Yaro Ne Page 14 Complete Hausa Novel
Ahankali yake takowa,Harya iso Inda Aisha ke durqushe tana kuka.Faisal yasa hannu ya dagota ya rungumeta,Cikin sanyin muryansa yace,Aisha dan Allah kiyi shuru kiji zamuyi magana.Aisha kuwa jin zasuyi magana yasa tayi shuru,Ya zaunar da ita kan kujera, shima ya zauna,Cikin sanyin murya Aisha tace abban afan zaka ciremin cikinne?Taimei wannan tambayan,Cikin sauri faisal ya girgiza mata kai, yana fadin a a,Faisal Yace Aisha kiyi haquri kuma banason kisa damuwa a zuciyankiDan AllahKiyi haquri mukula da babynmuAisha tace”to cikinfa?Faisal yace ‘ karki damu ,Afan zaisha nono a haka,Ranar da kika haihu Sai ki yayeshi,Aisha tasake fashewa da kukaCikin sanyi murya faisal yace Aisha bakyason lafiyata ko? Aisha tace a a, Yace to kiyi shuruTace to .Faisal ya rungumeta tsam ajikinsa,Inna kulu suna isa gidan Abba umma ta tarbesu,Taga kaya nigi nigi.Tace lafiya kuluInna kulu tace yau naga abinda ya dameni,Aisha cikine da itaKana ganin yaronnan shu’umine wllh,Ace duk kulan da nakiyi da Aisha saida yaronnan ya shammace ni,Umma datayi mutuwan tsaye Tace cikiInna kulu tace ciki umman AishaAnty zee ne yashigo da sallamaTagaisa da ummansu tasamu guri tazauna umma tace to yanzu Aisha cikine da itaYa za ayi?Anty zee tace ba matsala nasan faisalZairinga basu kulawaInna kulu yace aikulawan kenan,Anty zee tayi murmushi dan tasan inna kulu jiran wanda zata saukemai kondon masifa takeyi,Faisal yana kula da Aisha sosai,Kuma cikin baya bata wahalaSaida cikinta yakai wata bakwai ne,tafara fama da ciwon mara sosaiDuk yanda faisal yaso kusan tar ta haka yake haquri,Ciwon mara take fama dashi,Afan kuwa yana rarrafe,Kamar ba wanda yasha cikiba,kuma haryanxu yana shan NonoFaisal ne keta taman zarrashin Aisha akan ta tausaya mai yau kwana tara ,ko kadan ne tabarshi yayi Aisha taqi,Faisal yayima Aisha rarrashin duniya amman taqiFaisal ya kalleta cikin bacin rai yace,Aisha yau ni zan nemi hakkina ki hanani,Cikin sanyi murya tace ni ban hanaka ba,Bazan iya bane,Cikin bacin rai yaceBazaki iyaba ko?Cikin sanyin murya tace Eh,Ya ok,Ya dau filo yafito faloAhaka suka kwana Abu kamar wasa saida sukayi kwana uku faisal dayaga basarki sai Allah ,Ran nahudu da kansa yashi ga dakin,ya sameta takwanta Afan na bacci kusa da ita,Yadaukesa yasashi can gefe,Yatube kayansa tare da hawa gadon,Aisha na kallon ikon Allah,Ya rungumeta yana maida ajiyan zuciya,Yafara rabata da kayanta,Cikin sanyin murya tace abban afan kabari, Bazan iyabaCikin in in naYace zaki iya ahankali zan miki, yayi mata rumfa Aisha ta hada qafanta cikin sanyin murya yace Aisha meye haka,Ni kikema haka,Kibude qafarki banaso inyi miki na garfi ,Tace ni katashi bazan iyabaFaisal yace Aisha karki wahalar da kanki kinsa babu fashi,Aisha najin haka tafashe da kuka,,Faisal najin kukan har cikin ransa amma babu yanda ya iyaFaisal saida ya Kwashe minti talatyn,Kafun ya kyaleta…FAISAL saida ya kwashi minty talatin sannan ya kyaletaAisha kuwa jin mararta kamar zai fashe takejiKuka kawai takemai,Faisal ya rungumeta yafara rarrashintaAisha dan Allah kiyi haquriNasan kinajin wahalar cikin nan ,Kiyi hakuri,ba dan mugunta nayi mikiba, kinfi kowa sanin halina.Kinsan azaban da nasha acikin kwanakin nan,Kiyi hakuri kinji kiyafemin,Yana rarrashinta yana shafa mata mara,Har bacci ya dauketa, sannan faisal hankalinsa yakwanta,Ya tashi yashiga toilet ya tsarkake jikinsa ,Yana fitowa Afan ya tashi,Da kansa ya hada mai madara yabashi yasha Sannan yakoma baccin,Haka faisal yake fama da Aisha sai an dau lokaci yake samu ya kwanta da ita,Ahakan ma bada amince wanta ba,Ahaka har cikinta yashiga watan haihuwa,Yau tunda faisal tadawo yaga yanayinta,Ya dauki Afan da kayansa cikin qaramin akwati,Yatafi gidan anty zee ,Bayan sungama qaisawa da anty zee,Faisal yace anty ga Afan yazo gaisheku,Anty zee tace maaha Allah,Ya Aisha da jikin nataCikin jin kunya yace da sauqi anty ,Anty zee tace Allah yasauketa lafiya yace ameem,Anty zee takarbi Afan dama yaron bashi da giiwa,Yace anty innasu ummita da Safwan tace sunfita da abbansuFaisal yace ashe yana gari,Tace eh gobe zai koma inshallahu,Faisal yace inyadawo agaishe dashi,Yatashi anty tace ai bakaci komai ba Yace anty alhamdulillah aqoshe nake,Tayi murmushi dan tasan halin faisal,Faisal na fita gida yawuce daretKoda yashigo yasamu Aisha a durgushe a falo yakamata yai cikin daki da ita ya kwantar da ita,Cikin ikon Allah sai ga naquda gadan gadan yataso mata,Misalin qarfe tara na dare sai da YARO yafadoBaifi minty uku ba sai ga wani YAROn yakuma fadowa Nasha Allah faisal yagyara su tsafYakwantar da yaran itama ya gyarata tsafYai mata wanka yakwantar da ita tana kallon yanda yake aiki injin nandanan yakam mala,Yakunna turare gamshi ya gauraye gidan,ShimaYashiga bayi yayi wankaYafito daure da towel da kuma danqarami a hannunsa yana goge kansa,Yaga Aisha zaune,Yace Aisha lafiyaYafada da rawar jiki ko kinajin ciwone ?Domin karanta ko sauke cikakken littafin a waƴoyinku na hannu sai ku danna bulun Rubutun dake ƙasa ko kuma hoton 👇👇👇👇https://aihausanovels.com.ng/novel-document/yaro-ne-complete-novel-pdf-download👆👆👆👆
