TOILET INFECTION
RASHIN SHAAWA.
KANKANCEWAR GABA.
( GAURANTEE NE ).
Wannan magani yana magance sanyi kowane iri na mata da maza yana kuma maganin kankancewar gaba ga mata kuma yana maganin fitar farin ruwa, rashin shaawa dakuma daukewar niima kasantuwar yanuwa dayawa nafama da wannan matsala insha Allahu zamu sanar da jamaa yadda ake hada wannan magani cikin sauki.
Zaa nemi saiwar bado saiwwar bado wata saiwace wadda ke fitowa cikin ruwa tanayin ganye saman ruwa sannan tanayin diya idan aka fasa zaa ga yana kama da gero. Idan akasamu wannan saiwa to zaa shanyata idan ta bushe zaa dakata arika zuba cokali daya cikin ruwan lipton ana sha ba madara
Idan ana sha kullum ga amfanin wannan faida.
Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata
1- maganin sanyi kowane iri
2- kankancewar gaban namiji.
3- Rashin karfin mazakuta
4- karin shaawa
Ga mata kuma
1- Fitar farin ruwa
2- kaikayin gaba
3- Rashin niima da karin shaawa.
Karanta>>> Ina Mata Masu Fama Da Rikecewar Al’ada Ga Magani Da Izinin Allah
Idan anjaraba andace dan Allah aturama yanuwa musulmi saboda dayawa na fama da wannan matsaloli. Allah kabamu lafiya dazama lafiya a wannan kasa tamu mai Albarka Ameen daga kalifa herbal medicine and marriage councelling.
07067344494
08026494424
Karanta>>> Dalilin Daya Sa Matan Hausawa Ke Tsufa Da Wuri Da Zarar Sunyi Aure