AMFANIN ALBASA
TUMBI (Te6a)
A Yayyan ka Albasa Qanana Sosai A Tafasa Ana Sha Lokaci lokaci Te6a Zata Sa6e.
Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi
CIWON KINNE:
Mai Fama da Ciwon Kunne A Niqa Albasa A Tace Ruwan a Diga Ruwan Albasa digo Biyu Cikin Kunnen a Tabbatar da tashi Cikin Kunne In Yaro ne Digo Daya, Zaa Sami Lafiya
Karanta>>> Maganin Toilet Infection Da Kuma Rashin Sha’awa Ga Mata
CIWON ZUCIYA:
Aniqa Farar Albasa A Tace Ruwan a Riqa Sa Cokali 2 A Ruwan Dumi ana Sha Lokaci lokaci, Zaa Sami Lafiya Da iKon Allah.
Karanta>>> Sakonnin Soyayya Na Mata Na Barka Da Shan Ruwa Ga Samarinsu 2023
QARFIN MAZA:
Shan Ruwan Niqaqqiyar Albasa Cokali 2 a Ruwan Dumi Kofi Guda Asa Zuma Cokali 3
Yana Motsa Shaawa Sosai
Karanta>>> Yadda Ake Matsi Da Tafarnuwa
INFECTION:
Albasa Guda Daya Tafarnuwa Duqule Daya a Niqa Atace Ruwan A Sha a Ruwan Dumi Kofi Guda
Ayi Hakan Kwana 7 zaa Rabu da Infection Komai Yawan Shi
Karanta>>> Dalilan Dake Sawa Nonuwa Suke Zama Kanana
KAUSHI KO FASO:
A Yanka Albasa Asa a Qarqashin Tafin Qafa In Zaa Kwanta Bacci Idan Ansa Sai Asa Safa Idan Gari ya waye Acire Yana Chanza Fata Mai Qaitsi ta Koma Mai Laushi An Rabu da Kaushi da Faso
Karanta>>> Yadda Zaki Haɗa Ingantaccen Maganin Ciwon Sanyi (Infection)
CIN WADATACCIYAR ALBASA A ABINCI YANA:
Qarawa Ido Qarfin Gani da Lafiya
Yana Rage Kitse mara Kyau a Jiki
Yan Rage Yawan Suga
Yana Qara Qarfin Qashi
Yana Daidai ta Bugun Zuciya
Yana Kare Haqora daga Miyagu Cututtuka
Yana Taimakawa Qwaqwalwa Sosai.
Karanta>>> Amfanin Zobo Ga Lafiyar Jiki Da Kuma Illolinsa
Tura Wani Group Dan Wasu Su Amfana.