Uncategorized

Yadda Zaka Samu Kyautar Valentine’s Event Daga MTN

 MYMTN VALENTINE EVENT🔥🔥🔥

Yau MTN zasu raba kyautar ranar masoya ga wadanda suke amfani da layin MTN, zaka iya samun kyautar data zaka iya samun airtime zaka iya samun cash voucher zaka iya samun kyautar waya.

Da farko zaka sauke Mymtn app a playstore

👇

Domin Sauke Application Din Sai Ku Dannan inda aka saka Download Now!

Zakayi Sign up da numbernka ta MTN.

Zakaga inda aka rubuta VALENTINE din nan saika danna gun, zai baka damar ka saka numbern wanda zaka turawa gift din, bayan ka saka saika turamasa, wannan gift din da ka turamasa shi zai samu kyautar, shima sai ya shiga appdin ya danna VALENTINE din shima sai ya turoma, haka zaku dingayi duk bayan awa1 daga qarfe daya na rana zuwa 6pm shida na yamma, turawar fari zaku iya samun waya.

Wasu zasu samu kyautar waya wasu zasu samu Airtime wasu data wasu cash voucher.

Awa daya ya rage, karpe daya na rana ne za’a fara.

NOTE: Ƙarfe daya na rana za’a fara ba yanzu ba.

Allah yasa mu dace🙏

Back to top button