Harijin Sarki Page 18 Romantic Hausa Novel
Yana fita daga sashin suka haɗu da Najjisa ta firgita da ganinsa shima ya ɗan nuna alamun baiji daɗin ganinta ba domin a wajensa ƙasƙanci ne agansa a ɓangaren mace a wannan safiyar to me yajeyi? Amma a zahiri sai ya fuske kawai yayi gaba abinsa, ta sauke ajiyar zuciya cike da jin haushi wannan shirin nata ya rushe kenan Saida akace mata tayi shi cikin dare kar ta bari kowa ya ganta taƙi aminta tace da safen ma babu me ganinta yanzu gashi wanda zatawa aikin ne yaganta dole taje ta sake shiryawa, jikinta a sanyaye ta koma apartment ɗinta ta rinƙa Safa da marwa ita fah dama tunda akace mata za’a kawowa Sultan Rashid likita don matsalarsa da yaƙi bari kowa ya san matsala ce tasan za’a iya samun matsala yanzu daga zuwa duba lafiyar miji sai a aure musu miji, ita abinda takeson sani kuma da gaske Sultan yana kusantar yarinyar nan amma bata ihu bata ɓurarin neman agaji kamar yanda sukeyi? To kodai ba mutum bace, tambayoyin da taketa yiwa kanta marasa amsa kenan tsayin ranar ta kasa kataɓus sai yammaci liƙis ta fito domin zuwa unguwa lokacin Samha da Sultan sun dawo daga siyan strawberry na part ɗinsa ya ƙare itakuma tace yau shi takeson sha, da yaso Turawa a siyo sai kuma yaga ai yanada buƙatar fara shigar da kansa Zuciyarta tunda yarinya ce ta hanyar kyautatawa da biyewa ƙuruciyarta ne zai samu kanta cikin sauƙi to amma idan ya tuna matsayinsa sai yaji wani girman kai ya ɗarsar masa.Haka dai ya daure suka fita suka zaga gari abinda ta lura dashi Sultan mutum ne me son sauke haƙƙin iyalinsa duk abinda ya siya mata in ya tashi uku yake siya komai tana Kallonsa da kansa dake ya hana Excort ɗinsa biyosu komai da kansa yake ɗauka idan ya dauko abu sai ya ɗago ta kalle sannan ya saka a keken zuwa kayan yana turawa a haka ba ƙaramin kaya suka loda ba akayi packaging kowanne kashi uku sannan suka taho, tunda suka taho hannunta ke cikin nasa yana driving ɗin har sukaje gida yanzun ma a motar daƙyar ta ƙwaci kanta daga riƙon da yayi mata wai da yamman nan yake ƙoƙarin jiƙa mata aiki a mota tana samu ta sulale shima ya fito hankalinsa na kanta baima kula da Najjisa ba ya kira Samha ganin ta nufi sashinta, ta tsaya cak, Balaraben mutum bai kunyar nuna soyayya ko a gaban ƴaƴansa da wannan ya ɗauke ta cak ya nufi hanyar sashinsa da ita Najjisa da Jalila dake tsaye suka haɗiyi wani yawu me ɗaci daƙyar Najjisa ta nufi motar ta shiga drivernta yaja ita kuwa Jalila sakin labulen windown saman tayi ta zube a gadonta tana yamutsa sumarta lallai ita matar cushe ce, ta yarda ashe Sultan yasan soyayya yasan haƙƙinta amma yake nuna musu izza da isa komai nuna musu yake bai iya ba sudai kawai aikinsu su ɗaga masa ƙafa yayi gwatso.Murmushi tayi na takaici ta goge hawayen idanunta dole itama ta nemawa kanta dataja a gidan nan komai Sultan bayayi Saida sanin Najjisa yanzu kuma ga matar so matar turaka ya auro ita kuma dole ta zama matar gado uwar Sultan ɗin gobe, da wannan tunanin tayi dariya ta miƙe ta shirya shiri na Musamman ta feshe jikinta da turarukan da tasan Sultan yanaso har taje bakin ƙofa ta tuna gindinta bai gama warkewa ba, ya nemo ka da