Uncategorized

Taswirar Ƙaddara Complete Hausa Novel

 

Love : Taswirar Ƙaddara Hausa Novel Complet

File Info

File Name : Taswirar Ƙaddara
Author : Mrs. A.M
File Size: 514kb
File Type : text / plain mime
File extension: .txt
Upload by : Admin
Upload On: 06 Nov. 2022
Document Price : Free
Free Pages : Yes
Novel Type : Love
Group: None
Whatsapp / Contact No.

File Description

This is a romantic hausa novel written by Mrs A.M based on dramatical and drastical love story, this novel Taswirar Ƙaddara is based on distiney, it’s just a fiction.

Greeting from the Author

i Mrs A.m greeting my Fans you are my world, you mean much to me, words cannot describe your importance to me

Dedicate to

This book Love : Taswirar Ƙaddara Hausa Novel Complete from it start point to the end is all dedicated to you my Fans
you are with me, in my mind and in my tongue.

Book Description

  

Book Intro

Ina zaune a matsakai cin tsakar gidan mu ina duba littafina kasancewar Jamb din da zan rubuta wannan shekarar gashi lokaci yana ta kurewa saura sati biyu mu zama jamb din.
Hankali na ya kasu kashi biyu, daya yana kan English din dana ke rubutawa daya kuma yana ga tunanin inda *MIMI* ta shiga, tun da akai la’asar ta fita ban kara ganin taba, kwafa nai ina tunanin yadda zan hukunta ta tunda tasan cewa bana son tana fita da yamma haka ita kadai.
  Wata yarinya mai kimanin shekaru 4 fara kar kamar balarabiya sbd tsabar kyaun da Allah yai mata ta shigo gidan tana sanye da riga yar kanti har kasa duk da rigar tadan kode amma kal take a wanke sai alamun kasa kasa daka kasan rigar da alama yarinyar tayi wasa a kasa ne.

 Tunda ta shigo na kafe ta da ido ina tasbihi a raina, kullum na kalli Mimi sai nayi tasbihi ga Ubangiji sbd tsabar kyaun ta, fara ce tass mai dauke da zagayayyiyar fuska tana da manyan idanu sosai tubarkalla sai dogon hanci wanda ya dace da zagayayyiyar fuskar ta sai kuma karamin bakinta jajir dashi, maida kallona kan gashin ta nai dake tufke amma jelar har kusan duwawun ta  take sbd tsayin gashin ta.
Lumshe idona nai jin wani hawaye yana kokarin zubo min, muryar ta mai cike da shagwaba naji a kusa dani tana fadin “MAA kiyi hakuri baxan sake ba Hidiya ce tace inzo muyi wasa a garden din gidan su.”
Kallon ta nake kawai ina bin kumatun ta da kallo yadda dimple dinta na gefen kumatun ta na dama yake lotsawa sosai, hakan ba karamin kyau yake karama ta ba.
Hade rai nai cikin dan fada fada da saurin maganar da nake da shi nace “ban hana ki fita ba amma wato kin fara raina ni koh Mimi shine har zaki fita BA tare da na sani ba”

Download

Get ready and prepaired to download Love : Taswirar Ƙaddara Hausa Novel Complete that was written by Maman Islam for free at our site

Download Now

Some Related Novels

Back to top button