Uncategorized

Macijine Shi Page 51-53 Hausa Novel

Na mammy kabeer

Elegant online writers📚📚

Free book 

Page 51/53

_________________Abakin Æ™ofar hall É—in Zulaihat ta tarar da Rashad ,yana tsaye da waya ahannunsa ,da alama kira yake Æ™oÆ™arin yi,saidai yana ganinta ya maida wayar cikin aljihunsa yana mai faÉ—in,”yawwa dama ke nake Æ™oÆ™arin kira,sai gaki kin fito.

Ƙarasowa Zulaihat tayi kusa dashi ta tsaya” ya ake ciki ne ?” Ta faÉ—a tana É—an waigen bayanta.

“Yau burina zai cika ,zan sami abinda ke hanani barci,kuma zanyiwa Adeeb illah,saina rama dukan da yayi min akan yarinyar da yake iÆ™irarin yar amanar da ce,bayan kuma Ni nasan dadironsa ce ,kawai kishine da mugunta sukayi masa yawa,shine ya hanani Nima in É—ana”cewar Rashad yana mai kallon Zulaihat.

Karanta Littafin : Macijine Shi Complete Novel

“Kaga Rashad karka Æ™ara cewa dadiron my Prince ce,karkayi masa sharri,dan kuwa nasan halinsa nasan koshi waye,wllh bazai taba ajiye yarinyar nan dan biyan buÆ™atarsa ba,mutumin da har maganin sha’awa nake saka masa alemo,dan kawai yayi tarayya dani,amma duk yadda ya galabaita bazai koda rungumeni ba.

Dama dai kaine akace ka ajiye ta dan biyan buÆ™atarka,to wannan kam na yarda dan nasan kai din namamajo ne ” Zulaihat ta faÉ—a tana mai galla masa harara,dan taji haushin sharrin da yayiwa adeeb,ita da take burin ace itace zata fara bude Adeeb aledarsa ina zataso jin wannan batu.

Wani shegen kallo Rashad ya watsa mata kafin yace ” banza  yar tasha ,ke har Ni zaki cewa na mamajo? Ai duk iskancina ban kaki ba,kefa Æ´ar maye ce sannan jarababbiya, Ni kaina sau nawa ina taimaka miki ?ina ce wataran har guduwa nake saboda jarabarki ?zaki raina min hankali wawiya kawai” Rashad ya faÉ—a cikin faÉ—a.

Haushi sosai ya kama Zulaihat ,ranta ya É“aci da kalaman Rashad gareta ,wato har gori zaiyi mata ,dan ta neme shi kusan sau uku ?ba komai zai gane kurensa wllh.

“Ni kakeyiwa gori Rashad ?to wllh kasani bazan taimaka maka akan Æ™udirinka na yauba ,saidai kayi kai kadai ,banza marar mutunci” Zulaihat ta faÉ—a cikin É“aci rai tana mai barin gurin cikin sauri.

Tsaki Rashad yayi yana mai faÉ—in”aikin banza ,da me zaki iyamin agurin banda kema kice kina so intaimaka miki ,Ni kuwa ranata ta yau duka ta fine baby ce,yar Æ™waya kawai ” ya faÉ—a yana mai nufar part É—in ammi.

Ammi kuwa tana zuwa part É—inta cikin É—akinta ta nufa ,Æ™ullewa tayi tare da zama bakin gado,tana tunani iri iri cikin ranta, wata akwati ta É—auko  dake can Æ™asan gadon ta tare da budewa, 

Tana buÉ—ewa wani hayaÆ™i yayo sama baÆ™iÆ™irin dashi,banda wari ba abinda ke tashi cikin hayaÆ™in nan,da sauri ammi ta toshe hancinta, tana mai zaro ido waje,abayyane ta furta ” na shiga ukuna ba dai kwalbar nan ta fashe ba? Shikenan  ta faru ta Æ™are ,dama nasan hakan zata faru wayyo Allah na” ammi ta faÉ—a tana mai bin wata kwalba yar gajeriya da ta tarwatseda ido,wani farin abu mai kauri yana ta motsi kamar tsutsa.

Bugun ƙofar da ammi tajine yasata saurin rufe akwatin ta tura can kasan gado,saita kanta tayi cikin ɗauriya ta nufi ƙofar .

Rashad ta gani tsaye abakin Æ™ofar ,”ammi ya ake ciki ne ?ta yaya zan É—auki yarinyar ne ?kinsan ba aÉ—akin ta zan aiwatar da Æ™udirina ba,dan wancan mayen zai iya zuwa ya cin mini” ya faÉ—a yana kallon fuskar ammi .

