Kannywood

Abba Hikima Fagge Ya Cire Tsoro 😡 Ya Fada Wa Gwamnati Kano Gaskiya Game Da Sakin Murja Kunya Da Kotu Ta Yi.

Hatsarin da ke tattare da sakin Murja ‘yar Tiktok daga gidan gyaran hali ba tare da umurnin alkali ba – Abba Hikima

 

An tabka babban kuskure a sakin da aka yiwa Murja ba tare da an bada beli ba cewar fitaccen lauyan nan a Kano Barista Abba Hikima Fagge.

Abba Hikiman ya bayyana babu inda a doka aka yarda a aikata hakan, aiwatar da hakan ba karamin barazana bane ga fannin shari’a a jihar Kano.

Yayi kira da Gwamnan jihar da babbar murya da ayi duba absa lamarin domin shine uban doka a jihar ta Kano.

Ga cikakken bayanin cikin bidiyon dake kasa👇👇👇

 

Back to top button