NA
AISHA ALIYU GARKUWA
Ƙirjinta, tare da ɗaura nata hannun kan mararsa.
Tana mai shafawa a hankali, cikin son sama mishi nitsuwa, ta ɗan hura masa sassayan iskan bakinta, kan fuskarsa, hakan ne ya sashi lumshe idanunsa tare da sauƙe nannauyan numfashin.
Cikin yanayin fara mance ɓacin ran da yake tare dashi.
Ya fara cusa hannunsa cikin rigarta.
Idon sa ya buɗe cikin mamakin jin abinda tace.
“Sorry Naan rigar ta takura maka ko!?”.
Kamar soko ko kuma gwaula haka ya gyaɗa mata kai, kamar wani ƙadanƙare.
Ita kuwa Jannart ido ta jujjuya mishi kana a hankali ta zame riƙar ƙasa, tare da motsowa garesa, kanshi ta manna kan ƙirjin nata, tare da cutsa yatsunta tsakiyar sunan kansa.
“Shhhhhhhh”. Ya saki wani narkekken sauti.
Ita kuwa cikin ɗan yanayin tsoro-tsoro ta fara yin ƙasa da boxes ɗinsa.
Cikin wata iriyar fitinenneyar murya mai kashe jiki da zuciya da samar da nitsuwa, tace fara mgn a hankali.
“Bana son ganin damuwa a kan Kekkyawar fuskar mijina.
Kada ka, damu koda su Abba sunƙi mu koma tare, ai kamar yaune zaka dawo ka sameni inayi maka tanadi da kekkyawan shiri, dani da baby’nmu”.
Cikin diriricewa kan ƙirjinta murya na rawa alamun ya ɗimauce da caɓɓullenta kamar zaiyi kuka yace.
“Janna ta yaya zanje in rayu a can tsowon wata biyu babu, ke babu ɗumin jikinki, babu Caɓɓullena, babu ɗumin babyna, babu kekkyawan kusanci babu kamshinki, wlh bazan iyaba, bazan juraba”.
Sai kuma yayi zillo da ɗan ƙarfi jin yadda tayi wa D dinsa wani irin amintaccen kamu mai sakar da jin daɗin duniya.
“Ashhhhhhhhh Sweetheart so sweeeeeeet”.
Cikin rawan jiki ya kare mgnar tare da zare dukkan kayan jikinsa da nata.
Kana ya kwantar da ita, cikin Muryar kukan fitinarsa daya taso yayi mata rumfa da ƙirjinsa.
Da sauri ta rumtse idanunta tare da ƙaƙƙame damatsan hannunsa,
Ta saki wani nakasasshen sauti lokacin da taji yana ziyartar mihallinsa.
“Washhhhhhh Naaaaaaan”.
Cikin karkarwa yace.
“oh Yes Yesss Ohh Yessss! My Janna”.
Ruggume shi tayi tsam a jikinta jin ya gama samun masauƙi.
Yayinda shima yayi saurin cusa kansa tsakanin kafaɗanta da wuyanta, bakinshi ya manna a kan kunneta, yana mai sarrafa ƙugunsa a hankali.
“Ashhhhhh hashhhh Hahhhh Naaan Nannnuuuu oh Yes Yesss Naaan”.
Tayi surutan a haɗe kuma cikin ƙanana kuka mai nuna ƙololuwar jin dadin da take ciki, da kuma fita hayyaci.
Hakan ya zaburar dashi tare da ingiza wutar sha’awar da yake cikinsa.
Cikin wata iriyar narkekkiyar murya mafi kashe jiki yace.
“Janna daɗeee?”. Ya ƙare tambayar yana kai mata zazzafan ziyar mai cike da aminci.
Hakan yasa cikin tsananin gigita murya a fizge ta yarfa hannu tare da buɗe murya da ƙarfi tace.
“Yess! Yesssss! Yesssss! Naaaan Nannu daɗi daɗi! Daɗi!!!!!! Ahhhhhhhhh Shhhh i love You my everything I love you so much my life oh yeah Thanks”.
Cikin tsananin gigitaccen sautin mai cike da gurnani yake cewa.
“So Sweetheart kinajin Daɗi yadda nakeji?”.
Gaba ɗaya sun gigice sun ɗimauce, fautauci sukeyi cike da yaƙini da karsashi.
Hakan yasa suka samawa kansu cikekkiyar gamsuwa.
Bayan kamar awa ɗaya.
Ruggume da ita yake suna maida numfashin gajiya.
A hankali ya ajiyeta bakin gado.
Kana ya juya, zuwa gaban durowarsa.
Wani file ya ɗau a ciki, kana ya juyo dawo, gefenta ya zauna.
Kusa da ita, cinyarta na manne da masa, cikin sauƙe numfashi, ya kamo hannunta na dama da hannunsa, na hagu.
File ɗin dake cikin hannunsa na dama, ya damƙa mata cikin hannun damamta.
Da sauri ta ɗago idanunta ta kalleshi.
Kanshi ya kwantar bisa kafaɗarsa yana maiyi mata wani irin amintaccen kallo mai cike da so ƙauna jin dadi.
Cikin tattausan murya yace.
“Wanna takardune na gidan da kika fiso fiye da komai a rayuwarki, gidane da babu wani gida da kikeso sama dashi sai Aljanna, takardun gidane da kikayi kuka dan kewar barinsa har kike cemin kinaji kamar bazaki sake zuwa cikinsa ba.
Na bakishi na mallaka mishi tukuicin budurcin da kika ankiltamin kika bani cikin aminci da tabbatarmin da ke mai tarbiyace da tsare kai.
Na bakishi duniya da ƙiyama, kinga shaidar ya zama mallakinki kinga sa hannunna gana Abbana gana Baba Mauɗo, gana Barrister Jalaladdeen lawyer na dana Abbana”.
Ido kawai ta zuba mishi kamar bata fahimtarka
Shi kuwa Rayyern takardan dake cikin File ɗin dake asalin komai sunansa ne a ciki ya zaro tare da nununa mata komai an maidashi Jannart Abdulkareem Sale Dakata”.
Cikin tarin mamaki, al’ajabi tace.
“Naan!”.
Murya a sake cike da jin daɗi yasa Hannunsa kan cikinta yana shafawa kana a hankali yace.
“Na’am Jannart”.
Cike da kaɗuwa tace.
“Hamma Rayyern kabi gidanka na Mascow”.
Cike da mamaki ya zuba mata idanunsa, domin yau shine karo na forko a rayuwarsa da yaji ta kira asalin sunansa bata taɓa domin ko lokacin da tayi hira dashi bata kira sunansa ba hakan ne ya basa tabbacin mamakinta da jin daɗinta.
Cikin tsananin so da ƙauna yace.
“Yes Janna na Baki shi duniya da ƙiyama na mallaka mikishi kamar yadda kika mallaka min budurcinki, kinsa har abada bazaki karɓeshi bako sai dai kice kin taɓa mallakarsa kafin ki bani shi, to haka wannan gidan, Jannart me zan baki, kinfa yimin komai na duniya, mahaifinki ya sadaukar da rayuwarsa cefa domin kare dukiyar mahaifina to me zanyi miki a duniya in biya wannan matumin.
