Hausa novels

Kurkukun Kaddara Takun Farko Chapter 68 By Hafsat Bature

💋KURKUKUN ƘADDARA💋

E68

By Boss Bature

💋PRISONERS💋

Muryarta a ruɗe ta ambaci sunan ta,

“UNAIZA”! a yayin da ta ke ƙare mata kallo na ban al’ajabi, kamar fatalwa ta rame ta bushe ta ƙanjame, Irin rigar da aka dawo da batool itace a jikinta launin ja guntuwa wadda da kadan ta zarce mazaunanta ta yi wani irin haske, babban abunda ya tayar ma Angel hankali yakushin akaifar da ta gani akan fuskarta, wuyanta da fuskarta duk sun faffashe ta ko’ina red marks ne, hatta la66anta a fashe su ke sun kumbura, idanuwanta sun ƙanƙance daga gani ba ƙaramin kuka tasha ba, kamar ma bata a cikin hayyacinta, tsananin tashin hankali ne akan fuskar Angel, zuciyarta ba ƙaramin tashi tai ba, ta rasa akan wa zata tsayar da idanuwanta, tsakanin majnun da ya ke yin shessheƙar kuka da kuma Unaiza da ke A tsaye jikinta na kerma, gabanta na faɗuwa ta soma tafiya tana tunkarar su, koda majnoon yai arba da fuskar Angel nan ta ke ya kware baki yana kuka yana ambaton sunanta, da gudun gaske Angel ta nufe shi tunkan ta ƙarasa gaban shi a wani slow ta zube saman gwiwowinta dab da shi ta sanya hannayenta biyu da ke yin kerma ta rungumo shi zuwa jikinta, tsabar tausayin shi da ta ji ne yasa ta fashe da matsanancin kuka mai sautin gaske tamkar ranta zai fita, sautin kukanta ne ya karaɗe cikin ɗakin nasu, Wanda silar hakan ya farkar da masu Bacci, A firgice kowan nan su yai wurgi da bargon shi a lokaci ɗaya su ka mimmiƙe zaune saman gadajen su suna faman mutsustsuke idanuwan su da hannayen su, ba zato ba tsammani idanuwan suka sauka akan Angel da ta rungume majnoon a ƙirjin ta, babu wanda Ya lura da Unaizah a cikin su,

Da ƙarfi Deeja ta furta sunan shi”CHINONSO!” ai ko da gudu Suka diddiro daga saman gadajen su Jamimah hada tuntu6e garin yin sauri jin an ambaci sunan abokin wasan ta, Azeeza ta watso da gudu, Gaba ɗayan su ne suka hallara a bakin benen Suna kallon shi, Hankalin su yai mugun tashi Zuciyoyinsu sun karaya, ganin irin tabbunan da ke a saman fatar shi, masu saurin kuka tuni sun fara irin su azeeza, tuni ta zube saman gwiwowinta tana yin kuka.

Hawaye ne kwance a cikin idanuwan su, Batool dake a tsakiyar su tana bin bayan majnoon da ido, tuni ta gane cewa su ne sabbin prisoners ɗin da Angel ta bata labari akan su, waɗanda giants su ka tafi da su.

Muryar deeja a rauna ce ta furta “Inna lillahi wa inna ilayhir raji’un! Mutanan nan basu da Imani, mugaye ne azzalumai, Ku jibi yadda suka canza mishi halittar shi! Bawan Allah dame zai ji! Da ta6in hankalin dake damun shi ko kuwa da lalurar da yake fama da ita? Ga shi ƙarami dashi baisan komai ba, amma a haka su ka yi amfani dashi, Allah kaɗai yasan irin cutarwar da su ka yi mashi, nashiga uku ni yau! Mu kuma haka rayuwar mu zata ƙare a wulaƙance…….” wani irin ƙululun baƙin ciki ne ya tokare mata maƙoshinta wanda ya hanata ƙarasa maganar, Jamimah sai kuka take yi tana faɗin “Wayyo Allah Majnoon ɗina, Waya yayi maka haka? Jikin ka duk jini! Waye ya cutar min da kai”! Tsananin tausayin shi duk ya kamasu, Jikin batool ba ƙaramin sanyi yayi ba, ta duƙar da idanuwanta ƙasa hawaye ne kwance a cikin su, har yanzu babu wanda ya lura da Unaiza acikin su, Angel kaɗaice tasan da zamanta a wurin.

