Hausa novels

Asanadin Makwabtaka Book 2 Page 20 Complete Novel

*ASM Bk2020*

 

_Destiny may be delayed but cannot be changed…._

 

 

*DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI*

 

 

 

 

 

 

 

……..Suna hawa hanya wayar Haisam tay kara alamar shigowar message a hankali ya janye hannunshi daga rik’on da ta yi mashi ya d’auki wayar yana k’ok’arin dubawa,

 

_Take it easy on her sabon shiga._

 

Abunda aka turo kenan kuma ba kowa bane ya turo fa ce Abbas, d’an guntun murmushin gefe yay ya fita daga wurin ya maida wayan ya ajiye suka cigaba da tafiya, Abbas na komawa part d’in Haisam bedroom ya nufa ya fad’a saman gado nan take yaji kewar matarshi ta rufe shi wanda in ba don hidima ba ba yadda za’ai suna wuri d’aya har yaji kewarta can ya yunk’ura ya tashi zaune ya kai hannu ya d’auki wayarsa dake gefenshi ya shiga call log, lambar Feenah ya kira saida ta kusa katsewa tay picking yadda tay Magana daga jin muryarta ta fara bacci, bayan sun gaisa ya tambayeta yara tace duk sunyi bacci yace Ok yana son ganinta ta tambayi inda yake yace ta biyo ta kopar baya yana nan ta amsa da ok, saida ta d’aura hijab a kayan baccin dake jikinta sannan ta fita, tana zuwa bayan ta hango shi a tsaye d’an can nesa ta nufeshi tana zuwa gabanshi da murmushi tace mashi “Dear bakai bacci ba” d’an ta6e baki yay yace “yea na kasa shiyasa na kira ki ki taya ni fira” a d’an shagwa6e tace “kai dear wani irin fira yanzu bacin k’asan inda muke hakanan ka tado ni ina bacci na…” bata k’arasa ba ya janyota jikinshi ta waro ido kafin tace wani abu ya rigata fad’in “Wato kin manta dani ko har kina iya yin bacci hankalin ki kwance” tana ganin yadda yay Maganar ta fara k’ok’arin raba jikinta da nashi tana fad’in kada wani ya gansu, K’in sakinta yay ya riketa gam yace “to a gammu mana zunubi muka aikata ko me” d’an yamutsa fuska tay ya fara kokarin janta yace suje tay mashi massage k’ilan yay baccin turjewa tay a marairaice tace “amman Dear kasan fa a inda muke yanzu fisabilillahi a ina zan maka wani massage” ya bata amsa da part d’in Haisam idanu waje tace “ya hakan zai yuwu cikin Abokanka!” d’an murmushi yay yace mata ai ba kowa shi kadae ne Haisam d’in ma ya fita da Amaryarshi tana jin haka ta d’an bud’a ido Abbas d’in yay dariya yace su je mana, to dae itama tana kewan mijin nata hakan yasa ta bishi suka nufi kopan baya mai stairs da zasu kai ka parts d’in sama ta baya, suna shiga kopan ya sungumeta yana taka staircases d’in sai yan nok’e nok’e take don gaba d’aya a d’arare take Allah yaso har suka haye ba wanda ya gansu ya tura kopar ya shige da ita, to dae Allah ya kyauta jin kunya ko tashin yara,

 

 

