Kimiya da Fasaha

Arba’una hadisi kyauta acikin wayarku Ta Android

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokacin.

dafatan muna lafiya, mun gode

Kamar yanda muka fada a cikin bidiyon wannan App din munkawowa mutane shine kamar wata kyauta ko kuma taya mutane murnar zagayowar sabuwar shekara ta musulumci don haka ta sanadiyyar hakan mukazo muku da wannan App din wanda yake dauke da Hadisan Mazon aminci Annabi Muhammad( S A W) wato Araba’una Hadith.

Sedai wani abun burgewa da wadannan hadisan an fassara sune da harshen hausa zalla, ta yanda idan aka kawo gundarin hadisin se a fassarashi izuwa harshen hausa domin karuwa da sake ganewa ga wanda basa fahimtar larabaci.

Idan kana san downloading dinsa

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

Back to top button