“Wacece wannan?” Ras gaban su Ya faɗi jin muryar batul tana tambaya, kusan atare suka ɗago da idanuwan su suka sauka kan fuskar Unaiza, Muryar su da alamun mamaki suka ambaci sunanta “yar Gidan daddy!” A tsorace suke kallonta, tun daga ƙasa har zuwa sama, girgiza kai Deeja tai muryar ta aruɗe ta furta “I can’t believe it! Unaizah ke ce kika koma haka? Ko dai idanuwana ne su ke nuna min ba dai dai ba? Meya same ki har haka? Ina abubuwan ki su ke”?

Maganar da Deeja ta yi ce ta jawo hankalin su zuwa ga kallon ƙirjin Unaiza, Tsabar firgici ne yasa wasu daga cikinsu suka daddafe saitin zuciyoyinsu da tafin hannayen su, hatta Angel da ke a zuƙunne rungume da majnoon sai da ta zabura ta miƙe tana kallon ƙirjin Unaiza dake a shafe kamar Allon bango, babu nono babu alamar shi a wurin, yanayin kallon da su ke bin ta dashi ya nuna tsantsar mamaki da al’ajabi, ruɗani da firgici.

Batul ce ta yi ƙarfin halin cewa bai kamata mu tsaya muna kallonta ba, tana a cikin mawuyacin hali, mu taimaka mata ta shiga ciki” miƙa hannu batul ta yi da niyar ta ruƙo hannun Unaiza, a firgice ta shiga girgiza mata kai, babu wanda yai tsammanin zata iya yin magana duba da irin raunatar da jikinta ya yi.

“Don’t let anyone touch me, just leave me alone, I don’t want to see any of you, I hate you, saboda kun 6oye min gaskiya, a lokacin dana tambaye ku ina ne nan ba ku faɗa min ba……” A wahalce ta ke yin maganar cikin karyayyar murya,

“Tuntuni naso na faɗa maki gaskiya amma Danish shine ya hanani saboda gudun halin da zaki shiga idan kika ji, Unaiza kada ki ga laifin mu, because we’re not the reason you came to this prison! Your father is an evil tyrant who sacrificed you to meet his needs, Unaiza mahaifin ki ya cuce ki baya son ki fiye da yadda baki tunani……” zafafan hawaye ne suka wanke fuskar Angel, Yawu ta haɗiya mai ɗacin gaske, ga dukkan alamu zuciyarta ta gama karaya.

“I can’t believe what my heart is telling me, that my father lied to me and brought me here to humiliate my life, ko a mafarki ban ta6a tsammanin hakan ba, saboda yana sona fiye da yadda ya ke son kan shi…..” cikin shessheƙar kuka ta yi maganar tana nuna ƙirjin ta da index finger ɗinta, girgiza kanta ta yi hawaye na cigaba da bin fuskarta, ta ɗaura da cewa

“Duk da ba a ƙasa ɗaya muke rayuwa dashi ba, yana bani kulawa, kowace rana sai ya kira ni video call don yaji lafiyata, yasha faɗa min cewa bashi da tamkata a duniyar nan, nifa har ce min yai akaina zai iya 6atawa da kowa har mahaifiyar shi saboda ƙaunar da ya ke yi min, tun da na taso rayuwata ba a ta6a yi min tsawa ba, balle har ta kai ga ata6a lafiyar jikina, nayi rayuwar gatanci, Masu aikin dake kula da ci na da sha na sun fi mutun shidda, abunda nake so shi ake girka min, sannan a baki suke bani abinci, ina da likitocin da ke duba lafiyar jikina wanda mahaifina ne ya ɗauki nauyin yin hakan, Angel ko tari nayi sai an kira Dr ya duba ni, komai na ke so sai daddyna ya yi min shi, I don’t ave any financial problems, before nabar gida ina da dala miliyan 2 a cikin account ɗina, wanda shine ya zuba min su don in yi sharholiyata, idan zanyi birthday sai na za6i ƙasar da nake so inje a shirya min party, suturar sanyawata duka babu na ƙasa da dubu ɗari, duk wani abu da kika sani mai tsada na mallake shi, a rayuwata bansan babu ba, bansan menene rashi ba…………” dakatawa ta ɗan yi da yin maganar tana jan majina, tun da ta soma magana hawaye basu daina gangarowa saman fuskar Angel ba, idanuwanta sun canza launi sosai, tausayin unaiza ya ta6a zuciyarta, da zuciyoyin su Deeja da ke sauraronta, Azeeza tuni ta ɗauki majnoon ta ɗaura shi saman laps ɗinta ta ƙanƙameshi tana ta lallashin shi ita da jamimah kamar zasu ɗauke mashi ciwon da ke a jikin shi.

