Mejo Najeeb Page 14 By Autar Alheri
“Shiko yana shiga yakunna tuwar parlor…wow masha agaskiya perlor yahaɗu iya kallonka general parlor ne meɗaukeda danƙara,danƙaran kujeru na alfarma har seti ukku daga gefe kuma dining area sa’annan ga kitchen da 2 bedroom duk acikin parlor da danƙareren vt bango irin mecinye rabin bagonan,, gaskiya parlor yayi kyau sosai musamman daya kasance komai nacikinshi ash color ne and golden….Saman bene naga yahaura da ita inda yanufi wani bedroom daga cikin 2 bedroom ɗin dake Saman sedai ina tinanin bedroom ne ashe wani perlor ne daga cikinshine za’ashiga bedroom ɗin…shiga yayi ya kwantarda ita akan makeken bed ɗin dake ɗakin kamar wata jinjira kana yajuya yafice kusan minti 30 dafitarshi segaya yadawo Allah sarki bawan Allah ashe abinci yaje nema mata, inda yabarta Anan yasameta Hakan yasa ya’ajiye mata abuncin asaman bedside table kana yajuya yafice warshi ɗaya bedroom ɗin.Yana shiga yarage kayan jikinshi yanufi bathroom Domin ko kaɗan bayajin daɗin jikinshi tin wankanda sukayi a airport Niger aiko doline yadamu, shower yasakarwa kanshi kafin yalumshe golden eyes ɗinshi Yanajin yadda ruwan kesauka ajikinshi sosai yanayin yayi mishi daɗi, Yajima sosai a bathroom ɗin kusan minti 45 yayi aciki kafin ya fito ɗaura da towel aƙugunshi wannan mirɗaɗɗiyar ƙirar tashi duk abayyane jikinshi kuwa se gloin yakeyi yana sheƙi agaskiya Mejo Najeeb kyakkyawan namuji ne abin son duk wata cikakkiyar mece.. kaitsaye mirror yanufa sedai yana zuwa yatinada ba bedroom ɗinshi bane nagidansu domin Anan kam komai babu na buƙata tinda beshiryawa zama gidanba shiyasa be ajiye komaiba Allah ma yasoshi daya samu sabulun wanka aciki..ɗan tsaki yayi kamin yaɗauko boxes ɗinshi kawai yasaka da 3 kwata kana yaɗora ƴarƙaramar riga akai, perlor yanufa domin yaɗauko wayarshi yakira captain Jameel idan be kwantaba yasamo mishi wasu abubuwan buƙatar yana zuwa yaɗauki wayar sedai yadda yaga lokaci yatafine yasa Doli yafasa kiranshi domin kusan ƙarfe 12:23am dare yayi sosai, ɗantsaki yaja kana yajuya zekoma bedroom ɗin sekawai yaji kamar sautin kuka, Hakan yasa yaɗanyi shiru yanason tabbatar da abinda yakeji, ganindai dagaske kukanne akeyi yasa Dole yafice daga perlor dan ganin ina kukan kefita..seda yazo baƙin ƙofar ɗaya perlor ne yaƙara jin kukan sosai sabida darene yana fidda sauti sosai..dage kanshi yayi ahankali yana faɗar “ya salam aikaji matsalar mata ni wlh nama mantada wannan aljanar yarinyar yaƙarasa zancen yana tura ƙofar perlor ganin batananne yasa yanufi bathroom ɗin inda yaji sautin kukan yaƙara yawa…a inda yabarta Anan yasameta sefamar kukan takeyi..Yajima atsaye yana kallonta batareda yace matakomai ba…itako Hakan dayayi baƙaramin ƙara ƙularda ita yayiba domin Allah yasani tanajin jiki kuma yasan baze iya kulada itaba yarabotada maahh ɗinta.Shiko tinanin yakeyi wai ta inama zefara mata magana? Shidai bama’abuci surutuba balle yasan ta’inda zefara babban abun tashin hankalin kuma be iya rarrashiba ɓalle yararrasheta…ganindai still haryanzu kukan takeyine yasashi ƙarasawa bakin gadon ɗan nesa da ita kaɗan yabuɗe baki cikin cool voice ɗinshi yace “minene? Lpy kike yiwa mutane kuka cikin dare? Tatambaya cikin tsare gida😎dan karta kawo mishi wargi.Aiko yamakara