kansa ma yayi mata cin wulaƙanci ina ga takai kanta?Sumsum ta juya a ranta tana raya gara ta bari ta warke sai su goga da wannan karuwar daya liƙewa yo wata mace a Fess har wata matar arziƙice yawanci duk sun bada gindinsu anci an basu Dirham ko gold. Komawa tayi ta kwanta tanaji akayi sallar magrib amma ko tashi batayi a gurin ba haka Isha, bayan sallar Isha ne ya shiga sashin kowacce Najjisa bata dawo ba don haka yasa aka aje mata kayanta ya nufi sashin Lalla Jalila itakam masifarta ma bata barinta da masu hidima shima don bashida lokacinta ne Shiyasa idan ya tarfata baya mata da sauƙi, to yau ɗin ma ransa a haɗe ya shigo yasa aka aje mata kayan da sukayo shop da Samha ya kalleta ta wani watsar dashi tana kallon gefe yayi murmushin gefen baki kawai ya nufi ƙofa zai fice yaji tace “Nayi tsammanin kwanana ka kawomin sashina tunda naka ya zama masaukar karuwai” matuƙa kalmar karuwa ta dakeshi yayi kamar ya tanka sai kuma yasa kai ya fice, shifa badan kar Mahaifin Jalila yaga rashin kyautawarsa ba da ya sake maida ita domin shi a yanzu ma bai amince dasu matsayin mata ba Shiyasa duk ya kangesu daga gareshi, zuciyarsa me ƙarfi ce amma Allah ya saka masa rauni akan sha’anin mata Shiyasa bai yarda yasasu a ransa duk wuyar da yakesha akan Nataj ne kuma ta shuɗe itanma biyayyarta ce taja mata amma Jalila ko kusa bata da halin shiga zuciyar miji.Da wannan tunanin ya koma sashinsa ya tarar da Samha tsaye jikin ƙofa yana buɗewa tana shirin ficewa ya riƙo hannunta suka koma tun kafin ya fita suka fara rigimar kan ita bazata zauna a turakarsa ba kawai ya raba musu kwana, shi kuma yace a tsarin Masarautarsa babu kwana kawai duk wacce yaji yana buƙata ita yake sawa a kawo masa don haka yanzu ita yake buƙata ita zata zauna dashi har zuwa lokacin da zai buƙaci canji, nan tayi tsalle ta dire ita bazata zauna yaja mata masifa ba kawai a goga mata baƙin jini cikin mata da kwarkwarori ganin ta shiryawa rigimar yasashi kulleta a ciki ya fito don sallama da kowacce kamar yanda ya saba yanzu kuma ya dawo ya tarar tana shirin ficewa. Zaunar da ita yayi ya tsugunna a ƙasanta ya kamo fuskarta yasa hannunsa ya ɗauke mata hawayen ya buɗe baki yace “Saboda nace ina buƙatar rayuwa dake shine kikemin wannan wulaƙancin My Dr, ok to ki bari ki daina kallon kowa ki kalleni iya Ni kaɗai nine mijinki waɗancan duk kishiyoyinki ne kuma duk wadda ta samu damar nan bazatayi abinda kike shirin yi ba, banaso kar mu fara da haka, inason mu rayu da kyau da yarda Karki sare zaki iya My Dr” turo baki tayi gaba tace amma kasan na gaji Ni ayita abu ɗaya tunda matanka da yawa ka canza Nima na huta mana” zuba mata ido yayi cikin mutuwar jiki yace “Kin gaji Dani?” Da sauri ta ɗaga kai tace “Ni likita ce kawai me duba lafiyarka ba me ɗaukar damuwarka inason yin research Shiyasa nazo don cikar burina yanzu kawai ka mayar dani yar iska da banajin sha’awa banajin Feeling amma yanzu duk kasa sai na rinƙajin breast ɗina yana ƙaiƙayi Pupsy na yana leaking duk ka jagwalgwalani ka dawo Dani cikin wahala Nifa banason wannan yanayin don Allah ka daina making love dani ko na koma daidai matanka su zasu so hakan bani ba”……..


