Uncategorized

Maganin Toilet Infection Da Izinin Allah

  MAGANIN  INFECTION  ( SANYI )

ABUBUWAN DA SUKE KAWOWA MATA/ MAZA CIWON SANYI KO INFECTION.

1) Rashin sanya pant.

2) Barin pant yayi dauda sosai ba a canja ba.

Ana so in da hali kullum a canja pant sau biyu a wanke.

3) Saka pant a jiqe da ruwa.

4) Yawan tsarki da ruwan sanyi.

5) Yawan tsarki da ruwan da zafinsa yayi yawa.

Karanta>>> Hanyoyi 5 Da Za’a Bi Domin Magance Matsalar Sha’awa Da Kara Karfin Kwanciyar Aure

6) Rashin aski.

7) Wasa da gaba.

8) Yawan cin `Danyar Albasa.

9) Yin amfani da Magungunan mata marasa inganci.

10) Dadewa akan Masai ko toilet.

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

11) Rashin shan iska.

12) Musanyar tufafi.

13) Saduwa da mai cutar.

12) Cutar Aljanu, wato Jinnul Ashiq. Su ma suna sanyawa mace infection mai wuyar magani.

▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓

ILLOLIN DA SANYI KO INFECTION YAKE YI WA MATA/MAZA

1) Yana sa Rashin Sha’awa.

2) Yana sa ciwon mara mai tsanani.

Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi

3) Yana haifar da kurajen bakin mahaifa ko ya toshe mahaifar baki daya.

4) Yana sa mace ta dinga jinin al’ada baki kirin mai wari.

5) Yana sanya farin ruwa mai wari ya dinga fito mata.

6) Yana sanyawa a dinga jin mace tana wari mara dadi kuma a rasa ta ina yake fitowa duk wankanta.

7) Yana sa jin zafi yayin saduwar aure ko kuma ganin jini a maimakon ruwa.

Karanta>>> Maganin Gyaran Nono Mai Saukin Haɗawa

8) Yana rikitawa mace kwanakin al’adarta, su dinga karuwa ko raguwa ko jinin ya dinga wasa.

9) Yana sanyawa mace tusar gaba, wato iska ta dinga fita ta gabanta.

10) Yana sanyawa mace yawan `Barin ciki ko kuma rashin shigar cikin kwata-kwata.

11) In yayi karfi yana hana mace haihuwa.

12) Wani infection din alama ce ta zaman Aljanu a jikin mace, musamman idan tana mafarkin namiji dare ko jarirai.

Abin lura:- NOTE:

Idan mace tayi magungunan Asibiti da kuma irin wadannan da mu ka ambata amma infection din bai warke ba, To ta nemi maganin jinnul Ashiq, wato magungunan Aljanu don zai iya yiwuwa matsalarsu ce.

▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓

♜・・TOILET ✯ INFECTION ・・♜

♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧

Karanta>>> Magani 20 Da Ake Yi Da Ganyen Magarya.


♧ MAGANI CIWON SANYI ♧

✯✯✯✯✯✯✯✯✯✯✯

Duk macen data ke son ni’ima ta tabbatar mata, koda yaushe ta kasance cikin ni’ima to lallai ya zama dole ta magance matsala ciwo sanyi.

(TOILET INFECTION)

✯✯✯✯✯✯✯✯✯

Domin magance wannan matsala ta samu wadannan kayan.

✦ hulba

✦ bagaruwa

✦ habbatussauda.

Ki hada hulba da bagaruwa guri daya, ki dafa idan ruwan ya sha iska sai ki zauna a ciki, kuma ki samu man habbatussauda kiyi matsi dashi.

❍ MAGANI SANYI ❍

✯✯✯✯✯✯✯✯✯

⁌ tafarnuwa

⁌ hulba.

A bare tafarnuwa idan zaki kwanta bacci sai ki dauki saka daya ki yi matsi dashi ana son idan mace zata yi wannan hadin to miji ya daga mata kafa wato kada ya kusanceta Da safe sai ta tafasa garin hulba ta zauna a ciki zata yi hakan har tsawon kwana uku.

❒  A samu Farar Albasa da Kanumfari da Citta da Malmo da Barkono da Raihatul Hubbi,

sai ta dake su tayi Yaji ta dinga cin abinci da shi.

Yana saukar da ni’ima da magance duk matasalolin sanyi.

Karanta>>> Yadda Zaki Sabulun Da zai Sa Ki Dinga Kyalli, Santsi, Kamshi Sannan Yana Maganin Kurajen Fuska.

❒ A samu Sabulun Zaitun da Sabulun Habba sai a daka su.

A samu ganyen Magarya da Garin Bagaruwa a daka a tankade.

Sai a zuba akan sabulan da aka daka sannan a kwa6a da Ma’ul Khal, a zuba Man Tafarnuwa da Farin Almiski.

Sai mace ta dinga kama ruwa da shi kullum sau daya.

Da ruwan dumi amma ake tsarki da shi. Wannan Sabulu yana maganin kuraje da kaikayi da fitar wari.

❒ A samu Man Zaitun da Man Habba da Man Tafarnuwa da Man Kanumfari sai a hadesu waje daya.

Mace ta dinga shan cokali daya kullum kafin ta karya.

Yana wanke dattin mara kuma yana samar da ni’ima.

Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Kashi Na Daya

❒ A samu Ciyawar Kashe-Zaqi da Farin Magani sai ta hada waje daya ta dinga jika rabin karamin cokali tana sha. Sannan ta dinga shan Man Zaitun Cokali daya kullum kafin ta karya.

Wannan yana maganin dattin mara da wanke daudar mahaifa

✯✯✯✯✯✯✯✯✯✯✯✯✯✯✯✯✯✯✯

Back to top button