Gargadar So Chapter 105 By M Shakur
Hawwa fa nada zuciya na bala’i, matsiyacin gudu take shararawa akan titi kaman wata namiji babu tsoro ko daya aranta na accident or something, 45min yakaita wajen plate number Khaleel yawanci Lee ne ajiki, kuma motan tinted ne dudda ansan Lee yana ciki dan har gidan da ake party nashi ne so ambar motan yashiga sabida sun dauka securities nashi ne dan dagashi sai Sam sukazo, probably he will be high lokacin da za’a tashi daga party so is reasonable bodyguard nashi suzo dan babu bodyguard dinshi tareda shi.Shiga Hawwa tayi tai parking idanunta sunyi jazur kaman wuta kaman zata kashe kanta takeji tafito tawani buga marfin motan tawuce wajen duk ana kallonta securities dake wajen sai kallonta suke but babu wanda yace mata wani abu, she comes with Lee car and wearing police uniform so they believe security shi ce ita but new recruit dan basu santa ba, tana shiga wajen yanda taga mata tsirara ana shaye shaye ana rawa some are even having sex wlh taji kaman zatai hauka duk tagama kalle kallenta bataga Khaleel ba, direct stage da DJ ke kai Hawwa ta wuce tasa hannu ta cizge wayoyin datagani azuciye music ya mutu wajen yayi tsit aka dakata da rawa, ta dauki microphone dake wajen taja wani nishi tana bin kowa na wajen da kallo tace “Khaleeel!” Kowa ya kallota banda Khaleel da mata ke jikinsa tsirara suna tattabashi gabaki daya baya hayyacinsa, DJ yace “officer how far na why you go off our thing they no settle you ne”? Yayi kanta zai dafa mata kafada Hawwa tace “idan hannunka ya sauka ajikina saina karyaka nacire hannunka and feeds it to dogs trust me you will be armless harka mutu” wlh saida kirjinshi DJ yabuga kai duka wajenma dudda yaran manya ne but kowa ya tsorata da hijabi police woman da aka gani tana masifa, she’s so feisty, gata kyalkyawan bala’i, ga tsayi, ga kwarjini dawani kalan izza, azuciye Hawwa takara kai mic bakinta tanabin ko’ina da kallo tace “Khaleeeel!” Wani zabura Khaleel yayi yana kokarin tura matan dake jikinshi abuge yace “y……yes Wife!” Juyawa Hawwa tayi ta direction dataji muryanshi ta kalleshi suna daga wani lungu a zaune tareda su Sam da duk suma sun bugu ga mata guda biyu ajikinsu da babu komi a jikinsu sai wani tsinannen igiyan pant irin strippers din nan ne, hawaye ne suka cika idanun Hawwa tana kallon Khaleel da yasan yaji muryanta ya amsa yazauna yana layi but baisan inda kanshi yakeba, ga matan suna jikinsa har lokacin yarda microphone din Hawwa tayi tafara tafiya azuciye wlh kawai aka shiga gyaramata hanya kowa na kallonta tawuce inda suke aguje matan suka tashi suka gudu bata cemusu komiba cus her fight is not with them, tana zuwa takama hannun Khaleel bude idanunshi yayi yakalleta dudda yana cikin maye but saida yayi wani murmushi yawani tashi yafada jikinta yarungumeta sosai yace “wife I’m hungryyyyyy” runtse idanu Hawwa tayi kuka na so ya kufce mata amman tahana kanta ana kallonsu ciroshi tayi daga jikinta takama hannunshi tarikeshi zasu wuce Sam yatashi yana tangadi yarike hannun Khaleel yace “where are you taking my brother I brought him here not y……..” bai karasa maganan ba Hawwa ta daukeshi da mari jikake tassssssss! Wlh saida Sam yafadi akasa ya zauna dabas yadagata kuncinsa yana kallonta, Hawwa ta zaunar da Khaleel taduka takama kwalan rigan Sam dake kallonta looking high tace “duk randa ka kara kuskuren kawo mijina irin wajen nan i will trash you so well da saika gane baka da wayau did you hear me?” Ta dakamai tsawa daya amsa ko’ina voice dinta with so much izza, arude Sam ya gyadamata kai yace “okay” dan wlh ya tsorata da Hawwa sosai, tasakeshi ta wuce ta daga Khaleel yakara rungumeta yace “I’m hungry wife” kokarin fita dashi daga jikinta tayi yaki fita hakan yasa she just hugged him back tashiga tafiya dashi ahaka akafara woooohhh they look so cute together yanda Khaleel ya kankameta kanshi na kirjinta yanda take tafiya dashi hugging him back ahankali gudun karyaji ciwo or something shows this 2 love each other extra-ordinary much, tawuce mota dashi tabude baya kwantar dashi tayi ta gyara kafafunshi ta kulle motan tadawo gaba ta zauna tasa child lock kafin tanatana tuki yabude kofan yafita taja motan sukabar wajen saida tahau babban titi tafashe da kuka is this her life now? Looking after miji haka? Shine mata, party da shaye shaye, another 1hr dan tashiga traffic yakaisu gida tai parking ta share fuskanta tasss tafuzar da iska tafito tabude baya takamashi tana dagashi dasauri yabude idanu kadan yana ganin itane kawai yakai hannunshi yana taba boobs nata yana kokarin jan riganta sama abuge yace “wife zansha nonooooooo” kabar da hannunshi Hawwa tayi har saida hannun yabuge dasauri takama hannun tarike tama rasa mezatayi tace “let’s go inside” fito dashi tayi tasa hannunshi akan kafadanta bamaya iya tsayuwa da kanshi dasauri su Salman sukazo yace “let’s help you with him Ma” dasauri Khaleel yashige jikin Hawwa ya kankameta yace “don’t touch my wife why are you so close to her” yasa hannu daya yashiga ture Salman back abun gwanin ban takaici da dariya duka, jawoshi Hawwa tayi yasake shigewa jikinta anatse cikin karfin hali da dauriya tace “don’t worry Salman I can manage thank you” gyadamata kai yayi yawuce dashi da sauran security duk sai Hawwa tabashi tausayi, he was happy dayaga Oga ya chanza har yana zuwa aiki but look at him, saikuma ahankali yace “it’s gradual process sha yayi two days baisha komi ba, baije party ba is something Oga baitaba kwana biyu baisha komi ba bai kuma taba komiba wlh kodako da watan ramadan ne yana abinshi da daddare”.Daki tawuce da Khaleel duk Mommy na kallon komi tasama like tun fitan Hawwa ma da PA ta sanar da ita anga Hawwa nafita murmushi tayi tace “da kyau Khaleel hakanan ahanaka more rayuwa” Kofansu Hawwa ta shiga dashi ta maida kofan tarufe tasaka key tana rike dashi suna zuwa falo tawani turashi kan dogon kujera ranta yayi masifan baci tawuce sama fuuuuuu Khaleel yatashi yana tangal tangal gaban wandonshi yamike yashiga binta daki Hawwa tabude kofa tashiga tafashe da kuka sosai.