“Ka tafi can É—ayan part É—ina ka jira zan kawo maka ita da kaina ,ina son kayi mata abinda nan da wata guda ma bazata san inda kanta yake ba,bana son ka tausaya mata ko kaÉ—an”ammi ta fada fuskarta ahaÉ—e.

“Kada ku damu ammi bazan taÉ“a baki kunya ba,nayi alÆ™awarin saina yi mata abinda Bama ki tsammata ba”Rashad ya faÉ—a yana wani irin killer smile.

Karanta Littafin : RaÉ—aÉ—i By Sa’adatu Waziri Gombe

Ficewa ammi tayi tare da nufar part ɗin su fattu.ba kowa afalon,dan kuwa nanny ta ɗan leƙe gurin taron ,ganin fattu kwance tana barci.

Cikin É—akin ammi ta shiga ,tsaye tayi agaban gadon da fattu ke kwance ,idanunta arufe kamar mai barci,amma idanunta biyu,hammanta kawai  take tunani.

Kusan minti uku ammi tayi tana kallon fattu dake kwance ,tabbas ko tantama batayi ,wannan yarinyar gimbiya suhaimat ce ,dan kuwa sai yanzu take ganin tsantsar kamannin dake tsakaninsu,amma ta yaya suka haÉ—u da Adeeb?har ya taho da ita nan?wannan shine abinda take son sani.

Ganin fattu ta É—an motsa ne yasa ammi ta É—an kira sunanta ” fateema tashi”

Ammi ta faÉ—a tana É—an shafa kan fattu.

Ahankali cikin nutsuwa fattu ta tashi zaune tana É—an mika ,dan ta jima akwance.

Murmushi tayiwa ammi tare da sunkuyar da kanta ƙasa cikin kunya .

“Fateema Sarkin kunya,ke kadaice aÉ—akin ne”ammi ta faÉ—a cikin Hausa ,dan kuwa ta iya Hausa sosai itama.

Jinjina kai fattu tayi tana wasa da Æ´an yatsunta.

Murmushi ammi tayi tana shafa kan fattu kafin tace ” to ya jikin naki,?”

” Da sauÆ™i inna”fattu ta faÉ—a cikin yar karamar muryarsa mai dadi.

“Kinga bai kamata ki zauna ke kaÉ—ai anan ba kowa ba,dan haka maza ki tashi ki koma can É—aya part É—in sauki kwanta kiyi barcinki kinji?kafin tashi daga taron” ammi ta faÉ—a tana mai kamo hannun fattu cikin nata ,suka fice daga É—akin.

Binta fattu tayi ba tare da ta musaba, dan tana tsananin jin kunyar ammi,saidai haka kawai taji gabanta na faÉ—uwa,gashi hammanta yace karta fita ko ina ,karya dawo bai ganta ba ransa ya É“aci.

Haka dai tabi ammi har zuwa wancan part É—in da Rashad take ciki.

Wani É—aki ammi ta kaita tare da zaunar da ita akan kado,tace cikin murmushi”ki zamanki anan kinji,idan kina jin barci saiki kwanta,akwai abubuwan ci ,acikin fridge idan kinji bukatar ci” ammi ta faÉ—a tana mai kallon fattu ,fuskarta É—auke da murmushi.

Jinjina kai fattu tayi kafin tace “inna !Hamma yace karbaje ko ina ,karya dawo kuma bai ganni ba”ta faÉ—a kanta aÆ™asa.

Wata uwar harara ammi ta bankawa fattu,kuji yar iyayi shegiya mai kama da aljanu,zaki gane kurenki, ne yau zaki yabawa aya zaƙinta,dagake har Adeeb ɗin.

Da sauri ta saki fuska tana murmushi,ganin fattu ta É—ago kai tana kallonta,”karki damu habeebtee zan sanar da Adeeb nina kawoki nan kinji?”ammi ta faÉ—a tana sumbatar goshin fattu .kafin ta fice daga É—akin.

Rashad ta ci karo dashi abakin Æ™ofar ,daga shi sai wando iya gwuiwa da singlet,kallonsa ammi tayi cike da murmushi,tana mai faÉ—in”Rashad kenan,wannan zumuÉ—in haka?,nidai ka kula da maganata banson asami matsala” ammi ta faÉ—a tana mai kamo kunnensa.

