Hausa novels

Halysaah Page 196 By Khaleesat Haydar

HALYSAAH PAGE 196…Wajen karfe biyar da rabi na yamma Ajay na zaune parlor tare da Jay a gefensa ya dora masa kafa yana shan fruit sai ga Khaleesat ta fito kitchen, ya bi ta da kallo for the countless time har ta tafi dinning area ta zauna tana danna wayarta da ta ajiye kan dinning table, girki take yi a kitchen shi yasa bata son tayi nisa da area din amma duk ta fito daga kitchen sai ya bi ta da kallo, in zata koma ma haka zai bi ta da ido, yanxun ma da ta fito lokaci lokaci yake kallon hanyar dinning din, tana lura da kallon da yake mata shi yasa taki kallon direction dinsu, gaba daya yaki concentrating kan football din da ake yi a TV, Jay ya dau remote ya canza tashar don shi ya dage sai an saka kwallo amma gaba daya hankalinsa baya gun kallon, Ajay ya juya ya wani kallesa, fixge remote din yayi yace “An gama ne zaka canza min” Yana fadin haka ya maida channel din zuwa na kwallo ya ajiye remote din a gefensa yanda Jay bazai dauka cikin sauki ba, Jay ya wani kallesa bai dai ce komai ba ya bar sa da remote din, Khaleesat ta mike zata koma kitchen Ajay ya sake bin ta da ido, Jay yace “To ka shiga ka taya ta girkin mana” Ajay ya gyara zama ya sauke ƙafarsa daga jikin Jay yace “Ai bani da lafiya ne, i still don’t have strength” Jay yace “Baka da lafiya amma inda hankalin ka yake daban ai” Ajay ya ɗan kallesa yace “Ina hankalin nawa yake?” Jay ya buda hannu yace “Oho…” Yana fadin haka ya jawo fruits din dake gabansu ya ci gaba da sha, Ajay ya maida kafarsa kan Jay yace “To ai ta gama girkin ina ga, ba sai an taya ta ba” Jay ya tura kafarsa yace “A’a je dai ka duba, tun daxu ma ya kamata kaje ka taya ta ai” Ajay ya mike kamar jiran jin hakan yake ya nufi kitchen, Jay ya girgiza kai kawai yana murmushi yana shan grape din hannunsa, Ajay na shiga kitchen din ya tarar tana goge gogen kitchen din, duk da girkin ya dahu bata kai ga saukewa ba, ta juya tana kallonsa ya rufe kofar kitchen din gently, sannan ya karasa ciki ya dau Glass din wine da ta ajiye kan kitchen island bata gama sha ba, yayi sipping wine din kadan sannan ya ajiye ya nufeta, ita dai kallonsa kawai take, yana isa inda take ya rungumota ta baya ya dora lips dinsa a wuyanta murya can kasa yace “Taya ki aiki na zo yi wife” Murmushi tayi tace “Ko ba taya ni ba, sai da na gama zaka zo taya ni, ni dai ka fita don Allah, kaga Yaya Jawwad yana parlor” Yace “To ai shi yace in zo in taya ki” Dariya ya bata ganin inda yake kai hannunsa a jikinta, ta fara nokewa tace “Don Allah ka bari, a haka zaka taya ni? Ni dai bari in zuba maka abincin ka je ka ci nasan yunwa kake ji” Yayi kasa da murya yace “I am eating the chef not the food….” Kunya sosai ya bata, ta marairaice tace “Don Allah ka fita pls, Ya Jawwad fa yana parlor, kai baka jin kunya ne wai, bari in zuba maku abincin ka tafi maku da shi parlor” Bata rufe baki ba ya juyota ya jinginar da ita jikin Island din kitchen din ya hade bakinsu, ta kasa dakatar da shi nan da nan jikinta yayi la’asar, ya fara kissing dinta gently, kasa daurewa tayi ta fara mayar masa da martani cause she misses his kiss so much, sosai suka shagala a kitchen din kissing each other passionately don sun fi minti goma a haka, she don’t even want