Harijin Tsoho Page 17 Romantic Hausa Novel
A gigice daddy ya ƙarasa kanta ya ɗagota ya haɗeta da jikinshi yana kiran sunanta.sanyin ruwan jikinshi ne ya ratsata ta sauke ajiyar zuciya me ƙarfi sannan ta buɗe idanunta.jinta ajikin mutumne yasata yin saurin ɗaga idanunta dan taga kowaye.karo taci da fuskar daddy yana mata murmushi,yunƙurawa tayi da nufin ƙwacewa se ji tayi ta cafko burar tashi a hannunta wata ƙara tasaki ta shiga yarfe hannunta.tana kuka me tsuma zuciya”why?why?why daddy?”ta faɗi muryarta narawa tana kuka.be saketaba yace cikin tattausan lafazi”mu ɗauki hakan a matsayin ƙaddara zahra waccevmahaifinki ya ƙullemu acikinta ba tare da dukanmu mun shiryawa faruwar hakanba”Fincikewa tayi daga ruƙon da yay mata ta miƙetsaye idanuna a runtse dan batason kallonshi ayadda yake.”tunda kace ƙaddara ta ƙullemu ay Allah ya baka damar kwancemu daddy,kasakeni yanzu base anjimaba”ta faɗi afusace.miƙewa yayi ya usa gun kayanshi ya zaro jallabiya da gajeran wando ya saka ya zauna gaban mirror yana shafa mai,yace”zahra aurena dake na amanane dana ɗaukarwa mahaifinki,cewa ba saki acikinsa zamu rayu har iya ƙarshen rayuwarmune,dan haka kicirewa ranki mafarkin zan sakeki”ya faɗi ba tare daya bi takantaba.”wallahi sekasakeni ko baka ƙaunar Allah tunda nide bana sonka,in kuma aka matsamin in zauna dakai wallahi sena kasheka,wannan ayzalincine kagama cinye ƙuuciarka tsufa yazo maka bazaka haƙura ka koma ga Allah ba shine kasakoni acikin rayuwarka,wlh Allah seya sakamin.”ta faɗi tana kuka riris.Murmushi daddy yayi yace yana tafa mata”kuce amaryar tawa zata iya kisa to inde hakane bari inje in sallami masu adin gidannan dan duk wanda ya shigo asan meya shigowa”Ficewa tayi aɗakin da gudu zuwa natatana kuka me taɓa zucua.wayarta ta janyo ta kira number mamanta.bayan ta ɗagane kawai zahra tasakar mata kuka wanda ko baa faɗawa mamanba tasan tagano wanda aka aura matane.”mammy abba ya cuceni ya cuci rayuwata,daddy fa mammy,wayyo Allah nashiga uku na lalace”cewar zahra tana kuka.”baki shiga ukuba zahra zaɓin iyaye babu cutarwa acikinsa ki zamo me biyayya zakiga alfanun hakan”cewar mama cikin sigar rarrashi.”Mama ko kefa baki auri tsoho kamarshiba tare da abba kuka girma ni meyasa se bayan shi ya girma zaa auraminshi”Tunda kinƙi jin rarrashi zahra to kiyi dukabinda kikaga dama wallahi ba ruwana kuma karki ƙara kirana gameda hakan dan karki kashemin aure sabida mazan ƙwarai irinsu yanzu tsada suke,ke in kin kashe naki auran kanki kika yiwa”cewar mama gamida kashe wayarta,tausayin ƴartatanacratsa zuciyarta.Zahra jin mama ta kashe wayarne yasa ta kife agurin tana kuka me tsuma zucita.daddy na kammala abinda yake ya kira abban zahra awaya bayan sun gaisa daddy yace”to yaude amaryata fa ta gano nine ta aura gidana ya rikice ataimaka ashigo ciki a ɗanmata nasiha ni taƙi jintawa”cewar daddy yana dariya.Murmushi Abba yayi yace “barni da ita ƴar kusun uwabari inkirata karka damu nide kawai kayi haƙuri ka riƙemin ita zuwa gaba zata gane.”cewar Abban.”Ariƙe take aminina har zuwa numfashina na ƙarshe koma me zatayi zan haƙure insha Allahu”cewar daddyn.Godiya abba ya masa sosai sannan ya kira wayar zahra,koda taga kiran da kamar bazata ɗagaba can kuma tsoro ya kamata ta ɗaga.”zahra daddy ne mijinki matuƙar nine na haifeki kuma kina,da shaawar ci gaba da amsa sunana amatsayin mahaifinki,to ki zauna agianki,dan wallahi duk ranar da kika bari ya sakeki to nayafeki acikin ƴaƴana kindeji na gaya miki”cewar abban cikin kakkausar murya.”Abba ka fahimceni nifa wallahi tsufane fa yayimin “cewar zahra cikin kuka.”Ita yarintar taki kita ado da ita karki ari ta tsufa,shashasha kawai wacce batasan inda ke mata ciwoba”cewar abban gamida kashe wayarshi.Wani gumine yashiga ketowa zahra jin kalaman mahaifin nata.Shigowar daddyce ta katsemata tunanin nata ta ɗago jajayen idanunta tana kallonshi,gamamakinta kusa da ita yaje ya zauna har jikinsu na gogar juna,waigowa tayi ta kalleshi ga mamakinta ido ɗaya ya kashe mata gamia ɗaga mata gira,yana laso laɓɓansa na ƙasa yana mata wani niimtaccen murmushi.ay kawai data rasa me zatayi kawai seta kwanta akan gadon tana shushshura ƙama tana yautsa gashin kanta da hannunta tana kuka tana faɗin “an cuceni wallahi,Allah kasakamin.”daddy juyawa yayi ya haye kanta abunshi,dan gara ya nuna mata shima ƙwallon shegene,duk abinda take tunani akanshi na zamansa mijinta ya kau azuciyarta ta arda de shi mijintane koda bazata soshin ba.wata kururuwa tasaki jinshi ajikinta,beyi ƙasa aguiwaba ya haɗe bkinsu guri guda ya hanta cika masa kunnen datai niyta.ayko dukan byanshi takeyi tana yaƙushinshi be bi ta kantaba soyake yayi abinda yay niyya.