“Dan Allah ki daina magana, kina ƙara ma kan ki ciwo, ni tausayi kike bani,” idanuwan batul cike tab da ƙwalla ta yi maganar, murmushin takaici Unaiza ta saki tana kallonta,

“Idan banyi magana ba zuciyata zata fashe ne, bakisan irin raɗaɗin da nake ji acikin zuciyata bane, nagaza yarda da abunda zuciyata ke raya min na cewa mahaifi na ne ya yaudare ni, Shine ya kawo ni nan don a Wulaƙanta rayuwata, Mahaifina fa! Wanda yayi silar zuwana duniya!…….” girgiza kai ta ɗan yi fuskarta jawur, tasa harshe ta lashe ƙwallar da ta gangaro ta saman la66anta, duk suna kallonta gwanin ban tausayi.

“Nasan bana jin magana, sannan bani haƙuri indai akan biyan buƙatar kaina ce, amma ban ta6a ganin masifa da bala’i ido da ido ba sai dana tsinci kaina a hannun waɗanda suka fi ni iya shaiɗanci, sun ƙarar min da komai, sun kashe min rayuwata, babu abunda yai saura a jikina, yadda su ka yi treating ɗina ko dabba sai haka, An ci zarafi na an wulaƙanta ni an ƙasƙantar dani kamar karya………” A gigice Angel ta daka mata tsawa wadda ita kanta bata san ta furta ta ba, Ta yi hakan ne saboda gudun kada Unaiza ta furta abunda aka yi mata agaban su Hannah, saboda ta fahimci cewa tana acikin hayyacinta tasan komai da aka yi mata, tunanin ta bai gushe ba, idan kuwa harta buɗe baki ta faɗi ainihin me aka yi mata, zasu fuskanci tashin hankali.

Sosai Ta fashe da kuka Saboda tsawar da Angel ta yi mata, jikin su duk yai sanyi, ta sagar masu da gwiwa, Angel ta yi danasanin tsawar da ta daka mata, ganin yadda take ta yin kuka, ga jikinta da ke ta yin kerma yasa Angel ta miƙa mata hannu, cikin sanyin murya tace

“Am sorry bada son raina na yi maki tsawa ba, ki yi haƙuri ki daina kuka, ki zo mu shiga ciki, na yi maki alƙawarin zan taimaka maki akan duk wani abu da ya dace,” hawaye jaga jaga akan fuskar Unaiza da ke kallon Angel, cikin sanyin murya tace “idan kin yi min alƙawarin zaki taimake ni inaso dani da ke mu ke6e, akwai maganar da nake son yi da ke,” Jinjina kai Angel tayi alamar gamsuwa da maganar ta, sai da ta fara kallon su Deeja waɗanda ke a tsaye cirko cirko, hawaye sharkaf akan fuskokin su,

“Zan shiga da ita sashen toilet, dan Allah ku kula da majnoon, yana buƙatar ku atare dashi” amsa mata su ka yi da toh, zuciyoyin su duk ba daɗi, ran su yana basu cewar kamar wani mummunan abu zai faru” Deeja ce ta ɗauki majnoon ta nufi cikin ɗakin su, suma sauran suka bi bayanta, ya rage saura Angel da Unaiza.