Haka yasa na mallaka miki shi”.
Sai kuma ya zaro key ɗin mota daga ciki yace.
“Ga wanna takice kiyi tuƙi cikin anci baki da wasu sauran magauta a dumiya duk an miƙa su hukuma”.
Ina ta gaza mgn kawai sai ta faɗa jikinsa.
Bakinta ta manna kan nasa tare dayi masa wani irin masifeffen kiss mai tafiya da hankali.
Kana cikin rawan murya hawaye na zuba tace.
“Na gode Nannna kayi min komai na duniya, ya bani al’janna dani da kai da dukkan Musulmai”.
Cikin jin daɗin yasata farin ciki yace.
“Amin ya Allah”.
Daga nan suka kwanta.
Blanket yaja ya rufe musu jiki sabida sanyin da yaji yana ratsasu dan yanzu suka fito wonka.
Gefen fuskarta ya shafa tare da cewa.
“Thanks my dear kin sani farin ciki, kin tafiyar da dukkan ɓacin raina, kin sani jin gamsuwa mai kashe ƙishin tsawon shekaru. Allah yayi miki al’barka yasa ki gama da duniya lfy in sha Allah zan dage in lallaɓa su Abba su barmu mu tafi tare”.
A kunyace tace.
“Amin ya Allah amman Na’an kayi kada kace musu komai kaji ko”.
Murmushi yayi tare da kwaikwayon muryarta cewa.
“Naaan Naaanu daɗeeee”.
Da sauri ta kife kanta a ƙirjinsa.
Murmushi ya kumayi tare da ruggume ta gam yace.
“Da gaske da daɗi ko?”.
Kai ta gyaɗa mishi.
Daga nan sukayi bacci.
To al’amarin dai yayi daɗi komai ya dai-dai-ta.
Rayuwa tayi daɗi kuma tayi musu sauƙin.
Suna jin daɗin mu’amanantan junansu fiye da zaton mai karatu, tuni ya maida Jannart ɗinsa yar hannu.
Abba da Mammy sun koma Part ɗin dake waje.
Mammy kuwa da Baba Mauɗo sun koma inda su Mamy suka fito.
Kasan cewar akwai wadatan ɗakunan a can ɗin, yasa, Zaiton ma duk suna can.
An bar inda Jannart take da kuma a matsayin na Riyyam-nsra.
Ramadan kuwa dole ya dauki dangana, ganin babu wasa a mgnar iyayen nasa kuma shi kansa ya gamsu da hujjarsu.
Domin wallahi Allah ya sani shi kansa yasan babu abinda zai hanasa kusantar Raihana a ko wanne lokacin a cikin watannin forkon aurensu.
Riyyam-nsra kuwa, al’amarinsa ya firgitasa.
Domin babu yadda baiba amman ina fir.
An hanasa dukka wani abu da zai iya watayawa dashi.
Yah Azeez ya dawo.
Su Alhaji Idi Sale Dakata kuwa an shiga kotu an kuma yanke musu hukuncin kisa kamar yadda Allah ya hukunta.
An kuma ƙaddamar da hukuncin.
Wanda a ranar Barrister Kabeer yayi Kuka tamkar zai rasa ransa.
Hakama Jannart da Abdull sunyi kuka harda sunansu.
Junaid kuwa, a ranar Allah yayi masa rasuwa sakamakon hadarin mota da yayi bayan an yanke wa mahaifin nasa, hukuncin kisan ya fita, a ɗimauce ya ɗauki mota yaje yayi haɗarin.
Shike nan an rufe babin zalumci da rayuwarsu su Alhaji Idi Sale Dakata.
Yau tsawon kwana bakwai kenan.
Tuni kuma Rayyern yasa ana faɗaɗa wannan side din Dan nan yakeso Riyyam-nsra ma da matarsa su zauna.
Alhamdulillah kuma Jannart ta taushesa yau saura kwana ɗaya ne rak zai koma Mascow.
Sai dai anata kai ruwa rana da Riyyam-nsra kan batun aure da akayi masa cewa za’a haɗa aurensa dama Ramadan.
Amman fir yaƙi wai shi bai shiryaba ba yanzu ba.
Riyyam-nsra ne zaune a tsakiyarsu
Abba da Baba Mauɗo da Rayyern ɗin da yayinda Ramadan kuwa yake gefe.
Wani irin rawa da karkarwa na tsananin tsorone ya Riyyam-nsra yakeyi, wata iriyar fitinenneyar zuface ke tsastsafo mishi tako ina, sabida tonuwar asirinsa
Yayinda Mammy kuwa take gefe tana kuka cur-cur da hawayenta.
Cikin takaici Rayyern yace.
“Ka gani ko Riyyam-nsra? Shiyasa naso in rufama asiri, akan bazan gayawa kowa ba, kawai dai nace ayi maka aure, Amman dan tsorin ido da rashin kunya kace wai kai baka son aure, ba yanzuba, a a baka shirya ba,
naso sirranta lalatacciyar rayuwar da kakeyi a TIKTOK amman ka matsa ka dameni da batun in baka woyoyinka gashi kasa na faɗa abinda yasa mahaifiyarmu zubda hawaye”.
Ina Riyyam-nsra kam bagn sai kukan daya subce masa.
Ita kuwa Mammy cikin kuka tace.
“Kaitona ban zama inƙantaciyar uwa mai bada inƙantaccen tarbiyya ba, Zakariyya ashe dama abinda kakeyi kenan ban saniba! Ka cuceni ka cuci tarbiyar dana baka.
Sannan ance za’ayi maka aure kace bakaso baka shirya ba, so kake a Barka kaci gaba da zinace-zinacen?”.
Cikin tsananin tsoro ya kalli Baba Mauɗo daya daka mishi tsawa tare da cewa.
“Tashi ka ɓacemin daga nan, bana son ganinka tunda abinda ka zaɓa kenan shiyasa kace baka son aure, tun zuwa kan can ni nan da kake ganina nasan tsiyar da kakeyi a lokacin a zatonka banajin Turanci shiyasa kake duk mgnar da kaga dama a gabana”.
Cikin tsananin tashin hankali ya rarrafa zuwa gaban Baba Mauɗo murya na rawa hawaye na kwaranya yace.
“Ku gafarceni Baba Mauɗo na yarda ayi auren, in ka koreni ina zan shiga ni na amince zanyi auren kuma in Sha Allah wallahi bazan sakeyin zinaba ko an bani wayatama”.
Cikin kuka Mammay tace.
“Za’a baka wayarka amman ban yafeba ban lamunce kasake yin TIKTOK a rayuwarka ta duniya in Kuma kayi koda bayan rai nane Allah ya isa”.
Cikin tashin hankali da gigita yace.
“Ni bana mason wannan wayar kuma wlh in Sha Allah har abadan bazan sake yin TIKTOK ba”.
Haka dai suka titseshi sukayi masa winkin babban birgo.
Ya Kuma ce musu yana da budurwar da yakeso da gsky bata masana me yakeyi ba yar can Ethiopia ce.
Mammy taji daɗin hakan.