Suna hawa hanya sosae ya tambayi Fanan ko tana jin yunwa tace a’a just abu mai sanyi take buk’ata ya jinjina kai still hannunsu na cikin na juna a gaban wani cold store ya parker motan yace mata yana zuwa ya fita, after some few minutes ya fito hannunshi ruke da Leda mai d’auke da tambarin wurin ya zagaya ya shiga Motan bayan ya mik’a mata ya rufe kopan kafin yaja suka tafi, bud’e ledan tay Manyan robobin ice cream ne guda biyu ta curo d’aya ta bud’e ta fara sha cike da salon jan hankali ta rink’a d’e6owa tana kaiwa bakinshi ba tare daya ce komae ba ya rink’a d’an bud’e bakin yana sha, zagayawa yay da ita gari bayan wani lokaci ya tambayeta is she calm su koma gida sai ta wani langa6ar da kai cike da marairaicewa tace “I know su khairat aren’t sleeping yet suna can suna shouting and it caused me headache” nodding kai yay idonshi akan hanya can ya tambayeta yanzu ina take so suje ba tare da ya kalleta ba, tace “somewhere very quiet and calm” d’an juyawa yay ya kalleta idonta akanshi ta d’an d’age mashi gira, d’an murmushi yay ya maida idon kan hanya can kuma sai ya taka burki a gefen hanya tana kallonshi yace ta fito tay driving d’in zai yi wani abu ta amsa da Ok ta bud’e kopan lokacin shima ya fito saida ta d’an shafi gefen fuskarshi yay mata Murmushi kafin ta zagaya ta zauna a driver seat shi kuma ya shiga inda ta tashi ya zauna bayan duk sun rufe kopopin kafin ta ja Motar ya kai hannu ya d’auki wayarta dake ajiye a gaba lokacin ta tambayeshi ina zasu yace mata yana zuwa hakan yasa ta dakata bata ja Motar ba, Google map d’in wayarta ya shiga ya rubuta inda zasu sannan ya aje mata inda zata rink’a gani ta kai idonta kan wayan tana ganin wurin daya sa ta d’an juyar da kanta gefe ta saki wani kayataccen murmushi kafin taja Motar tana bin Map d’in suka tafi shi kuma yanata latsa wayarshi da alama yana wani abu ne, kusan 30 minutes sannan suka iso harabar katafaren Hotel d’in ta nufi inda aka tanada don ajiye Motoci ta sama ma tasu wuri a cikin jerin rantsattsun Motocin dake wurin, juyawa tay ta kalleshi tace sun iso ya d’aga mata kai sai kuma ya d’ago daga kallon wayar yay mata alamar suje da kai tana k’ok’arin bud’e Motar taji cool voice d’inshi yace “Are u going like this?” Dakatawa tay ta langa6ar da kai shi kuma ya d’age mata gira alamar jiran amsarta sam ta manta ta d’aukko mayafi can ta tuna da kallabinta babba ne ta curo shi ta bud’e ta rufa saman kan ba laifi ya saukko har kusan k’ugunta sannan ya bud’e Motar itama ta bud’e ta fita, suna zuwa reception ba 6ata lokaci aka basu key d’in d’akin da tuni ya kama masu online suka nufi VIP inda d’akin yake ya bud’e yay mata alamar ta shiga kafin shima ya shiga kopan ta rufe, babban single room ne mai d’auke da had’addun Furniture d’akin ya k’awatu ga ni’imtaccen sanyin Ac had’i da sanyayyan kamshi na tashi, gefen gadon Fanan ta tsaya idonta akan shi har ya k’araso ciki ya aje wayoyinsu da keys kan bedside drawer ya d’ago shima ya tsaya a gabanta suka cigaba da kallon juna, wani kalan kallo da basu saba yi ma juna irinshi ba suke bin juna dashi kasa jurewa Fanan tay ta d’an sadda kanta don wani irin kwarjini yay mata, d’an murmushi ya saki ya