the kiss to end, kissing dinta da yake bai yi hindering dinsa from exploring every part of her body da hannunsa ba, he was surprise at how her body quickly responded to his touches nan da nan hakan ya kara kunnasa, her body was so ready, ya rada mata magana a kunne ta kankamesa cike da jin kunya, slowly ya sauke bakinsa zuwa wuyanta giving her hot kisses at the same time cuddling her, duk da yanda ƙaurin abinci ya cika kitchen din ko sani basu yi ba don sun lula wata duniya ne, sai da abincin ya ƙone sosai sannan Ajay yaji ƙaurin, yayi saurin dawowa duniyar da suka tafi amma da kyar ya iya sakinta, ita kuwa ta kasa ci gaba da tsayuwa ta zame kasa a hankali trying to control her breathing, shi ya karasa ya kashe gas din sannan ya juya yana kallonta da idanuwansa da suka sauya launi, kasa hada ido tayi da shi saboda wani azababben kunyansa da ya cikata, shi kam he wish Jay wasn’t in the house da babu abinda zai hanasa abinda yake ransa right there in the kitchen, Da kyar Khaleesat tayi karfin halin mikewa ta tafi ta sauke abincin daga kan gas, cikin sanyin jiki tace “Plsss ka tafi parlor, ka ga ka sa abincina ya ƙone sosai” A hankali yace “But i can’t go out like this wife” Ta ɗan kallesa, sai kuma ta turo baki ta nufi kofar fita daga kitchen din ta bude slightly tana leka cikin parlor, babu kowa cikin parlon, da sauri ta dawo tace “He is not in the parlor, ni dai ka tafi plss” Langwabar da kai yayi yana kallonta da idanuwansa kamar me jin bacci, ta wani marairaice masa tace “In kai baza ka ji kunya ba wallahi ni dai zan ji, don Allah ka tafi kafin ya dawo parlon” A hankali yace “Yarinya za ki yi bayani fa anjima” Tace “Naji zan maka bayanin anjima, amma yanxu ka fita plsss” Ɗan murmushi yayi, Walking slowly ya nufi kofa ta bi sa da kallo har ya fita sannan ta jingina jikin cabinet ta lumshe ido tana sauke ajiyar zuciya, Ajay na fita parlor wayar Jay ya fara ringing, ya duba yaga wani abokinsa dake Maryland ne ke kiransa, zai tafi sama yaji Footsteps din Jay hakan yasa ya maza ya koma ya zauna kan kujera yana rike da decorative pillow dake kan kujeran idonsa a kan movie din da Jay ya sa a parlon, Jay ya sauko downstairs, dai dai sanda wayarsa ya soma ringing for the second time, Ajay ya kalli wayar yace “Ana ta kiran ka tun daxu, what are you doing up stairs?” Jay ya karaso ya dau wayar yace “I told you i am going out” Ajay ya kallesa yace “To wa zai kula da ni? Dama saboda ka dinga fita yawo aka ce ka biyo mu?” Jay ya daga phone call dinsa yace “Ina hanya Usman” Daga haka ya katse wayar ya kalli Ajay yace “Kace me?” Ajay ya ɗaga kafada yace “Nothing” Jay ya wani kallesa yace “Better….” Makullin mota ya dauka yace “Don’t forget ur evening medications pls” Ajay yace “Minti nawa zaka yi a inda zaka da har kake maganar Evening medications? I thought gaisawa kawai zaku yi ka dawo” Jay yace “In case ban dawo da wuri ba mana tunda yanxu da wuri kake bacci, na ma san bazan wuce karfe takwas ba in sha Allah” Ajay yace “Abinci fa?” Jay yace “Idan na dawo zan ci” Daga haka ya nufi kofa ya fita, Ajay ya mike ya tafi kitchen, bude kofar kitchen din yayi yana kallon Khaleesat dake dishing abincin da baza su ci ba a food container zata yi storing dinsu a deep freezer, juyawa tayi ta