Uncategorized

Tubali Book 3 Page 7 Complete Novel

NA
AISHA ALIYU GARKUWA

Fara shaƙam ƙamshin jikinta yana mai sarrafata.

Cikin hikima ya mirgino dawo tsakiyar gadon tare da jawo blanket ya rufesu.

Ranar dai haka suka wuni.

Da dare kuwa har kusan ƙarfe goma duk suna tare a falon, suna hira.

Banda Riyyam-nsra da Ramadan da suke zaune a gefe, Ramadan yayi irin zaman nan na abin tausayi, shi kuwa Riyyam-nsra yayi irin zaman nan na rashin nitsuwa da kwanciyar hankali.

Wanda yanzu suka gama kwashe jakukkunan kayayyakin Jannart suka meda sama ɗakinta

Abba da Baba Mauɗo kuwa suna, can cikin falon sude ɗin su Abban

A hankali Jannart ta ajiye, cup ɗin kunun da Mamy ta bata ta sha. Miƙewa tayi tare da yin hamma  tare da cewa.

“Mammy Mamy saida safe, bacci nakeji”.

Da sauri Mammy tace.

“Kinsha maganinki kuwa?”.

“Eh Mammy Mamy ta Bani Nasha tun dazu”.

“Toh Allah ya bamu al’khairi”.

Amin tace kana ta haura saman.

Shi kuwa Rayyern da gefen ido yake kallonta, cike da zumudin son binta, Amman ganin yadda Mamy ke kallonsa ne ya sashi waskewa, da meda idonsa kan Riyyam-nsra.

Sai kusan bayan 40minute kana ya miƙa, ya haura, saman.

Ai kuwa kamar yadda ya zatan, tuni ta shiga ɗakinta ta rufe kamar yadda tayi da raba, babu yadda baibayi mgiyaba.

Amman sam batama jishiba dan baccin nata yayi nisa.

Cikin takaici ya juyo zai nufi ɗakinsa sai kuma ya tsaya ganin Riyyam-nsra dake shigowa da sallama a bakinsa a daƙile yace.

“Wa alaikassalam, ya akayi”.

Yayi mgnar yana tsaresa da ido.

Cikin tsananin damu Riyyam-nsra yayi rau-rau da idanunsa murya na rawa yace.

“Dan Allah Hamma Rayyern ka bani babbar wayata da System na, wlh tallahi ji nakeyi kamar babu kai a jikina, da babu su a kusa, dani bana iya nitsuwa in babusu a kusa dani”.

Cikin sauri ya kalli Rayyern ɗin jin yace.

“Sabida gsky munafurci da fajirci kakeyi a cikinsu ko”.

Kai yake jujjuya masa cikin tsananin ɗimuwa da tsoro zufa na keto masa, ya kasa mgn sai tsilli-tsilli yakeyi da yayan idanuwa.

Cikin haɗe fuska Rayyern ɗin yayi kwaffa tare da cewa.

“Tashi ka ɓace min daga nan”.

Da sauri ya miƙe ya nufi waje, yana yarfa hannu kamar wanda ya ƙone.

Shi kuwa Rayyern yana shiga ya gama shirin baccinsa.

Kana ya jawo wayar Riyyam-nsra ɗin.

Tare da  buɗe ta.

TIKTOK nasa ya faɗa, yana mai kallon badaƙalar da yakeyi.

Sai dai ga mamakinsa bai samu wasu munanan abubuwan da ya zataba.

Sai dai tarin lalatattun mata da suka meda kansu tamkar karnuka a shafin TIKTOK ɗin.

Comments da akeyi a ƙasan duk videos din Riyyam-nsra dinne ta fara bibibiya.

To a nanne ya fara ganin ababenda daya laƙanta da yaron ganin yadda wasu ke masa, wasu irin balagaggun kalamai masu tada hankali.

Kana sai rawan da yaga Riyyam-nsra ɗin yana yawan yi dagashi sai gajeren wondo iya guiwa da ɗan riga karama, kasan cewar masu laushine, shiyasa in yayi wani ƙarya ƙugunsa har sai Riyyam-nsra ɗinsa tayi tsalle ta nuna kanta, ta cikin wonɗon. Hakan ya sashi fahimtar baya a’a boxes a ciki in zaiyi  wannan rawan.

Idonsa ya rumtse da ƙarfi ganin Comments ɗin mata a ƙasan ire-iren waɗannan  video ɗin.

Wani irin masifeffen duhune ya rufe masa idanu da kunya mai tarin yawa.

Ganin yadda mata ke zuzuta girman Riyyam-nsra ɗinsa suna nuna zalamarsu.

Wanda shi kuwa sai yake binsu da  cewa.

“Lollypop”. Sai yayi musu alamun zasu sha.

“Innalillahi wa innailaihi raji’un hasbunallahiwani’imanwakil”.

Sune kalaman da Rayyern ke iya maimaitawa lokacin da ya sauƙe idanunsa, akan wani video Riyyam-nsra ɗin da yayi da jallabiya a jikinsa bisa dukkan alamu zigidir yake dagashi sai yar finkilar jallabiyar wata iriyar fitinenneyar rawa yakeyi wanda hakan ya bawa Riyyam-nsra nasa daman tsalle da nuna kansa da kyau.

“Ya Salam”. ya kuma cewa da karfi tare da kife wayar sabida.

Ganin ɗan rubutun da yayi a ƙasar video.

“Hyhhhhh Baby So sweet”. Wani irin tashin hankali ne da tsoro mai tarin yawa ya rufesa.

Haka nan yaji kanshi na juyawa hawaye masu zafi suna tsastsafo masa.

Tunanaka masu hargitsa nitsuwa ya faɗa.

To ranar dai a haka suka kwana kowa da damuwarsa.

Washe gari da safe, suna zaune a falon.

Rayyern ne ya sauƙo fuska a murtuƙe,

Takaicin Riyyam-nsra yakeji kamar ya rufesa da duka.

Yayinda can ransa kuma yakejin azabebben kewar matarsa.

Haka yasa yana isowa tsakiyar falon ya ɗan tura baki tare da karya wuya, lokacin da suka haɗa ido da ita.

Ido ta jujjuya masa, cike da son mijinata.

Sai ya kuma kalli Riyyam-nsra da yaƙi yarda su haɗa ido, wani irin mugun kallo yakeyi masa, wanda yasa Mammy ma binsu da ido.

Cikin sanyi yace.

“Ramadan mutafi ko”.

Miƙewa Ramadan yayi tare da binsa a baya.

Da sauri Jannart ta kalleshi tare da cewa.

“Naan Abba na ya kirani yace in ka amince zaizo muje inga Daddy na dan Allah”.

Da sauri yace.

“A’a bazakaji ba”. Ya faɗa yana tura mata baki.

Da sauri tace.

“Ayyah dan Allah fa”.

Juyowa yayi ya kalli Mammy jin tace.

“Kada zakije, kiyi shiri kafin yazoma”.

Jin hakane yasa, Rayyern yin murmushi tare da cewa.

“Mammy to nima zanje”.

Itama Murmushi tayi  tare da cewa.

“A’a bazaka jeba”.

“Ayyah  Mammy kiyi haƙuri”.

Ya faɗi cikin karya wuya.

Cikin sauƙe numfashi tace.

“Toh in Barrister ya yarda kaje”.

Da sauri yace.

“Yauwa gashi nan ma ya iso”.

Sai ya kuma kalli Ramadan tare da cewa.

Ya tafi shi sai daga baya zai zo.

Haka kuwa akayi, Ramadan ya tafi tare da Riyyam-nsra.

Shi kuwa bayyan Barrister ya gaisa dasu Mammy ne, suka tafi a motar Barrister.

Barrister Kabeer ne tsaye a gaban Alhaji Idi Sale Dakata, a cikin magarƙamar da aka tsaresa.

Wani irin kallo mai cike da makararren nadama yayiwa ƙarin nasa murya a disashe yace.

“Ashe dama Kabeer kallon biri kakeyi min inayi maka kallon ayaba.

Tabbas da nasan kasan dukkan tsarina, na Kuma san zaka jawoni i zuwa nan Wallahi tallahi da a ranar dana kashe Abdulkareem da Zainab da a ranar zan kasheka da ban Barka ka rayuba”.