kai hannuwanshi ya dafa shoulders d’inta da sauri ta d’ago ta kalleshi ya jata jikinshi yay hugging nata ta wani kankameshi sosae kawai sai jin sobbing d’inta yay alamar kuka take slowly ya d’ago da ita ya ga da gasken kukan take tak’i had’a ido dashi, da wata irin murya ya kirata”FANAN” yarrr taji tsigar jikinta ta tashi don rabon da ya kira sunanta har ta manta ganin tak’i dagowa yasashi sa hannuwanshi ya d’ago da face d’inta ta kalli cikin idanunshi da idonta jage jage da hawaye underneath his breath yace “what for??” Motsa baki ta fara a hankali tace “ba komae Ya Haisam am just feeling dat am d happiers person on earth now, nagode ma Allah burina ya cika mun zama married couple” murmushi kawae yake saki yana kallon yadda take Maganar, ya sani tana matuk’ar kaunarshi shima kuma yana jin sonta a ranshi, Cupping face d’insu yay suka cigaba da shakar kamshin juna gaba daya she’s irresistible ga lafiyayyan Namiji at dat moment a hankali ya d’ago da face d’inta ta yadda har tsinin hancinsu ya had’u slowly ya had’e lips dinsu wuri guda without wasting time suka shiga ba juna deep French kiss kasa daukarsu kafafunsu sukae suka kai gadon suna cigaba da bawa juna very hot romances na wani lokaci ba k’aramin kokari Haisam yay ba ya iya controlling urge d’insa a lokacin ganin suna niyyar kaiwa wani mataki da bai shirya ma hakan ba, da k’yar ya d’an ja jikinshi breathing rapidly Fanan na ganin hakan ta kalleshi da idanunta da tuni sun canja daga sufar su ta ainihi shima kallonta yake ganin yanayinta yasashi d’an jawota ya kai bak’inshi saitin kunnanta cikin trembling voice ya furta “am sorry isn’t proper in a Hotel room” da sauri ta runtse idanunta all she needs at dat Moment was for him to do it with her don ba k’aramin tsumuwa tay ba shi kanshi dauriya ce kawae don kuwa bacin kasancewarshi lafiyayye Abbas da Najeeb sai da shima suka gyare shi tsabb, kasa cewa komae tay ta kife kanta a chest d’inshi tana ci gaba da breathing quickly a hankali kuma wasu siraran hawaye suka fara zubo mata amman bata bari ya gani ba, jin yadda take numfashin yasashi kai hannu yana rubbing soft skin d’in bayanta dat’s opened alamar rarrashi ta lumshe ido a hankali numfashinta ya fara daidaituwa bayan wasu mintuna ya d’an d’agota jin tayi tsit ya ga tayi bacci ashe bin face dinta yay da kallo kafin ya kai hannu ya goge yan guntun kwallan dake mak’ale a idanunta wanda bazai tantance na miye ba kafin ya gyara kwanciyarshi ya daurata kan chest d’inshi sosae, shiru yay duk jinshi yake wani iri don abunda ya faru tsakaninshi da ita abune da bai ta6a aikatawa ba shi ko had’a jiki da mace ma in ba ita ba da yan’uwanshi ko Farha bai ta6a had’a jiki da ita ba sai dai ya dafata ko ya kama hannunta in ta kama SAI KUMA ZARAAH zuciyarshi ta raya mashi hakan lumshe ido yay ya fara tunaninta kwana nawa bai ji ya take ba Saboda hidima lokaci guda yaji yana son ya kirata yaji ya take a hankali ya mik’a hannu kan side drawer ya d’aukko wayarshi saidae yana duba time yaga dare yayi sosae shi kanshi baisan dare yayi haka ba kusan d’aya saura na dare, shiru yay yana kallon wayar sai kuma ya shiga messaging ya rubuta mata sak’o kamar haka,