“Bazan iya tafiya ba, idan zaki iya ki goya ni a bayanki muje” juya wa Angel tayi tare da zuƙunnawa tace mata ta hau, baiwar Allah da ƙyar ta iya hayewa saman bayanta ta ƙanƙameta, Su hanna sai satar kallon su suke yi, Miƙewa Angel tayi ɗauke da ita a bayanta ta nufi sashen toilet da ita, koda suka shiga ciki tace mata ta buɗe toilet tafi so suyi nisa da kowa, bayan Angel ta buɗe toilet ɗin ta shiga ciki da ita, A jikin bango ta sauke unaiza da ke ta faman yin nishi, ta sanya jamlock ta rufe ƙopar kafin ta dawo ta zauna suna fuskantar Juna,

“Pls ki daina zubar da hawayen ki unaiza, kina ƙara karya min zuciyata,” runtse idanuwanta tayi sosai, hawaye ne masu ɗumi su ke tsattsafowa daga cikin su, ba tare da ta buɗe idanuwanta ba tace “Angel inaso ki fahimtar dani komai agame da gidan nan, saboda inaso insan dalilin daya sa kika ce mahaifina ne mugu wanda yai silar sadaukar dani, ki bani hujjojin da zasu sa in gamsu da maganarki………” hannu Angel ta ɗaura saman fuskarta tana share mata hawayenta ayayin da ta soma magana cikin tausasa harshe

“Farkon zuwana gidan kurkukun ƙaddarar nan, Sato ni aka yi cikin Mota, a lokacin na gudo daga hannun fulanin daji……” Labari Angel ta fara bata dangane da rayuwarta, tun daga kan haihuwarta da mahaifiyarta tayi ta barta acikin kwamin wanka har zuwa rayuwarta a hannun fulanin Daji, da gudowarta daga wurinsu, da sace ta da aka yi, har izuwa ga rayuwarta cikin gidan kurkukun ƙaddara, tunkan ta ƙarasa bata labarin taga unaiza ta fashe da wani irin kuka na fitar hayyaci, Da sauri Angel ta daddafe kafaɗunta da hannayenta biyu tana lallashinta haɗi da tambayarta me yasa ta kuka?

Daƙyar Unaiza ta sassauta da yin kukun nata, muryarta a raunane take faɗin”Daddyna ya cuce ni! Ya karya min zuciyata! Ya gama da rayuwata……”

Mamakine ya kama Angel jin abunda tace tun kafin ta bata hujjojin da zasu sa ta yarda da cewa shine ya yaudareta sai gashi tana ambaton ya cuce ta ya gama da rayuwarta…, “Unaiza meyasa kika ce haka?” Angel ce ta jefa mata tambayar, Cikin ƙunar rai tace “Angel ni ba musulma bace! Bani da addini, daddyna da kanshi yace min karna kuskura ince zanyi addini ko wani kala ne saboda ba gaskiya bane, babu wani wanda ake bautamawa, nasha tambayar shi ince ya ake safkar da ruwan sama? da sauran abubuwan ban al’ajabi sai yace min they are natural babu wani wanda ya ke yin su, Angel na ta6a kama shi yana yin ibada irin wadda musulmai suke yi, idan bazan manta ba, da safe ne na shiga bedroom ɗinsa na same shi saman carpet, mamaki ya kama ni ganin yana zuƙunnawa ya duƙa ya ɗaura goshi saman carpet, sai mamaki ya kama ni sosae, har zuwa nayi gaban shi na tsaya ina yi mashi magana bai tanka min ba, na zauna agaban shi saman carpet ɗin wanda hakan yasa shi katse abinda ya ke yi, tunkan yayi min magana nace daddy what are u doing? meyasa kake duƙawa ka kai goshin ka ƙasa? A time din bansan menene ba, fuskar shi ɗauke da murmushi yace min motsa jiki ya ke yi, fuskata ɗauke da murmushi nace mashi daddy amma wani kalar motsa jiki ne wannan da ban sani ba? yace min ba buƙatar in sani, saboda yana da wahala manya su ke yin shi, koda nayi yunƙurin ƙara tambayar shi sai yayi saurin janyo ni jikin shi yana shafa min bayana da hannayen shi, dama haka ya ke yi min da zarar na fara jera mashi tambayoyin da su ka shafi rayuwar shi wanda baiso na sani, Sai ya haɗa jikina da nashi yana shafa ni, ko ya haɗa bakina da nashi, da zarar yayi min hakan nake rasa natsuwata saboda bani da linzami, ina da ƙarfin sha’awa da idan ta motsa kamar in zauce, shiyasa idan na rasa wani a kusa dani nake biya ma kaina buƙata da kaina………..” Dafe kai Angel ta yi sakamakon sara mata da ya ke yi, zuciyarta har tashi ta ke yi, Jikin ta ya hau tsuma, tayi mamakin yadda mahaifin unaiza ya zalunce ta, ya hana ta sanin komai game da addinin shi da ahalin shi, ya barta a cikin duhun jahilci,

