Fassarar Mafarki

Fassarar Mafarkin Koren Maciji

MAFARKIN MACIJI

Ma’anar Mafarki

Asslamu alaikum mafarki gaskiya ne kuma hanyace da ake sanar da Bawa wani al amuran rayuwansa mai kyau Ko marassa kyau, mafarki baiwane wadda Allah yake yiwa bawansa a barci amma akwai mafarki wadda shedanu ke sanyawa bawa don saka shi cikin wasi-wasi.

Tajallin mafarki

Shine samarda mafarki a yayin kwanciya da sananin tsoro ko kwanciya da tunanin Abu ko son abin,kamar masoya sukan kwanta da tunanin son junan Su hakan ke sa mafarkan Su Bai cika Zama gaskiyaba.

Mafarkin abin da ka kwanta Dashia Rai Bai cika Zama gaskiya .

Wadda yayi mafarki yagani maciji nasaransa wannan mumunar mafarkine sai a kula da naiman tsari da kariyar jiki da ruhi.

 

Masalace mutun zai fada daga sharrukan mahassada da mugantan mutum ko aljan.

 

Karanta>>> Fassarar Mafarkin Ruwan Sama

 

Back to top button