Uncategorized

Yan Matan Twitter Sun Fara Barar Mijin aure.

 

Yan Matan Twitter Sun Fara Barar Mijin aure.

Wai dan Allah wani ya taimaka ya aureni mana 😢😢

Wallahi ina da hankali fa 💞 Inji Ummi Muhammad

Wata budurwa mai suna Ummi Muhammad ta wallafa wa duniya ƙarara cewar tana buƙatar aure.

         KARANTA WASU LABARAN

✓ Kotu ta yanke wa wani dan kano hukuncin Kisa saboda cin mutuncin Annabi da yayi

✓  AlhamduLillahi Anyi sulhu tsakanin Naziru Sarkin WaÆ™a da Abubakar Maishadda

 âœ“ Amfanin Dabino Ajikin ÆŠan Adam

✓ Hanyoyin sace zuciyar budurwa cikin sauÆ™i

Wannan matashiya ta bayyana cewar tana da hankali, nutsuwa kuma tana da kyau.

Ko a kwanakin bayama wata budurwa yar asalin jahar Adamawa ta wallafa hotonta inda ta ce duk da kasancewar ta kyakkyawa samari gudunta suke yi.

Za ku iya tofa albarkacin bakinsu a akwatin comments

Muna godiya da ziyarar shafin mu na Aihaunovels.com.ng

Back to top button