Shiyasa a take a wurin ta bawa, su Baba Mauɗo number ya. Uwanta sukayi mgn da basu umarnin zuwa ayi duk kangnar data shafi aure,
Hakan kuwa akayi.
Washe da safe.
Barrister Kabeer da Yah Azeez da Abudul sukazo.
Ana Yah Azeez yayi gam da Katar da Zaiton ai.kiwa a take a wurin ba tare da sun fita ba, ya samarwa Barrister Kabeer.
Shi kuwa Barrister Kabeer baiyi ƙasa aguiwaba nan take yayi mgnar da hikimar tambaya shin ko dai anyiwa Zaiton miji.
Ai kuwa sunyi sara akan gaɓa.
Haka yasa nan take akayi mgnar komai aka tsaida auren Zaiton da Yah Azeez Radaman da Raihana, Zakariyya (Riyyam-nsra) da Zeeyadarsa.
Akan bayan salla da wata ɗaya, an kaishi wata ɗaya ne kuma. Dan a dai-daici dawowar Rayyern.
Haka dai sukayi ta hira da tsara yadda komai zai kasance.
Sai bayan sallan isha’i suka tafi.
A hankali Jannart ta buɗe idanunta, cikin baccinda bata dade da yinsa ba.
Murya a narke cike da alamun gajiya tace.
“Naan bakayi bacci ba?”.
Numfashi ya ɗan fesar tare da ƙara cusa hannunsa cikin rigarta mararta ya shafa kana a hankali yace.
“Ehh”.
Hannunta tasa ta ɗan shafo sajensa a hankali tace.
“Yanzu ƙarfe nawa”.
Hannunsa yasa ya lalubo wayarsa dannawa yayi ya ɗan duba kana ya maida ita ƙasan pillown a hankali yace.
“Ƙarfe uku asuba ta kusa”.
Ya ƙare mgnar yana mai jawo hannunta ya ɗaura kan D ɗinsa da take tsaye ƙam, da sauri tace.
“To me kake so kuma”.
Sunkuyowa yayi kanta cikin raɗa yace.
“Ƙari nake so”.
Da sauri tace.
“Naan adare ɗaya sau biyu yanzu na uku kuma kakeso?”.
Longoɓar da kansa yayi cikin Muryar kuka yace.
“Gobe uwar hakafa bama tare, ina can ni ɗaya, kiyi haƙuri ki kashe min ƙishina ko zan ɗan samu nitsuwa, wlh ji nakeyi bana gajiya dake, kiyi haƙuri nasan yau na gajiyar dake”.
Ya ƙare mgnar cikin kuka fa na gaske”.
Jin hakane yasa cikin sanyin jiki ta yuƙura ta sunkuyo kansa.
D ɗin sa tayiwa amintaccen kamu haɗi da shan Lollypop.
“Yah Salam Sweetheart Allah yayi miki al’barka wayyoooooooo”.
Ya ƙare mgnar cikin ɗaga Muryar da saida ya karaɗe saman baki ɗaya.
Gaba ɗaya zautar dashi.
Domin dole ta aro jarumta ta sawa kanta.
Haka ta sama masa cikekkiyar nitsuwa.
Cikin gajiyawa da rauni ta saki kuka domin taji ya ritsata yaƙi barinta ta sarara gurnani yakeyi da surutai still kuma kuka yakeyi yana faɗi.
“Duniyar zatayi babu daɗi tunda bazan tafi da kayan daɗi naba, zan je Mascow irin zuwan da ban taɓa yiwa wata ƙasarba”.
Cikin rauni tace.
“Wayyo Nanna na gaji”.
“Sorry! Sorry!! SORRY!!!!”.
Haka yayi ta jero mata su da ƙarfi, har tsawon daƙiƙu biyar sai kuma ya ruggume tsam.
Tuni ana kiraye-kirayen sallan asuba.
Ƙarfe takwas dai-dai Ramadan da Riyyam-nsra dasu Abba duk suna zaune a falon.
Suna jiran fitowarsa.
Dan ƙarfe tara dai-dai jirginsu zai tashi zuwa Lagos.
Shigowar Dr Sulaiman ne yasa suka juyo garesa bayan sun gaisane yace.
“To Ina Rayyern ɗin ya fito mu tafi”.
Ya ƙare mgnar yana kallon Ramadan.
Abba ne ya gyara zama tare da cewa.
“Kai Ramadan haura sama ka kirasa kalli har takwas ta gota.”
To yace kana ya haura.
A can saman kuwa, ruggume da Jannart yake, a tsakiyar falon su.
Kuka takeyi tana mai shaƙan ƙamshin jikinsa.
Cikin sayin murya tace.
“Naaan duniyar zatayi min babu daɗi in baka kukasa”.
Cikin sauri yar da ya samu ganin tana kukan yace.
“Zamu kasance tare, waya zata kasance mana harar jakada, ki dena kuka in sha Allah kamar yau ne, zan dawo, kuma in kika haihu zamuje Mascow”.
Murmushi tayi tare da cewa.
“Da gaske?”.
Dai-dai lokacin kuma Ramadan yayi sallama.
Da sauri ta matsa gefe.
“Hamma Rayyern kazo inji Abba lokacin na tafiya”.
Cewar Ramadan.
“To muje gani nan zuwa”. yace tare da manna lips ɗinshi kan bakinta wani irin tattausan kiss yayi mata kana ya juyo yabi bayan Ramadan, suka sauƙo.
Ita kuwa a hankali ta koma ta zauna bisa kujerar tana maijin hawaye na cika mata idanunta.
Ƙarfe tara dai-dai jirginsu ya tashi zuwa leges.
Sai kuma ƙarfe takwas na dare jirginsu ya tashi daga lagos zuwa Mascow.
Alhamdulillah a cikin Mascow sukayi sallan asuba, a cikin gidansa.
Ƙarfe takwas dai-dai kuma suna asibiti sun koma bakin karatu.
Da yamma ne suna fitowa.
Dr Sulaiman ya kalli Rayyern cikin dariya yace.
“Yanzu ne zaka gane kurenka, a zama Mascow babu mace”.
Cikin lumshe idanunsa yace.
“Ai tuni ma na gane kure na kam”.
Cike da Mamaki Dr Sulaiman ya kallesa, sai kuma yayi kwaffa cikin tsoka na yace.
“Koda yake ai kai kana da Chocolate ma”.
Fuska ya yamutsa cikin jan numfashin yace.
“Chocolate ɗin banza, a wannan yanayin me zanyi da Chocolate, ni nama mance yaushene rebona da Shan Chocolate ma”.
Dariya mai cike da tsokana Dr Sulaiman yakeyi masa.
Shi kuwa ganin su Dr Sadiq sun iso wurin ne yasa ya wuce abinsa.
A nan gida Nigeria kuwa.
Mammy ce ta kalli Jannart da ke tubkewa Zaiton kai tana cewa.
“Na gayawa Aunty Fauziyya D Sulaiman aurenki ya kusa.
Ta turo min number’n AYSHA ALIYU GARKUWA, zan mata mgn a haɗa miki turaruka da sauransu”.
Cikin jin dadi Zaiton tace.
“Yauwa nima ki bani number tata, akwai littafin ta ma da nakeson ci gabansa”.
