Sirrin Rike Miji

Wasu Hanyoyin Da Zaki Tsaftace Gabanki

✿─═ Wasu Hanyoyin Da Zaki Tsaftace Gabanki ═─✿


●↻ ↻●

••

Maza ma’aurata sukan fahimci tsaftar matan da suke aure ta hanyar yadda suke kula da gabansu.

Akwai matan da zaka gansu a wajen tsaf kamar wanke hannu ka taba, da za kayi arba da kazantar da suka tattara a farjinsu abun zai bada mamaki. Hakan kuwa na faruwa ne saboda rashin iya tsaftace al’auran su.

Ga wasu hanyoyin da zaki iya kula da tsaftar gabanki domin inganta rayuwar aurenki.

Karanta>>> Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike Shayarwa 

1: A Lokacinda kika zo tsarki musamman bayan kinyi bayan gida. Ki tabbatar da cewa kin wanke duburanki sosai domin a wani lokacin wajen rashin wanke wajen yadda ya kamata ana samun feshin ruwan wanke duburan dake da burbudin kashi yake fesowa gaban mace ganin yadda duburan mace da farjinta suke da makotaka.
Wannan yasa wajen yin tsarki koma bana bahaya bane mace ta tsafta ce duburanta sosai.

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

2: Yin fitsari duk bayan kammala Jima’i shima hanya ne na tsaftace gabanki.
Kamar yadda mukayi bayani a wasu darusa a baya. Yanada kyau mace ta sha ruwa kamin ta soma Jima’i domin samun damar yin fitsari bayan kammala Jima’i.
Ana samun wasu cutuka dake shiga gaban mace a yayin jima’i. Haka nan maniyi na iya makalewa a tsakanin farjinta da mafitsaranta. Yadda ta hanyar yin fitsari ne kawai wadannan abubuwan zasu iya fita daga gaban mace amma ba wanke gabanta ba.
Wannan yasa wasu matan sai gabansu yayi ta wari duk kuwa da kokarin da suke yi na tsaftace shi. Don haka yin fitsari bayan duk wani jima’i ga mace zai taimaka mata wajen tsaftace gabanta.

Karanta>>> Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam

3: Kada kice zaki wanke gabanki da sabulun dake sauya launin fata. Irin wadannan sabulen wari kawai suke jawowa gaban mace saboda irin sinadarin dake kunshe dasu.
Kyauta ki samu sabulun da bai da wannan sinadaren domin tsaftace gabanki dashi.

Karanta>>> Tusar Gaba Da Abinda Ke Kawota Yana Da Kyau Ku Karanta Wannan Bayanin

4: Kiyi kokarin yawaita sauya kamfenki musamman idan yayi gumi ko kuma ya jima a jikinki.

Karanta>>> Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike Shayarwa 

5: Haka nan ki zamanto mai tsaftace gabanki da yawan sauya auduganki a lokacin al’adar ki.

Muddin mace zata kiyaye wadannan abubuwan babu shakka gabanta zai kasance cikin tsafta da ban sha’awa ga mazan dake son yin wasa da gaban matansu.

 

👁‍🗨 KAYAN MATA KAMAR HAKA

Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba allah sarki.

Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare, wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu daceba, to wllh ko sanyi yakai shekara goma a jikinki insha Allah kin sallama da sanyi, wanan maganin mujarrabine angwada kuma anji dadinsa.

Akwai na matsi da yake maida mace kamar budurwa, da wacce qaddara ta samesu suka rasa budurcinsu zasu koma kamar wacce a taba saduwa da ita ba

Maganin ni’ima, ina mata sa suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu to akwai ingattacen maganin ni’ima Wanda zaki zaki dinga zuba kamar kankana kuma kin sallama da bushewa indai kinga baki samu ni’ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar jinnu…….

Maganin rashin sha’awa ko daukewar sha’awwa da gamsuwa, Akwai matan da basa sha’awar saduwa, ko kuma daukewar sha’awa insha Allah zan rabu da matsalar.

Akwai maganin rashin saurin kawowa (release).

☞ Akwai maganin Matsanacin ciwon Mara kafin al’ada da kuma cikin al’ada.

~__________________~
~__________________~
Alhamdulillah…………………..👏🏼👏🏼

LIKE AND SHARE TO OTHERS PLEASE!!!

Back to top button