Uncategorized

Izzar So Episode 70 Original

 Izzar So Episode 70 Original


Haƙiƙa shirin izzar so shirine mai farin jini mutane, kuma shiri ne da aka yi zurfin tunanin wajen samar da shi, sannan shirin yana koyar da ɗabi’u masu kyau.

Also Read 

Dalilin rashin zuwan Izzar So Episode 70

Ana sakin Film din duk ƙarshen sati wato ranar Lahadi kenan, sai dai yau shirin ya samu tsaikon zuwa kamar yadda aka saba, kuma ba mu san dalilin ƙin zuwan shirin ba, sai dai muna kan bibiyar mashiryin shirin domin jin ina aka haihu a ragaya.

Sai dai ga shirin na satin da ya wuce ga waɗanda ba su kallaba.

Back to top button