To tace kana ta miƙa mata wayarta.
Miƙewa Mammyn tayi tare da cewa.
“Idan kuna buƙatan kuɗi kuyi min mgn”.
Cike da jin dadi sukace to.
Sai kuma tayi sauri ta amshi wayarta da Zaiton ke miƙa mata ganin sunan Naan ɗin ta ne, a yasa ta amsa tare da haurawa sama.
Cike da bege, kewa, shauƙi, ƙauna yace.
“Garin da duniyar duk babu kowa kusa dani bana jin da ganin kowa tunda bakya kusa dani”.
Cikin sakin murmushi tace.
“Ya shirye-shirye Ramadan anga fa”.
Cikin sanyi yace.
“Alhamdulillah wata ƙil ma in Ina azumin zanji sauƙin wannan abokin baki dake damuna da tsallen nemanki”.
Lumshe idanunta tayi kamar tana gabansa.
Kana a kunyace tace.
“Ka bashi haƙuri”.
Cikin fesar da numfashi yace.
“Ai bayajin mgnta kin ganshi yanzu mako”.
Cike da shauƙi tace.
“To me yakeso”.
A shogobe yace.
“Abokiyarsa”.
Daga nan sukaci gaba da hirar da har saida ya jisa kamar a sama.
Daga ƙarshe dai bacci tayi ta barsa da waya.
Washe gari ranar al’hamis al’ummar musulman duniya duk aka ɗauki azumi.
Alhamdulillah Azumi yana tafiya, cikin daɗi.
Mumuniyai salihan bayin Allah najin daɗi da kewar ganin azumin nata tafiya.
Yau har an shiga goma ƙarshe.
Zaune suke a falon Mamy, suna kallon ɗikunan sallansu da ya dawo.
Juyowa Mamy tayi ta kalli Riyyam-nsra dake cewa.
“In Allah ya kaimu anayi salla da kwana ɗaya zan tafi Ethiopia”.
Cikin tsokana Jannart tace.
“Ehyeh lallai kam, zakaje zance kenan”.
Kai ya ɗan juya tare da cewa.
“Yoh ba doleba, kigan su waɗannan tattabarun ba kullum sai yayanki yazo ba”.
Ya ƙare mgnar yana kallon Zaiton dake kwance a ƙasa ta manne a jikin tayis.
Cikin rashin ƙarfi murya can ciki tace.
“Uhm sai kayi ni ƙishin da nakeji ma ya isheni”.
TUBALI 70
Ya tsaya cak, sai wani irin masifeffen nishi da yunƙuri mai ƙarfi daga sako kan Baby waje.
Ganin hakane yasa Dr Khairat sauri matsota cike da mamakin ikon Allah haihuwa babu naƙuda sai sako kan yaro kawai.
Cikin kulawa dawa gabanta.
Tare da yiwa sauran Nurses ɗin alamun su matso mata da kayan aikin.
Mamy kuwa cikin tsananin tausayawa da kiɗima dan ita bata taɓa haihuwa ba, bata kuma taɓa ganin inda ake haihuwar ba sai yau.
Tafin hannunta tasa bisa goshinta da zufa yake ziraro mata tamkar wacce akayiwa sirace da tafasasshen ruwa.
Jikin tsananin wahala ta saki wani irin ƙaƙƙarfan nishi mai gigitarwa.
“Yaraaray! yaray!! Enyararay!!!”. Haka kukan Jaririyar ya cika illahirin yankin da karaɗi.
Wani irin sassayan numfashi Jannart taka da ƙarfi tare da meda kanta ta kwanta tana maiji azabebben raɗaɗi a ƙasanta inda Babu ta ratsa ta fito.
Dr Khairat kuwa cikin tsananin jin dadi ta amshi babyn.
Mamy kuwa wani irin murmushi mai cike da tarin farin ciki, salama, jin daɗi, ta ruggume Jannart tare da cewa.
“Alhamdulillah sannu ɗiyata, masha ALLAH, Allah mun gode maka”.
Mammy kuwa a waje jiyo kukan babyn ne ya sata juyowa ta kalli Riyyam-nsra daya zazzaro idanu waje yana kallonta.
Cikin tarin jin daɗi tace.
“Alhamdulillah ta sauƙa, masha Allah, Allah mun gode maka”.
Cikin tsananin jin dadi Riyyam-nsra ya fara wani irin rawa mai cike da armashi yana jujjuya ƙugu yana cewa.
“Yess! Alhamdulillah yau gidanmu ne da baby, dan Allah Mammy ku barni in yuwa Hamma Rayyern al’bishir”.
Ya ƙare mgnar yana zaro wayarsa.
Da sauri Mammy ta riƙo hannunsa tare da cewa.
“Kai da Allah Malam ka nitsu, sai an fito da ita tukun”.
Cikin tura baki ya kalli yace.
“Toh ni dai dan Allah a bari nine in gaya mishi”.
Kai ta gyaɗa masa tana mai gyara tsuwarta.
Shi kuwa Rayyern a can Company, kife kansa yayi a kan table ɗin dake gabansa.
Wani irin bugawa da zuciyarsa keyine ya sashi rumtse idanunshi da ƙarfi,
Can kuma sai yaji zuciyar tasa, ta fara sakewa tana buɗewa, haka nan sai yakejin wani irin ras-sar zuciyar na amsar wani cikekken yanayi mai tafe da farin ciki.
A hankali kuma ya dena jin bugun da takeyi.
Sai dai still har yanzu ya kasa, koda ɗagowa ne.
Ramadan da yanzu ya fito daga ɗan falon wanda su kuma suna can cikine, ido ya zubawa Mammy yana cewa.
“Alhamdulillah Mammy ta haihuwa lfy mun samu ɗaya mace, amman kuma har yanzu mabiyiya bata faɗoba.”
Da sauri Mammy tace.
“Har yanzu?”.
Sai kuma du suka kalli ƙofar ɗakin.
Jiyo wani sabon kukan jaririn.
Mamy kuwa da gudu ta fito tana cewa.
“Allah mai iko, Adda Aicha wlh tagwaye muka samu mace da namiji”.
Wani irin tsalle mai cike da jin dadi Riyyam-nsra yayi tare da cewa.
“Yesss an sami Zakariyya da Zaiton kenan.
Ya salam suna macece babba, taga ta kanta da gorin girma”.
Dariya sukayi baki ɗaya cikin jin daɗi.
Suka zauna suna mai farin ciki.
A can ciki kuwa, yaron na faɗowa mabiyiya ta biyo baya.
Cikin sauƙe numfashi Jannart tace.
“Alhamdulillah Dr yanzu dai kam sun ƙare ko? Naji daɗi, bacci ma nakeji”.
Cikin kula Dr Khairat tace.
“Masha Allah sun ƙare, bari a gyara ku, yanzu kuwa.”
Cikin abinda bai wuce awa ɗaya ba kuwa, aka gyara yara fes, dasu cikin kayakin ƙungiyar taimakon gaggawan da suke dashi, aka ɗauko aka kimtsa yara gwanin ban sha’awa.
Kana itama ta shiga aka bathroom nasu, da taimakon Dr Khairat tayi wanka ta fito ras, gwanin kyau.