Daƙyar ta iya buɗe baki tace “Kinsan cewa abubuwan da kike yi basu da kyau? Allah ya haramta su? Zunubi ne mai girma,” girgiza kai tayi”Ni bansani ba, saboda ba’a ta6a fadamin cewa babu kyau ba, tun kafin na mallaki hankalina nasha kama daddyna da mommyna suna saduwa da junan su a cikin ɗakin su, baya gajiya duk in yazo ƙasar mu, kullum ne sai sunyi safe rana da dare, idan nasan za su yi ko bacci bana yi idan ya kasance dare ne, wani time ɗin a ƙarƙashin gadon su nake 6oyewa da zarar naji zasu fara nake fitowa in zauna ina kallon su kamar na samu tv ba tare da sanin su ba, tun daga nan ne abun ya fara burgeni, da na fara mallakar hankalina, nan fa na fara neman wanda zan fara yi dashi, irin abunda naga iyayena su na yi,……..”

Numfasawa ta yi kafin ta ɗaura da cewa”mutun na farko da ya fara kar6ar budurcina idan bazan manta ba, daddyna ne yazo dashi gidan mu, matashin saurayi jinsin baƙar fata ne, ya gabatar min dashi a matsayin ɗan uwana ranar nayi murna saboda shine mutun na farko dana fara gani cikin dangin shi, saboda ƙaunar da na ke yi mashi yasa na liƙe mashi na hana shi sakat ko toilet zai shiga saina bi shi, daƙyar yake koro ni waje ya rufe toilet din, Idan dare yai kafin ya kwanta nake riga shi hawa gadon shi a ɗakin da ya sauka cikin gidanmu, haka zai ruƙo hannuna ya fitar dani waje yana nuna min cewa babu kyau mace da namiji su ke6e amma na gaza fahimtar shi, ranar da abun ya faru, sai da na bari dare ya ratsa na samu damar shiga ɗakin shi ya manta bai rufe ƙopa ba na hau saman gadon shi, na same shi kwance daga shi sai short a jikin shi nan take naji sha’awar shi ta kamani, sai na dinga tunanin yadda naga mommyna tana yima daddyna idan suna having sex, anan nima na soma gwadawa dashi Cikin bacci ya ji ina laluban jikin shi, a lokacin na shammace shi nayi mashi abunda ni kaina nasa bazai iya janye ni daga jikin shi ba, na riga dana sanya mashi ƙwaɗayin son kasancewa dani, a lokacin ina da shekara 14 aduniya Angel, nasan za ki yi mamaki, silar abunda ya faru tsakanina dashi a daren ranar har jinya nayi gadon asibiti, kamar bazan rayu ba, naci baƙar wahala har bansan inda kaina yake ba, har ɗinki aka yi min saboda yadda ya shige ni, nayi tunanin daddyna zai dauki mataki akan bunda yayi min duk da laifina ne amma bani da hankali ae bansan zan cutu ba nidai kawai nayi abunda raina ke so ne bansan haka abun yake ba, Angel daddyna ko zagin shi baiyi ba, dana ji sauƙi bayan jinyar da nasha ta wata biyu, na nuna inaso abi min hakkina sai ce min yai inyi haƙuri ai ya nemi yafiyar shi, tafiya ma zaiyi ya bar ƙasar, in kwantar da hankalina bazan sake ganin shi ba idan ya tafi, jin hakan yasa na haƙura, da jikina ya warware sosai na dawo dai dai naci gaba da yin rayuwata kamar yarda na saba har lokacin bai tafi ba, ɗan uwan nawa yana nan yana rayuwa a gidan mu duk da bamu magana da juna, amma muna zama wuri ɗaya, sai gashi mun koma muna cigaba da neman juna ni da shi, har ta kai ga bana jin daɗin jikina idan bamuyi ba, duk rana muna yi sau uku, abun da zai baki mamaki momnyna tasan komai ranar data kama mu naked atsakiyar gado mun yi tunanin zata yi mana faɗa, amma sai tace mu kwantar da hankalin mu abune mai kyau mu cigaba da faranta ma juna, wannan maganar da tayi ne ya ƙara bamu ƙwarin gwiwar cigaba da neman juna, ina matuƙar ƙaunar shi ya saba min da komai nashi, ya 6ata ni fiye da tunanin ki, duk da nice sila, lokacin daya tashi tafiya nigeria kamar inyi hauka naso daddyna ya barni in bishi amma ya hanani, a ƙarshe sai da aka rufe ni cikin ɗaki tukunna aka samu damar fitar dashi daga cikin gidan mu, Angel bayan tafiyar shi na kasa samun natsuwa, na soma bibiyar masu aikin gidan mu suka din ga bani haɗin kai, a ƙarshe ta kai ga hatta daddyna yana biyan buƙatar shi dani, da ita kanta momnyna babu wanda bai ta6a jikina acikin su, musamman ƙirjina da suka fi jan hankalin su…,……………’

