Hausa novels

Gargadar So Chapter 82 By M Shakur

Juyar da kanta Hawwa tayi gently and calmly cikeda hikima ta hanyar da bazata nunamai kaman shi bai saniba baida ilimi ko wani kalan kaskantarwa da nuna ta fishi sannin yakamata ba tace “kasan Annabi Muhammad SAW yace fushin Allah yana daga cikin fushin iyaye yardan Allah na daga cikin yardan iyaye, zagin iyaye is a sin!” Daidai ya bare maggi daya yace “mesa ta tabamin matana? Idan bata zageki b ai bazan mata abinda nayi ba”? Murya chan kasa tace “how would you feel idan Noor tazageka ko tamaka abinda kama Mom”? Tunda tafara maganan sai yanzu yadago kanshi ya kalli Hawwa kaman yanzu ne takama attention nashi, itama Hawwa juyowa tayi takalleshi eyes to eyes gently Khaleel yace “I will never insult mijin Noor, kome takeso I will love it as Babanta” juyawa Hawwa tayi tadauki season tana zubama naman tace “apologize to Mom sabida she loves you dearly! Stop insulting iyaye or shouting at them is very bad, in islam idan kanayi kaima naka yaran zasu maka, yima iyaye biyayya is obligation akan kowani d’a islamically, the only place da aka yarda karmu musu biyayya is awajen sabama mahallici, idan da kanayi sabida yarone kai yanzu the habit should stop you have a daughter, kaji”? Tafadi lovingly tawuce wajen pot batare data kalli fuskanshi ba yabita da kallo, there’s something about Hawwa idan tanama magana like he felt something just now kodan bata tabamai magana for this long bane calmly and sweetly koda yaushe fada suke ne oho, but the way tamai maganan captures his attention and it makes him relates it to wat if Noor tamai haka, Hawwa na cikin stairfrying chicken awuta kawai Khaleel ya rungumeta zata juyo yahanata yadaura kanshi a gefen wuyanta murya chan kasa yace “what if Mom insult you again”? Gabanta na faduwa tace “mothers can insult yaran su” cikeda kiriniya Khaleel yace “ni wlh babu wanda ya isa ya insulting naki nahakura kowaye” danjimm Hawwa tayi murya chan kasa tace “promise me bazaka sake treating Mom poorly ba or even Babanka, especially attempting dukansu or zaginsu, I get they pamper you too much but that was very very bad kaji, idan wani yamusu haka a waje zaka ji dadi? Will you be happy kaga wani awaje yana kokarin dukan iyayenka ko zaginsu will you be happy”? Girgiza mata kai Khaleel yayi yace “no” da zuciya daya dan yasan bazaiji dadi ba aka musu haka, yabi Hawwa da kallo tana kamshi sosai sai kawai ya manna mata kiss a kumatu dasauri tajuyo cikeda masifa sakinta yayi yawuce yafita yace “I’m coming zanje wajen Mom” fitowa yayi a garden nasu ya tsaya wani white flower yacire yawuce flat nasu Mom bata falo direct bedroom nata yawuce yaboye flower abayansa.Kai tsaye ba knocking kawai yabude kofa yafada dakin Mom na kwance agado tabuga tagumi bawai bacci takeyi ba ganin Khaleel yashigo yasa tawani zabura ta diro daga gado tana dafa kirjinta kaman zatai having heart attack tace “Khaleely jikin ne? Meke damunka eh?” Murmushi yamata kadan yace “calm down Mom common you look so frightened come” yasa hannunshi daya yakamata suka koma wajen gadon ta ya zaunar da ita shima ya zauna sai kawai ya ciro flower dayake boye wa abayanshi ya mika mata yace “sorry Momaaaa” yafadi ashagwabe daman duk sanda zai mata shagwaba yake cemata Moma, Mom ta tsaya shiru tana kallonshi cus batamasan meyake cema sorry ba idan fadan jiyane tama manta bayau Khaleel yafara zaginsu ba har ubanshi duka yana musu is a normal thing.Ganin tana kallonshi yasa ahankali yace “I’m sorry Mommy for shouting at you, for being aggressive and for insulting you Moma bazan karaba pinky promise” sosai Mom ke kallonshi she was shocked to bone marrow dahar tama kasa reacting, Khaleel ke bata hakuri sai taji hawaye yafara tsatsowa a idanunta sai kawai tafashe da kuka dasauri