A hankali ta saketa bayan sun fito, cikin kula tace.
“Zaki iya tsayuwa”.
Ka ta jinjina mata tare da matsawa gefe ta tsaya tana ɗan haki tace.
“Eh zan iya harda tafiya ma, kawai dai inajin cikin cikina kamar ba hanci shamfayau kamar an yashe min cikin”.
Murmushi tayi tare da cewa.
“Yoh ba dole kiji shamfayau ba, yara biyu da ƙaninsu mabiyiya sun fito ai dole kiji haka”.
Ta ƙare mgnar tana kamo hannunta suka nufi waje.
Suna fitowa falon Nurse dake riƙe da yaran suma suka miƙe.
A tare suka fito, suna fitowa.
Mammy tayi saurin ruggume Jannart ɗin tare da riƙeta da kyau tana cewa.
“Alhamdulillah ɗiyata, Riyyam-nsra maza kawo mota”.
Shi kuwa Riyyam-nsra tuni ya amshi ɗa na mijin.
Dai-dai lokacin kuma Zaiton ta iso wurin da sauri itama ta amshi ya macen, tana cewa.
“Ya salam mai kama dani”.
Cike da mamaki Mammy ke kallonta tana cewa.
“Toh ke waya gaya miki”.
Cikin jin dadin tace.
“Aunty Raihana ce ta gaya min kuna asibiti, to ni kuma dama nazo awu”.
Ta ƙare mgnar tana matso Mammy tare da cewa.
“Mammy kalli Allah dani take kama”.
Leƙa fuskar babyn Mammy tayi tare da cewa.
“Wallahi kuwa”.
Shi kuwa Riyyam-nsra cikin dariya yace.
“Toh Alhamdulillah dai ni dani yake kama”.
Cikin dariya Zaiton tace.
“Toh ai kai dama kana kama da Hamma Rayyern shiyasa”.
Da sauri Mamy ta karɓi na hannun Riyyam-nsra ɗin tana cewa.
“Wallahi kuwa”.
“Kai Riyyam-nsra kaje ka kawo mota”.
Mammy ta faɗa tana ƙara riƙe Jannart suna tafiya.
Ramadan kuwa baki ya ɗan kwaɓe tare da cewa.
“Oh toni wazai haifa min mai kama sani?”.
Da sauri Riyyam-nsra yace.
“In sha Allah mai kama da kai Zeeyada zata haifa”.
Da sauri Zaiton tace.
“Nima haka”.
Cikin dariya Mamy tace.
“Oh ikon Allah yaran zamani”.
Daga nan suka shiga mota.
Mammy da Jannart a motar Riyyam-nsra.
Zaiton da Mamy a motar Ramadan.
Suna isa gida anata shirin tafiya sallan jumma’a.
Shiyasa basuma samu Baba Mauɗo da Abba ba.
Suna shiga Raihana ta amshi babyn hannun Zaiton tare da cewa.
“Wow masha Allah”.
Zeeyada kuwa na hannun Mamy ta amsa, sai kuma ta kalli Riyyam-nsra cikin jin dadi tace.
“Laaa da kai yake kama”.
Kai ya jinjina cike da jin daɗi.
Mamy kuwa kitchen ta wuce, dan fara aikin mai jego.
Mammy kuwa tana riƙe da ita suka haura sama.
Suna shiga ta sake haɗa mata wani ruwan wonka, kana ta shiga tayi, tana fitowa ta kimtsa cikin wata tattausar atamfa riga da zani, ta fito cas da ita gwanin kyau ta dawo asalin Jannart ɗinta.
A hankali ta zauna bakin gado tana lumshe idanunta.
Mammy kuwa da sauri tace.
“Kasa ki kwanta bari in kawo miki tea kisha”.
Kai ta gyaɗa mata domin ita kanta tasan tana jin yunwa.
A can ƙasa kuwa, Ramadan da Riyyam-nsra duk shirin masallaci sukayi kana suka fita suka tafi.
Mamy kuwa wani irin dadɗan ƙashin masu jego tayiwa Jannart mai masifeffen ƙamshi da yaji.
Sai wani irin tururi yakeyi mai cike da daɗi.
Juyawa tayi a kula, tare da ɗaurawa kan tire.
Sai Kuma ta daura filas ɗin tafasasshen tea da yaji citta da kanumfari da na’a-na’a.
Dai-dai lokacin kuma Mammy ta shigi kitchen din.
Miƙa mata tiran tayi.
Da sauri ta amsa tana mai ɗaura ɗan babban cup ɗin data ɗauka, kana ta juya ta koma sama.
Ita kuwa Mamy ruwan wonkan jariran ta haɗo da sauri ta dawo falon.
Kana ta amshi ya mace, tare da farayi mata wanka tana cewa.
“Yauwa Zaiton haura sama ki amso kayansu”.
Da sauri Zaiton ta miƙa tare da cewa.
“To”.
Zeeyada da Raihana kuwa kusa da Mamy suka zauna.
A can sama kuwa, jin sauke numfashi Jannart ta shaƙi daddaɗan tururin da gashin tukinyar da Mamy tayi mata.
Cup ɗin kakkauran tea din da Mammy ta haɗa mata.
Shigowa Zaiton ne yasasu juyowa.
“Ina kayan babyn”.
Ta ƙare mgnar tana kallon Jannart.
Durowar ta nuna mata da yatsa, da sauri kuwa ta buɗe.
“Wow masha Allah”.
Zaiton tace lokacin da taka yadda aka jera zafafan kayan yara masu masifar kyau da sada da taushi kab gefen an cikasa da kayan yara.
Wasu tattausan kayan sanyin ta ɗauka masu Pink panther color and white, masu haɗe da Safar kafa da hannu da hula, da ɗan abin riƙewa.
“Ehyeh wannan kam dama kun san yan biyune kenan”.
Murmushi Jannart tayi tare da cewa.
“Haka dai naga Yayanki komai bibbiyu yake saya, amman ni ban saniba”.
Murmushi Mammy tayi a ranta tace.
“Uhumm Likita kenan Rayyern zurfin ciki”.
A fili kuwa cewa tayi.
“Maza kici”.
Ita kuwa Zaiton tuni ta fita.
Idonta ta lumshe sabida ɗanɗanon naman da taji.
Haka yasa ta gyara zamanta, tanaci tana korawa da ruwan zafi.
A hankali tayi gyatsa tare da cewa.
“Mammy na ƙoshi”.
Cikin tsare fuska tace.
“Ki cinye tas ki bani kwanuka in fita dasu”.
Cikin sanyi tace.
“Cikin ya cika”.
Cikin bada umarni Mammy tace.
“Kifa cinye nace”.
Ganin yadda Mammyn ta tsareta da idone, yasa, taci gaba daci.
Haka ta cinye naman kan ta shanye tea.
Din ai kuwa a take wani zufa ya karyo mata.
“Yauwa yanzu naga alamun kin ƙoshi”.
Mammy ta faɗi tana tattare kwanukan ta fita.
A falon kuwa tuni Mamy tayiwa yaran wonka ta kimtsa su.
Sai wani irin masifeffen ƙamshi sukeyi.
