Gargadar So Chapter 77 By M Shakur
Mom da Excellecy na zaune afalo around 5 na yamma Khaleel yasauko daga side nashi wajen window yawuce direct yana daga labule yana duba ko suntafi, Excellency da Mommy suka bishi da kallo, ya leka yaduba yafi a kirga duk ya kosa su tafi, Mommy ta dauke kai kirjinta na tafarfasa ahankali tace “akan tsohuwa old cargo dinchan yake rawan jikin nan” Excellency dake kusa da ita yace “there’s no old cargo in love, please let him be zamanin da muna soyayya munyi wanda yafi haka” dasauri Mom ta kalleshi dagamata gira daya yayi duk haushi yakamata ganin baya gane abinda take fadi.Shidda daidai duk suka fito Hawwa dake sanye dawani lafiyayyen gown na material red tabiyosu zuwa gaban kofa zata fito Umma tace “kul kada kifito” hawaye ne yazubo daga idanunta tace “Daddo Umma dan Allah karku tafi ku banni, Hafsa kudawo please” tafashe da kuka sosai dayasa su Hafsa sukahau dariya, Umma tace “kinga kanninki suna miki dariya katuwa dake kina kuka haka, ai auren kenan Hawwa kiyakuri kinji zamu dinga zuwa dubaki, I’m sure kafin Ammin ki takoma zaria itama zatazo dubaki so daina kuka” kasa daina kukan tayi tace “to su Hafsah su zauna zuwa anjima kadan dan Allah Umma” dariya Umma tarike tace “mazajen su na jiransu Baba yace babu wacce zata kwanamai agida yau su tafi koma ciki kinji” Allah baku zaman lpy Umma taja kofan Hawwa tafashe da kuka tana kallonsu haka suka jamata hadadden security door nata suka wuce suka tafi tawuce ta wajen window tana kallon yanda suka shishiga mota tafashe da kuka sosai kafin ta tashi tayi stairs tawuce sama kawai tashiga dakinta tasa key a kofanta ta kwanta akan gado tana kuka sosai sai share hawaye takeShe’s so sad shikenan tabar gidan Baba this is now her house where zata dinga zama as matan Khaleel wanda hala ko one month bazatayiba, da kyar ta tashi tashiga bayi ta dauro alwala tafito tahau kan dadduma tai salla ta tashiTasake kwanciya abinta tana kallon saman dakin tana wajen akai İshak ta tashi tayi sannan tasake kwanciya tana azkar da hannunta tana kallon sama still komi baya mata dadi, tana ahaka taji an bude kofan falo haderai tayi chan taji anyi knocking kofan dakinta. “Hello Ma’am this is PA Momy, your mother Inlaw sent me to call you” dan yunkurawa Hawwa tayi ta tashi zaune bamatasan mezatace ba tace “okay” tashi tayi tawuce another daki dake dakin wanda yake walk in closet tadauki gyalen da Hafsa ta ciromata na kayan jikinta maroon tayafa ta kallo madubi dudda babu makeup kan fuskanta amman tayi kyau, kana ganinta kaga amarya ga lalle ja a palm, baki abaya hakama kafafunta sunsha lalle tayi kyau ga kamshi gashinta a kwance but a gyare an mata parking nashi fitowa tayi tabude kofan taga PA tsaye da uniform nata takalli kafafun PA dake sanye da boot kawai taji wani iri amman tayi shiru, anan wajen kofa a falo tasaka flops datagani white awajen tafito suka fita.Dadan tafiya daga Side nasu zuwa na Mom haka suka wuce bude kofa akayi suka shiga babu kowa a falo hanyan spa PA tayi da ita Hawwa tana mamakin setting na ginin gidansu da zata iya bata aciki sukai wajen dataga an rubuta spa bude mata kofa PA tayi tana kallonta Hawwa ta shiga ahankali PA tabiyo bayanta ta maida kofa tarufe Mommy na zaune kan kujera mai kyau ana matsa mata kafa gawani katon swimming pool but kaman madara ne ko menene aciki oho but dai fari da roses ga wasu mata about 8 duk da uniform some of them ma oyinbo ne duk suna kallon Hawwa, adan hankali cikeda jin nauyi da dan kunya Hawwa tace “ga……gani Mom” PA Mom ta kalla hakan yasa PA tace “munada sharudda some rules and regulations agidan nan wanda ake karanta ma duk matan da Mr Khaleel zai aura” PA professionally take magana