Ya ƙare mgnar cikin tsananin tsanar ɗan uwan nasa.

Shi kuwa Barrister Kabeer,  ya gaza cewa komai sai kuka yakeyi tamkar mace murya na rawa hawaye na kwaranya yace.

“Ina sonka ɗan uwana, shiyasa nayi maka wannan saƙan gadar zaren, da zai kawo ka ga kotun hukuncin Allah, inda za’ayi maka hukunci da umarnin da Allah”.

Sai kuma ya juya ya kalli Jannart dake bayanshi, wacce Alhaji Idi Sale Dakata bai ganta bama sai yanzu da Barrister ya matsa.

Wani irin kuka mai sassayan sauti takeyi mai cike da rauni, gashi yau dai taji da kunneta Daddynta na cewa, daya kashe Abbanta a lokacin daya kashe mahaifinta Abdulkarim, kana ga tausayin da son Daddyn da har yanzu zuciyanta keyi.

Cikin rauni murya na rawa tace.

“Daddy na yafemaka, Ni kam nayafe maka, kashe min iyayena da kayi”.

Shi kuwa Alhaji Idi Sale Dakata.

Wata irin masifeffen kunya ce mai tarin yawa ta rufesa.

Kunya mafi kashe idanu.

Kunyar da yasashi ya kasa kallon kwayar idanunta, kunyar data sashi jin jikinsa na rawa.

Ita kuwa Jannart kuka sosai takeyi kamar zata shiɗe, Alhaji Abdu Tababa, kuwa da Dr Lukman kuka irin na makararren nadama mara amfani sukeyi.

A hankali Rayyern yasa hannunsa ya kamo etare da jawota jikinsa kana a hankali yace.

“Kada kiyi kuka Matata, domin sune kuka ya cencen sesu, domin sune sukayi ƙasaitacciyar rayuwa mara Kekkyawar makoma, wacce dama dole ƙarshen ta suyi kuka.

Ke kam kuka ɗaya zakiyi, zalumci kashe mana iyaye da sukayi, da zalumcin cutar da iyayena suka nesan tamu dasu suka samu saruwa babusu.

Badon Allah yayi mana muwafaƙa da iyayen na gari kamar Abba da Mamy ba da mun tashi cikin maraici mai wuyar tantanceea”.

Gaba ɗaya Alhaji Idi Sale Dakata da tawagarsa ta azzalumai.

Idanunsu ya raina fata.

Su kuwa Cike da sanyin jiki suka tafi.

Har gida ya maidasu, Jannart ta shiga ciki. Shi kuwa ya shiga motarsa ya tafi Company.

Da dare, bayan an idar da sallan isha’i.

Ne Rayyern ya shigo gidan cikin yanayin gajiya, a gajiye ya gaida iyayen nasa. Kana ya haura sama.

Ita kuwa Jannart ita da Zaiton suna kitchen, kunu suke damawa shiyasa ba batun amai.

Ƙarfe bakwai da rabi dai-dai ya sauƙin cikin wani tattausan yadi mai masifar kyau, Royal blue ne, mai sheƙi, sai hula da takalmin half cover farare da ya saka, sai wani irin ƙamshi yake bazawa mai daɗin shaƙar.

Ido Jannart ta zuba mishi, tare sakin ɗan murmushi daya subce mata,

Ido ta lumshe tare da buɗe su kana ta jujjuya masa su.

Wani irin sassayan numfashi ya shaƙa, girarsa ɗaya ya ɗaga mata tare, da yi mata alamun ya dai.

Sai kuma ya ɗan zauna gefen Mamy tare da amsar kofin kunun da ta miƙaasa.

Cikin sauƙe numfashi yace.

“Janna ko zamu je gida Aunty Fauziyya D Sulaiman, in cika mata alƙawarin da nayi mata ko?”.

Cikin jin dadi tace.

“Eh Naan muje”.

Ta ƙare mgnar tana haurawa sama, tana cewa.

“Bari inje in shirya”.

Murmushi yayi tare da cewa.

“Toh domin shi tarko ya naɗa mata a hakan”.

Ita kuwa da sauri ta juyo ta kalli Zaiton tare da cewa.

“Zaiton ki shirya muje tare”.

Cikin jin dadi itama Zaiton tace to.

Kana ta wuce ɗaki ɗinta domin ɗauko mayafin.

Ita kuwa Jannart tana shiga ɗakin ta zare kayan jikinta.

Bathroom ta faɗa, wonka tayi mai rai da lfy duk da sauri-sauri tayi ta fito.

Sassayan culaccar sirrin ta shafa  jikinta  kab dashi a madadin mai.

Kana ta ɗan shafa shu’umar humra.

Tare saurza fuskarta powder, lipstick ta ɗan murza laɓɓanta.

Kana ta kimtsa cikin wata tattausar abaya mai masifar kyau kana tayi rolling gyalen.

Fusatar ta fito ras tamkar balarabiya.

Cikin sassarfa ta zura takalma tare da ɗaukan wayarta ta, fito.

A kan steps ɗin suka haɗu da Zaiton.

“Yauwa dama Hamma Rayyern ne yace, inje in ce miki kiyi sauri dare nayi”.

“Toh mutafi”.

Ta faɗa suna sauƙo.

Sai kuma ta kalli Mammy da Mamy kana ta kalli Rayyern dashi tuni yayi gaba.

“To Mamy bari muje”.

Ta faɗa suna tafi.

“Toh sai kun dawo Allah ya kiyaye hanya.”

Amin sukace kana suka fita.

Numfashi ta sauƙe tare da gyara zamanta lokacin da suka miƙe bisa titin.

Juyowa yayi ya ɗan kalleta, tare da ɗan lumshe idanunsa, kana a hankali ya kai hannunsa bisa cikinta.

Wani irin sassayan numfashi ya fesar tare da manna kansa a jikin kujerar.

Jin yadda ta kamo hannun nasa, ta dannan kan ɗan lafeffen cikin nata, alamun yaji ɗumin Babynsa da kyau.

Cikin sassayan sauti yace.

“I miss you, Janna dake da ƙamshinki da ɗuminki da Babyna”.

Yayi mgnar cikin raɗa, ita kuwa Jannart a hankali ta ɗan juyo ta kalli Zaiton dake cewa.

“Kai masha Allah gsky Kano nada kyau, komansu bisa tsari da ci gaba”.

Murmushi tayi tare da cewa.

“Uhumm Kano ta dabo kenan Jallabar Hausa gari bakoba dajin Allah, kona koda mai kazo an Fika, Kano mai kwari da dala da Gwauron Dutse kono Uwa goya marayu, goya naki ki goya na wasu.”

Murmushi Rayyern yayi tare da cewa.

“Toh Zaiton yaufa kin sosa mata inda ke mata ƙaiƙayi, yanzu za’a farayi mana gori, mune wai marayunko mune ta goya yayan wasu state ɗinko”.

Da sauri Jannart tace.

“A,a Naanu ni dai bance hakaba.”

Ita kuwa Zaiton cikin jin daɗi tace.

“To Amman Hamma Rayyern mu inane asalinmu? Nifa yamin asalinmu kanawa ne”.

Da sauri yace.

“La la la mu ba asalin Fulanin Adamawa yankin Jada, bakiji shine bakanuwar take mana halinsu ba na yabon kai”.

Cikin murmushi Jannart tasa hannunta bisa cinyarsa tana ɗan shafawa tare da cewa.

“Ba wani yabon kai ai gsky ne”.

Jawo hannunta yayi ya ɗaura kan D ɗinsa tare da cewa.

“Toh ai mu baƙi mune muka rufawa garin naku asiri, in babu mu baƙi ai babu kano ta zama kufai.”

Da sauri Jannart tace.

“Bamu yardaba”.

Murmushi yayi tare da cewa.

“Toh Ni dai babu abinda Kano ta bani sai magauta masu son kashe min iyaye da mata dani kaina”.

Cikin wani salon tasa hannunta ta ɗan matse D ɗinsa dake tsalle.

Wani irin nakasasshen kara yayi tare da zillo kana yace.

