Uncategorized
Ga Yadda Zaka Magance duk wata Matsalan data Danganci kira
Idan kana tunanin bibiyar kiranka ka saka wannan code din ka kira daya bayan daya zasu cirema duk wata hanya da ake bibiyarka ko kuma idan ankira layka baya shiga.

##21#
#61#
#62#
#004#
#67#
Allah yasa mu dace