Harijin Sarki Page 9 Romantic Hausa Novel
Sanin kowanne lokaci daga yanzu zai iya dawowa domin ƙa’idar baccinsa yanayi tsakanin asuwa da lokacin salatul Duha ne da wannan Basrah ta fara tashin Hajar fahimtar tayi nisa a duniyar suma ne yasata ɗauko ruwa me sanyi ta yayyafa mata ta tashi firgigit tana dube dube, Basrah ta miƙa mata tufafin ta ta karɓa tana cewa “Kamar wani abu bai faru ba ya nake jina a duniyar hayyaci” kawar da kai Basrah tayi tace “Idan baki tashi ba ya dawo zaki koma duniyar rashin hayyaci domin alama ta nuna Sultan bai samu yadda yake so a gareki ba” zuruf ta miƙe tana tattalewa wai a haka ji take yi yau da dama akan kullum, bata tsaya wanka anan ba ta fice ta nufi sashinsu tana shiga sauran kwarkwarorin sukayo kanta da tambayar kamar wani abu bai faru tsakaninta da Mai martaba ba?Zama tayi tana cewa “Wash na gaji kudai ku bani guri na huta nayi sallah sai na baku labari, ashe Sultan yana sani yake wahalar damu, Ni Jiya da nace masa ya bini a hankali bina yayi” harara Janal ta watsa mata tace “Ke har kin samu damar faɗawa Sultan yanda zai yi dake….” Fahimtar saƙon da takeson isarwa ya fara isa ne yasa tace “Kwarai kuwa harma yabani damar duk sanda nakeson kaɗaici dashi naje a cewarsa har matansa na fisu daɗi tunda Ni na iya sashi yayi release” nan kowa ya dare ya bar mata gurin tayi dariya ta tashi ta shiga wanka ta fito tayi sallah ta kwanta domin duk gaɓɓanta ciwo sukeyi ƙasan zuciyarta cike da jin daɗin ta kuntatawa Janal da Juwair dama sune masu yi masu wani gwalli wai su Sarki yafijin daɗi don haka su yafi ɗauka kwanan turaka.A ɓangaren Samha kuwa bata tashi samun kanta ba Saida gari ya waye tarwai ta fara buɗe idanunta tana kallon ko ina na ɗakin da take kwance, tare da kallon gefe da gefe ta zabura ta miƙe da tsananin kullewar kai, iyakar saninta taje turakar Sultan ta amsa kiransa, to kuma ya taganta a ɗakinta kuma cikin yanayi na tsaraici shin meye kenan ya faru da ita, kuma yaushe ta dawo? Sannan meye ya tsaraitata?” Tambayoyi marasa amsa barkatai haka taketa yiwa kanta gashi an kautar mata da tunani daga hasaso abinda ya faru, ganin zata wahalar da kanta binkicen abinda batasan inda zata samo amsarsa ba yasata tashi ta nufi bathroom tanajin wani ruwa me yauƙi yanata fita ta gabanta da yaketa mata zugi, wanka tayi tanajin a ranta koma shaiɗanin aljani ne ya kwanta da ita to bata yafe masa ba daya sanyata wankan banza, fitowa tayi ta sanya kayanta tayi sallah tana istigifar na makararta sallar asuba har Saida lokacin walaha ya fara shiga sannan ta samu damar yin sallar farilla.Tananan zaune cikin rashin sanin abinda ya kamata tayi tunani akansa taji an buɗe ƙofar ta ɗago kanta hadimar datayi hidima da ita Jiya ce ta rusuna cike da ladabi tace “ranki ya daɗe me kike buƙatar a kawo Miki na ci ko sha” zuciyar Samha a jagule take da son gano gaskiyar abinda ya faru don haka tace “Ki bani komai ba” jinjina kai tayi ta fita babu jimawa ta dawo ɗauke da nau’uka na abin ci da nasha ta aje mata tare da fara haɗa mata ta dakatar da ita da cewa idan ina buƙata zan haɗa je kici gaba da aikinki” Godiya tayi ta fice ita kuma ta koma ta lafe a gadon tare da jan duvet ta rufe jikinta gabaɗaya wani baƙon yanayi takeji a jikin nata da wannan taji Gara ta bawa jikinta Hutu gashi a ƙa’ida ya dace taje taga halin da Sultan ya tashi a matsayinsa na mara lafiyar da alhakin kula dashi yake bisa kanta, Da