskiya dai sunanta gaskiya bazata taɓa canjawa ba, najeeb bawani markici dazan Mishi akanki gaskiya ce tafara halinta shiyasa yadawo daga rakiyar shanu shiri, kamar yadda nasaba faɗa Miki kuma har ila yau zan ƙara maimaita Miki Safiyya tafi karfinki domin da Allah kawai ta dogara kuma shine kekareta daga duk wani sharrinki, ɗan nisawa tayi kana tace “kuma ai gaskiya tafara bayyana Maryama she’s coming back Kuma najeeb har ila yau dai ɗanta ne kisan wannan. Tana gama faɗar hakan tajuya zuwa bathroom ɗinta domin tunda Ummi tabata labarin abinda yafaru atafiyarsu take hamdala agun uban giji.Gabaki ɗaya hajiya umma dasƙarewa tayi tunda Hajiya mama tafara magana harta bar wurin takasa motsa koda yatsarta balle bakinta har seda tajiyo rufewar ƙofar Hajiya mama tukunnah tadawo hayyacinta, fuuuu tawuce bedroom ɗinta tana wasi wasi akan tamtanmarta na ganin Maryama da akayi.NigerMatafiya sun sauka lafiya sosai ahalin Alhaji abdussalam idis sukayi farin cikin ganin Maryama wato ammin isseta hakama Issetar sedai ita basusan cewa ɓata tayiba atunaninsu Seyanzu iyayen suka bari tazo ganinsu ne daga inda suka Kaita karatu kamar yadda suke gayawa Mutane…abinfa ba’acewa komai domin ba Isseta ba ko halima da jidda sunsha lele agun waƴannan ahalin musamman zaratan samarin gidan balle isseta, kwanansu biyu da tafiya aka shirya musu kwarya kwaryar walima tamurnar dawowarsu, bayan anyi walimar da kwana biyu Hajiya Hannah tashirya musu zuwa yamai gun abbanta, kuma har ila yau isseta da mejo basu ganaba ko awaya, yayi neman duniya baya samunta a number da Sapwan yabashi Tata ta Niger idan kuma yakira yace abata wayar Ammi tace bacci takeyi, gabaki ɗaya yadamu duk yafice hayyacinshi gaya babu ba’asayin zuwa tunda sun saka binciken waƴannan dasuka farma kesu agaba dakuma na mejo atanimu akan seya gaya musu inda zasu samu Hajiya jamila amma yaƙi faɗa, wannan dalilinne yasa har yau suka tafi yamai besaniba.A can yamai kuwa sosai abban Hajiya Hannah wato Alhaji madu yayi farin cikin ganin jikar tashi, hakan ya tasata agaba suna fira cikin nishaɗi da farin ciki dudda cewar yanzu bayada isashiyar lafiya amma dai alhmdlmulillah yasan kowa…Hajiya tabawa kuwa tana pert ɗinta labarin zuwan Hajiya Hannah yazo mata hakan yasa tanufi pert ɗin Alhaji madu cikin takaici da tsanar yarinyar wanda har ila yau yakasa barinta, tana ɗora ƙafarta a perlor idota ya hasko mata Isseta sukayi ido huɗu da ita…wata irin ƙara tasaki hankali atashe tana nuna Isseta da yatsa baki na rawa take faɗar “yanzu shigiyar tsinanniyar yarinyar nan seda kika rayu har kikazo inda nake ? Nashiga ukku ni tabawa shikenan kin lalata min komai dama seda boka yagayamin kar na yadda nayi ido huɗu dake daga ranar komai ze lalace amma dakike tsinanniya seda kikazo wurina aiko Sena kasheki da hannuna kowa ya huta, tayi zancen tana yowa kan isseta dudda yadda jikinta kerawa sabida tsufa amma mugun abu na aranta… dukkansu ido kawai suka zuba mata suna kallonta harta ƙaraso gun Isseta ba wanda yayi yunƙurin dakatar da ita, seda ta ɗora hannunta akan rigar isseta ne danufin tashaƙeta ne isseta tayi saurin hanƙaɗe abar banza tazube aƙasa wanwar. Kallon mahaifiyarta tayi kana tace “mammey wannan itace Hajiya tabawa hala? Domin daga kalamanta na fahimci hakan? Kai kawai Hajiya Hannah ta ɗaga mata…Itako Hajiya tabawa cikin takaici da alamun zautuwa dasuka rigada suka bayya agareta tace “nice nan Hajiya tabawa faɗi da kyau kiƙara faɗa, nice nan na azabtarda uwarki tun tana yarinya ƙarama nasako mata ciyon danaso nakasheta amma shigiya taƙi mutuwa, nice nan nasa mahaifinta yatsani ƴaƴanta maza nicenan nisantasu dake tunda suka hanamin yayenki danasoyi danna kasheki na Mallaki dukiyarda Alhaji yabaki, nicenan nasaka aka sace ki wata muna fukar aljana takarɓoki, nice nan nahanasu sake waiwayarki domin suji ƙuncin danaji nasaka