Halysaah Page 170 By Khaleesat Haydar
HALYSAAH PAGE 170…Ajay ya bude kofar parlonsa ya juya ya kalleta waiting for her to go in first, gani yayi taki kallon direction din da yake tsaye, instead ta bude kofar nata bedroom din ta shiga ciki alamar bazata shiga side dinsa ba, shi dai kallonta kawai yake har ta kulle kofar dakin, ya sauke ajiyar zuciya ya karasa ya bude kofar dakin nata ya shiga, tana jin an bude kofa ta karasa cire hijab din jikinta da sauri tace “Bana son a shigo min” Shiru yayi sai kuma a hankali yace “Ohk” Ya juya ya fita daga dakin ya kullo mata kofa, Main parlor ya koma ya zauna, bayan minti biyar sai ga Yakumbo tayi sallama bakin kofar parlon, ya amsa ta shigo ciki, ta zube nan kan Carpet tana gaishesa cikin girmamawa, yace “Kin yi mata kunun?” Yakumbo tace “In sha Allah ranka shi dade, gashi nan ma an taho da shi” Tana fadin haka ta mike da sauri ta koma bakin kofar parlon ta amshi flask din kunun a hannun wata yarinya sannan ta koma cikin parlon, Ajay na kallonta yace “Amma bana son duk abinda zata ci wani daban yayi mata ko kuma wani ya taɓa abincinta” Yakumbo tace “Tuba nake ranka shi dade, yarinyata ce wannan din sun yi hutu ne, da kaina nayi kunun rike flask din tayi kawai muka taho bangaren nan tare, amma in sha Allahu baza a sake ba ranka shi dade” Ajay yace “Okay babu matsala, da kin shigo da ita ai….” Yakumbo na ɗan murmushi tace “Ai nace ta tafi ranka shi dade, ta wuce… Mai sunan Ummanka ce” Yace “Ohk, anjima sai ki kawota” tace “To shikenan, yanxu nan parlon zan bar kunun in tafi ranka shi dade?” Ajay yace “A’a, ki kai mata dakinta sai ki ji ko zata sha yanxu” Yakumbo tace “To ranka shi dade” Daga haka ta tafi dakin Khaleesat tayi sallama a bakin kofar tare da kwankwasawa don ba lallai taji sallaman ba, Khaleesat dake zaune dakin ta kalli kofar jin ana knocking tace “Waye…” Yakumbo tace “Yakumbo ce ranki shi dade” Khaleesat tace “To, shigo” Bude kofar Yakumbo tayi ta shiga dakin da sallama, bayan ta ajiye flask din hannunta ta zauna nan kan Carpet tana gaida Khaleesat da fara’a, Khaleesat ta sauke idonta ita ma ta gaisheta, Yakumbo tace “Fatan kun dawo lafiya Gimbiya? Shekaranjiya da Yarima ya dawo nake tambayarsa ke, sai yace kina Kano, ya kika baro mutan gidan naku?” Khaleesat tace “Duk lafiya lau” Yakumbo tace “To maa sha Allah, bari in dauko Cup sai a dibar maki kunun ko?” Khaleesat bata ce komai ba Yakumbo ta mike ta fita ta shiga kitchen din part din, bayan yan mintuna sai ga ta, ta zuba kunun a cup ta dauka ta mika ma Khaleesat tana kallonta, Khaleesat ta kai hannu ta amsa tace “Nagode” Yakumbo ta koma ta zauna tana murmushi har lokacin bata dena kallonta ba, Khaleesat ta fara shan kunun a hankali, kadan ta sha ta ajiye jin zuciyarta na tashi, Yakumbo tace “Sannu, a hankali zaki dinga kurba sai ki ga kin shanye ma baki sani ba” Shiru Khaleesat tayi har lokacin tana ji kamar zata yi amai, Yakumbo ta mike ta tafi kusa da ita tana patting bayanta tace “Ko da wani abu da kike son ci inje in maki yanxu?” Khaleesat tace “Guava kawai nake so” Da sauri Yakumbo tace “Bari in je in samo maki yanxu kuwa Gimbiya” Daga haka ta fita daga dakin, Ajay na kallonta har ta shigo parlon yace “Ta sha kunun?” Yakumbo na murmushi tace “Zata sha in sha Allah ranka shi dade, yanxu Guava take so zan je in taho mata da shi” Ajay ya sauke idonsa, Yakumbo har zata