kallesa, ta marairaice tace “Ba nace ka tafi ba” a hankali yace “Got a thing” yana fadin haka ya nuna mata abinda yake nufi, dariya ya bata tace “Bari in fara zuba maka abinci ka ci ko kadan ne, it’s almost time for Magrib now” Bata jira me zai ce ba tayi dishing abincin a plate sannan ta fita ta kai masa parlor ta ajiye ta dawo ta kama hannunsa ta kai sa har parlon, ta canza masa tashan TV zuwa na football, shi dai kallonta kawai yake da lumsassun idonsa, a haka Khaleesat ta samu ya zauna cin abincin sannan ta koma kitchen ta karasa abinda take yi ta fito ta wuce sama. Karfe bakwai da rabi Khaleesat na idar da sallah ta shiga wanka a dakin da take zama yawanci a gidan, tana fitowa wanka daure da towel ta bude Wardrobe din dakin ta fiddo kayan baccinta na riga da wando ta ajiye gefen gado sannan ta tafi gaban mirror ta zauna tana gyara gashinta ta shafa mayukan gashi da take using yanxu, bayan ta daure gashin ta koma kan turarruka tana dubasu daya bayan daya, sosai turarrukan da Mami ta bata suke da kamshi na bala’i, tun da ta shafa a hannu a Nigeria bata sake bude turaren ba sai yanxu da ta fito da su zata shafa, bude kofar dakin aka yi ta juya, dama tasan tunda yaji shiru for this long dole sai ya biyo ta, ya jingina da kofar dakin ya rungume hannunsa yana kallonta yace “Ni kika ma wayo kika gudu ko?” Tace “Sallah fa na shigo inyi, bayan na idar shi ne na yi wanka” Ya karasa cikin dakin yana kallon gashinta, warware gashin yayi, a hankali yace “Waow….. Gashin ya fara dawowa wife” Tayi murmushi bata dai ce komai ba, don ita kanta taga her hair looks healthy and is growing rapidly yanxu, ya dagota zai kwance towel din jikinta ta marairaice tace “Lokacin isha’i fa ya kusa, kaje kayi sallah” Shi dai kallonta kawai yake, sai kuma yace “Ohk….” Juyawa yayi ya nufi kofa, ta bi sa da kallo har ya fita, bayan ta gama shiryawa ta jira har lokacin sallah isha’i yayi tayi sallah, canza kayan baccin jikinta tayi zuwa wasu daban sannan ta saka hijab dinta ta nufi part dinsa, kwance ta gansa a parlor yana kallon ball ga drink a glass cup kan table din kusa da shi, yana ganinta ya rufe ido kamar me bacci, ta karasa kusa da shi ta zauna tana kallonsa a hankali tace “I know u are not sleeping….” Ƙin bude idonsa yayi still pretending he is sleeping duk da yanda kamshin turarenta ya kashe masa jiki lokaci daya, bai taɓa jin turaren mata me irin wannan kamshin ba, ta marairaice masa tana shigewa jikinsa tace “Fushi kayi? Sallah na tsaya in yi fa” Nan ma bai ce mata komai ba kuma bai bude ido ba sai ma gyara kwanciyarsa da yayi don kar ma taga alamar she just turned him on with her scent, ta dinga kallonsa babu ko kiftawa, hannu ta kai inda tasan dole ma ya bude ido, ai ko sai gashi ya bude idon a hankali ba tare da ya shirya ba, tayi murmushi ta daura lips dinta kan nasa, tana shafasa a hankali tayi kasa da murya tace “I am sorry, idan na bata maka rai….” Ya lumshe ido ya bude ya rungumota ta kwanta jikinsa, underneath his breathe yace “Na zata jan aji kike min” murya can kasa tace “Ni na isa?” Hijab din jikinta ya cire ya ajiye, ya dinga kallon kayan baccin jikinta, ta lumshe ido ta fara kissing dinsa tana cuddling din inda tasan yafi so, kusan duk abinda yayi mata a kitchen daxu sai da