wannan tunanin bacci me nauyi ya ɗauketa shi kuwa cikin tsarinsa na al’ada kamar yanda ya saba duk safiya yana zagaya sashin matansa yau ɗin ma bayan yayi baccinsa ya tashi me kula da shirinsa yazo ya shirya shi ya fito cikin shigarsa ta asalin basaraken gaske, yana taku cike da izza ya nufi sashin Lalla Najjisa ya shiga ya isheta zaune bisa katafaren gadonta tana kuka, tsayawa yayi a kanta cike da faɗuwar gaba rauninsa akan mata yake ko don dasu aka jarabceshi ne oho, da ƙoƙarin sanyawa kansa dauriya ya isa gaban gadon ya ɗora ƙafarsa saman Bedset ya zubanta idanun.Sun jima a haka kafin ya buɗe bakinsa yace “Akwai abinda ke damunki ne!” Saurin jinjina masa kai tayi ya zauna yana jin ninkin faɗuwar gabansa yace “Meyeshi Najjisa?” Cikin kuka ta zame a gadon ta kama ƙafarsa tace “Na sani kaima ka sani a cikin aurena dakai zuwa yanzu shekara uku kenan, bantaɓa nuna gazawa gareka ba duk kuwa da wahalar da nakesha a hannunka bantaɓa tunanin barinka ba Sultan, amma…….” Sai tayi shiru taci gaba da kukanta me taɓa masa zuciya, ya sauko ya kama hannunta yace “Amma me Najjisa” ƙarawa kukanta sauti tayi tace “Wlh na gaza ƙarfina ya ƙare idan naci gaba da rayuwa dakai a haka zan rasa raina watarana kamar yanda Lallai Mashkur ta rasa rayuwarta a dalilin jarabarka kamar yanda Kwarkwararka Hamand itama ta rasa ranta, da wannan na yanke shawarar rabuwa dakai, Sultan na haƙura da aurenka wlh bazan iyaba, mu bamu haihu ba kuma bamu huta ba, nikam na gaji juriya ta ta ƙare bazan iya ci gaba da rayuwa dakai a haka ba” Miƙewa yayi cikin matuƙar sanyin jiki da bugawar zuciya bai taɓa tunanin, haka daga Najjisa ba saidai bazai taɓa mata dole ba a baya ita taga zata iya yanzu kuma ita ce tace bazata iyaba da wannan ya tsaya bakin ƙofa yace “Bazaki canza shawara ba Lalla Najjisa?” Da hargowa tace “wlh bazan taɓa canza shawara ba kuma bazan taɓa nadama ba Ni bazan ƙara zama dakai ba” murmushi yayi me ɗaci yace “Shikenan” fita yayi ya nufi sashin Lalla Jalila kamar yanda ya tarar da Najjisa itama haka ya tarar da ita ta haɗe kayanta guri guda da alama dama jiransa takeyi ya kalleta itama ta kallesa cikin ido tace “Dama jiranka nake yau gidan ubana zan tafi Markesh bazan taɓa zama da HARIJIN SARKI irinka ba kana ɓaremin gindi ana ɗinkeni tun ina ɗunkuwa sai na daina ɗunkuwa na ruɓe ka zubar dani ka sami wata”Murmushi yayi idanunsa sun kaɗa sunyi ja yace “Bakida wani zaɓin bayan wannan?” Cikin fushi tace “Eh Sultan indai akan zama dakai ne banidashi wlh na gama zama da kai” sake murmusawa yayi yace “Shikenan” a tsarinsa matan aure sunada yanci kuma baiganin laifin mace don tace bazata zauna dashi ba shi kansa da yana da yanda zai yi da bazai zauna da kansa ba, da wannan ya koma sashinsa zuciyarsa a jagule ya ɗauki tawada da takarda ya rubutawa kowacce saki uku ya ninke tare da dukiya me yawan gaske ga kowacce ya bawa Basrah yace ta kaiwa kowacce sannan kowacce a kaita gidan iyayenta da wannan dukiya kuma ayi musu godiya, yana maganar muryarsa na rawa karon farko a rayuwarsa da zuciyarsa tayi raunin da yakejin dama hawaye zai fita ta idanunsa da ya samu sauƙi.Neman guri yayi ya zauna kansa yana juyawa zuciyarsa na karyewa can ƙasan ruhinsa yaji ana ce masa, ka ƙara haƙuri Sultan duhun cikin rayuwarka da sannu zaya kwaranye haske ya game ta amma sai kayi biyayya da sarrafin rayuwarka da sannu zatazo yanzu zatazo yanzun nan”……….




