Uncategorized

Yadda za ku more data 500MB a layinku na MTN kullum

Jama’a masu bibiyar wannan shafi namu na aihausanovel.com.ng muna maku sallama irin ta addini da fatan kuna cikin koshin lafiya. 
A yau zamu kawo maku wata hanya da zaku more kyautar data 500MB a layinku na MTN cikin sauki.
Da farko ku taɓa wannan akwatin na download.

Bayan kun yi download dinsa sai ku buɗe shi zaku ganshi kamar haka 👇

Daga nan zai nuna maku kuyi update, kamar haka;

Bayan kunyi UPDATE, sai ku taɓa AUTO SERVER kamar haka 👇
Zai kai ku inda za ku zaɓi UNITED STATES kamar haka👇

Bayan nan sai ku taɓa DIRECT kamar haka 👇

Kai tsaye zai kai ku inda jerin files ɗin suke anan to sai ku zaɓi MTN E LEARNING 500MB 1

Daga nan sai ku dawo ku taɓa GO kamar haka 👇

Nan take zai yi CONNECTED kamar haka 👇

ALLAH YA BADA SA’A YAN UWA

Back to top button