INA MASU FAMA DA DATTIN MARA KO AMOSANIN MARA GA QAQQARFAN MAGANIN WANKIN MARAR MACE KO NAMIJI
Karanta>>> Yadda Zaki Sabulun Da zai Sa Ki Dinga Kyalli, Santsi, Kamshi Sannan Yana Maganin Kurajen Fuska.
DA KASHE DUK WANI SANYIN DAKE MARAR MACE KO NAMIJI
✓ KURAJEN GABA
✓ ‘DO’DEWAR GABA
✓ SA’BAR GABA
✓ KAYKAYIN GABA
✓ WARIN GABA
✓ RASHIN SHA’AWA
✓ RASHIN NI’IMA
✓ YAWAN BARIN CIKI
✓ TSINKEWAR MANIYYI
✓ YAWA FITA FITSARI
✓ JIN ZAFI LOKACIN SADUWA
✓ RASHIN JIN DADI YAYIN SADUWA
✓ Tsinkewar maniyyi rashin haihuwa
Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata
To masu wannan matsalar ga maganin cikin sauki da izinin allah
A Nemo SAIWAR Alayyahu
azo gida ka sa Jarkanwa amma saiwar da yawa ake so a samu.
A wanke Saiwar sosai a kir6a saiwar a turmi da Jarkanwa sai kwashe.
Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi
A shanya ya bushe a daka a tankade sai a bawa mutum Namiji ya rinƙa Shan chokali daya a shayi ba madara kwana bakwai sau uku a Rana.
Mace Kuma ta dafa Tasha tayi tsarki ko tsuguno a Baho safe da dare kwana bakwai da ikon Allahu anwarke daga kowanne irin ciwon Sanyin Mara ko dattin Mara da izinin Allah.
Karanta>>> Maganin Gyaran Nono Mai Saukin Haɗawa
A turawa Yan uwa su Amfana.