Bata ƙarasa maganar ba Angel ta fashe da kuka tana ambaton “Inna lillahi wa inna ilayhir raji’un!!! Unaiza iyayenki sun cuce ki, wlh sun zalunce ki, basu baki tarbiya ba, sai dai suka ba ki gudunmuwa wurin lalata rayuwarki, Unaiza ba ki yi dacen iyaye ba, a labarin da kika bani na fahinci cewa basu ƙaunar ki dama can sun haife ki ne don su sadaukar dake zuwa ga kurkukun ƙaddara, Mahaifinki Ya hana ki yin addinin shi ne saboda ana shi wayon don kada Allah ya kama shi da laifin zaluntar ki da ya yi aranar gobe ƙiyama, yayi tunanin cewa babu hisabi tsakanin ki dashi tunda ke ba musulma bace, tun da baki da addini baza a Tuhume shi akan ki ba da yake shi wawane, daƙiƙi, jahili shiyasa ya hana kiyi addinin musulunci, ya barki acikin duhun jahilci, ban ta6a ganin Jaki irin daddynki ba!………” cikin shessheƙar kuka ta ƙarasa maganar,

“Angel na kwaɗaitu da son yin irin rayuwarki, labarin ki da kika bani ya fahimtar dani game da cin zalun da iyaye na su ka yi min, ashe duk Soyayyar da su ke nuna min ƙiyayya ce ba ƙauna ta su ke yi ba, nayi asarar rayuwata, gashi yanzu komai ya qare min, lokaci ya qure min da zan iya……” bata kai ga ƙarasa maganar ba, Angel ta yi saurin sanya tafin hannunta wurin toshe mata baki, Jikinta wani irin zafi na fitar hayyaci, idanuwan su cikin na juna, hawaye na bin fuskokin su,

“Lokaci bai ƙure maki ba Unaiza! Tunda har kina numfashi to kina da sauran damar da zaki iya gyara rayuwar ki, inaso ki bamu dama ni da ƴan uwana mu nuna maki tsantsar soyayya, mu baki kulawa ta musamman har kiji sauƙi, nayi maki alƙawarin zan taimaka maki wurin gyara rayuwarki in sha Allah, saboda inaso ki rayu kodan saboda ki yi tozali da idon mugun mahaifinki, ki maida mashi martani sannan ki fille mashi kai da adda,”

Cikin ƙunar rai Unaiza ta furta “Bazaki fahimce ni bane, komai ya qare min, bazan iya rayuwa ba, Nifa matatta ce, maganar da nake yi maki a yanzu ji nake kamar an bani umarni ne in sanar dake kafin rai na ya fita daga jikina,…….” numfashi taja, idanuwanta sun ciza launinsu, Baiwar Allah ita kaɗai tasan raɗaɗin azabar da take ji, Ga ciwon jiki ga ciwon zuciyar da mahaifinta ya dasa manta, hakika ya karya mata zuciya.

