Harijin Sarki Page 27 Romantic Hausa Novel
Takaici baƙin ciki da nadamar abinda ta aikatawa kanta ya sata juyawa ta nufi sashinta da gudu zuciyarta a cunkushe, ta zube a kujera tanajin ninki masifar data jawa kanta tanajin tashin hankalin feeling dake ƙara nunkuwa a jikinta gashi babu maganin matsalarta dole ta tashi ta shiga ɗakinta ta cire kayanta tsaf ta fara jagwalgwala kanta tana wasa da jikinta da haka ta ɗan samu sauƙin yanayi ta shiga bathroom ta haɗa ruwa ta shiga ciki ta zauna tana shafa nononta.Shikuwa yana fita inda Jirgin su na masarauta yake ya nufa yayi parking ya fito matuƙan jirgin suka fito suka nufeshi sun san a wannan yammacin babu inda zai nufa sai Fes da wannan suka shiga jirgin suka tashi Helicoptern bai sauka ko ina ba sai Fes daganan aka ɗaukeshi a mota suka isa unguwar su Samha ya shiga gidan lokacin dawowarsu kenan daga asibiti cikin ikon Allah ta fara takawa sosai saidai rashin cin abinci da ƙwarin jiki.Ya kuwa yi Sa’a Granny taje karɓowa Samha magani gurin wani ƙaninta yana zuwa ya ishe Samha tana ɗakinta ya shiga ya tarar tana bathroom tana wanka sosai yaji daɗin yanda yaga jikin yayi sauƙi nan ya fara ayyanawa a ransa tunda taji sauƙi ya kamata kuma ya ɗauketa su koma gida wata uku suna rayuwar nan, fitowa tayi daga wankan ta isheshi kwance bisa gadon ta kalleshi rai babu walwala, ya lura da ɗaukewar walwalarta kasancewar dama rigima suke yi a waya yasa bai damu ba saima tashi da yayi ya gareta ya kamo hannunta ya janyo ta suka zauna bisa gadon yayi kissing nata yace “Mene laifina ne?”Tureshi tayi ta buɗe wardrobe ta ɗauki farar riga doguwar mara nauyi zata sanya ta baya taji anja towel ɗinta an warware shi ta ɗago da sauri ta kalleshi shima ita yake kallo ya kwantar da kai irin kalar tausayin nan zatayi magana yayi maza ya haɗe bakinsu ya sake maidata kan gadon ya ɗora hannunsa bisa cikinta da ganin idanunsa ya ɗan fara ɗagawa yana shafa mararta yana tsotsar bakinta, haushinsa takeji ta sani duk wuyar nan da tasha akansa ne sannan yar ana sanar da ita har yanzu waɗanda sukayi wancan aikin basu haƙura ba muddin ta koma gidan nan sai sun kuma nakasar da ita tsafinsu me ƙarfi ne, Share mata hawayenta yayi ya ɗaga bakinsa daga nata ya zubanta ido cike da zargin kai yace “Ki faɗamin meye nayi me kikeso?” Jin yace me takeso yasata sake fashewa da Kuka tace “Sultan don Allah ka rabu dani ka hakura da aurena inason rayuwata a gidanka ana neman raina Ni nasan abinda kai baka sani ba game da sirrin ciwona ina tsoron akan zaɓin da ban zaɓa da kaina ba a sake ɗoramin jinya kwatankwacin wannan don……” Rufe mata baki yayi yana girgiza mata kai cike da tashin hankali a duk lokacin da mace ta nemi ya rabu da ita yana shiga damuwa fiye da tunani ina kuma ga Samha? Ita kaɗai yaji a ransa zai ƙare rayuwarsa da ita a sanyaye yace “Ki bari banaso na faɗa miki tun a waya karki ƙara faɗa min bazan iya hakan a kanki ba, yaushe zaki koma?” Ɗago idanunta tayi da yake zubar hawaye tace “amma