Sirrin Rike Miji

Yadda Za Magance Matslar Warin Gaba Cikin Sauki

🌿 MAGANI WARIN GABA (FARJI) 🌿

Abubuwan dakesa gaban mace yana wari.

➽ tafiya babu wando pant.

➽ rashin sanya takalmi koda kuwa a cikin gida ne.

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

➽ dadewa akan (toilet) masai.

➽ rashin canza pant da wuri.

Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

➽ yawaita cin danyar albasa.

➽ istimna’i ko masturbation (wato mace ta biyawa kanta bukata ta hanyar wasa da gabanta lesbian).

Karanta>>> Amfanin  Zobo Ga Lafiyar Jiki Da Kuma Illolinsa

➽ tsarki da ruwan sanyi.

➽ rashin aske gaba dadai sauransu.

 

Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi

🍂◉ MAGINI WANNAN CUTA ◉🍃

1. mace ta dinga tsarki da ruwan dumi.

2. Ki dinga yawan canza wando a kullum kamar sau.

Karanta>>> Amfanin ‘ya’yan kankana 7 a jikin Dan Adam

3. Ki rage cin danyar albasa.

4. A duk lokacin da mace ta gama haila ta dinga wanke gabanta da ganyen magarya ko bagaruwa da almiski fari.

Karanta>>> Amfanin Dabino Da Kuma Magungunan Da Yake Yi Guda 50

5. Ki daina tsugunawa akan Masai kina dauka lokacin domin yin haka yana da matsala.

6. Ta yawaita aske gabanta duk sati ¹ ko ² idan mace zata bin wa’yannan dokokin zata samu waraka daga duk wata cutar farji.

 

Karanta>>> Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike Shayarwa 

Back to top button