 

_Hope u’r doing gud Zaraah._

 

Daga haka ya maida wayar ya ajiye,shiru yay yana tunanin yakamata su koma gida gashi duk baijin dad’in jikinshi yana son yay taking shower amman kuma baison maida kayan jikinshi kawae sai yay deciding in yaje gida yayi tunda ba wani abu ya same shi ba, kallon Fanan yay da alama in ba ya tasheta ba ba tashi zatai ba, a nutse ya fara tashin ta whispering her name a hankali ta fara motsa idanunta suka fara bud’ewa tana yi tana lumshe su har ta idasa ware su a kanshi ta k’ura mashi ido kaman bata ta6a ganinshi ba d’age mata gira yay ya furta “My Lazy wife…” tura mashi baki tay ta maida kan jikinshi tay lamo yaci gaba da fad’in “it’s already late yakamata mu tafi u can rest more there” jinjina mashi kai tay ya d’an duk’a a hankali yace “do u need to take bath?” shiru tay har saida ya k’ara maimaita mata sannan ta d’aga kai alamar eh ya d’aga ta yace suje ya taimaka mata ba tare da ya jira cewarta ba bayan ya mik’e ya sunkuceta gaba d’aya yay toilet da ita. Tunda su ka hau hanya ta juyar da kanta tana kallon gefe akai akai yake kai ido ya kalleta can ya kamo hannunta ya d’an matsa ta juya ta kalleshi ya d’age gira yace “Why are u sulking?” a hankali ta girgiza mashi kai alamar ba komae suka ci gaba da tafiya ita kanta ta rasa mike mata dad’i ma jinta take wani iri, koda suka isa bai nufi Parking space ba a gefen Entrance d’in gidan ya parker Motar suka fito a tare ya zagaya wurinta ya kama hannunta suka shiga main parlon ba kowa tsit kake ji da alama kowa yayi bacci don kusan k’arfe 1:30 na dare, har bakin part d’in da aka saukesu ya kaita ya manna mata kiss a goshi had’i da fad’in “Good Night” ta d’an yi mashi murmushi kafin ta juya ta shige shima ya nufi hayar fita, tana shiga parlon ta iske khairat kwance kan doguwar Sofa tana waya koda ta ganta ta shigo da sauri ta tashi zaune Fanan d’in ta nufeta ta fad’a gefenta ta zauna ta d’age kai sama ganin haka yasa khairat ce ma wanda suke wayan “Honey excuse me I will call back” daga haka tay cutting call d’in idonta kan Fanan tace “bestie where u from at dis time nata nemanki ban ganki ba I even call ur phone yana ringing baki d’aga ba” daga yadda take ta juyo da kanta tana kallonta ba tare data ce mata komae ba itama khairat d’in bin ta take tayi da kallo can idonta ya sauka a kan Fanan d’in da rabinshi ke bud’e k’ura ma gashinta ido tay sai kuma ta kai hannu ta ta6a da sauri ta sauke hannun ido waje ta ke kallon Fanan da itama kallon nata take far far da ido khairat tay tace “what am i seeing kar dae kice man he has taken ur pride tun baku bar Kasar ba?” Sigh Fanan tay ta furta “dat’s what i wished..” gwalo ido khairat tay ta maimaita abunda Fanan d’in tace cikin d’aurewar kai ta nuna kanta tace “but d wet hair…” tura baki Fanan tay kawae, cikin k’aguwa Khairat tace “pls tell me d truth abunda nike tunani ya faru ko?” D’an guntun tsoki Fanan tay kafin tace “uwar gulma to ba abunda ya faru khairat it nearly happened but he said it’s improper to do it in a hotel room yanzu kin ji ko sai ki kyale ni pls” bud’a baki khairat tay sai kuma ta kyalkyace da dariya can tace “ai da kun fad’a man na baku keys d’in guest house d’in Dad sai kuyi shagalin ku a can ni ina nan ina aikin nemanki ashe kina can kina enjoying” harara Fanan ta galla mata ba tare data ce mata komae ba khairat d’in ta sake cewa “U know what gara da ba abunda ya faru asirinku a rufe don yadda mijin nan naki yake k’akk’arfa I am very sure if to say it has happened definitely u would come back with bow legs” tana rufe baki Fanan d’in ta kai hannu ta fara bugunta sosae ta mik’e da sauri tana fad’in bafa ita ta kashe zomon ba.

 