“Yes! Yesss! Yessss! Kano ta bani mata ta bani dukkan jin daɗin duniya”.

Murmushi tayi tare da juyowa ta kalleshi cikin yaudara, tana mai kashe masa ido.

Tare da cewa.

“Awho ai gwara daka tuna dai”.

Cikin jan wani dogon numfashi yace.

“Ai dole in tuna”.

Ita kam dai Zaiton murmushi kawai tayi, sabida tai zaton duk rahane,

Bata san cewa Hammanta dai yaji hannun Janna ne a jiki.

A daidai wani Shopping Mall mai masifar kyau suka tsaya.

Shiga ciki sukayi.

Tsaraba sukayiwa yara, tare da sayawa Aunty Fauziyya D Sulaiman turaruka masu masifar kyau da ƙamshi.

Kana suka dawo suka shiga motar

Ƙarfe takwas da kwata dai-dai suna tsakiyar gidan Aunty Fauziyya D Sulaiman.

Sosai Rayyern ya yaba da mutuntakar baiwar Allah nan.

Domin tayi musu tarbar mai cike da mutunci tare da kawo musu kayan makulashe da ababen sha masu sanyaya rai.

A karo na barkaita ta kalli Jannart tare  dake ruggume da ɗiyarta, cikin kulawa so da mutuntaka tace.

“Masha Allah kai, naji daɗin wannan ziyarar, Dr ngd matuƙa”.

Murmushi Rayyern yayi tare da cewa.

“Aunty mune da godiya”.

Cikin girmama kai da mutuntaka tace.

“Toh Jannart sai yaushe ne, zaki dawo mana bakin aiki”.

Da sauri Jannart ta juyo ta kalli Rayyern ɗin sai kuma tayi shiru.

Kanshi ya ɗan jinjina tare da cewa.

“In sha Allah  zata dawo nan kusa in tana so”.

Da sauri Jannart tace.

“Ina so mana”.

Haka dai suka ɗan yi hira.

Ganin tara tayine.

Yasa Rayyarn miƙewa ya fita.

Basu jimaba suma suka fito.

Da tsaraba ta musamman daga Aunty Fauziyya ɗin.

Ƙarfe tara da kwata suka iso gida.

Kusan a jere suka shigo falon.

Zaiton na cewa.

“Kai Aunty Jannart wlh Aunty Fauziyya nan tana da kirki, sosai ta burgeni matar ta karrama baƙo”.

Murmushi Jannart tayi tare da cewa.

“Sosai  ma kuwa”.

Ba kowa a falon haka yasa, Zaiton ta ɗan juyo ta kalli Jannart tare da cewa.

“My Aunty sai da safe Hamma Rayyern”.

“Allah ya bamu al’khairi Zaiton”.

Rayyern ɗin ya faɗa.

Yana kamo hannun Jannart yana mai cewa.

“Yauwa wa na kama”.

Kwaɓe fuska tayi tare da cewa.

“Mai neman tsokana ka kama”.

Jawota jikinsa  sukaci gaba da haurawa saman  tare da cewa.

“Mai guduwa tabar mijinta ya kwana shi ɗaya ko”.

Da sauri tace.

“To ai bana da lfy”.

Da sauri ta matsa gefe lokacin da suka iso tsakiyar falon yana cewa.

“To ai tunda kikayi tsokana a mota kin worke ne”.

Kamota yayi ganin zata gudu.

Cikin dariya take cewa.

“A’a ban warkeba”.

Cak ya ɗaga yayi ɗakunan da ita.

A bakin gado ya direta tare da juya,  ya kashe wutan ɗakin.

Da sauri ta buga tsalle tare da cewa.

“Naan duhu”.

Sai kuma tayi shiru jin ta faɗa jikinsa.

Shi kuwa Rayyern sassayan iskan bakinsa ya fesar tare da jawota ya ruggume ta, tsam a jikinsa kana ya nufi kan gado da ita.

“Naan Bacci” tace tana mai narke masa jikinsa.

Jawota yayi tare da mannata da ƙirjinsa yana ɗan shafa bayanta yace.

“Janna yau aikin lada zaki  ba bacciba”.

Ya faɗa a cikin kunanta yana mai hura  mata sassayan iskan  bakinsa, tare da zamewa ya kwanta da ita.

 lumshe idanunta tayi tana mai ƙara narkewa a jikinsa, cikin nutsuwa ya zare mata rigar jikinta, ya barta da ƙanan na ciki kamar yadda shima ya rage kayan jikinsa.

Girgiza masa kai tayi lokacin daya ɗan kunna wutan gefen gadon.

Idonta ta rumtse da ɗan kargi  sabida gani wata iriyar wutar maitar da ta hango hangowa cikin kwayar idanunsa shi kuwa Rayyern cikin bege,

Ya jawota  jikinsa, a hankali ya manna bakinsa akan nata.

Wata nauyayyiyar ajiyar zuciya  ya sauke lokacin da yaji ɗumin bakinsa da nata sun haɗe waje guda, slowly ya fara bata wani hot kiss mai tsayawa a zuciyar ko wacce mace balle  irin Jannart wacce lokaci ɗaya za’a iya birkita mata tunaninta duba da cewa bata saba akan abun ba hasali ma zamu iya cemata sabon shiga, musamman yadda yake kissing bakinta yasa tsoro da fargaba suka gama cika zuciyarta tuno wahalar day shayar da ita, a hankali ta fara ƙoƙarin zare bakinta amma ta kasa saboda yadda ya mirgina ta a ƙasansa ya sakar mata dukkan nauyinsa.

Wani irin masifeffen daɗi bakinta yake masa  dan ji ya kejin har wani garɗi-garɗi yawunta yake masa,

hakan yasa ya dage wajan ƙara jan red lips ɗinta wanda suka ƙara yin jaa sabida shansu da yayi,a ɗan zafafe ya fara yawo da hannunsa a jikinta a sonsa na cire yar ƙaramar rigar jikinta, jikinta ne ya ɗauki rawa tana jin tsigar jikinta na tashi ga wani abu daya fara bin jikinta  lokacin daya samu damar cire rigar sai daya fisgi numfashinsa sabida yadda fresh skin ɗinsu ya haɗu waje guda,a hankali kuma yaci gaba da kissing bakinta.

Da sauri ta fisge bakinta hawaye na bin idanunta tana jin bugun zcyarta na ƙaruwa,cikin rawar murya tace.

 “Naan.. me…me zakai.. min kuma?”.

 Ta faɗi maganar a rarrabe kamar ƴar koyo,zare bakinsa yayi Yana fitar da numfashi da sauri-sauri kamar wanda yayi tsere ƙare mata kallo yayi da jajayen idanunsa wanda suke junye tare da sauya kala,cikin wata kasalalliyar Murya yace “Aƙwai zafi ne?”.

Da sauri ta gyaɗa masa gyaɗa kai still idanunta a rumtse.

ɓata fuska yayi kamar tana ganinsa yace.

“Kinsan da zafi ne kuma kika tsokano min Rayyern nan a mota”.

cikin ƙasa da murya wacce take nuni da tsoro tace.

“Ban ƙarawa kayi haƙuri”.

“Good girl to kiyi shiru kada ki damu yau bazaiyi zafiba kinji ko”.

Ya ƙare mgnar yana tura yatsansa cikin ramin cibiyarta,

Kana a hankali ya shiga zagaye cibiyar da yatsarsa.

 Tattare riganta yayi zuwa sama nan ƙyawawan breast ɗinta suka bayyana sai sheƙi suke abin sha’awa.

a hankali kuma a taushashe ya ɗura laɓɓansa a saman cibiyar cikin nutsuwa ya fiddo da harshansa ya fara zagaye cibiyarta.

Da ƙarfi ta saki

Numfashi  sabida wani irin abu daya tsarga mata ga wani zilla da taji yayi a saman mararta.

a hankali yake zagaye cibiyar da sharshen tare dasa hannu ya fara shafa saman mararta,

jiyayi numfashinsa ya fara fisga sabida D ɗinsa da tayi wani zillo tare da soma harbawa.

a hankali a hankali ya fara ƙasa da hannunsa harya samu nasarar tura hannunsa cikin pant ɗinta.

cikin sabon tsoron daya shigeta ta fara girgiza kai murya na rawa tace.