abinta tace “by now you know waye Khaleel shine the only hair na Mangal, measure responsibility naki as matarshi is to just please him in bed idan kikai haka u will get kome kikeso this house will secure present and future naki” kallon PA Hawwa keyi wani iri, PA tace “we believe Mr Khaleel will want to share bed with you today so za’ayi prepping naki for him, za’a miki wanka awannan ruwan madaran cleopatra, za’abaki some aphrodisiac dazakisha sabida Mr Khaleel yadanji dadin mu’amala dake he doesn’t like dry ladies, sannan za’a shiryaki cikin wani perfect enticing kayan bacci that will suit his liking tonight” Hawwa always wants war nata da Khaleel to remain nasu but wat is all this da mutanen nan ke gaya mata? Are they tasting her patient, baci ranta yayi tana wani karajin tsanan Khaleel aranta duk yanda tayi tunanin suke sunfi haka cus wat is this? Mata dolls yadaukesu kome? PA ta nuna mata matayen 8 dake jiranta gaban pool din tace “please ana jiranki” tanuna mata matan takoma ta tsaya jikin kofa, kallon matan Hawwa tayi saikuma ta kalli PA da wayanda ke matsa mata kafa takalli PA again, total of mata 12 adakin, kasa rike zuciyanta Hawwa tayi tace “ni za’ama wanka? Agaban kowa anan?” PA professionally tace “Madam zatai accessing jikinki taga ko kinada tabo ko bakida shi Mr Khaleel baison mata masu tabo” azuciye Hawwa tace “damn you and damn the Mr Khaleel da baison masu tabo, ni Mr Khaleel dinne banso gabaki daya, I’m not interested in him or this marriage so save all this kuma other matansa not Hawwa” tazo gaban kofan tama PA wani kallo tace “get out of my way” chak PA ta tsaya babu ko alamun tashi atattare da ita tace “you can’t leave here ba’a miki wankan nan an shiryawa Mr Khaleel keba, ba akanki aka fara ba definitely ba akanki za’a dainaba” Allah yasani Hawwa batazo gidan nan dan tayi bala’i da kowaba but wlh indai ita sukace zasuma wanka yau she will bring the entire house down akwai bura’uba kutumelesi, duk Mommy na kallo batace uppan ba PA tace “Ma’am we don’t want to force you please cooperate!” Tayi maganan tana kiran sauran matan takwas kawai sukazo masuma Mom massage ma sukazo suka zagaye Hawwa, Hawwa duka tabisu da kallo saita dago kanta ya kalli Mom suka hada ido anatse Hawwa babu wani tsoro ko shakka tace “with all due respect Mom! I’m not here for this! I’m not interested in Ibrahim! This abubuwan kuma matan that are interested in him yakamata amawa, I don’t want to cause any trouble out of respect for you bawai dan I can’t trash this girls dake nan ba, Mommy kindly instruct them su tashi daga hanya nafita nakoma dakina bacci nakeji” kallonta Mom tayi yanda yarinyar keda courage da rashin tsoro ita take kallo tanama magana haka, lumshe idanu Momy tayi hankali kwance tace “and I know just how to deal with yara irinku” kawai aka bude wani kofa acikin wajen Hawwa taga wasu securities mata manya manya guda 6 sun shigo, faduwa gabanta yayi sosai kawai sukayo kanta Hawwa ta tsaya chak babban cikinsu na zuwa takai hannu zata kama gaban rigan Hawwa Hawwa ta dauketa da mari jikake tasssss! Security ta dafe kuncinta saikuma ta sauke hannu kaman ba ita aka maraba Hannu Hawwa takara dagawa zata mareta kawia sauran suka rirriketa rai abace tace “ku sakeni! Let me go, ku sakeni nace leave me” zip head spa din kawia tajama Hawwah tana zare gyalenta ta yar akasa, Hawwa tayi ihu tanaso ta kwance kanta takasa mata kusan 4 suka shiga kokarin bude mata riga Hawwa na kokawa dasu daidai sunja hannun rigan down nata suna barkawa har bra nata ana gani mai bala’in kyau red Hawwa kawai tafada cikin ruwan swimming pool din day is not deep daidai aka bugo kofan dakin aka shigo Khaleel ne yana huci.