fita amma ta kasa daurewa ta sake dawowa kanta a kasa tana murmushi tace “Allah ubangiji ya dayyaba ranka shi dade, nayi farin ciki nayi murna da wannan abun alkhairin, Allah ya bata lafiya, Allah ya sa magaji za a haifo mana in sha raino” Ajay dai bai ce komai ba, tayi kasa da kai tace “Idan na ɓata maka rai a gafarce ni Yarima, na kasa boye farin cikina ne” Ajay ya daga ido ya kalleta yace “Don Allah ina son ki sa mata ido Yakumbo, ki taimaka min mu kula da ita tare, babu me yi min haka sai ke” Yakumbo bata san sanda ta zauna kasa ba, nan da nan hawaye ya kawo idonta tace “In sha Allahu yanda mahaifiyarka zata kular maka da ita haka nima zanyi maka Yarima, ba abun farin cikin ka bane kai kadai wannan har nima abun farin ciki ne a wajena, don haka ka kwantar da hankalinka zan yi mata fiye da yanda kake zato har zuwa sanda Allah zai sauketa lafiya” Ajay ya sauke idonsa yace “Nagode” Mikewa tayi tace “Bari in samo mata abinda take so” Daga haka ta fita daga parlon, not long after sai gata ta dawo da Guava ta yi slicing ma Khaleesat, har sannan Ajay na zaune parlon, yana son shiga daki wajen Khaleesat amma ya kasa yana gudun reaction dinta, Yakumbo na shiga dakin ta tarar har ta shanye kunun, tace “Maa sha Allah, a karo maki ne?” Girgiza mata kai Khaleesat tayi, Yakumbo ta duka gabanta ta ajiye mata Guava din tace “Ga su nan ranki shi dade” Ta dau slice daya ta fara ci a hankali, Yakumbo ta zauna tana kallonta, sai kuma ta ɓige da yi mata hira don sa ta nishadi, har wajen karfe goma da rabi Yakumbo na dakin sai da ta ga baccin Khaleesat yayi nisa sannan ta mike ta gyara mata bargo ta rage gudun ACn dakin, daga haka ta juya ta fita daga dakin, parlor ta shigo ta tarar da Ajay har sannan a parlon, tace “Ranka shi dade kana nan har yanzu, ko da wani abu da za ayi maka ne?” Ajay yace “A’a, ya jikin nata?” Yakumbo tace “A’a jiki Alhamdulillah, ta ci Guavan sosai, kunun ma na kara mata ta sha, yanxu haka bacci take, naga Alhamdulillah da sauki nata laulayin ma” Ajay bai ce komai ba, tace “Ni zan tafi ranka shi dade idan da akwai wani abu komin dare sai ka kirani don Allah” A hankali Ajay yace “Sai da safe, Nagode” Bayan fitar Yakumbo Ajay na ta zaune parlor har kusan karfe sha biyu ya kasa tashi, daga karshe kawai ya mike ya bar parlon ya tafi Bedroom dinsa, wanka ya shiga bandaki yayi, bayan ya fito ya zauna gefen gado yana goge gashin kansa, gaba daya hankalinsa na kan Khaleesat amma kuma yana shakkar shiga mata daki, ya kasa daurewa kawai ya mike ya fita, gently ya bude kofar dakin da take ciki yana tsaye daga bakin kofar yake kallonta, can ya karasa cikin dakin ya tafi har kusa da gadon ya duka yana kallonta, bacci take yi amma restlessly, ya kai hannu forehead dinta yaji jikinta yayi zafi sosai, bude ido tayi da kyar, yayi kasa da murya cike da damuwa yace “Jeeddah” Bai jira me zata ce ba ya zauna gefen gadon ya cire duvet din jikinta ya dagota ya rungumeta jikinsa yace “Your temperature is high” A hankali take sauke numfashi tana kwance jikinsa, cause she felt a bit relieved rungumeta da yayi saboda sanyin jikinsa, iya short ne kawai jikinsa, sun fi minti biyar a haka ya ji ta ci gaba da baccinta, ya lumshe ido ya dora lips dinsa saman dogon gashinta don babu hula kanta, har karfe biyu da rabi na dare suna nan a haka, ya jingina da gado yana rungume da ita tana ta bacci