Shirin kwana casa’in shiri me mai dogon zango da aka shirya shi akan al’amuran yau da kullum musamman akan siyasar ƙasar mu Nigeria.
Gidan talabijin na Arewa24 sune suke gabatar da shirin kuma suke daukar nauyin shirin a kowace ranar Lahadi da misalin karfe 9:00 na dare.
Shirin yana dauke da manyan yan wasan masana’antar ta Kannywood kamar su:
Ado Ahmad Gidan Dabino
Rahama MK
Bashir Nayaya
Da dai sauransu.
Domin kallon Film din sai ku danna inda aka saka Play Video ko kuma hoton dake ƙasa.