uwar renonki ta wofantarda lamarinki kikasha baƙar wahala agidansu nasaka tsanarki amutanen gidan dakike duk danki wulaƙanta daga ƙarshe kimutu lallatacciya amma dakike tsinanniya yarinya metaurin kan tsiya shine kika dawo har inda nake naganki, to maza kiɗauko mun takardun nan naƙadarorin daya baki domin mallakinane amma yaɗuka yabawa hannah da ƴarta..sekuma tasaka kuka “nazauna dakai tun ƙurciya nasha wahalarka amma sabida ban haihuba katsaneni kakwashe abinda yake mallakina kabawa Hannah, sekuma ta haɗe huska, cikin ƙunarda zuciyarta ke mata tace “shiyasa natsaneki Hannah natsani ƴarda yafiso daga gareki, kisani nicenan ajalinku Sena kasheki Hannah hhhhhhhh sekuma tayi wata irin dariya tare da kwasar zantuka. “Eh Sena kasheta gatanan me idon mage, hum goyata ai zanyi nacire mata kai, hhhhhh sekuma tasaki dariya, wanda kallo ɗaya dai zaka mata kasan cewar tazare.Tunda Hajiya tabawa tafara magana Hajiya Hannah ke kuka, Itako isseta kafeta kawai tayi da ido ko kiftawa babu…hakama Alhaji madu domin yajima yana zarginta sedai bayada hujjar daze kamata da ita,,,,amma yau da dubunta ta cika gayanan ta fallasa kanta dakanta..wata irin ƙuna yakeji acikin zuciyarshi wai ace matar aurenka keson hallaka zuri’arka Allah yasa mufi ƙarfin zukatanmu.Daƙyar Ammi ta rarrashi Hajiya Hannah,,,,cikin ƙunar rai isseta tace kije keda halinki domin wlh nidai bazan yafe miki hakkinaba mushirikar tsohuwa kawai..wlh komu bazamu yafe mataba cewar nazeer cikin baƙin ciki…itadai Hajiya Hannah batace komaiba se ajiyar zuciya datakeyi tarasa mita aikatawa matar mahaifin nata tayi mata wannan mummunar tsanar…..nasiha sosai Alhaji madu yayi musu akan rayuwa dakuma abinda ke cikinta hakan suka wuni suka kwana cikin alhinin abinda Hajiya tabawa ta aikata agaresu…daga karshe dazasu tafi Hajiya Hannah ta buƙaci tafiya da mahaifin nata sabida halin tsufa gaya kuma babu kowa ataredashi…amma sam yace be yadda ba sedai takiramai wani cousin brother ɗinshi dake cikin garin diffa, sedako su sapwan suka ɗauko shi tare da wasu samari biyu domin sutemaka Mishi wurin kula dashi kana suka ajiye Mishi komai na buƙatar rayuwa sukayi Mishi sallama suka tafi…Hajiya tabawa kuwa hakan Takoma pert dinta yazauna ita bame hankaliba itaba ma haukaciya ba amma dai batasan komaiba kuma bazata gane kowa ba se sambatun munanan abubuwan data aikata. Innalillahi wa’innailaihi raji’un, itakuwa hakan Tata tsufar tazo tare da mummunan saka mako, Allah yakaremu da zuri’armu yasa Mufi ƙarfin zukatanmu, Ameen.Bayan sunkoma da kwana biyu isseta tafara rashin lafiya jiki yaki daɗi kullum cikin ciwo seda Alhaji abdussalam yasa aka kira Dr har gida yadubata akace kawai zazzaɓi ne aka bata magani…tun komawarsu Niger isseta gyara take sha agun duka iyayen ta biyu kowacce gyara take mata babu kama hannun yaro…sun tsimata tsimi bana wasa ba kala tana ɗaurewa har abin yaso fin karfinta domin kuwa yanzu bancin zubar da ƙasanta keyi takai takawo harjin takeyi kamar ana ƙwaƙwalar mata gaba, abin duniya duk yadameta kwana takeyi kuka aɓoye domin tarasa mafita sam bacci baya ɗaukarta kuma kullun seƙara Banka mata kayan sukeyi bacin kayan fruit datake sha kamar ruwa…halima da jidda sunyi tambayar duniya akan miyake damunta sedai tace bakomai, hakama iyayen nata tadena walwala tadena cin wani Wada taccen abinci domin batada nutsuwar yinsu..Kwance tace a bedroom ɗinta akan makeken gadonta tanajuyi sekuka takeyi ƙasa ƙasa gabaki ɗaya yau ɗinnan jitakeyi kamar tamutu sabida azaba…. nazeer ne yashigo bedroom ɗin yana kiran lattey,, lattey domin yaga su jidda a perlor sukace tana ciki. Akan gado yahangota tana rusar kuka, hankaliAtashe yaƙarasa gunta tare da riƙota yace “lattey lpy kuwa? Mike damunkine haka? Jin Muryar yayan nata yasata ɗagowa fuskarta tayi gaja gaja harta kunbura sabida kuka. Innalillahi wa’innailaihi raji’un miye