“No please banso ka bari babu daɗi fa zafi”.

“Uuhm..ohh” shine kawai abinda yace mata zare kansa yayi daga cikinta tare da miƙa hannunsa a bed side ya kashe lamp ɗin baki ɗaya, kana yaja bargo ya rufe su ruff,

hannu yasa ya ɗagota zuwa jikinsa baki ɗaya tare da tattare rigar dake jikinsa harya samu nasarar zare ƴar ƙaramar rigar.

saurin lumshe idanu yayi sabida karo da Cuɓɓullent ɗinta da yayi wanda suka saka ya rasa  numfashinsa na wasu seconds

hannu tasa ta kare ƙirjinta tare da lumshe idanunta.

nasa idan ya ware akanta,sam bazai jure hakan ba,yayi haƙurin na kusan watanni babu mace,tayaya yanzu zai iya haƙora bayan ga halalliyarsa a gabansa kuma yana da tabbacin zata ɗauki buƙatarsa,domin idanunta kawai ya kalla yasan tana ɗauke da matsanancin feelings dole zai rabata dashi.

tabbas a yau yake son  jiyar da ita daɗin namiji.

Sam yasani yanzu bazai taɓa iya ɗaukan wani lokaci ba maceba, bayan yasan daɗi da garɗin abin,a cikin wanne dare mai tarin ni’ima yake son tabbar da ita a matsayin mace da takejin daɗin mijinta. 

cikin goshewar tunani ya ƙwantar da ita tare da ƙwanciya samanta yayi mata rumfa.

idanu ta ƙura masa sabida wani ni’imataccen ƙyau da yay mata dan tana iya ganin fuskarta albarkacin hasken dake waje.

murmushi yayi mata tare da sanya tafin hannunsa ya rufe mata idanu.

“Kina so, inyi?”.

Yayi mgnar cikin sigar tada hankali.

“Ina tsorone Naan zafee”.

Cikin shafo ƙirjinta yace.

“Babu zafi Sweetheart yau daɗina zakiji kinji ko?”.

Kai ta gyaɗa masa cike da tsoro, da kuma buƙatarsa.

“Kina so”.

A hankali ta ce.

“Ehhhhhh Naan a hankali”.

a hankali ya ɗura lips ɗinsa a saman nata.

ɗaya hannun yasa a gefen cikinta tare da matsewa.

zafin data jine yasa tayi saurin buɗe baki zatai kuka hakan ya bashi damar tura harshensa cikin bakinta.

ƙara matsa cikin nata yayi ga mamakinsa sai yaji ta saki numfashi tare da saurin kama tongue ɗinsa a cikin bakinta ta fara tsotsa.

wani ƙyaƙƙyawan sucking taiwa tongue ɗin.

a zafafe ya cafki lips ɗinta ya fara bata wani hurt kiss mai tsayawa a zuciya.

gaba ɗaya hannunsa ya saka ya fara yawo dashi a jikinta.

gaba ɗaya ya fita hayyacinsa ya ɗauki 10minutes yana kissing bakinta.

zare bakinsa yayi ya farayo ƙasa dashi harya samun damar ɗaurasa a tsinin red nipples ɗinta.

saurin tura masa ƙirjin tayi tare da sakin wata ƴar ƙaramar ƙara wacce take nuni da daɗin data keji, cikin sauri  ta tura hannunta cikin sumar kasan ta fara hargitsa.

tamkar mahaukaci haka ya dinga tsotsar breast ɗinta har wani ruwa-ruwa yake tahowa dashi.

cikin ƙanƙanin lokaci ya gama lugwigwitata.

a hakali ya saka hannu ya zare pant ɗinta tare dasa yatsarsa cikin jikinta.

wani ɗumin ruwan ni’ima da yajine ya sashi faɗin “Ohhhushhhhh yaaaahhhh….Salaamm”. gangaro da kansa yayi har zuwa ƙasanta yatsanshi ya zare tare da maida tongue ɗinsa wajan.

cikin nutsuwa ya fara zuƙe ruwan dake zuba ta wajan wanda ya keji daɗinsa har wani garɗi-garɗi ya keji.

sam bazai iya jurewa ba  baya gane komai burinsa bai huce ya jisa a cikin jikinta ba,

ya ƙwashi ɗanɗanonta ya fidda abinda yake damunsa na tsawon shekaru masu yawa.

a zafafe yasa hannu ya zare boxer ɗinsa tare da cilli dashi gefe guda.

saurin girgiza kai tayi tare dasa hannunta ta riƙe shoulder ɗinsa so take tace yayi a hankali amma sam ta kasa magana sabida wani irin abu da yake mata yawo a cikin mararta.

kansa ya ɗaga ya kalleta cikin wata kalar murya da bata fita sosai yace “Please ƴan matan Naan can i get in? wani tausayinsa taji ya kamata sam bai lura da girmansa ba,amma yake mata magiya akan abinda yake halliyarsa idanunta na zubar da ruwan hawaye ta gyaɗa masa kai.

ajjiyar zuciya ya sauke hannunta ya kama tare da saka mata D ɗinsa wacce take harbawa tana wuci kamar za taci babu a ciki.

saurin zaro idanu tayi sabida girmanta da tsayi a haka tana iya jin jiniyoyin dake jiki sai harbawa take,tsoran daya kamata ne ya sanya tayi saurin matseta nan take wani feshin ya feso daga samanta zuwa hannunta,

Ƙara ya saki tare da fisgeta daga cikin hanunta jin yana neman rasa ransa ga wani irin sarawa da kansa yake masa ne,ya sanya ya gyara kwanciyarsa a kanta, waist ɗinsa a saman nata manne ƙugunsu waje guda yayi murya na rawa ya fara karanto adduar saduwa da iyali kamar haka…

“بسم الله،الهم جننبنا الشيطان،و جنب الشيطا ما رزقتنا”

yana gamawa ya ware cinyoyinta tare da saita jikinsa a nata,

bakinsa ya tura cikin nata baki  sabida gudun kada tayi masa kuka.

lumshe idanunsa yayi cikin nutsuwa da kuma ƙwaran cewa ya fara nema  hanya,wata ƙara suka saka duka su biyun lkcn daya samu damar shiga jikinta a kuma dai-dai lokacin Jannart ta saki wata yar gigitacciyar ƙara tare da yarfa hannu tana jan dogon numfashi sabida zafi-zafin da taji yana ratsata.

Shi kuwa  Dr Rayyern bakinsa ya zare daga nata da sauri tare da buɗe baki cikin ɗaga murya yace.

“Yasubahanallah, Allahu Akbar, wayyoooo Mammy wayyoooo Abbana, Baba Maɗou kana iya, Ramadan aure da daɗi Ramadan kaso aure daɗi daɗi daɗeeee mata da daɗi wayyo Allah daɗi yafi zuma yafi nono yafi Chocolate yafi komai…. Innalillahi Jannatuuuna daɗeee!!”.

Ya ƙare waƙar tasa da ƙarfi.

Ita kuwa Jannart da ƙarfi tasa haƙoranta ta rumtse lips ɗin ta tare da rumtse idanunta.

A zaba da raɗaɗin karo na biyu baya disvirgin nata da yayi ne ya sanya ta fasa wata ƙarar a karo na biyu domin bata taɓa tunanin abin zai kai har haka ba,bata taɓa tunanin wannan hakanba tayi zaton daɗin da yace  zai shayar mata zataji, amman kuma sai gashi zafi ji sai dai bai kai wancan ba, kuma yanzu tana iya koyo wani masifeffen daɗi yana son ture zogin da jikinta yake mata.

Da sauri ta ruggume shi  sabida tsananin daɗin da ta keji yowa.

Shi kuwa Dr Rayyern

ɗumin jikinta da yaji da kuma jinsa a wata duniyarta musamman wacce ya daɗe yana harsasuwa kansa,sai gashi yau ya samu ta sanadin matar da yake ƙauna kuma yake masifar so,

yadda ya shige jikinta lokacin guda ga kuma ɗumin jikinta daya ratsashi shine ya sanya ya saki wata ƙara ba tare daya shirya hakan ba.