domin banza tayimishi kamar Batasan akwai wata halitta wurinba tacigabada kukanta. Hakan kuwa baƙaramin ƙulardashi yayiba, dafe kanshi yayi ahankali yace “ya salam yana tinanin yadda ze ɓullo mata,,candai yanisa kana yace “please kidena kukan banaso yanasamin Kai ciwo kigayamin mikedamunki? Ko wani abun akamikine? Yafaɗa cikin gariyawa….shiru tayi tana sauraren shi jin yadda yake mata maganar cikin kwantarda murya Hakan yasa tabuɗe baki cikin sexy voice ɗinta da alamun kukanda tasha tace “ƙafana zafi yakemun bazan iya takashiba kumani wanka nakeso nayi. Taƙarasa zancen tana turo ɗan ƙaramin bakinta a gaba.Ido Mejo yaruntse daƙarfi yana sauraren yadda tsikar jikinshi ke tashi tinda tafara magana abinda betaɓa jiba a muryar wata ƴamace ko yayi tinanin anaji, atake zuciyarshi tashiga luguden tara tara..muryartace tadawo da hankalinshi gareta inda ta ƙara saka wani kukan jin yayi bamzada ita acewarta nanko Batasan itace ta luluda garzon mazanba..ai cikin sauri yasunkuceta zuwa bathroom batareda yaƙara bari wata maganar tahaɗasuba, domin idan tacigabada magana komai ze iya faruwa dashi wlh. yana shiga ya ajiyeta acikin bath ɗin tareda haɗa mata ruwan wankan yafice…da harara tarakashi harya rufo mata ƙofar kana tashiga ƙoƙarin cire kayan jikinta, sa’annan tasamu tayi wankan cikin ƙarfin hali tareda gasa jikinta sosai daruwan ɗimi, koda tagama wankan amma tasaka fitowa dominfa ƙafa bazata takuba Hakan yasa tayi zamanta kawai a bathroom ɗin…shiko yana,nan zaune yana jiranta kusan awa 1 bata fitoba kuma yanadena jin motsinta besan miyasaba kawai yaji gabanshi yafaɗi tunowada cewar ita ɗinfa amanar maah ce kaddai wani abunne kuma yasameta yin wannan tinanin yasakashi miƙewa tareda bin umurnin zuciyarshi kawai yakutsakai cikin bathroom ɗin…ƙara tasaki daƙarfi shiko yayi hanzarin janyo ƙofar cikin giɗima da tashin hankalin abinda idonshi yagane mishi, wato Nashanunta dake atsaye chirrr tamfatsa’tamfatsa dasu Se sheƙi sukeyi, dafe setin zuciyarshiyayi dayakeji kamar zata fasa ƙarjinshi tafito domin dayasan abunda zegani kenan wlh dabe buɗe bathroom ɗin nanbaTo itamadai anata ɓangaren tinani takeyi miyasa tazauna ahakan bata ɗaura towel ba gashi yanzu yafaɗo mata Hakan kawai yagane mata sirrinta danma Allah yasa azaune take domin da a tsaye take komai seyagani kenan yacuceta? Aiko tunowada Hakan yasata kwaɓe fuska sabida takaici aranta tace wama yasani ko da gangan ne yashigo danyaganni wata zuciyar ce tace mata anya kuwaba temakonki yazoyiba? tinda yasan bazaki iya tafiya ba, duk itakaɗai ke wannan tinanin aranta candai tayi watsi da komai tabarwa ranta temakontane yazoyi, Hakan yasa tazura hannu daƙyar tajanyo towel taɗaura kana ta ƙwanƙwasa ƙofar tana ƙwarewa kanta kallo ganin yadda towel ɗin yatsaya mata ko cinyoyinta begama rufewa dikaba amma ba yadda zatayi tinda babu wani abun dazata ɗaura…tana cikin wannan tinanin ne yaƙara turo ƙofar a ɗar ɗare gudun karya ƙarayin mugun gani acewarshi domin wannan ma yaƙi barin idonshi (nikuwa nace haba Mejo Banda raki mana🥹)kanshi aƙasa yaƙaraso inda take batareda ya kalletaba kawai ya tallabota bedireta ko inaba se akan bed ɗin, juyawa yayi yaɗauko mata wani mai meyaji dake jikin jakar kayanshi ya ajiye mata kana yabuɗe baki