Haka yasa ta bawa Raihana da Zeeyada suka kaisu sama.
Suna shiga Mammy na fita, murmushi tayi tare da cewa.
“Ku duk kun gigice kan wannan munanan ƴaƴan naku”.
Cikin dariya Raihana tace.
“Uhm Mammy ai naga ke ta uwar kawai kikeyi”.
Dariya tai tana fita tace.
“Ohoh kowa ɗan sa ya sani”.
Suna shiga Jannart tai murmushi tana kallonsu jin suna haɗa baki wurin ce mata sannu da kuma miƙa mata yaran.
Kai ta ɗan jingina jikin gado tace.
“Bacci nakeji”.
Da sauri Raihana tace.
“Ki haƙuri my Aunty rikesu ki gansu”.
Cikin kawaici tace.
“Nifa bacci zanyi”.
Cikin Kekkyawar mu’amala sukace to.
Hakane yasa suka kwantar da yaran kusa da ita, kana Raihana tace.
“Zeeyada muje mu barta tayi bacci.”
To tace kana suka fita.
Su Riyyam-nsra kuwa suna fita dan tafiya masallaci.
Riyyam-nsra ya kira Rayyern.
“Hamma Rayyern kana inane?”.
Cikn sanyi yaci gaba da tuƙin tare da cewa.
“Masallaci zanje, na isoma”.
Da sauri yace.
“Wanne masallacin”.
“Al’furƙan”. Ya bashi.
“Ok to nina gani nan in munan bayanka”.
Fakin yayi yana kallon motarsu ta cikin madubin.
A hankali ya fito cikin motar tare da kallon Riyyam-nsra daya nufosa fuska cike da farin ciki.
“Ya akayi”. Yace yana rufe motarsa.
Cikin jin dadi yace.
“Al’bishirinka Hamma Rayyern”.
Da sauri ya juyo yana kallonsa, sai ya kuma kalli Ramadan da shima yake murmushi cikin sauri yace.
“Goro, Jannart ta haihu!?”.
Yayi tambayar cikin tsananin zumuɗi da fata da alamun shine abinda kawai yake ganin za’ayi masa albishir.
Cikin dariya Riyyam-nsra yace.
“Eh Alhamdulillah my Aunty ta haihu lfy har mun dawo gida”.
Cikin tsananin mamaki sukabi Hamman nasu da kallo, ganin ya tafi ƙasa yayi sujjada a gefen titin.
Cike da happy Riyyam-nsra yace.
“Kayi sujjada kam da kyau Hamma Rayyern domin yan biyu ma Allah ya bamu mace da na miji”.
Jin wannan abu yayi masifar sashi farin ciki.
Haka yasa cikin tsananin jin dadi ya taso tsaye.
Haɗesu yayi duka biyu ya ruggume yayinda tuni hawayen jin dadi ke kwaranyo masa, murya na rawa yace.
“Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!! Rana kamar yau a wannan masallaci a wannan wurin acikin wannan motar Barrister yace ya bani Jannart a lokacin kallon mahaukaci nayi masa, ashe yamin dukkan gatan duniya ne, gashi kuma yau a dai-dai wurin akamin albishir da yara biyu daga Jannart”.
Jin an tada iƙamane yasa sukayi sauri suka shiga Masallacin.
Ana idar da salla kuwa bai jira komaiba yayi gida.
A gidan kuwa, duk su Zaiton suna Falon Raihana, suna cin sauran gashin da Mamy taiwa mai jego.
Mammy kuwa ta wuce ɗakinta.
Ita kuwa Mamy tana kitchen.
Shiyasa daya shigo babu kowa a falon.
Da sassarfa ya haura sama tun daga bakin ƙofar bedroom din nasu yake cewa.
“Janna! Jannart”.
Cikin ɗan baccin data farane ta buɗe, idanunta, tare da miƙewa zaune.
Da sauri ya iso kan gadon.
Ruggume ta yayi tsam a jikinsa cike da tsananin jin dadi yace.
“Alhamdulillah Jannart Allah yayi min gatan duniya”.
Murmushi tayi tare da kallon yaron daya buɗe idonsa yanata rarume-rarumen hannunsa yana kaiwa bakinsa.
Da sauri yasa hannunsa ya ɗauki yaran duka biyu ya ruggume su tsam a jikinsa tare da jawota ya haɗa da ita, cikin tsananin jin dadi farin ciki wanda a wurin uban da bai taɓa haihuwa bane kaɗai ake ganin wannan ya ruggume su.
Domin kiji in dai ke ta biyuce an taɓa masa haihuwa to zaiyi farinci bawai bazaiyi ba, amman ba kamar irin farin cikin da wanda bai taɓa haihuwa bai taɓa ganin gudan jininsa ba.
Jin yaran suna mutsu-mutsu ne, da kuka yasa, Rayyern yin saurin tallabosa.
Cikin tarin so, yace.
“Janna kalli yunwa yakeji bashi mama”.
Cikin longoɓarwa da kai tace.
“Naan a bashi ruwa”.
Da sauri yace.
“A’a”. Ya ƙare mgnar yana tattare rigarta yayi sama dashi.
Nonon ta na hannun dama ya fitar, kana ya ɗaura mata yaron kan cinyarta tare da tallabe kansa.
Yasa hannunsa ɗaya ya liƙa bakin yaron kan nono.
Da ƙarfi ta rumtse idanunta tare da cewa.
“Zafi”. Sabida yadda yaron ya damƙi bakin nonon ya fara zuƙar neman abinci.
Ganin yadda tayine, yasashi, sa hannunsa kan Caɓɓullenta yana shafawa a hankali tare da cewa.
“Sorry my life kiyi haƙuri ko, yasha, kawo ɗayan mu bawa mai haƙurin”.
Ya ƙare mgnar yana mannawa macen ɗaya nonon, a hankali ta kama tana zuƙa a hankali.
Murmushi tayi tare da shafa kanta kana ta kalleshi tare da cewa.
“Yar al’barka mai haƙuri komai a hankali takeyi banda shi wannan sarkin gaggawa”.
Murmushi yayi mai sauti tare da cewa.
“Shima ɗan al’barka ne, to ba kika haifi mai kama da Riyyam-nsra ba”.
Murmushi sukayi cike da jin daɗi suna shafa kan yaran tare da sa musu al’barka.
Shigowar Mammyn ne yasashi ɗan matsa, ita kuwa cikin kauda kai tace.
“In sun sha a kasosu falo su Abbanku na jira”.
Cike da jin daɗi yace.
“Mammy zokiga masu kama da tagwayenki”.
Kwaffa tayi tare da cewa.
“Yoh da sun samu kyan tagwayena ai da sunji daɗi”.
Dariya sukayi duka kana ta fita.
Bayan sunsha ne, ya amshi macen suka fito falon.
Cike da kunya ta miƙa wa Baba Mauɗo, shi kuwa ya miƙawa Abba.
“Masha Allah, abu yayi kyau Allah ya raya mana su bisa imani, ya baki lfyar shayarwa”.
Su Abban suka haɗa baki wurin faɗa.
Cike da jin dadi Rayyern yace.
“Amin ya Allah”.