comfortably, uku saura Khaleesat ta bude ido a hankali ta dalilin wani yunwa da take ji, ta daga kai tana kallonsa, motsin da tayi yasa ya bude ido don har ya fara bacci, da sauri yace “You need anything wife?” Dauke kai tayi, sai kuma ta zame jikinta daga nasa ta kwanta kan gado ta juya masa baya, ya koma kusa da ita yayi kasa da murya yace “Kina bukatar wani abu ne Jeeddah? Ko zaki kara shan kunun?” A takaice tace “Ni Jollof rice nake so” Yayi shiru yana kallonta, sai kuma yace “Jollof rice? Okay let me make you some” Da sauri ya sauka daga kan gadon ya fita daga dakin, sai da ya fara shiga bedroom dinsa ya dau jallabiya ya saka kan short din jikinsa sannan ya tafi kitchen, Fridge din kitchen din ya bude yana duba ko akwai ingredients din girka Jollof, ya bude deep freezer ma yana dubawa, after some minutes duk ya gama sorting ingredients din da zai yi amfani dasu, cikin minti arba’in ya gama hada girkin, yayi dishing mata a plate da chicken thigh da ya gasa, ya dora plate din abincin kan tray yayi wrapping spoon da tissue ya dau mata bottle water da cup duk ya dora kan tray din ya fita daga kitchen din, zaune ya sameta ta jingina da gado yunwa ya hanata sakat, ya karasa har kusa da ita ya ajiye mata tray din a gabanta yana kallonta yayi kasa da murya yace “Hope you will like it wife?” Bata kallesa ba ta dau spoon din ta warware tissue din jiki ta fara cin abincin da sauri, she look so hungry, ganin ya zauna yana kallonta ta daure fuska tace “To ka tafi mana” Ya gyada mata kai yace “Ohk…” Mikewa yayi ya fita daga dakin. Wajen karfe hudu da rabi Ajay ya bude kofar dakin a hankali yana leka ciki ya ga ta koma bacci, ya shiga dakin ya duba abincin yaga ta ci kusan rabi, kazar ne dai bata ci ba, ruwan goran ma ta sha kusan rabi, ya dau tray din ya fita daga dakin ya kai kitchen…. Bayan sallan Asuba sun fito masallaci Ajay ya kalli Jay yace “I saw ur text yesterday” Jay yace “Ohk na zata baka gani ba ai” Ajay yace “Tafiyar ce naga ka shiryata cikin gaggawa without bothering if i am ready, ina ce flight za a bi zuwa Cross River din?” Jay ya daga kafada yace “However” Ajay yace “We should leave the journey till evening tunda sai mun fara zuwa Abuja, ina son za mu je asibiti anjima da Jeeddah, she is sick” Jay yace “Allah ya bata lafiya, mu hadu a Abujan da yamma cause na riga na siya ticket….” Ajay yace “Ohk” Jay yayi tafiyarsa Ajay kuma ya nufi part dinsa, Zaune ya tarar da Yakumbo a Main parlor, yana shigowa parlon ta hau jero masa gaisuwa, ya zauna kan kujera yace “Barka da safiya” Tace “Barkanmu dai Yarima, da fatan kun tashi lafiya ya kuma Gimbiya da jiki?” Yace “Baki shiga dakin bane?” Tace “Allah ya kara maka nasara, na shiga amma naga bata dakin” Ajay ya dinga kallonta yace “Bata dakin?” Tace “Bata ciki, nayi zaton ma tana bandaki na sake komawa na duba amma babu alamar tana ciki” Mikewa Ajay yayi da sauri ya tafi dakin nata, darduma kawai ya gani a shimfide alamar tayi sallah, ya karasa ciki ya bude kofar bathroom yaga bata cikin nan ba, fita yayi daga dakin cike da mamaki, ya tafi kitchen nan ma bai ganta ba, ya bude other rooms din kusa da nata duk bata ciki, nan yaji he is becoming tensed, to ina ta tafi? ya bude kofar parlonsa da sauri ya shiga nan ma ba kowa, ya karasa cikin Bedroom dinsa, kwance ya ganta saman gadonsa ta rufe har kanta da white duvet dinsa, bai san sanda ya