Uncategorized

Yadda manyan jarumai suka girgije a wajen bikin Daddy Hikima Abale.

Yadda manyan jarumai suka girgije a wajen bikin Daddy Hikima Abale.

A jiya juma’a aka gudanar da Daurin Auren fitaccen jarumi a masana’antar kannywood Adam Abdullahi Adam Wanda akafi sani da Abale.

Allahu Akbar Ashe wannan Shine Sanadiyyar Rasuwar Jarumi Abdulwahab Awarwasa

An gudanar da dinner a wajen biki na gidan biki wajen tare na malam Ibrahim sharou khan.

Jaruman masana’antar kannywood da dama sun halarci wajen daurin Aure, Daga cikin su akwai su Ali Nuhu, Dauda Kahutu Rarara Bashir mai shadda Yakubu Muhammad da sauran su.

Haka wajan dinner ya samu halartar babban dan siyaya dan takara gwamna a jihar kano Sha’ab Ibrahim sharada da sauran yan wasan hausa da dama mata da maza.

Sun nuna farin cikin su awannan taro matuka, Kasancewa jarumin na kowa ne.

Back to top button