Ita kuwa a kunyace ta sunkuyar da kai kana tace Amin a hankali.
Daga nan sukayi musu addu’a,
kana Baba Mauɗo yayi musu huɗuba.
Daga nan suka tafi.
Ana sallan la’asar Aunty Dijat da Mom sukazo, da Abdul.
Da dare suka koma suka bar Mom ɗin danyi mata zaman jego.
Cikin kulawa Mom ta zauna ana, ita tai ta kula da ita yayinda Mamy ki taimaka mata.
Ta haihu da kwana uku Ummu da ƙanwar Aunty Zee mutanen Gembu membila suka samu isowa.
Alhamdulillah yara da mai jego suna samun kekkyawan kulawa.
Ranar suna yara sukaci sunan Abba da Mamy.
Muhammad Bashir, da Ruƙayya.
Bisa kawaici, Jannart tace a bari sai randa ta haifi mai kama da ita ayiwa Mamanta mai suna.
Bashir suna kiransa da Daddy dan kawaici, Ruƙayya kuwa suna kiranta, Ammi, bisa ƙara.
Mai jego da yaranta sun ɗebi suuturu na musamman.
Sannu-sannu bata hana zuwa sai dai a daɗe ba’a jeba.
Yau saura kwana biyu rak Jannart tayi 40.
Yara sun cika sunyi kuɓul-kuɓul dasu kai kace yan wata ukune.
A hankali ya shigo cikin ɗakin yana mai leƙawa, ko Mom na ciki.
Murmushi Jannart dake sauyawa Daddy Pampers tayi tare da cewa.
“Abban Ammi me kake leƙawa?”.
Murmushi yayi tare da ɗaukan Ammi dake wasa,
Goshin ya ɗan sumbata tare da cewa.
“Ina tsamman Mom na nanne ai”.
Cikin dariya tace.
“Ai ɗazun nan Yah Azeez yazo ya ɗauketa tunda mu munyi 40 gwara ya ta koma ta kula da Zaiton da tayi nauyi”.
Cikin sauri yace.
“Ta koma kuma baku gaya min ba haka akeyi ne”.
Cikin sakin murmushi tace.
“Yoh ba dama ta kamo kake soba”.
Da sauri yace.
“Eh amman dai ai in zata koma zanyi mata ihsani”.
Murmushi tayi tare da cewa.
“Abba yayi mata kyauta sosai fa”.
Kanshi ya jinjina tare da cewa.
“Na Abba da ban nawa da ban, kice mata ta shirya umrar Ramadan da ita za’a”.
Cikin jin daɗi ta faɗa jikinsa ruggume ta yayi tare da cewa.
“In sha Allah mu kuwa jini jirginmu zai tashi zuwa Mascow dan acan zamu maida mahaifa, muda dawowa sai matar Riyyam-nsra ta haihu ko Zaiton”
Haka kuwa akayi washe garin washe gari jirginsu ya tashi zuwa Mascow.
Kasancewar isan dare sukayi shiyasa, suna isa suka yada zango.
Suna baccin gajiya, ɗan sun samu gidan fes-fes.
Washe gari da asuba, suna tashi Rayyern ya wuce masallaci.
Ita kuwa Jannart tana idar da salla, wonka taiwa yaran, tare da kimtsa su cikin kayan sanyi, duk da yanzu ba wani sanyi sosai akeyi a Mascow ba.
Medasu tayi ta kwantar bayan ta shayardasu.
Sai kuma ta miƙe ta fito falo.
Komai na falon tsab dashi.
Numfashi mai sanyi ta fesar tare da lumshe idanunta, abubuwa da dama ne suka fara dawo mata cikin rayuwarsu ta baya.
Murmushi tayi lokacin da ta tuno ranar da ta fara ganin shi ba kaya ya jawota ya fito da ita waje.
Sai kuma ta nufi kitchen tana lumshe idanunta tuno ranar da ta fita shan ruwa da dare shima ya fito sukayi karo.
Dariya mai ɗan sauti tayi lokacin da ta tuno ranar daya bita a guje babu komai a jikinsu, daga ɗakinsa har ɗakinta.
Cike da mamaki take kallon kayyakin buƙata da aka jibga a kitchin din.
Ganin hakan ne, yasa ta naɗe hannun rigarta ta farayin girki.
A fili tace.
“Uhmmm Naan kenan wato sai yanzu zai cika min burina na inyi girki da kaina”.
Cike da karsashi tayi musu kekkyawan breakfast, zuwa ƙarfe bakwai dai ta gama komai.
Sauri-sauri ta shiga bathroom, wani ɗan ƙaramin roba ta buɗe, wanda yakeda haɗin Maliƙi.
Wanda ta saya wurin AYSHA ALIYU GARKUWA.
Ɗan ƙankani ta lakuta, kana ta saka.
Tare da haɗa ruwan ɗumi
Cike da mamaki tace.
“Yah Salam lallai wannan shine maliƙi domin ya liƙeta kib ta koma kamar bata taɓa sanin namiji ba bare haihuwa, wallahi tallahi haka yake maliƙi sha yanzu magani yanzu.
Ɗan sabulun hadinsa ta ɗauko ta wonke jikinta sa kar domin ko karamar yatsarta bata shiga.
Kai ta jinjina tare da cewa.
“Gwara da Allah yayi nasa daɗi har maɗigan nan tun kan isa maliƙi da babu hanyar shigansa”.
Wonka tayi fes kana ta fito.
Sassayan culaccar sirrin ta shafa tare da ɗan murza shu’umar humra.
Wasu tattausan riga da wonɗo tasa, tare da hularsu, kana ta fito falon.
Tana fitowa shi kuma yana shigowa tsakiyar falon.
Wani irin sassayan numfashi ya shaƙa tare da lumshe idanunsa kana ya buɗe mata hannunsa, alamun tazo.
Cike da yanga ta faɗa jikinsa.
“Yah Salam”. Ya faɗa da ɗan ƙarfi tare da ruggume ta ƙam.
Ita kuwa a hankali ta ɗaura tafin sawunta kan rumfar sawunsa.
Kana tasa hannunta ta maƙale wuyansa.
A hankali ya fara taku, wanda riƙon da sukayiwa junansu ne yasa suke tafiya a tare.
Bedroom ɗinsa ya shige da ita.
A tsakiyar ɗakin suka tsaya,
Hannunsa yasa ya tallabo haɓarta, lips ɗinshi ya manne kan nata wani irin amintaccen tsotsa yayiwa lips ɗinta wanda ya sata, buɗe baki tare da cilla masa tongue ɗinta cikin bakinsa, ai kuwa a haukace ya cafe, wani irin zazzafan kiss sukeyiwa juna tamkar zasu haɗiye harshen junansu.
Wani irin numfarfashin suke sauƙewa a tare.
Tuni jikinsu ya ɗebi rawa da karkarwa.
Faɗawa sukayi kan gado, suna cirewa juna kaya.
“Washhhhhhhh Naann Zafee”. Jannart ta faɗa a gigice lokacin da taji ya ziyarceta.
Shi kuwa wani irin ihu ya saki tare da cewa.