“Bayan an ɗauke ni daga cikin ku, bana acikin hayyacina, amma zan iya tuna abubuwan da suka faru, Angel naga tashin hankalin da ban ta6a gani ba a rayuwata, na shiga firgici da tsoro kamar zan haɗiyi zuciya in mutu, mutun shidda akaina ba ƙananun mutane ba, kuma ba su kasance a suffar mutane ba, sai da su ka rikiɗa suka koma wata irin mummunar halitta tukunna suka soma yin sex dani, nayi kukan nayi ihun babu mai jina, har a bakina saida suka zuba min sperm ɗinsu mai ƙarni da zafi……” a gigice Angel ta ke kallonta Zuciyarta ta soma tashi…unaiza bata dakata ba taci gaba da cewa tun ina haɗiyewa ta ƙarfi har ya cika min bakina na fita hayyacina, Angel tsawon kwanaki shidda da nake cikin yin menstruation amfani aka dinga yi dani, sun rabani da abun da nake alfahari dashi,

Ta yi maganar tare da sanya hannayenta biyu da niyar ta ɗaga mata rigar ta gani, da sauri Angel ta damƙi hannayenta, tana kuka tace”ba sai kin nuna min ba unaiza wlh na yarda da maganar ki, ashe dama abun da suke yi mana kenan, na jima da zargin hakan ban tabbatar ba sai yanzu da kika faɗamin……..”

“Angel bani da isasshen lokaci, inaso nabar maki wasiya ki kaima daddyna idan har Allah ya ba ku damar fita daga cikin kurkuku……..”

Girgiza kai Angel ta yi a yayin da zuciyarta ke tafarfasa tace “a’a unaiza dan Allah ki daina faɗin zaki rubuta min wasiyya, gani nake kamar mutuwa za ki yi, Wlh bana so ki mutu ba tare da kin ɗauki fansar abinda mahaifinki yayi maki ba,”

murmushi ne ya bayyana akan fuskarta, muryarta asanyaye tace “Ɗaukar fansa ba dole saini zanyi ta ba, tun da ina dake bani da damuwa, Unaisa da Unaiza kusan abu ɗaya ne banbancin kaɗan ne na rayuwar mu, kinyi dacen uba wanda ya tsaya maki tsakani da Allah, don ki nemi duniyarki da lahirarki, Yayin da ni kuma nayi rashin dacen uba, ko ince iyaye, sun tauye min haƙƙina, Angel inaso ki yi min alƙawarin cewa Zaki ɗaukar min fansa! Inaso kiyi amfani da hannayen ki wurin sare kan mahaifina da gatari bayan ya kammala karanta wasiƙar da zan rubuta maki…….” rurruƙe hannayenta Angel tayi acikin nata “ni bani zan ɗaukar maki fansa ba, ke zaki ɗauki fansa da hannayen ki, inaso ya ganki a matsayin musulma da ranki da lafiyarki, Ki fayyace mashi duk irin zaluncin da yayi maki, ki tofa mashi yawu akan fuskar shi kafin ki sare kanshi da gatari” sosai Unaiza ta fashe da kuka tana faɗin “ba zaki fahimce ni ba, Nifa matattace a yanzu haka, nayi fatan ace zan iya yin yadda kika fadamin sai dai ba zan iya ba Angel, shiyasa na rataya nauyin yin hakan akan wuyanki, ke nakeso ki kashe min shi da hannayenki tare da mahaifiyata, Angel koda ace sun ganni ba zasu damu ba saboda dabbobine su, babu zuciya a ƙirjinsu, sufa ne suka haifeni suka raine ni cikin so da ƙauna, amma hakan baisa sun ƙaunace ni ba, tayaya kike tunanin zasu ji zafi idan su ka yi tozali dani…’?

ta jefa mata tambayar, Kafin ta cigaba da yi mata magiya akan ta ɗauko mata Jotter da biro don ta rubuta mata wasiyya.