Gaba ɗaya kukansu ya cika part ɗin yayinda kowa kukan da yake nada banne,cikin fitar haiyaci da kuma zaucewa ya ƙara shigewa cikin rayuwarta

A wannan karan wani kallar gurnani yayi tare da fashewa da kukan daɗi,shi kaɗai yasan menene ya keji a dai-dai wannan lokacin.

me zai mata?mazantakarsa zai sauke mata? 

ko kuma tuzuruntakarsa zai juye mata?

ba yajin zai iya barin ko guda daga cikin biyun.

gaba ɗaya jikinsa ne ya hau rawa sabida sabon abinda ya riskesa.

abinda baki bazai iya faɗa ba,tunanin bazai iya fasallatadhi ba,yana nan a zaune a cikin zuciya, gangar jikinsa kawai zata iya gwada abinda ya keji a wannan lokacin

jin yadda take ƙananan kuka gaba ɗaya tasa hannu ta ƙanƙamesa ne ya sanya yayi saurin cusa mata harshensa a cikin bakinta,da sauri ta kama ta shiga tsotsa.

cikin zaucewa da fitar hayyaci yaci gaba da havey sex da ita,

gaba ɗaya manta da cewa ita ɗin yarinyace mai ƙaramin cikin wacce watannin cikin yayi kaɗan da yayi mata irin wannan tumurmusarba.

Sai dai jin duniyar da suke bata da iyaka ne, yasa bai sahirta Mataba

Duk da yasan tana buƙatar ya sahirta mata to amma yaya zaiyi?shi kansa a wannan lokaci yana buƙatar taimako domin ji yake kamar ana rura masa wuta a cikin jikinsa komai nasa ya kunce ya manta da kowa da komai ita kawai yake gani a gabansa, Jannart kam ta daɗe da ficewa a hayyacinta banda gumi da yake fita a jikinta babu abinda take.

 Sai dai hakan bai hanata shiga tarin farin ciki a da kasancewarsu a haka, sabida tana jiyo waƙemsa da addu’a’o’in da yake zuba mata hakan yasata farin cikin ace wai Naan ɗinta daya ke sonta ne yayi mata haka ya shiga zuciyarta ,hakan yasa ta ruggume ƙam.

Tare da sakin kuka dan zafin da takejiyowa yana hana daɗin isarta.

 Rayyern kam baima san yanayi ba.

Sosai yayi mamakin yadda baya kawowa da wuri a haka ya shafe 1hours a kanta kafin ya samu yayi release,lokacin da yayi wata ƙara ya saki tare da ƙanƙame ta ya shiga rawar sanyi,

ya daɗe a jikinta yana sauke numfashi kafin ya samu damar ɗaga kansa ya kalleta cikin harshen larabci ya fara magana a hankali cikin so da kuma zallar ƙauna yace “Jazakillah bilkhair ya habibaty shukurallaki ya noorul ƙhalab, barakallahu fiki ya hurul I’n, thank you so much wify thank you once again kin bani soo much enjoy Allah yayi maki albarka”.

 Sai kuma hawaye ya biyo bayan idanunsa kafin a hankali ya kifa kansa a ƙirjinta ya saki kuka.

Cikin tsananin gajiya da wahalar ɗaya shayarda ita ta aro jarumta murya na rawa tace.

“I love you so much Naan, ka samu nitsuwa dani?”.

Zamewa yayi ya kwanta gefe, tare da jawota jikinsa.

Kawai ya gaza barin kukan.

Kanshi ta rinƙa shafawa a hankali cikin yanayin lallashi da tausasawa take kiran sunansa.

“Naaaan! Naanuu!! Noor hayat!!! Abban Zeenart!!! Kayi haƙuri”.

Da ƙarfi ya yunƙura tare da ruggume ta, ya nufi Bathroom da ita.

Ruwan ɗumi ya haɗa mata, tare da sata a ciki.

Kana shima ya shiga.

A ƙalla mintuna goma sha bakwai sukayi a ciki.

Kana suka fito yana ruggume da ita.

A bakin gado a ya ajiyeta.

Towel ɗin jikinta ya zare ya goge mata ruwan jikinta.

Kana shima ya goge nasa jikin.

Sannan ya jawota a haka ya kwanta tare da jawota jikinsa ruggume tsam kana ya ja musu blanket.

Wasu irin tattausan lafuza masu dad’i yake mata tamkar busar sarewa.

A haka sukayi bacci.

Washe gari da asuba.

Rayyern ne zaune gaban Abba da Baba Mauɗo a falon bayan su Ramadan sun tafi.

Juyowa sukayi suka kalli

Zaiton da ke sauƙowa daga saman dan kaiwa Jannart tea da ferfesun da Mamy ta ɗumasu.

Shiru Rayyern yayi har saida yaga ya ta wuce.

A can sama kuwa, a yunwace Jannart ta ci naman tare da korawa da ruwan tea mai ɗan karen daɗin.

Sai kuma ta miƙe sa sauri ta kunna AC sabida zufar data keto mata.

Gyatsa tayi tare da sauƙe numfashi.

Kana ido cike da bacci ta kwanta a bisa gadon.

Shi kuwa Rayyern team ɗin da Zaiton ɗin ta miƙasa ya amsa.

Tare da ɗan kurɓa kana ya kalli Abba cikin sanyin murya yace.

“Uhum Abba dama nace tunda an daga auren Ramadan sai bayan salla, to mu zamu koma kawai bayan sallan zamu gama komai mu dawo ayi bikin damu”.

Da sauri ya kalli Abban jin yana cewa.

“Ku koma kai da waye”.

Cikin sanyi yayi kasa da kansa kana yace.

“Da Ita”.

Kai Abban ya jinjina tare da cewa.

“Uhum ka barta kawai tunda wata ɗaya ne ai kace.”

Da sauri ya ɗago kansa, sai kuma yayi maza yayi ƙasa da kansa, ganin yadda suka tsaresa da idanu huɗu.

Cikin yanayin damuwa ya kuma gyara zamansa kana a hankali yace.

“Dan Allah Abba kuyi hakuri”.

Ajiyar zuciya ya sauƙe, jin Baba Mauɗo yace.

“Eh mun haƙura”.

Cikin jin daɗi yace.

“Yauwa to kuma sai batun Riyyam-nsra, Baba Mauɗo, tunda dai Allah yayi an ɗaga auren Ramadan, to in Allah ya kaimu bayan salla, a haɗa auren harda na Riyyam-nsra ayi mishi aure, shine marfin da zai rufe ƙofar duk wata ɓaraka da yakeyi, in ba hakaba gsky al’amarin Riyyam-nsra akwai tada hankali, dan kuce komai kawai ayi mishi aure sannan mutsananta yi mishi addu’a, waya kuma bazan bashi su yanzuba”.

Da sauri Baba Mauɗo yace.

“Meyasa kace haka, Riyyam-nsra yanayin wani abune?”.

Cikin jin ciwon abinda yake zaton yace.

“A’a Baba Mauɗo ban tabbatarba zatone duk da ya kasance zunubi, amman yi masa auren shine mafita”.

Kai suka jinjina cikin gamsuwa da hakan.

Abba yace.

“In sha Allah za’a,ayi hakan”.

Cikin son tabbatar wa yace.

“Toh Abba mu inaga jibi zamu wuce Mascow”.

Cikin tsare fuska Abba yace.

“Kai kada dameni da mgna ɗaya yarinyar ba isasshen lfy ne da itaba, laulayin na wahala da ita tunda kuma dududu tafiyar ta wata ɗaya ce zuwa biyu, to bazaka tafi da itaba kaje, kai ɗaya, bana son yawan surutu tashi ka tafi.”

Cikin tashin hankali ya miƙe Tamkar zai kurma ihu, ya haura sama.

Su Mammy kuwa an shiga kitchen.

A hankali ya kwanta a gefenta, tare da jawota jikinsa tare da fara zare mata rigar jikinta cikin raɗa murya cike da yanayin damu yace.

“Janna kiji fa wai Abba zai hanani komawa Mascow tare da kehhh”.

Da sauri ta buɗe idanunta jin muryasa na rawa alamun tsab zaiyi kuka.