Khaleel ya ijiye flower yayi hugging nata a chest nashi ashagwabe yace “Moomaa sorry okay bazan kara ba trust me stop crying” Mom na kuka tace “no I’m not crying sabida abinda kamin jiya I’m crying sabida tunda na haifeka this is the first sorry daya taba hadani dakai Khaleel” dasauri yasaketa yace “really?” Gyadamai kai tayi tana murmushi tana share hawayen tadauki flower ta rungume a kirji tace “Wlh banyi fushi ba ina zan iya fushi dakai babu abinda ke damuna banda rashin lafiyanka Khaleely what if? Wat if your cancer is back?” Murmushi yamata yace “bakiso na mutu”? Fashewa da kuka Mom tayi tana kaimai duka ahankali akirji jin maganan dayayi, yayi dariya ashagwabe yace “idan bakiso na mutu treat Hawwa kaman yanda kike treating dina, she doesn’t have a Mom be her Mom kinji Mooma, idan kika mata haka I promise I will not die I will fight this cancer this time also!” Sosai Mom ke kallon Khaleel bata taba ganin Khaleel na son abu kaman yanda taga yanason this police girl ba, kai infact tun yana karami bai taba son abu har kaba, how did this police gurl bewitch Khaleel haka? Khaleel hardly loves fa, bai cika son abuba but akan Hawwa daban ne ahankali ganin Mom tayi shiru yatashi yace “okay na mutu saiki huta” hannunshi takama da sauri kaman zata dake shi tace “ka kara kiran ma kanka mutuwa saina bata maka rai, I will give my life to save you kajini” murmushi yamata yace “naji, naji, naji, tom will you love Hawwa toh like me eh Mooma plzzzzzz?” Gyadamai kai Mom tayi ahankali sai kawai ya rungume Mom yanajin dadi sosai, ahankali Mom tace “Khaleel kanason Hawwa sama dani ko?” Da zuciya daya Khaleel yanawani kankame Mom yana murmushi yace “yes yes yes wlh Mom! I love Hawwa with all my life, Mom I can take bullet for her, Mom inason Hawwa, okay bye Mom” yasaki Mom yajuya dasauri jikinshi har rawa yake yakoma wajen Hawwa yafice daga dakin Mom tafashe dawani irin kuka mai soya zuciya, shigowa dakin Excwllency yayi tuntuni yana waya a study ganin Mom na kuka yasa yayi wajenta rai abace yace “wai mehaka Madam eh? Inji da wanne? Da damuwan ciwon Khaleel ko da ke ko da business eh? For God sake ba’a riga anyi confirming this cancer is back ba saiyayi running test gobe why are you crying now eh?” Excellency yayi maganan yana zama agado Mom harwani shesheka take tace “Hassan Khaleely yafison matarsa akan ni mahaifiyarsa dana dauki cikinsa na haifosa duniya?” Kallonta Excellency yayi yace “mene? Why would you even believe this idanma wani ya gayamiki? Wani kalan magana ne wannan”? Cikin kuka Mom tace “he just confirmed it to me tambayansa nayi” dafa goshi Excellency yayi yace “wai Zeenatu are you okay at all ko kema nakaiki asibiti a duba brain naki ne? Were you expecting Khaleel dama yace miki yafi sonki kan matarsa ne? Common Khaleel fa yaro ne, he’s just 32yrs haba, tunda yake yataba son wata banda yanzu? Just because yaro yace miki eh doesn’t mean hakane think like an adult pls, Soyayyan uwa daban take aran yaro no any kind of wife ko tsafi kan can tarnish that love, soyayyan mata kuma daban, so dayake miki ba son soyayyan mata da miji bane common Madam” zuciyan Mommy na daci tace “komadai wani iri ne soyayyan Hawwa over shadow nawa aranshi nida I’m Khaleel’s everything, nike bashi happiness nabashi best of mata acikin mata nahadamai party na gayyato friends nashi yaushe yasan yarinyar nan dazai sota haka bada kidnapping na Noor bane”? Ran Excellency abace yace “wlh nagaji da maganganun banzan nan Zeenatu, bari kiji idan kika sakeyin dalilin wani abu yasami Khaleel I will not forgive you tundadai bakijin magana ki zauna anan kiyita comparing soyayyan da Khaleel ke miki dana matarsa i have meeting da Doctors nashi na Saudi natafi study room yawuce yafita yana kwalama Musbahu kira.

Back to top button