Jiki ba ƙwari Angel ta miƙe, tana tafiya ta nufi ƙopa ta buɗe ta fita tana jiyo shessheƙar kukan Unaiza ta cikin toilet, ji ta ke kamar in tayi nesa da ita zata dawo ne ta taras da gawarta, Lokacin da ta shiga Cikin ɗakin su, A kewaye da gadon Majnoon ta taras dasu Hanna, Yana kwance sun lullu6e shi tare da jamimah, da alama bacci ya ɗauke shi,

Jin motsin tafiyar ta ne yasa duk suka ɗago da idanuwan su zuwa ga dubanta damuwace ƙarara akan fuskokin su, tasan dole su jiyo shessheƙar kukan unaiza, da sauri su Deeja suka tunkareta tare da batul da sauran ƴan uwan nasu, suna tambayar ta lafiya mai ya faru da unaiza…….”

Muryarta a disashe ta ce masu “Ku je ku duba jikinta, ku lallashe ta yanzu zan dawo” Da gudu suka nufi sashen toilet ɗin, mutun biyu ya rage Azeeza sai jamimah dake rungume da majnoon, kallonsu Angel tayi na ɗan wani lokaci kafin ta nufi table ɗin ɗakin su, inda unaiza ta ɗaura backpack ɗinta tun da jimawa, ta sanya hannu ta zuge zip ɗin jakar tare da ciro jotter da biro da sauri ta juyo ta nufi toilet ɗin, tunkan ta ƙarasa ta soma juyo sautin muryoyin su Deeja suna ta lallashinta, tana ƙarasa shiga ciki ta same su Zuƙunne agaban Unaiza da ke a rungume saman ƙirjin batul, ta ɗaura hannayenta saman sumar kanta tana shafata cikin sigar lallashi,

“Angel bata da lafiya, Jikinta zafi sosai yakamata musan abun yi tun kan ciwon yaci ƙarfinta” deeja ce tai maganar, jin ta ambaci sunan Angel yasa Unaiza ɗagowa da kanta, tana kallonta, Miƙa mata jotter ɗin tayi da biro, bayan ta kar6a ta ɗaurata saman laps ɗinta yatsun hannunta na kerma ta soma rubutu cikin harshen turanci,

“Idan ba zaki iya rubutun ba, ki fada min ni saina rubuta” Angel ce tayi maganar, unaiza ta girgiza mata kai tare da cewa “Nafi so yaga handwritting ɗina, zaifi gane cewa ni ce da kaina na rubuta mashi” kusan shafi uku ta cika da rubutun, biyu na daddynta ɗaya na mommynta, bayan ta kammala ta rufe jotter ɗin, fuskarta ɗauke da murmushi ta ke kallon fuskokin su ɗaya bayan ɗaya, damuwace ƙarara akan nasu fuskokin, duk sun sha jinin jikin su ganin irin kallon da take bin su dashi, mai wuyar fassaruwa,

“Zan mutu ina farin ciki, saboda samun ku da nayi acikin rayuwata, ku ne mutane na farko da suka fara nuna min soyayya ta gaskiya kuma na tabbatar da hakan, naga damuwa akan fuskokin ku duk don saboda ni, dole inyi farin ciki na samun ƴan uwa masu ƙaunata, zanyi kewarku sosai, bansan dame zan saka maku ba, saboda bani da komai a yanzu, Amma ina da backpack, tare da earrings ɗina na gold tun a washe garin ranar da aka kawo ni prison na cire su daga kunne na, na ajiye su a cikin backpack ɗita, Na mallaka maku su, wata rana za su yi maku amfani idan Allah ya baku damar fita daga cikin kurkukun nan…” tun sautin kukansu na fita har takai ga muryoyin su sun disashe sai kallon ta su ke yi,

(Next page Yanzu zan sa shi in sha Allah, Masu son shiga paid group na facebook Ga link Kuyi mata magana after kun biya zata sanyaku👇

 

Click Here To Download Kurkukun Kaddara Takun Farko Complete

 

 

( mu hadu next page In Allah yakaimu da rai da lafiya, masu yi mun ya jiki ina godiya)

Back to top button