Tuni kuwa idanunsa sun ciko da hawaye murya na rawa yace.

“Meyasa zasuyi mana haka Janna? Bazan iya samun nitsuwaba in babuke a kusana”.

A hankali ta ƙarasa cire rigarta da yake kiciniyar cirewa.

Wurga rigar tayi gefe, tare da jawo hannunsa ta ɗaura kan…!

Akwai typing errors da yawa, banda lfy ƙarfin haline kawai.

Tubali Book 3 Page 1

Tubali Book 3 Page 2

Tubali Book 3 Page 3

Tubali Book 3 Page 4

Tubali Book 3 Page 5

Ƙirjinta, tare da ɗaura nata hannun kan mararsa.

Tana mai shafawa a hankali, cikin son sama mishi nitsuwa, ta ɗan hura masa sassayan iskan bakinta, kan fuskarsa, hakan ne ya sashi lumshe idanunsa tare da sauƙe nannauyan numfashin.

Cikin yanayin fara mance ɓacin ran da yake tare dashi.

Ya fara cusa hannunsa cikin rigarta.

Idon sa ya buɗe cikin mamakin jin abinda tace.

“Sorry Naan rigar ta takura maka ko!?”.

Kamar soko ko kuma gwaula haka ya gyaɗa mata kai, kamar wani ƙadanƙare.

Ita kuwa Jannart ido ta jujjuya mishi kana a hankali ta zame riƙar ƙasa, tare da motsowa garesa, kanshi ta manna kan ƙirjin nata, tare da cutsa yatsunta tsakiyar sunan kansa.

“Shhhhhhhh”. Ya saki wani narkekken sauti.

Ita kuwa cikin ɗan yanayin tsoro-tsoro ta fara yin ƙasa da boxes ɗinsa.

Cikin wata iriyar fitinenneyar murya mai kashe jiki da zuciya da samar da nitsuwa, tace fara mgn a hankali.

“Bana son ganin damuwa a kan Kekkyawar fuskar mijina.

Kada ka, damu koda su Abba sunƙi mu koma tare, ai kamar yaune zaka dawo ka sameni inayi maka tanadi da kekkyawan shiri, dani da baby’nmu”.

Cikin diriricewa kan ƙirjinta murya na rawa alamun ya ɗimauce da caɓɓullenta kamar zaiyi kuka yace.

“Janna ta yaya zanje in rayu a can tsowon wata biyu babu, ke babu ɗumin jikinki, babu Caɓɓullena, babu ɗumin babyna, babu kekkyawan kusanci babu kamshinki, wlh bazan iyaba, bazan juraba”.

Sai kuma yayi zillo da ɗan ƙarfi jin yadda tayi wa D dinsa wani irin amintaccen kamu mai sakar da jin daɗin duniya.

“Ashhhhhhhhh Sweetheart so sweeeeeeet”.

Cikin rawan jiki ya kare mgnar tare da zare dukkan kayan jikinsa da nata.

Kana ya kwantar da ita, cikin Muryar kukan fitinarsa daya taso yayi mata rumfa da ƙirjinsa.

Da sauri ta rumtse idanunta tare da ƙaƙƙame damatsan hannunsa,

Ta saki wani nakasasshen sauti lokacin da taji yana ziyartar mihallinsa.

“Washhhhhhh Naaaaaaan”.

Cikin karkarwa yace.

“oh Yes Yesss Ohh Yessss! My Janna”.

Ruggume shi tayi tsam a jikinta jin ya gama samun masauƙi.

Yayinda shima yayi saurin cusa kansa tsakanin kafaɗanta da wuyanta, bakinshi ya manna a kan kunneta, yana mai sarrafa ƙugunsa a hankali.

“Ashhhhhh hashhhh Hahhhh Naaan Nannnuuuu oh Yes Yesss Naaan”.

Tayi surutan a haɗe kuma cikin ƙanana kuka mai nuna ƙololuwar jin dadin da take ciki, da kuma fita hayyaci.

Hakan ya zaburar dashi tare da ingiza wutar sha’awar da yake cikinsa.

Cikin wata iriyar narkekkiyar murya mafi kashe jiki yace.

“Janna daɗeee?”. Ya ƙare tambayar yana kai mata zazzafan ziyar mai cike da aminci.

Hakan yasa cikin tsananin gigita murya a fizge ta yarfa hannu tare da buɗe murya da ƙarfi tace.

“Yess! Yesssss! Yesssss! Naaaan Nannu daɗi daɗi! Daɗi!!!!!! Ahhhhhhhhh Shhhh i love You my everything I love you so much my life oh yeah Thanks”.

Cikin tsananin gigitaccen sautin mai cike da gurnani yake cewa.

“So Sweetheart kinajin Daɗi yadda nakeji?”.

Gaba ɗaya sun gigice sun ɗimauce, fautauci sukeyi cike da yaƙini da karsashi.

Hakan yasa suka samawa kansu cikekkiyar gamsuwa.

Bayan kamar awa ɗaya.

Ruggume da ita yake suna maida numfashin gajiya.

A hankali ya ajiyeta bakin gado.

Kana ya juya, zuwa gaban durowarsa.

Wani file ya ɗau a ciki, kana ya juyo dawo, gefenta ya zauna.

Kusa da ita, cinyarta na manne da masa, cikin sauƙe numfashi, ya kamo hannunta na dama da hannunsa, na hagu.

File ɗin dake cikin hannunsa na dama, ya damƙa mata cikin hannun damamta.

Da sauri ta ɗago idanunta ta kalleshi.

Kanshi ya kwantar bisa kafaɗarsa yana maiyi mata wani irin amintaccen kallo mai cike da so ƙauna jin dadi.

Cikin tattausan murya yace.

“Wanna takardune na gidan da kika fiso fiye da komai a rayuwarki, gidane da babu wani gida da kikeso sama dashi sai Aljanna, takardun gidane da kikayi kuka dan kewar barinsa har kike cemin kinaji kamar bazaki sake zuwa cikinsa ba.

Na bakishi na mallaka mishi tukuicin budurcin da kika ankiltamin kika bani cikin aminci da tabbatarmin da ke mai tarbiyace da tsare kai.

Na bakishi duniya da ƙiyama, kinga shaidar ya zama mallakinki kinga sa hannunna gana Abbana gana Baba Mauɗo, gana Barrister  Jalaladdeen lawyer na dana Abbana”.

Ido kawai ta zuba mishi kamar bata fahimtarka

Shi kuwa Rayyern takardan dake cikin File ɗin dake asalin komai sunansa ne a ciki ya zaro tare da nununa mata komai an maidashi Jannart Abdulkareem Sale Dakata”.

Cikin tarin mamaki, al’ajabi tace.

“Naan!”.

Murya a sake cike da jin daɗi yasa Hannunsa kan cikinta yana shafawa kana a hankali yace.

“Na’am Jannart”.

Cike da kaɗuwa tace.

“Hamma Rayyern kabi gidanka na Mascow”.

Cike da mamaki ya zuba mata idanunsa, domin yau shine karo na forko a rayuwarsa da yaji ta kira asalin sunansa bata taɓa domin ko lokacin da tayi hira dashi bata kira sunansa ba hakan ne ya basa tabbacin mamakinta da jin daɗinta.

Cikin tsananin so da ƙauna yace.

“Yes Janna na Baki shi duniya da ƙiyama na mallaka mikishi kamar yadda kika mallaka min budurcinki, kinsa har abada bazaki karɓeshi bako sai dai kice kin taɓa mallakarsa kafin ki bani shi, to haka wannan gidan, Jannart me zan baki, kinfa yimin komai na duniya, mahaifinki ya sadaukar da rayuwarsa cefa domin kare dukiyar mahaifina to me zanyi miki a duniya in biya wannan matumin.

Haka yasa na mallaka miki shi”.

Sai kuma ya zaro key ɗin mota daga ciki yace.

“Ga wanna takice kiyi tuƙi cikin anci baki da wasu sauran magauta a dumiya duk an miƙa su hukuma”.

Ina ta gaza mgn kawai sai ta faɗa jikinsa.