sauke wani ajiyar zuciya ba, ya karasa kusa da gadon ya duka gabanta yana kallonta, ya kai hannu ya sauke duvet din jikinta a hankali, ta bude ido tana kallonsa, sai kuma ta mayar da duvet din ta kara rufe har fuskarta tana gyara kwanciyarta, mikewa yayi ya juya ya fita daga dakin ya kullo mata kofa, ya koma Main parlor yana kallon Yakumbo yace “Tana dakina” Yakumbo tace “Allah sarki, to ban san me take sha’awar ci ba shi yasa na zo daga idar da sallah don in samu in mata girkin da wuri” Ajay ya zauna kan kujera yace “Na girka mata shinkafa wajen karfe uku, so ban san ko zata kara cin shinkafar ba” Yakumbo ta bude baki tace “Ranka shi dade ni da nace idan da bukatar wani abu komin dare a min waya” Yace “Kar ki damu, ai zan iya ne shi yasa nayi” Tayi kasa da murya tace “Amma ban ji dadin wahalar da kanka da kayi ba Yarima, shikenan bari in je zuwa anjima zan sake dawowa in ga ko ta tashi” Fita tayi daga parlon, Ajay ya kwanta kan 3 sitter ya lumshe ido, nan da nan bacci ya daukesa. Wajen karfe bakwai Ajay ya mike zaune da sauri zai je dubota a daki, da mamaki ya daga kafarsa yana kallonta don saura kadan ya takata tana kwance kasa jikin 3 sitter kusa da shi tana bacci, ya sauka daga kan kujeran ya durkusa kusa da ita yace “Jeeddah” A hankali ta bude idonta, ya dagota ta warce hannunta tace “Bana so” Dai dai nan Yakumbo tayi sallama bakin kofar parlon, ya mike tsaye sannan ya amsa sallamanta, ta shigo parlon, zaunawa tayi da ladabi ta gaida Khaleesat da ta mike zaune, Khaleesat ta sauke idonta sannan ta gaisheta, Ajay ya bar parlon ya koma nasa parlon, Khaleesat tace “Wanka nake son zan yi Mama” Yakumbo tace “To mu je in tara maki ruwan wankan ranki shi dade” Khaleesat ta mike da kyar, Yakumbo na rike da hannunta za su koma dakinta tace “Bana son bandakin, a na parlonsa nake son inyi” Tana fadin haka ta bude kofar parlonsa ta shiga Yakumbo na biye da ita, ta shiga bathroom din parlon ta hada mata ruwa a ciki ta fito tace “To kafin ki fito wankan me za a dafa maki ranki shi dade, ki fadi duk abinda yake ranki” Khaleesat tace “Danwake nake so da manja, a min a kitchen din nan bangaren” Yakumbo tace “To an gama, bari in je in dauko plawa in dawo” Daga haka Yakumbo ta fita daga parlon, Khaleesat ta mike ta shiga bandakin, bayan tayi wanka ta fito parlor ta tafi bedroom dinsa da sauri ta hau kan gado ta shige cikin duvet dinsa tana rawan sanyi, ta kusa minti sha biyar a haka Ajay ya fito bathroom, ajiye karamin towel din hannunsa yayi ya karasa kan gadon ya cire duvet din jikinta yace “Wife….” A hankali ta bude idonta, da yaga alamar wanka tayi yace “Sanyi kike ji?” Bai jira me zata ce ba ya dagota yana kallon jikinta don towel din nata ya kwance, kallonta kawai yake babu ko kiftawa, sai kuma ya lumshe ido ya rungumeta jikinsa yana shafa flat tummy dinta yayi kasa da murya yace “My baby is making you look more beautiful….” Tana jin ya kai hannu chest dinta ta buge hannun ta hade rai amma bai fasa abinda yake yi ba, kamar me rada yace “I missed them so much” Ta rufe ido jin abinda ya fara yi mata, lokaci daya ta dena jin sanyin da take ji, and she was feeling every of his gentle touch, hakan yasa ta sakar masa jiki gaba daya tana shigewa jikinsa, ya dinga sarrafata yanda ya so, duk da haushinsa da take ji deep down amma ta kasa hanasa abinda yake yi mata cause her body is welcoming