wai yasameki? Yatambaya arikice…. daƙyar ta iya buɗe baki cikin muryarta data gama dusashewa tace “please yayana kakiramin yah najeeb dan Allah wayyyooo Allah nashiga ukku wayyoo yah najeeb help mee innalillahi. “Subhanallah najeeb yana Nigeria ayanzu kafinma yazo aikine kigayamin mikikeso?? “Yah nazeer shine kawai ze iya temakona dan Allah kakiramin mijina nashiga ukku wayyoo Ammina wayyoo…ya’isa hakan zan kirashi gaya gayanan ma kuyi magana yafaɗa yana ɗora mata wayar jin mejo ya ɗaga…ko magana bata bari yayiba cikin kuka tace “yah najeeb help me wlh mutawa zanyi please kazo yanzu wayyoo Allahna…arikice mejo yamiƙe zaune daga kan kujerar office ɗinshi yana faɗar, lafiya mamana? Miyasameki keda waye? Mi akamiki? Mikikeso? Duk atare yake mata tambayoyin babuko ƙaƙƙautawa, yana barin office ɗin. “Marana yah najeeb su Ammi zasu kashe makani dan Allah kazo karna mutu.. innalillahi misuka miki? Mikikeso my mom? “Kaine dan Allah kazooo…it’s okay little mom stop crying please am coming now kinjiko…..”to kayi sauri.. okay ganinan kidena kuka please..dasauri nazeer ya karɓe wayar yana faɗar wai yanzu zakazo Niger najeeb?? Yatambaya cikin mamaki…amma ina mejo kam baya jinshi tuni yayanke wayar tare da faɗawa mota dasauri Captain jameel yazo yashiga, airport kawai yace Mishi ataƙaice….shiko nazeer da kallo yabi wayar hannunshi, tare da juyawa ya kalli isseta dake rusar kuka yace “miyasa zaki tada Mishi hankali lattey? Komi kukeso baza’amiki ba anan sekin kirashi? Kuma mi gwaggo da mammey suka Miki dakike cewa zasu kasheki? Ita dai tana jinshi batace Mishi komaiba domin magana ta gaskiya bamata fahimtar abinda yake faɗa…hakan yayi magana yagaji doli yatafi yabarta dazimmar anjima zedawo yaji matsalarta ( Humm nikuwa nace haba babban yaya ai wannan matsalar ta kai da kai ce mutun ɗaya ne kawai zeyi maganinta kawai kajira zuwanshi kaima🤩🙈)Mejo najeeb nazuwa airport yasamu babu jirgin dazeje Niger sedai gobe wanda zeje ganah ne kawai, hakan yace ba matsala a ajiyeshi a Niger tukunnah suwuce ganah, dudda kasan cewar yin hakan akwai haɗari amma ba yadda suka iya da nacin mejo, ahakan yashiga jirgin suka nufi Niger…suna sauka dama yakira wani yaron General Faruk wanda yasan shi ne a dalilin general Faruk ɗin har suke gaisawa,,,shiyazo yaɗaukeshi zuwa gidan Alhaji abdussalam idis….suna shiga gidan suka haɗu da Sapwan,,,cikin farin ciki yatari mejo amma shi sam hankalinshi baya taredashi, “ina little mom bro?? Yatambaya cikin zaƙuwa. Ɗan waro ido Sapwan yayi kana yace “ikon Allah Bama zaka tambayi su gwaggo ba se lattey? Tana ciki to… okay muje ka kaini gunta, yafaɗa yanayi gaba..haka Sapwan yayimai jagora har pert ɗin da isseta take domin yanada ɗan nisa tsakaninshi dana Hajiya Hannah, bakowa a perlor hakan yasa suka nufi bedroom ɗin, tana kwance daga ita se towel amma dogo daga dukkan alamu daga wanka tafito takife akan bed ɗin. “Mamana, mejo yafaɗa yana ƙoƙarin ƙarasawa kusan gaɗon…azabure tamiƙe jin Muryarshi, aiko dai shine bawaniba, wani irin sufa tayi segata ɗare ɗare ajikinshi batama lura da Sapwan dake taredashi ba…ido yaɗan waro yabuɗe baki zeyi magana kenan yaji saukar nata cikin nashi tashiga missing ɗinshi kamar wata zarriya kuma tana sakin kuka,,sororo yayi yana kallon ikon Allah…hakama Sapwan dayayi mutuwar tsaye sabida mamaki beƙara tsinkewa da lamarinta ba seda yaga tana ƙoƙarin riƙo AK-47 ɗin mejo tare da ƙoƙarin zame towel ɗin jikinta…ido yawaro amugun harzarce yafice daga bedroom ɗin yateda banko ƙofar wanda shi ya ankarar da mejo cewar yafita, aiko cikin sauri yaƙara tallabo ta jikinshi tare da tayata cire kayanshi kamar yadda tafara…. Sapwan kuwa inbanda salati babu abinda yakeyi haryabar pert ɗin yanufi nasu….awani irin mugun buƙace mejo ma yararimi bakinta tare da maidashi cikin nashi yashiga bata wani zazzafan kiss me tsawaya arai……!


