Duba da Korafe-Korafen da suke Zuwar Mana Sakamakon Mutum yayi Aure. Sai a wayi Gari Su Tsinci Kansu Cikin Babbar Matsala a daren Angwanci Wanda shine dare Mafi Mahimmanci a Wajen Ango da Amarya.
Amma wannan Daren yakan zama Dare mafi Muni ga Amarya da Ango, Ko a wayi Gari a wannan dare ya Zama mafi Shigar da Damuwa a zukatan Mutane biyu (Ango da Amarya) da suka dauki Watanni ko Shekaru suna Farantawa Junansu.
Tin daga Ranar da suka zama masoya guda biyu suna Kokarin Farantawa Junansu, tin daga wannan Ranar da suka Hadu a Matsayin Masoyan Juna. Sai a wayi Gari a Daren Angwanci sun Rasa Duk wannan Farin ciki da yake Lullube dasu a baya. Sakamakon Amarya ta sami Angonta ba yadda ta so ta same shi ba.
Ana Samun Wannan Matsalar, Sakamakon Rashin Samun Biyan Bukatar wannan Amaryar daga wajen Angonta.
Wallahi Yana iya Faruwa Ango ya shiga dakin Amarya. Bayan Abokanansa sun Raka Shi. Idan sun tafi sun Barshi. Sai ya kasa yiwa Amarya komi, Zaiji Kamar Ma ba Namiji ba.
Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi
Gabansa ya kasa ko Motsawa ko kuma ya wayi Gari Bashi da Wadataccen Ruwan Maniyyi Wanda hakan zai Iya kaishi ga Rashin Haihuwa ko kuma a wayi Gari ba zai Iya dadewa yana Iya Saduwa da Wannan Amaryar tasa ba. Minti biyar ko Goma ya Gama Ya Hakura. Wanda ba Mamaki Kuma Ita Daga Lokacin ne ma take Bukatar sa.
Amma Kuma Babu Labari Sai dai Barci Ita Kuwa zata kwana idonta Biyu a cikin Damuwa da Bacin Rai.
Wallahi Akwai wanda ya zo ya same Ni kamar zai yi Min Kuka Yana Gaya Min Matsalar da ya Fuskanta a daren Angwanci. Wai Amarya ma Fushi take yimasa. Anan ne na Zaunar da shi, na Bashi Kyakykawar Magana.
Na Nuna masa cewar Daman ana iya Samun irin wannan Matsalar Na Nuna masa cewar ba fa ta kansa aka fara ba Anan Na Bashi Abubuwan da suka dace Tin daga wannan Ranar bai sake dawowa ba, Bayan Mun Hadu wani Lokaci Ya Nuna Min Cewar ae ga matsala ce ta Kawo shi Tinda babu wannan matsalar kuma shine bai dawo ba.
Sabida haka Shi Wanda aka sanya Masa Ranar Aure Yana da kyau Ya Tuntubi masani ilimin magani da zasu hadashi yayi tsaf ,yasha magani kamar yadda amare sukeyi tun shaura wata 6 bikinsu ko wata 3, ka samu a hada maka Abubuwan da ake Bayarwa na Angwaye. Insha Allahu ba zaka Nemi Taimakon kowa ta wannan bangaren ba Sai dai Kawai ka Nemi Taimakon Allah.
Sai dai Kuma yana Faruwa wani ya Baka Maganin Bature Saboda Haka Kada ka Sake Wani ya Baka Magunguna irin na Bature. Saboda Illar da yake Haddasawa kamar Haka: Lalata Ido, Yawan ciwon Kai, Toshewar hanci, Kasala, Yoyon Fitsari, damuwa, fitsarin jini, Mantuwa da rudewa qaiqayin maqogwaro, bushewar baki, kuma duk wanda ya dade yana amfani dashi gabansa zai daina aiki.
Sannan Amfanin sa a Jikin Mutum na Iya wannan lokacin ne kawai.
Shi Kuma Na Islamic Magani ne da yake bin jikin mutum. Saboda magani ne na itatuwa da kuma hade-haden Gargajiya na asali.
Karanta>>> Maganin Gyaran Nono Mai Saukin Haɗawa
ABUBUWAN DA ANGO ZAI FARA KAFIN WATA 3
ka samu habbatussauda, kustul Hindi, hulba, haltil, jinsen ka hadasu da dan yawa Ka niqasu sai ka dinga shansa kullum a shayi kamar teaspoon sau 3 a rana ko Kuma kadinga dafa cokali 2 a shayi kamar filas 1 kadinga Sha Kuma abin mahadin kada kasa suger sai dai mazar qwaila ko Zuma Mara hadi.
zaka Fara amfani da Maganin sanyi Mai kyau da maganin basir kana sha lokaci zuwa lokaci.
CIKAMAR DA TAKE SA QARFIN JIMA’I
Akwai wasu abinci da idan akayi anfani dasu suna sa kuzari ga da namiji misali Kamar su: citta,barkono ayaba,salak,dabino,alaiyahu,albasa, wanan kamai dasu sukan abiinda kakeci idan kana Shirin aure da Bayan aurenka.
Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata
CIMAKAR DA TAKE QARA QARFIN MARAINA
Gyada, Garin gero, yayan itaciya, man zaitun, gayyanyaki, wake, Kara’s , dankalin hausa,yayan gurji da yayan kabewa da kwai na kazar gida dss.
CIMAKAR DA TAKE QARA RUWAN MANIYYI
Ayaba, Tumatur, Yayan kabewa, Gyada da gyadar yarabawa, Tafarnuwa, za ka dage amfani da wadanan kafin aure da kuma bayan aurenka.
Karanta>>> Yadda Zaki Sabulun Da zai Sa Ki Dinga Kyalli, Santsi, Kamshi Sannan Yana Maganin Kurajen Fuska.
CIMAKAR DA TAKE DA JIN DADIN JIMA’I
Citta Mai kwaya, ayaba, gyada, Zuma, lemon Zaki, kubewa dabino busasshe, aya, yayan kabewa dss.
ABUBUWAN DA ANGO ZAI BARI KOMA YADAINA SHA
Suger, lemon kwalba Dana roba, Shan taba, shangiya, Duk wani nau’in lemo da aka sawa suger ko kafi suger, Dan zaqi, sweetener Duk sai ka barsu idan kanason ka Zama cikakken namji.
Karanta>>> Magani 20 Da Ake Yi Da Ganyen Magarya.
AKWAI HADIN ANGWAYE NA MUSAMMAN