Yana fita ya shiga Motan ya kai ta Parking space bayan ya parker ya d’auki d’ayar robar ice cream d’in da bata sha ba ya bud’e still akwae sanyi don lokacin da ya siyo shi a kankare yake a nutse ya fara sha don yunwa yake ji tun a Hotel d’in ma yaso su ci Abinci amman ganin dare yayi sosae yasa bai sa su tsayan ba, saida ya shanye shi duka sannan ya bud’e Motar ya fita ya nufi part d’inshi ta baya, yana shiga bedroom d’in ya had’a ido da Abbas dake kishingide jikinshi sanye da sleeping dress da alama bai dad’e daya kwanta bama yana ganin shi ya fara sakin wani shu’umin murmushi Haisam ya nufi edge d’in gadon ya zauna fuskarshi a sake Abbas yace “I thought can zaku kwana ai” d’age mashi gira yay ba tare daya ce komae ba, dagowa Abbas yay ya kai hannu gefen kafadar rigarshi inda jan bakin Fanan ya d’an goga ya bud’a ido yace “zargi na ya tabbata dae hope baka dae illata masu yarinya ba a Hotel H,zakee” hannu ya kai ya buge mashi hannu ya mik’e yana fad’in “We’re Adult so we know what’s right” daga haka ya nufi Toilet Abbas nata mashi dariyar shak’iyanci. Washe gari lahadi Abbas yaso su tafi to amman yana son ganin tashin su Haisam d’in hakan yasa yace ma su gwaggo sai washe gari in suka wace suma sai su d’au hanya tace Allah ya kaimu, Ranar Litinin Misalin k’arfe goma saura na safe su Haisam sun gama shirinsu tsab dam ba wani shiri bane sosae don daga su sai kayansu ita dama Fanan acan aka siya mata komae duk da gidan da zasu zauna Companyn da Haisam zaiyi aiki ne suka basu akwae komae a ciki amman duk da haka saida aka k’ara siya mata wasu abubuwan, Misalin k’arfe goma duk aka fito don rakasu Airport harda kakar Fanan da wasu daga cikin yan’uwansu da suka zo za’a tafi Farha ma taso ta bisu amman Hajiya Maryam tace ba yanzu ba sai in zata je sai su tafi tare gaba d’aya yan gidan dasu Abbas da gwaggo,kawu Amadu harda Saleem da Najeeb shima daga nan zai koma Lagos acan jirginsu zai tashi gobe dama bikin kawae ya kawo shi, Amarya Fanan na sanye da hadaddar jallabiya dark green ta fito mata da gasken ta sosae yayinda Haisam ke sanye da fararen suit bayan sun isa Airport d’in suka tsaya suna sake yin bankwana Farha sai kuka take yar uwa zata tafi suka rungume juna itama Fanan d’in hawaye take bayan ta saketa ta nufi Mommynta ta rungumeta sai lokacin tasa kuka sosae itama Hajiya Maryam d’in k’arfin Hali kawae take amman kad’an ya rage tasa kukan tana rungume da ita take k’ara jaddada mata fad’an da tayi mata game da rayuwar gidan Aure da biyayyar miji,haka dae sukae bankwana da kowa Senator ma ya k’ara yi ma Haisam nasiha kan Amanar Fanan da aka damka mashi ya tabbatar mashi da zai ruk’e Amanarta, saida ya rungume duk yan uwanshi su Laila Jidderh nata kuka haka su twins ya duk’a a gabansu yana rarrashinsu ya tabbatar masu in akae Hutu zai sa akawo su Jidderh na jin haka cikin muryar kuka tace “Big bro nima” ya d’aga kai ya kalleta da d’an murmushi ya jinjina mata kan, bayan ya mik’e ya nufi su gwaggo da Kawu Amadu yayi masu sallama duk sukai mashi fatan Alkhairi da godiya sosae ya kai idonshi kan Nameer dake ta sakin murmushi yace “Sarkin murmushi sai yaushe?” Yar dariya yay yace “ai ni nan zan zo in cigaba da karatu ba mun gama magana ba” jinjina mashi kai yay daga haka ya nufi Mahaifiyarshi ya kama hannunta duk ta shiga damuwa sai kace yau zai fara mata nisa, cikin breaking voice tayi mashi Addu’oi da fatan Alkhairi kafin suka rungume juna daga nan kuma Hajiya ya nufa ya tsaya gabanta suna ma juna murmushi ya kamo hannuwanta slowly yace “Thank u for everything Sweetheart, am gonna miss u…..” bai ida ba ta fashe mashi da kuka ya jawota ya rungumeta sosae, yana matuk’ar k’aunarta kamar yadda take kaunarshi yadda yake jinta ko Mahaifiyar shi bai ji haka lokaci guda idanunshi suka canja yaso ta bishi amman ta k’iya ko jiya saida yayi mata Maganar to tama k’i zaman Abuja balle kasar waje, haka Fanan ma ta zagaya

tay sallama da kowa shi Dad d’inta ya koma Lagos amman shima ya mata Nasiha kafin ya wuce kuma shi ganinshi a wurinta ba matsala bane don US gidane a wurinshi, bayan Haisam yayi sallama da kowa yan’uwanshi sannan ya nufi Abokanshi na Amana sukae mashi fatan Alkhairi kafin ya juya ya tafi sai kuma ya dakata ya kira Abbas ya nufeshi ya tsaya gabanshi idonshi akanshi shima Abbas d’in kallonshi yake yana jiran yaji mi zaice can yace mashi “Abbas pls ka kula da ZARAAH, i entrusted her to u yarinyar ta damu da nisan da zanyi pls make sure bata yi maraicin YA HANDSOME ba” yana kai k’arshen Maganar yaji wani abu mai kaman kwalla na son taruwa a idonshi tunowa da yadda suka rabu da sauri ya d’an d’aga masu hannu ya juya Fanan da sauran masu tafiyan suka rufa masu baya anata d’aga masu hannu masu kwalla nayi, nima dae nayi kwallan Ya Handsome d’in mu ya tafi😭Muna maka fatan Alkhairi.

 

 

 

Uhmmmm, an gama Takun Farko da Sabon salo yanzu saura kuma An yanka ta tashi, amman fa ba wani abu nike nufi ba face Kaza aka yanka ta tashin🤣

.

Asanadin Makwabtaka Book 2 Complete Novel Txt

Back to top button