it, sun dau lokaci a haka taga ya fara canza salo, murmuring into her ears ya marairaice mata yace “Pls allow me to try today Jeeddah, pls let me…. I promise to be gentle” Taki bude idonta dake rufe zuciyarta na bugawa, she don’t even know if she wants him to try or not, da dane yana fadin haka zata fara masa kuka tana reminding dinsa about the pain, Amma yau sai bata yi haka ba, ya hade forehead dinsa da nata yana magana da kyar yace “Jeeddah….” A hankali ta bude idonta tana sauke numfashi tana kallonsa, taga yanda idonsa suka sauya launi, cikin trembling voice yace “Plsss wife, don’t say no, ki tausaya min….” He couldn’t wait for her consent anymore cause he was loosing his mind, ta runtse ido tayi gripping shoulders dinsa jikinta ya fara rawa bayan da taji zafi sosai amma bata yi stopping dinsa ba, lokaci daya hawaye suka cicciko idonta tana girgiza masa kai, rokonta ya fara yi cikin rikicewa yana cewa “Don’t stop me plss wife, don Allah ki bar ni inyi kar in samu matsala, allow me even if it’s for a minute please, bazan sake cewa zan yi ba wallahi, today will be the last day” haka nan ya dinga hada mata duk words din da suka zo bakinsa yana rokonta, Khaleesat ta kara runtse ido cike da dauriya ta rungumesa sosai tana shesshekan kuka saboda azaba amma kuma bata ji azaban yanda ta saba ba duk sanda yayi attempting, babu ma alamar zai saurareta yau ko da tace a’a duba da yanda duk ya birkice yana sumbatu kamar ba shi ba, calmly ta fara jin pain din na subsiding after some minutes ba kuma don ya dena abinda yake yi ba, wannan yasa ta ɗan fara sakin jikinta allowing him to have her all, Ajay ya dawo mata kamar ba shi ba a wannan lokacin, she can’t even apprehend all what he was saying, ta ma rasa gane yaren da yake yi don duk ya gigice sambatu kawai yake mata, ita kanta she was beginning to loose her mind cause all the pain have vanished, she felt no more pain but had relish for the moment, amma still tayi controlling kanta tunda har taji an bude kofar parlor amma shi baya ma cikin world din balle ya san an bude wata kofa, hakan yasa tayi saurin rufe bakinsa da nata tana kara kankamesa kar a jiyosa, har sai da taji an fita daga parlon, a wannan moment din Ajay bai sarara mata ba ko na second daya irin kamar ta saba din nan, tun tana daurewa cause she was exhausted ga amai dake taso mata har sai da ta kasa dauriyan ta fashe masa da kuka sosai muryarta na rawa tace “Don Allah kayi hakuri, bazan iya ba kuma” Bai ma san me take cewa ba, hakan yasa ta fara turasa da sauran strength din da ya rage mata amma kamar Rock take turawa don ko dar bai yi ba a kanta, Khaleesat tayi da ta sanin barin sa ya fara taɓa ta balle har su kai ga haka, don iyakar jigata sai da ya jigatata, har ta gaji da rokansa gashi duk strength dinta ya kare, sai da yaji ya samu nutsuwa fully sannan ya kyaleta and that was when he realized what he did to her, ya rungumeta da sauri yana bata hakuri a gigice, kukan ma kasawa tayi saboda wahala, ta kwace kanta daga jikinsa ta sauka daga kan gadon da sauri ta shiga bandaki ta fara kwarara amai, ya bi ta zuwa bandakin ya duka kusa da ita a sanyaye, sai a sannan hawaye ya fara bin fuskarta ta hade kanta da bathtub tana shesshekan kuka tana sauke ajiyar zuciya, guilty conscience ya sa ya kasa ce mata komai duk jikinsa a sanyaye, haka nan ya taimaka mata ta gyara jikinta