Guguwar Fansa Complete Document
Description/Story:
Guguwar Fansa! Complete Hausa Novel Document Written By Leerat Jega
Description
🔥 *WUTAR FANSA*🔥
*Written by leerat jega*
BISMILLAHI RAHMANI RAHIM.
GODIYA MAE TARIN YAWA T TABBATA GA UBANGIJIN TALIKAE WANDA Y BANI DAMAR FARA RUBUTA WANNAN LITTAFI,YA ALLAH YANDA K BANI DAMAR FARA RUBUTA WANNAN LITTAFI LAFIYA KABANI IKON QAMAWA LAFIYA.AMIN.
WANNAN LITTAFIN SADAUKARWA NE G IYAYENA ALLAH YJI QANSU Y MUSU RAHAMA AMIN
PAGE 1️⃣
Yasmeen ce tsaye da Sarah abakin titi suna jiran abun Hawa.
Sarah tace ‘anya Yasmeen ko xamu samu abun hawa?wly nagji da jira tun daxu mukefa akan hanya muna tallar fuskokinmu’
Se Yasmeen tyi dariya tace ‘sarah daena bani driya man muna tallar fuskokinmu’sekace wasu yn evening show’ mudan qara jira mana,ae bnso mu fito a haka ba motar tawa t samu matsala ne wly Amma xn Kira me gyara y dubamun.sarah tace to Allah y kawo Mana cikin gaggawa.
Suna tsaye wurin sae ga wasu matasa masu kaki sun biyo t gabansu Mae tsawon shine d uniform na soja daya Kuma na yn sanda.hr sun da wucesu kadan se Yasmeen taja wani wawan tsaki t Buda murya tace
‘shegu Yan rashawa’
AKRAM dayaji ance musu shegu sae y juyo.yana juyowa se yaga Yasmeen Tana maka musu muguwar harara🙄🙄.
Muslim Shima y juyo sae suka dawo baya Muslim yace ‘ke! Me kk cewa?’
Sarah tyi saurin rufewa Yasmeen Baki saboda tsan ba a mekyau.yasmeen ta Jaye hannun Sarah tace ‘cewa nyi shegu yn rashawa ko nayi qarya ba haka kuke ba??
Shidae Akram yau yaga ikon Allah tsaye yayi Yana kallonta.
Muslim yace bnganeba yn Mata me kukayimiki hka kurum d ganinmu xaki Mana wnn kalaman??
Tace anyi ko xaku dakeni ne Daman gsky daci ne da ita duk masu aekin kaki yn rashawa ne shiyasa insuka mutu gawarwakin su ba kyaun gani.AZZALUMAI.
Sarah tace ‘kae dn Allah Yasmeen kiyi hkri Mana meye haka??
Gabadaya Akram da Muslim sun xama motionless da speechless sbda abun akwae mamki yarinya daga ganinsu xata tsaresu da fada g karfin hali😂😂.
Sae ga me adaedaeta y iso Sarah tja hannun Yasmeen suka shige ta leqo tace musu kuyi hkri dn Allah ku Mata uxuri. Itako gimbiyar se hararsu takeyi me adaedaeta yja suka wuce.
Shikuma Muslim y juyo yaga abokin nasa awane hali yke ciki se ya tarar dshi ynabin adaedaeta din da kallo😳Muslim y tabosa yace ‘man wann kallo fa?’
Akram ya nisa yace yace muje kawae qyalesu Ina ganin yrinyar nam she is mentally affected.
Muslim yace aedole tunda sun tafi.haka dae suka wuce Muslim nata jininin abunda akae musu shikuma Akram qala be ceba.
***********************
Wani gida ne matsakaeci me baqin gate Naga su Yasmeen sun shigo.gidan part 3.part daya na babansu Yasmeen ne daya Kuma na momy ne amaryar baban daya Kuma na goggo rabi ne qaunar baban.
Part dn goggo rabi suka nufa itada Sarah suna shiga sae ga wani yaro da ba xe wuce 2yrs ba Yana kuka Yana fadin ammi oyoyoooo.tace ayya ammis boy yyi kuka kaeda nace karkyi kuka xn siyamaka jirgi.
Yaron yace cikin hausarshi daba ta qarasa riquwa b yace’ammi goggo ce tamun fada’ se Sarah t karveshi tace to Yi shiru kaji yarona muje inbaka chocolate ko.
Sae ga goggo rabi me fadin ‘too dada se ynxu aka dawo kintafi kinbar min wnn yaron naki me shegen kuka baxaki koma tfiya kibarshiba yr renin wayo,shin waema daga Ina kuke ne??
🤦🏼♀🤦🏼♀🤦🏼♀Yasmeen ta Dora hannunta aka qasan maqoshinta tace here comes another trouble maker.
Goggo tace ki fada d hausa man naji cewa nayi daga Ina??Sarah tace dga gdn wata qawarmu muke btada lfy ne mukaje dubiya.
Goggo tace to ae shikenn sekuxo kuci abinci.suka wuce dakin Yasmeen.
Goggo tace ita Kuma wnn tashigowa mutane gida d fuska baqi qirin kmr wata yr daba😂😂😂 goggo halinki sae ke.
File Name | Guguwar Fansa… Hausa Novel Doc. |
Title | Guguwar Fansa Complete |
Author | Leerat Jega |
Group | Ai Hausa Novels |
Genre | Fiction Story |
Published Date | 17/07/2024 |
File Size | 300KB |
Format Size | TXT |
Book Price | Free |
Phone No |
Download Guguwar Fansa Complete Novel Document By Leerat Jega
Click the below green button to read the novel online
Proceed with your download by clicking the below button
Some Of Related Hausa Novels
Be With Us
-
- Follow our Facebook Page : Ai Hausa Novels
- Follow our Twitter Page : @ Ai Hausa Novels
- Follow our Youtube Channel: Ai Hausa Novels
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.