Bakinta ta manna kan nasa tare dayi masa wani irin masifeffen kiss mai tafiya da hankali.

Kana cikin rawan murya hawaye na zuba tace.

“Na gode Nannna kayi min komai na duniya, ya bani al’janna dani da kai da dukkan Musulmai”.

Cikin jin daɗin yasata farin ciki yace.

“Amin ya Allah”.

Daga nan suka kwanta.

Blanket yaja ya rufe musu jiki sabida sanyin da yaji yana ratsasu dan yanzu suka fito wonka.

Gefen fuskarta ya shafa tare da cewa.

“Thanks my dear kin sani farin ciki, kin tafiyar da dukkan ɓacin raina, kin sani jin gamsuwa mai kashe ƙishin tsawon shekaru. Allah yayi miki al’barka yasa ki gama da duniya lfy in sha Allah zan dage in lallaɓa su Abba su barmu mu tafi tare”.

A kunyace tace.

“Amin ya Allah amman Na’an kayi kada kace musu komai kaji ko”.

Murmushi yayi tare da kwaikwayon muryarta cewa.

“Naaan Naaanu daɗeeee”.

Da sauri ta kife kanta a ƙirjinsa.

Murmushi ya kumayi tare da ruggume ta gam yace.

“Da gaske da daɗi ko?”.

Kai ta gyaɗa mishi.

Daga nan sukayi bacci.

To al’amarin dai yayi daɗi komai ya dai-dai-ta.

Rayuwa tayi daɗi kuma tayi musu sauƙin.

Suna jin daɗin mu’amanantan junansu fiye da zaton mai karatu, tuni ya maida Jannart ɗinsa yar hannu.

Abba da Mammy sun koma Part ɗin dake waje.

Mammy kuwa da Baba Mauɗo sun koma inda su Mamy suka fito.

Kasan cewar akwai wadatan ɗakunan a can ɗin, yasa, Zaiton ma duk suna can.

An bar inda Jannart take da kuma a matsayin na Riyyam-nsra.

Ramadan kuwa dole ya dauki dangana, ganin babu wasa a mgnar iyayen nasa kuma shi kansa ya gamsu da hujjarsu.

Domin wallahi Allah ya sani shi kansa yasan babu abinda zai hanasa kusantar Raihana a ko wanne lokacin a cikin watannin forkon aurensu.

Riyyam-nsra kuwa, al’amarinsa ya firgitasa.

Domin babu yadda baiba amman ina fir.

An hanasa dukka wani abu da zai iya watayawa dashi.

Yah Azeez ya dawo.

Su Alhaji Idi Sale Dakata kuwa an shiga kotu an kuma yanke musu hukuncin kisa kamar yadda Allah ya hukunta.

An kuma ƙaddamar da hukuncin.

Wanda a ranar Barrister Kabeer yayi Kuka tamkar zai rasa ransa.

Hakama Jannart da Abdull sunyi kuka harda sunansu.

Junaid kuwa, a ranar Allah yayi masa rasuwa sakamakon hadarin mota da yayi bayan an yanke wa mahaifin nasa, hukuncin kisan ya fita, a ɗimauce ya ɗauki mota yaje yayi haɗarin.

Shike nan an rufe babin zalumci da rayuwarsu su Alhaji Idi Sale Dakata.

Yau tsawon kwana bakwai kenan.

Tuni kuma Rayyern yasa ana faɗaɗa wannan side din Dan nan yakeso Riyyam-nsra ma da matarsa su zauna.

Alhamdulillah kuma Jannart ta taushesa yau saura kwana ɗaya ne rak zai koma Mascow.

Sai dai anata kai ruwa rana da Riyyam-nsra kan batun aure da akayi masa cewa za’a haɗa aurensa dama Ramadan.

Amman fir yaƙi wai shi bai shiryaba ba yanzu ba.

Riyyam-nsra ne zaune a tsakiyarsu

Abba da Baba Mauɗo da Rayyern ɗin da yayinda Ramadan kuwa yake gefe.

Wani irin rawa da karkarwa na tsananin tsorone ya Riyyam-nsra yakeyi, wata iriyar fitinenneyar zuface ke tsastsafo mishi tako ina, sabida tonuwar asirinsa

Yayinda Mammy kuwa take gefe tana kuka cur-cur da hawayenta.

Cikin takaici Rayyern yace.

“Ka gani ko Riyyam-nsra? Shiyasa naso in rufama asiri, akan bazan gayawa kowa ba, kawai dai nace ayi maka aure, Amman dan tsorin ido da rashin kunya kace wai kai baka son aure, ba yanzuba, a a baka shirya ba,

naso  sirranta lalatacciyar rayuwar da kakeyi a TIKTOK amman ka matsa ka dameni da batun in baka woyoyinka gashi kasa na faɗa abinda yasa mahaifiyarmu zubda hawaye”.

Ina Riyyam-nsra kam bagn sai kukan daya subce masa.

Ita kuwa Mammy cikin kuka tace.

“Kaitona ban zama inƙantaciyar uwa mai bada inƙantaccen tarbiyya ba, Zakariyya ashe dama abinda kakeyi kenan ban saniba! Ka cuceni ka cuci tarbiyar dana baka.

Sannan ance za’ayi maka aure kace bakaso baka shirya ba, so kake a Barka kaci gaba da zinace-zinacen?”.

Cikin tsananin tsoro ya kalli Baba Mauɗo daya daka mishi tsawa tare da cewa.

“Tashi ka ɓacemin daga nan, bana son ganinka tunda abinda ka zaɓa kenan shiyasa kace baka son aure, tun zuwa kan can ni nan da kake ganina nasan tsiyar da kakeyi a lokacin a zatonka banajin Turanci shiyasa kake duk mgnar da kaga dama a gabana”.

Cikin tsananin tashin hankali ya rarrafa zuwa gaban Baba Mauɗo murya na rawa hawaye na kwaranya yace.

“Ku gafarceni Baba Mauɗo na yarda ayi auren, in ka koreni ina zan shiga ni na amince zanyi auren kuma in Sha Allah wallahi bazan sakeyin zinaba ko an bani wayatama”.

Cikin kuka Mammay tace.

“Za’a baka wayarka amman ban yafeba ban lamunce kasake yin TIKTOK a rayuwarka ta duniya in Kuma kayi koda bayan rai nane Allah ya isa”.

Cikin tashin hankali da gigita yace.

“Ni bana mason wannan wayar kuma wlh in Sha Allah har abadan bazan sake yin TIKTOK ba”.

Haka dai suka titseshi sukayi masa winkin babban birgo.

Ya Kuma ce musu yana da budurwar da yakeso da gsky bata masana me  yakeyi ba yar can Ethiopia ce.

Mammy taji daɗin hakan.

Shiyasa a take a wurin ta bawa, su Baba Mauɗo number ya. Uwanta sukayi mgn da basu umarnin zuwa ayi duk kangnar data shafi aure,

Hakan kuwa akayi.

Washe da safe.

Barrister Kabeer da Yah Azeez da Abudul sukazo.

Ana Yah Azeez yayi gam da Katar da Zaiton ai.kiwa a take a wurin ba tare da sun fita ba,  ya samarwa Barrister Kabeer.

Shi kuwa Barrister Kabeer baiyi ƙasa aguiwaba nan take yayi mgnar da hikimar tambaya shin ko dai anyiwa Zaiton miji.

Ai kuwa sunyi sara akan gaɓa.

Haka yasa nan take akayi mgnar komai aka tsaida auren Zaiton da Yah Azeez Radaman da Raihana, Zakariyya (Riyyam-nsra) da Zeeyadarsa.

Akan bayan salla da wata ɗaya, an kaishi wata ɗaya ne kuma. Dan  a dai-daici dawowar Rayyern.

Haka dai sukayi ta hira da tsara yadda komai zai kasance.

Sai bayan sallan isha’i suka tafi.

A hankali Jannart ta buɗe idanunta, cikin baccinda bata dade da yinsa ba.

Murya a narke cike da alamun gajiya tace.

“Naan bakayi bacci ba?”.

Numfashi ya ɗan fesar tare da ƙara cusa hannunsa cikin rigarta mararta ya shafa kana a hankali yace.

“Ehh”.