tayi wanka, ko strength din masa musu bata da shi fatanta kawai ta fita daga bandakin taje ta kwanta don she was so exhausted and tired, a haka ya fito da ita daga bandakin bayan ya cire duvet din kan gadon ta kwanta kan edge din gadon ya dauko mata wani bargon ya rufata da shi ganin rawan sanyi take, dukawa yayi kusa da gadon yana kallonta duk da idanuwanta a lumshe suke, yafi minti goma a haka, ya lumshe ido ya manna lips dinsa a goshinta cikin sanyin murya yace “I bless the day I met you Jeeddah….” A hankali ta bude idanuwanta da suka yi ja ta kallesa, ya kwantar da kansa jikinta kamar wani wani ɗan yaro ya kasa ce mata komai cause he was getting emotional, lumshe idonta tayi ta kai hannunta saman gashinsa tana shafawa a hankali….. Wajen karfe sha biyun rana Ajay ya shiga Bedroom dinsa yana kallon Khaleesat dake kwance, ga abincin da Yakumbo ta shigo mata da shi ta kasa ci, tun safe temperature dinta yaki sauka ga jikinta duk ciwo kamar warce tayi aiki mai wahala, a sanyaye ya karasa kusa da ita ya zauna gefen gadon yace “Za mu tafi asibiti yanxu Jeeddah” Kauda kai tayi a takaice tace “Bazan bi ka ba” Yayi shiru yana kallonta, sai yace “To bari in sa Yakumbo ta raka ki, Driver sai ya kai ku” Ita dai bata ce masa komai ba, kuma bata juyo ba, ya mike ya nufi kofa walking slowly ya fita daga dakin ta bi sa da kallo babu ko kiftawa, tare suka tafi asibitin da Yakumbo bayan ta shirya da taimakon Yakumbon, sai da ya tabbatar sun yi nisa sannan ya bi su a baya a tasa motar don baya son bata mata rai tunda tace bata son ya bi ta asibiti, yayi parking a haraban asibitin nesa da inda drivernsa yayi parking, ya jira har sai da Staff Halima ta kirasa ta sanar masa an gama komai bayan wani lokaci, yace “Ohk, how many weeks old Halima?” Tana murmushi tace “6 weeks, ya ma kusa shiga sati na bakwai yanxu, komai kuma lafiya lau” Ajay was so surprise, duk tunaninsa bai wuce cikin sati hudu ba, does this mean tun kafin ya fara saninta ta samu cikin, shi kansa yasan irin foreplay din da ya dinga yi da ita ba abun mamaki bane in ta samu ciki ta haka, hamdala ya dinga yi a ransa, Staff Halima tace “Ga kuma wani albishir Dr…. She is carrying twins” Sai da komai ya tsaya ma Ajay na wasu yan dakiku, da wani expression yace “Twins?” Staff Halima tace “Wallahi kuwa Dr yan biyu ne, Congratulations” Ajay ya kasa ce mata komai tsabar farin ciki, kamar Staff Halima tasan yanayin da ya shiga tace “Shikenan sir sai mun yi magana, yanxu ma za mu rakata parking space da jakadiyarta tunda an gama komai” Duk wannan abun bata san yana ma asibitin ba, ya katse wayar kawai don ya ma kasa bude baki yayi mata magana tsabar wani irin farin cikin da ya mamayesa, nan take yayi mata transfer din miliyan goma, ya hade kansa da steering din mota a hankali trying not to be emotional, duk kiran da Staff Halima tayi masa bayan taga kudin bai ɗaga ba, daga karshe ya dago kansa ya jinginar da kujeran motar yana sauke numfashi a hankali, Khaleesat is the best thing that have happened to him so far in his life… Sai da yaga fitowarta da Yakumbo tare da Nurses biyu sannan ya tada motarsa ya bar asibitin. Khaleesat suna komawa gida tare da Yakumbo tayi tafiyarta Bedroom dinta ta kwanta don ta gaji sosai har wani jiri take ji, Yakumbo ta ajiye magungunan da aka bata a asibiti da takardan scan a kan bedside drawer sannan tace “