ta yi masa yanxu, har ma da wanda bai mata ba, tuni ya birkice mata ya fara romancing dinta deeply, sosai ta shagala ta sakar masa jikinta gaba daya tana kara kankamesa, sun dau lokaci me tsawo yana sarrafata, lokaci daya ta bude idonta da sauri jin wani zafi da ya gigitata, sai a sannan tayi realizing a kasan carpet suke ba kan kujera ba, kuma bata ma san sanda har suka sauko kasa ba, sambatu ya dinga mata cause the feeling was just the same as the very first day he disvirgin her, she was so firm, da taga ba sarki sai Allah ta fara turasa da karfi don zafin was increasing and becoming unbearable for her, lokaci daya taji zufa sun keto mata a goshi, bata kuma fasa turasa cikin gigicewa ba amma ko gezau bai yi ba, cikin rawan murya tana zaro ido tace “Na shiga uku, don Allah ka tsaya tukunna, plss ka tsaya, wallahi it’s very painful, wallahi ban shirya ba ka tsaya tukun….” Ko sanin tana yi bai yi ba kuma babu alamar zai ma tsaya ya saurareta don yayi nisa, ta sakar masa kuka da karfi tana rokonsa ya tsaya amma kamar tana kara tunzura sa, a wannan moment din Ajay bai sarara mata ko na second daya ba, har sai da ta fara ganin parlon na juya mata tsabar azaba, bai taɓa mata abinda yayi mata yau ba na rashin tausayi don kwata kwata bai mata da sauki ba kamar ya samu gogaggiya haka ya dinga bi da ita, duk ta jigata ta dawo ko motsi bata iyawa balle magiya. Har sha dayan dare Khaleesat bata daina kukan da take ba, ta rufe har kanta da duvet, bata ma yi tunanin zata iya tashi ba after everything, sannan tayi zaton zata ganta cikin jini irin na ranan farko amma sai gashi ta tashi kuma babu jini, babu irin lallashin da Ajay bai mata ba duk da wani irin baccin da yake ji na samun satisfaction to the core amma kuka kawai take don har sannan maranta bai daina mata ciwo ba, daga karshe haka nan ya bingire bacci me nauyi ya daukesa ya kyaleta da kukanta, baccin da yayi ne ya kara tunzurata ta dinga kuka har ita ma baccin ya dauketa wajen karfe sha biyu, karfe ukun dare Ajay ya farka, tana makale jikinsa sleeping peacefully, ya dinga kallonta babu ko kiftawa, ya lumshe ido yayi kissing forehead dinta, sannan ya kwantar da ita a hankali don kar ta tashi, wayarsa ya jawo ya duba agogo, ya zaro ido ganin karfe nawa, nan da nan Jay ya fado masa, sauka yayi daga kan gadon ya dau jallabiyansa ya saka ya nufi kofa ya fita, dakinsa ya tafi ya duba yaga baya nan, ya sauka downstairs nan ma babu alamar ya dawo gidan, ya koma sama ya dau wayarsa ya fita zuwa parlonsa don kar ya tada Khaleesat sannan yayi dialing number Jay, har ya katse bai daga ba, yasan he is asleep, ya ajiye wayar ya zauna kan kujera moment dinsa na jiya da Khaleesat na dawo masa a kai, lumshe ido yayi ya bude kawai tunanin hakan ya saukar masa da wani kasala, ya mike yana jan kafa ya koma dakin ya tsaya yana kallonta babu ko kiftawa, she was wearing nothing, walking slowly ya karasa kusa da gadon ya zauna kusa da ita yana kallon kirjinta masu daukar hankali, ya sauke idonsa kan laps dinta, banbancinta ɗa virgin kadan ne a yanda ya ji ta jiya da daddare, ya koma kusa da kafarta as if wanting to check for himself, ta bude ido da sauri, a tsorace ta hade kafarta zata sauka daga kan gadon ya jawota jikinsa.

Back to top button