Sirrin Rike Miji

Maganin Sanyi Ko Wanne Iri (Unitary Track Infection)

COMPLETE TREATMENT FOR ALL TYPES OF UTI (Urinary Track Infection)

DUKKAN NIN CUTUKAN SANYI NA MATA.

Kankayin gaba.
Kurajan gaba.
Fitar farin ruwa.
Daukewar Sha awa.
Gushewar Ni’ima.
Kullewar mara.
Ciwon baya .
Fitsarin jini.
Fitsari Mai fita da zafi.
Warin Gaba.
Etc….

Dr. Muzarfir yace duk mace Mai fama da 1 daga cikin to ga yadda zatayi.

Garin bagaruwa cukali 3
Kanwa cukali 2.
Gishiri cukali 1.
Tafarnuwa kunso 1.

Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

Sai azuba ruwa daidai yadda za iya shiga azauna, sai atafasa sosai in ga gas ne minti 30 ,inko a itace ne awa 1. Amma tafarnuwa a kadaka ta ko agoge ta.

Kana atsiyaye atace azauna ciki na tsawon minti 15 Amma fa da dumi ba da zafi ba.

Karanta>>> Dalilin Daya Sa Matan Hausawa Ke Tsufa Da Wuri Da Zarar Sunyi Aure

Sannan kuma Asami man zaitun.
Man tafarnuwa.
Man kwakwa.
Tafarnuwa.

Sai atoyasu ayanyanka tafarnuwa aciki.
Daganan sai ta samo audiga adangwali man ayi matsi ba za acire ba sai bukatar Hakan ta taso.

NA SHA.

Kankana na 100.
Tsamiya sili 4.
Tafarnuwa kunso 1 babba.
Turmeric (kurkur) gada 4.
Jar Albasa Rabi.
Citta gada 1.
Ruwa pure water 6.

Karanta>>> Ina Mata Masu Fama Da Rikecewar Al’ada Ga Magani Da Izinin Allah

Sai atafasa sosai kana atsiyaye atace arinka Sha. AMMA FA Wannan hadin Banda Mace Mai ciki ko Mai shayarwa ko kankanin yaro baya Sha inji Dr.

Mace Mai ciki ga nata.

Kankana na 100.
Tsimiya sili 4 Amma fa sabowar.
Tafarnuwa kunso 1.

Dr Muzarfir yace duk macen da take haka to zata waraka daga Dukkan matsalulin sanyi duk tsananin sa da yardar ALLAH.
Yace Dan ba ayi wani magani ba Kamar sa.

Gama Nan take zata ga alamun in sha Allah.

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

Back to top button