Sultan….” Rufe mata baki yayi yace “Wai meyesa bakyajin magana ne nace banson wannan maganar ko” kwantar da kanta tayi a saman pillow tayi masa shiru tanaji yana shafa bayanta data fahimci inda ya dosa kawai dai ta tashi tayi ficewarta daga ɗakin.Cike lips ɗinsa yayi lallai Samha da gaske takeyi dole ya ɗauki mataki kafin ta jefa shi a tsiya da wannan ya tashi jikinsa babu kwari asalin buƙatarta yakeyi sati guda rabonsa da ita, tun yanajin a ransa ma akwai wata da zata iya kashe masa yunwarts har ya saduda yana daina nema, cikin wata ukun ne kuma ya fara samun sauyiwar al’amuran jikinsa, da idan baiyi sex ba ji yake zai mutu amma yanzu yana iya jurewa na gajerun kwanaki.A parlour suka haɗu da Granny suka gaisa tace “Ina Samhar kuma naganka kai ɗaya” shafa kansa yayi yace “Bansan meye nayi mata ba fushi takeyi dani” murmushi tayi tace “Sai haƙuri tun jiya take a haka nima fushi takeyi dani saboda ance ta koma ɗakinta duk ta birkice wai bazata koma ba ita bazaa kasheta akan namiji ba” gumi ne ya karyo masa ashe dai da gaske Samha takeyi, ajiyar zuciya yayi yace “Banida wata mata bayan ita Granny wlh ina komawa zan sallami kowacce ta koma inda ta fito tayi haƙuri banyi tunanin hakan zai zama damuwa ba shiyasa amma tunda bataso kowa ta koma garinsu” da mamaki ta kalleshi tace “Ina matan naka guda biyu?” Ƙasa yayi da kansa ya kwashe yanda komai ya faru ya sanar da ita ta jinjina kai lallai Samha taso yiwa kanta to meye a cikin ma wannan abin koda yake hakan ma da tayi daidai ne bazai yiwu kaida miji kuma wasu su rinƙa neman nakasaka akansa ba.Nan suka gama magana yace zaije zai dawo zuwa jibi a bata haƙuri ta shirya su koma gidansu” yana tafiya Granny ta shiga ɗakinta ta ishe Samha a kwance ta zubawa silling idanu ta zauna a gefenta tace “Ke haka akeyi saboda Allah ya mallaka miki mijin da ko a mafarki baki taɓa hasasowa ba shine kike son wasa da damarki okay yanzun yace zaije ya dawo jibi kinsha maganin naki?” Sauke idanunta tayi bisa Granny tace “Bawai komawa ce bazanyi ba Granny ai anyimin na farko in ba ƙaddara ba bazaa kuma na biyu ba kawai shi ɗin ne banaso bazan iya rayuwa dashi ba” sosai gaban Granny ya faɗi dama Dr Mahraz ya sanar da ita ba warkewar Samha ba yarda taci gaba da rayuwa da Sultan shine gingimemen aikin da zai zama kamar ɗaukar dumar magaji da nishi, ɓata rai Granny tayi tace “Meye laifinsa da zaki huce haushinki akan yaron nan Ni banga abinda yayi miki ba Samha kiji tsoron Allah”….. Dagowa tayi idanunta ya ciko da hawaye tace “Wlh banasonsa kuma matsafi ne, taya zanje naci gaba da rayuwa a cikin mushrikai Granny idan musulunci mutum zaiyi yayishi shi kaɗai ya tsaya akan dokokin Allah da shari’arsa da littafinsa me tsarki idan kuma tsafi mutum ya zaɓa kawai ya haƙura da musuluncin shine mafi alkhari taya zanƙi yarda da mahaifiyata na rayu a cikin ciwo da ƙuncin rashin kusanci da ita sannan naje na rayu da mushrikin miji kawai Ni a faɗa masa bazan iya rayuwa dashi a gaba ba”……….