ahankali yace “inane kemiki ciwon? Yatambaya babu alamar wasa ataredashi.Batace mishi komaiba ganin yadda yaci serious yasata nuna mishi wurin kawai da hannu..Shima bece mata komaiba yaɗauko man tareda ɗiba ahannunshi yashafa awurin kana yamurza ahankali…wata irin ƙara tasaki tanason ƙwace ƙafarsa gashi a ƙugune buguwar take. Ɗagowa yayi yadoka mata harara ganin tanason kawo mishi wargi gaya ahankali nema yakemata..aiko tayi gumm domin ganitayi fuskarshi tacanja mata kamar yadda tafara ganinshi afarko..shiko gudun ɓata masa lokaci yasa yadedeci inda buguwar take(kunsafa soja beɗauki targaɗe abakin komaiba kamar ƴan Ball Hakan suke🤩) yasaka ƙarfi tareda murzawa seda ƙashin wurin ya amsa alamar yahaɗe kenan..wata irin muguwar zabura Isseta tayi wadda batamasan ya akayi tayitaba kawai segata ajikinshi tawani maƙalƙaleshi tana rusar kuka. Daƙarfi Mejo yake tafidar numfashi sabida haduwar fatarsu wuri ɗaya wani irin abu yakeji namishi yawo aduka sassan jikinshi wanda ya haddasa mishi kasala da mutuwar jiki alokaci ɗaya jikinshi yasoma rawa gaya kuma yakasa cireta daga jikin nashi kusan minti 4 suna ahakan kamin yayunƙura daƙyar ya ajiyeta gefe ko jiyowa beyiba yafice daga bedroom ɗin gaba ɗaya….itako batamasan yanayiba kobayan fitarshi tajima tana kukanta kamun tamiƙe zaune abun mamaki setaji ƙafarta tasaki bakamar ɗazuba Hakan yasa ta ɗauko kayan abincinda ya’ajiye mata taci seda taƙoshi kana ta tattara sauran, yanzukam dakanta tamiƙe tashiga bathroom tayi brush tareda ɗauro alwala tafito…hijabinta kawai tasanya azzikinta ɗaya har ƙasa yake kaimata kana tadawoda towel ɗin a ƙugunta Tayi sallah sedai tana idarwa Anan bacci yayi awun gabada ita….shiko Mejo tinda yakoma bedroom ɗinshi yakwanta bacci yace besan dazamanshiba domin sam ya ƙauracewa idonshi dayarufesu ƙirjin Isseta yake gani idan yabuɗe sautin sexy voice ɗinta yakeji acikin kunnuwanshi. wannan abun baƙaramin ɗaga mishi hankali yayiba Hakan yasa yadda yaga rana Hakan yaga dare harseda aka fara Kiran sallar fari kana bacci ɓarawo yasureshi..Itakuwa bata farkaba seda akayi asuba tana miƙewa tashiga bathroom tayi wanka tare da ɗauro alwala tafito ta tada sallah, seda t idar kana Takoma akan bed tayi kwanciyarta…..mejo kuwa kusan ƙarfe 7:30am wayarshi ta tashe shi, salati yayi kana yabuɗe golden eyes ɗinshi inda idonshi yasauka akan window ɗakin. Ƙara warosu yayi kamin yamiƙe a 360 yafaɗa bathroom yana istigifari agun uban giji tare da mamakin wannan makara dayayi, alwala kawai yaɗauro domin babu time ɗin tsayawa wanka, yana fitowa yatada sallah batareda yabi takan wayarshiba dake rurin neman ɗauki.Seda ya idarda sallar yayi addu’a sosai kana yashiga wanka bayan yafitone yaɗauki wayar kusan 6 miss call yasamu biyu na Hajiya Umma ɗaya na general aliyu se na ummi da Captain Jameel..na Hajiya Umma yafara bi inda Kiran nashiga ta ɗauka cikin sauri take faɗar “my sweet son kana lpy? Tinjiya nake Kiran wayarka bata shiga seyanzu nasamu, Taƙarasa zancen cikin damuwa…lumshe golden eyes ɗinshi yayi yaname sauke ajiyar zuciya kamun yabuɗe baki ahankali yace “ina lpy Umma. “Masha allah son yoshe zakudawo ne?? Tatambaya cikin zumuɗin son ganin yaron nata…ɗan shiru yayi yana nazari kamin yace “gobe.. “to shikenan son sekun