Uncategorized

Da ɗumi-dumi: Naziru Sarkin waka ya yi alkawarin bai wa Ladin Cima kyautar Miliyan 2 domin ta kama sana’a

Naziru Mai Waka ya yi alƙawarin bai wa Ladin Cima kyautar miliyan biyu domin ta kama sana’a, sannan shi da ƴan uwansa za su ci gaba da ɗaukar ɗawainiyarta.

ƘARIN LABARAI

Ana ci gaba da tona wa yan kannywood asiri akan fitar da BBC Hausa suka yi da Ladi Cima

Cikin ƙunar rai Jaruma Nafisat Abdullahi ta mayar wa da Naziru Sarkin waƙa raddi.

Asirin wasu daga cikin daractotin kannywood ya tonu 

Nazirun ya kuma yi alƙawarin bai wa jaruma Fati Slow Motion kyautar miliyan guda.

Wannan dai ya biyo bayan dambarwar da ake tafkawa a wannan makon a masana’antar finafinan Hausa, sakamakon furucin Ladin Cima na ƙarancin abin da ake ba ta a fim.

Ƙarin bayani zai zo nan gaba.

Back to top button