“Wayyo Allah duniya mai dadi Jannart budurci biyu kika bani, wlh yauma da budurci na riskeki”.
Wasu irin surutai masu haɗe da magagin daɗin so da soyewa sukeyiwa juna.
Sune basu sahirtawa junaba sai kusan ƙarfe tara da rabi.
Wonka sukayi kana suka fito sukayi breakfast, a falon suka komawa ruwa.
To dama abinda yasa ya kwasota sukazo Mascow kenan.
Dan yaji dadinsa ya kuma more.
Ya kuma more abarsa.
Watansu biyar a can, kana suka dawo, bayan yasa an killace mata gidan shi kuwa ya sayi wani babban gida a can.
Bayan sun dawo da mako ɗaya rak Zeeyada da Zaiton suka haihu rana ɗaya, Zeeyada Namiji Zaiton kuwa macce.
Rayuwa taci gaba da tafiya, komai bisa tsari.
Arziƙi da wadata na ƙaruwa.
Alhamdulillah Jannart kuwa ta koma bakin aikinta cike da jin daɗi.
Usman PA, yayi haure, wata yar uwarsa a Gombe.
Salman kuwa shima tuni yayi aure, wata Kekkyawar balutanar Adamawa.
Lokacin na tafiya Rayuwa na juyawa.
Kwanakin na mirginawa zuwa makonni.
Makkoni na tafiya eh zuwa watanni.
Wattani na juyewa zuwa shekaru.
Bayan tsawon shekaru ashirin da takwas.
Ammi ce wacce take auren ɗan yayan Zeeyada,
kuma can Ethiopia suke sa zama.
Tazo da yaranta, sunyi wata ɗaya yaune zasu koma.
Ruggume Jannart dake tsaye tsakiyar falon tayi cikin zubda hawaye tace.
“Ummee zanyi kewarku”.
Cikin tura baki Daddy yace.
“Jita dan Allah, wani ne yace kiyi aure, aurenma har Ethiopia, ni kinga ko mace ban auro yar nesaba, dani da Suhailat na yan gida ɗaya.”
Ya ƙare mgnar yana jawo wata Kekkyawar matashiya da ɗan ciki a jikinta.
Suhailat ɗiyar Ramadan da Rainaha kenan ita kaɗai Allah ya basu.
Kuma ita Daddy ya aura.
Tura baki Ammi tayi tare da cewa.
“Allah ne ya kaini can”.
Murmushi sukayi baki ɗayansu.
Riyyam-nsra da an girma yana riƙe da wata Kekkyawar baby.
“Ke Ishma amshi diyarki”.
Ya faɗa yana miƙa wa Ishma yarsa ta fari kenan ɗiyarta.
Sai kuma ya kalli Ammi tare da cewa.
“Kinga mu tafi kin san biyar dai-dai zaku tashi.
Ki dena kuka nanda wata shida ma zamuzo da Zeeyada auren Uncle B”.
Cikin jin dadin jin hakan ta saki Jannart tare da rusunawa gaban Rayyern dake zaune da farin glass a idonsa.
Kanta ya shafa tare da cewa.
“Allah yayi miki al’barka ya maidaki lfy”.
Cikin zubda hawaye tace.
“Amin Abeeh harda kai zaka zo ko?”.
Cike da son ɗiyar tasa yace.
“Zanzo dominki, tashi ku tafi, kada kisa Ummeenku kuka”.
Da sauri ta miƙa ta fita tana sharce hawaye.
Kana duk sauran ƙannen nasu sukabi bayansu.
Riyyam-nsra ya sasu a gaba.
A falon ƙasa suka samu Abba Baba Mauɗo da Ramadan dasu Mammy.
Nan suma kab sukayi mata rakiya zuwa harabar gidan.
Mammy na ce mata ta dena kuka nan kusa zasu zo.
Su kuwa sauran ƙannen nata ƙab mota suka shiga mota huɗu tafi Airport yi mata rakiya.
A can falon saman kuwa.
Cikin lumshe idanu Rayyern yasa hannunsa ya jawo Jannart.
Kan cinyarsa ya ɗaurata suna fuskarta juna.
Hannunshi ya cusa cikin rigarta ta ƙasa tare da cabke Caɓɓullenta da suke nan cas gwanin kyau, zillo tayi tare da cewa.
“Wash”.
Shi kuwa kanshi ya ronƙofar tare da cewa.
“Habba *ƳAR FULANI*, ba kunya zakiyi kuka kan ɗiyarki ta fari”.
Baki ta tura tare da fara zame masa wuyan rigarta alamun bashi dama a hankali tace.
“Wallahi *(MI WASMITI) *NAYI NASAMA* dana amince akayiwa Ammi na auren nesa”.
Matse nimples ɗin ta yayi a hankali tare da murza murya can ƙasa yace.
“Kinga *NAMIJI BAYA KAƊAN* Alokacin babu yadda Daddy da Saif basuyi ba, dan kada ayi auren kuka nace keda ita gashi yanzu kune masu kuka”.
Fuska ta narke tana mai jan mazargin winɗonsa tace.
“To ai wai naga kamar shima Abdulkareem *BANDIRAWO* ne tunda ɗan uwan Zeeyada nefa.”
A hankali ya fito mata da D ɗin sa ya damƙa mata shi cikin tafin hannunta murya narke yace.
*“TAUSAYAWA JUNA* ne ya kawo haka”.
Da sauri tace.
“A’a ai shi aure *RIGAR KOWA* ce ga mata Kuma
*RUBUTACCEN AL’AMARI* ne”.
Cikin sanyi tare da fesar da numfashi jin yadda take lailaya mishi kan D ɗinsa yace.
“Shhhhhhhh Ashhhhh na yarda *HUKUNCIN ALLAH* Ne”.
Fara sunkuyowa kansa tayi tana cewa.
“Kuma ai gashi ko ba komai mijinta yana sonta Ya kuma zame mata *GARKUWA*
Da sauri yace.
“Sosai ma kuwa domin shi aure shine *TUBALI* ko wanne farin ciki.”
Ta ƙare mgnar tana zira D ɗinsa cikin bakinta, wani irin masifeffen harbawa D ɗinsa tayi tare da miƙewa a zabure.
Ya ruggume ta cak ya ɗauke ta suka shiga ɗakin.
Ƙofar ya maida ya rufe tare da cewa
“Mu rufe tun kafin AYSHA ALIYU GARKUWA, ta iso ta samu abin rubutawa makarantan ta.”
Aiko kafin in isa bakin ƙofarma, tuni sun rufe.
Da sauri na dawo falon ƙasa nan ma, babu kowa koda na fito WOJEMA ba kowa.
Haka yasa nayi tsuru-tsuru da tarin takardu dake hannuna to yau dai babu abin rubutawa.
Na faɗa a hankali tare da juyawa na nufi tasha.
Motar Adamawa Yola na shiga na nufi garinmu Rugarmu inda nafi wayo tunda kanawa dun koroni…!
Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!! Allah na gode maka daka nuna min ƙarshen wannan littafin nawa lfy.
Ya Allah ka gafarta min kurakurai na.
Ka jikaina kayi min gafara, abin mai kyau dake ciki Allah ya haɗamu a mizanin.