Yadda Zaki Kula Da Kanki Kafin Aure Da Kuma Bayan Aure

        AMFANI DA RUWAN DUMI 🎀 Tsarki da ruwan dumi ba karamin taimakawa yake yi ba wajen gyaran (farji) 🎀 Mata Ku kiyaye tsarki da ruwan sanyi saboda ba karamin illa yake yi ma mace ba   GANYEN MAGARYA 🎀 Ana so mace ta dinga yin tsarki da ganyen magarya idan da so … Continue reading Yadda Zaki Kula Da Kanki Kafin Aure Da Kuma Bayan Aure