dawo ina jiran dawowarka yaron umma daga Hakan tayanke wayar domin tasan baze ƙara cewa komaiba…general aliyu yakira inda yake sheda mishi anjima ƙarfe 12 jirginsu zetashi zuwa Abuja domin Susan yazasuyi da waƴancan mutanen kamin sudawo warsu gaba ɗaya..okey kawai mejo yace kana yayanke wayar anan yakira captain Jameel yakawo musu mota seda yagama wayardashi tukunnah yakira ummi amma yaji wayar akashe sekawai yashareta dama yasan maybe auta Siyana ce tadameta seta kirashi… bajimawa captain Jameel yazoda motar amma shikadai abisa umurnin megidan nashi amma badan hakanba ba yadda za’ayi yazo shikaɗai domin hukumar soja bata yadda mejo yayi yawo shikaɗaiba seda zugar yaranshi….kaitsaye wani shopping mool suka nufa inda captain Jameel yaɗauko musu komai wanda za’a buƙata na anfanin gida da kayan abinci…shiko ogan kayan sakawa ya ɗaukar mata sunfi kala 40 amma duk ƙananun kaya da dogayen riguna, wurin underwear yanufa sedai yakasa tantance mize ɗauka bedai san wanda zeyimataba Hakan yasa yafasa ɗaukar bra yaɗauki panties kawai kukan dozin 2 yasaka sedai kuma yaɗauka ne kawai amma aranshi yana tinanin sunmata yawa…haka dai suka gama wannan shopping ɗin captain Jameel yabada ɗaya ATM ɗin mejo dake hannunshi aka cire kuɗin kana aka loda musu kayan amota suka koma gida bayan sunyi take away a wani hotel dake kan hanyarsu ta komawa gidan.Atare suka shigar da kayan dudda captain Jameel ya hana shi amma beko saurareshiba harseda suka kwashe komai sa’annan dakanshi yahaura danata, koda yashiga taduƙunƙune wuri ɗaya tanata sharar baccinta hankali kwance…betadataba illa loda mata kayan daya rinƙayi akan bed ɗin seda yakusan cikashi inda take kwance ne kawai beɗora kayanba seda yagama shigo mata da komai kana yaɗora abincin da suka shigo dashi a bedside table sa’annan yaficewar warshi nashi bedroom ɗin…wanka yaƙarayi kafin ya fito yashafa mayukan shi masu sanyin ƙamshi ɗaya siyo yanzu wani mayen turare irin wanda yake anfani dashi agida yaɗauko yafeshe jikinshi dashi…yau ma shigar ƙananu kaya yayi inda yasaka wando dack blue riga kuma fara wadda taƙara fitoda asalin kyawunshi, agaskiya Mejo Najeeb yahaɗu Tako Ina..wayoyinshi yakwasa tare da laptop ɗinshi yafice inda ya samu captain Jameel aharabar gidan yana jiranshi, mota kawai yashiga captain Jameel yaja suka fice seda akazo buɗe get ne yatinada yanason kawo masu tsaro agidan dayaga captain Jameel yafita dakanshi yabuɗe get ɗin Hakan yasa yakira wani soja yace suzo gidan inda ya kwatanta musu inda yake da nomber gidan, kamin suka wuce airport kaitsaye acan suka samu general aliyu datashi zugar yaranshi bayan sungaisa suka Hau jirginsu izuwa birnin tarayya abuja…ana gida kuwa ɗagawarsu keda wuya Sega waƴannan sojojin kusan su huɗu suka dira agidan bayan sunyi ɗan zagayensu na tabbatar da tsaro agidanne kana suka dawo harabar gidan sukayi zamansu.Isseta na farkawa Taga ƴanbanzan tulin kaya zagaye da ita atake tagano shine ya ajiyesu…shiko dama yayi hakanne danta gansu dawuri karyasaka a wardrobe tinda Batasan yakawoba taƙi dubawa..aiko hikimarshi tayi domin taji daɗin ganin kayan sosai Hakan yasa tamiƙe tashiga duba kayan wasu tayi dariya wasu tayi murna hardai tagama gani kana takwashe su tajera acikin wardrobe ɗin….!