Hannunta tasa ta ɗan shafo sajensa a hankali tace.

“Yanzu ƙarfe nawa”.

Hannunsa yasa ya lalubo wayarsa dannawa yayi ya ɗan duba kana ya maida ita ƙasan pillown a hankali yace.

“Ƙarfe uku asuba ta kusa”.

Ya ƙare mgnar yana mai jawo hannunta ya ɗaura kan D ɗinsa da take tsaye ƙam, da sauri tace.

“To me kake so kuma”.

Sunkuyowa yayi kanta cikin raɗa yace.

“Ƙari nake so”.

Da sauri tace.

“Naan adare ɗaya sau biyu yanzu na uku kuma kakeso?”.

Longoɓar da kansa yayi cikin Muryar kuka yace.

“Gobe uwar hakafa bama tare, ina can ni ɗaya, kiyi haƙuri ki kashe min ƙishina ko zan ɗan samu nitsuwa, wlh ji nakeyi bana gajiya dake, kiyi haƙuri nasan yau na gajiyar dake”.

Ya ƙare mgnar cikin kuka fa na gaske”.

Jin hakane yasa cikin sanyin jiki ta yuƙura ta sunkuyo kansa.

D ɗin sa tayiwa amintaccen kamu haɗi da shan Lollypop.

“Yah Salam Sweetheart Allah yayi miki al’barka wayyoooooooo”.

Ya ƙare mgnar cikin ɗaga Muryar da saida ya karaɗe saman baki ɗaya.

Gaba ɗaya zautar dashi.

Domin dole ta aro jarumta ta sawa kanta.

Haka ta sama masa cikekkiyar nitsuwa.

Cikin gajiyawa da rauni ta saki kuka domin taji ya ritsata yaƙi barinta ta sarara gurnani yakeyi da surutai still kuma kuka yakeyi yana faɗi.

“Duniyar zatayi babu daɗi tunda bazan tafi da kayan daɗi naba, zan je Mascow irin zuwan da ban taɓa yiwa wata ƙasarba”.

Cikin rauni tace.

“Wayyo Nanna na gaji”.

“Sorry! Sorry!! SORRY!!!!”.

Haka yayi ta jero mata su da ƙarfi, har tsawon daƙiƙu biyar sai kuma ya ruggume tsam.

Tuni ana kiraye-kirayen sallan asuba.

Ƙarfe takwas dai-dai Ramadan da Riyyam-nsra dasu Abba duk suna zaune a falon.

Suna jiran fitowarsa.

Dan ƙarfe tara dai-dai jirginsu zai tashi zuwa Lagos.

Shigowar Dr Sulaiman ne yasa suka juyo garesa bayan sun gaisane yace.

“To Ina Rayyern ɗin ya fito mu tafi”.

Ya ƙare mgnar yana kallon Ramadan.

Abba ne ya gyara zama tare da cewa.

“Kai Ramadan haura sama ka kirasa kalli har takwas ta gota.”

To yace kana ya haura.

A can saman kuwa, ruggume da Jannart yake, a tsakiyar falon su.

Kuka takeyi tana mai shaƙan ƙamshin jikinsa.

Cikin sayin murya tace.

“Naaan duniyar zatayi min babu daɗi in baka kukasa”.

Cikin sauri yar da ya samu ganin tana kukan yace.

“Zamu kasance tare, waya zata kasance mana harar jakada, ki dena kuka in sha Allah kamar yau ne, zan dawo, kuma in kika haihu zamuje Mascow”.

Murmushi tayi tare da cewa.

“Da gaske?”.

Dai-dai lokacin kuma Ramadan yayi sallama.

Da sauri ta matsa gefe.

“Hamma Rayyern kazo inji Abba lokacin na tafiya”.

Cewar Ramadan.

“To muje gani nan zuwa”. yace tare da manna lips ɗinshi kan bakinta wani irin tattausan kiss yayi mata kana ya juyo yabi bayan Ramadan, suka sauƙo.

Ita kuwa a hankali ta koma ta zauna bisa kujerar tana maijin hawaye na cika mata idanunta.

Ƙarfe tara dai-dai jirginsu ya tashi zuwa leges.

Sai kuma ƙarfe takwas na dare jirginsu ya tashi daga lagos zuwa Mascow.

Alhamdulillah a cikin Mascow sukayi sallan asuba, a cikin gidansa.

Ƙarfe takwas dai-dai kuma suna asibiti sun koma bakin karatu.

Da yamma ne suna fitowa.

Dr Sulaiman ya kalli Rayyern cikin dariya yace.

“Yanzu ne zaka gane kurenka, a zama Mascow babu mace”.

Cikin lumshe idanunsa yace.

“Ai tuni ma na gane kure na kam”.

Cike da Mamaki Dr Sulaiman ya kallesa, sai kuma yayi kwaffa cikin tsoka na yace.

“Koda yake ai kai kana da Chocolate ma”.

Fuska ya yamutsa cikin jan numfashin yace.

“Chocolate ɗin banza, a wannan yanayin me zanyi da Chocolate, ni nama mance yaushene rebona da Shan Chocolate ma”.

Dariya mai cike da tsokana Dr Sulaiman yakeyi masa.

Shi kuwa ganin su Dr Sadiq sun iso wurin ne yasa ya wuce abinsa.

A nan gida Nigeria kuwa.

Mammy ce ta kalli Jannart da ke tubkewa Zaiton kai tana cewa.

“Na gayawa Aunty Fauziyya D Sulaiman aurenki ya kusa.

Ta turo min number’n  AYSHA ALIYU GARKUWA, zan mata mgn a haɗa miki turaruka da sauransu”.

Cikin jin dadi Zaiton tace.

“Yauwa nima ki bani number tata, akwai littafin ta ma da nakeson ci gabansa”.

To tace kana ta miƙa mata wayarta.

Miƙewa Mammyn tayi tare da cewa.

“Idan kuna buƙatan kuɗi kuyi min mgn”.

Cike da jin dadi sukace to.

Sai kuma tayi sauri ta amshi wayarta da Zaiton ke miƙa mata ganin sunan Naan ɗin ta ne, a yasa ta amsa tare da haurawa sama.

Cike da bege, kewa, shauƙi, ƙauna yace.

“Garin da duniyar duk babu kowa kusa dani bana jin da ganin kowa tunda bakya kusa dani”.

Cikin sakin murmushi tace.

“Ya shirye-shirye Ramadan anga fa”.

Cikin sanyi yace.

“Alhamdulillah wata ƙil ma in Ina azumin zanji sauƙin wannan abokin baki dake damuna da tsallen nemanki”.

Lumshe idanunta tayi kamar tana gabansa.

Kana a kunyace tace.

“Ka bashi haƙuri”.

Cikin fesar da numfashi yace.

“Ai bayajin mgnta kin ganshi yanzu mako”.

Cike da shauƙi tace.

“To me yakeso”.

A shogobe yace.

“Abokiyarsa”.

Daga nan sukaci gaba da hirar da har saida ya jisa kamar a sama.

Daga ƙarshe dai bacci tayi ta barsa da waya.

Washe gari ranar al’hamis al’ummar musulman duniya duk aka ɗauki azumi.

Alhamdulillah Azumi yana tafiya, cikin daɗi.

Mumuniyai salihan bayin Allah najin daɗi da kewar ganin azumin nata tafiya.

Yau har an shiga goma ƙarshe.

Zaune suke a falon Mamy, suna kallon ɗikunan sallansu da ya dawo.

Juyowa Mamy tayi ta kalli Riyyam-nsra dake cewa.

“In Allah ya kaimu anayi salla da kwana ɗaya zan tafi Ethiopia”.

Cikin tsokana Jannart tace.

“Ehyeh lallai kam, zakaje zance kenan”.

Kai ya ɗan juya tare da cewa.

“Yoh ba doleba, kigan su waɗannan tattabarun ba kullum sai yayanki yazo ba”.

Ya ƙare mgnar yana kallon Zaiton dake kwance a ƙasa ta manne a jikin tayis.

Cikin rashin ƙarfi murya can ciki tace.

“Uhm sai kayi ni ƙishin da nakeji ma ya isheni”.

Back to top button