Download : Walijam Complete Novel

Murmushi yayi yace “baki da matsala ammina,ke dai kawai kijira sakamako”ya faÉ—a yana mai murmushin mugunta.

“Amma ka jira sai an jima kadan,zan kulle Æ™ofar ta baya,inka gama sauka fice ta É—ayan Æ™ofar” jinjina kai Rashad yayi cikin zaÆ™uwa da son ammi tayi ta fice daga É—akin.

Adeeb yana zaune kusa da abie ,saidai haka kawai yakejin gabansa na faɗuwa ,sosai yake jin faduwar gaban.fattu kawai yake tunani yana ji cikin ransa yana buƙatar ganinta ahalin yanzu.

Kallonsa ya kai inda Rashad ke zaune,saidai ba alamunsa agurin.gabansa ne ya ƙara mugun faɗuwa,ina Rashad ya nufa?yaushe ya bar gurin?

Da sauri ya yunÆ™ura zai mike,dan zuwa ya duba fattu,saidai  gurin taron ne ya kara de da kiran sunansa Adeeb,ana buÆ™atar yayi jawabin godiya ga baki .

Kallon abie yayi cikin yanayi na marairaita ,amma abin ya jinjina masa kai alamun yaje yayi jawabin.

Haka Adeeb ya karbi lasifikar nan badan ransa yaso ba,burinsa kawai yaje gurin fattu.

Adaidai wannan lokacin kuma Rashad ya kulle ƙofofin ɗakin daga falon har zuwa toilet duka,ɗakin da fattu ke ciki kawai ya bari abuɗe .kai tsaye ya kunna kansa cikin ɗakin.

Fattu na zaune abakin gadon inda ammi ta zaunar da ita,zuciyarta sam bata aminta da zaman É—akin nan ba, sai kalle kalle take,

Da sauri ta juyo atsorace jin kamar mutum atsaye akanta.

Ido huɗu sukayi da Rashad tsaye abakin ƙofa yana kallonta ,fuskarsa ɗauke da murmushi irin na yan duniya,

Da sauri fattu ta miƙe tsaye jikinta na rawa,me wannan mutum yake yi anan kuma?ba innar Hamma tace nan ma ɗalibta bane?innalillahi,wayyo hammana kana ina?fattu ta faɗa cikin ranta jikinta na rawa matuƙa.

Murmushi Rashad keta famanyi,yana takowa cikin É—akin bayan ya kulle Æ™ofar,cikin harshen larabci yake faÉ—in”yan mata meye na tsorata haka?nimafa nazone nayi miki abinda wancan wawan yayan nawa ke miki,ki nutsu yarinya musha daÉ—inmu tare ,dan kuwa yau wllh ko mutuwa zakiyi saina kwashi daÉ—i” ya faÉ—a yana mai karasowa bakin gadon.

Kuka fattu ta fara tana mai yarfe  hannu, dan kuwa sosai take fahimtar yaren yanzu,dan haka ta fahimci da dama abubuwan daya faÉ—a,

Karanta Littafin>>> Matar Hariji Hot Romantic Hausa Novel 

“Wayyo Allah na kayi hakuri dan Allah ,wllh niba yar iska bace ,kuma Hamma baya min komai,kayi min rai dan Allah”fattu ta faÉ—a cikin kuka sosai tana ja da baya.

Zagaye suka fara ita da Rashad,yana ƙoƙarin kamota,ita kuma tana zillewa cikin kuka tana masa magiya,akan ya barta karya mata komai.

Ganin zata É“ata masa lokaci ne kawai yayi wani tsalle tare da damko gashin kanta cikin fushi ya wanka mata mari tare da hankaÉ—ata kan gadon.

“Dan ubanki ki nutsu wllh idan kika É“atamin lokaci,saina yi miki fata-fata anan gurin,kina abu kamar baki san me nake sanyi ba ,ko irin baki taba yi É—in nan ba,shi wancan wawan idan yazo haka kike masa?Rashad ya faÉ—a cikin tsawa yana mai haurowa kan gadon.

Cikin azama fattu ta mirgina can karshen gadon tana kuka,tare da kiran “wayyo hammana kazo ,Hamma kazo ka taimakeni” 

Ran Rashad ne ya ƙara ɓaci ganin zata ɓata masa lokaci,da sauri shima ya bita ya damko gashin kanta,ya ƙara wanke ta da mari, nan da nan gefen bakinta ya fashe jini ya fara zuba.

Ihu fattu ta kwalla cikin azaba tana kuka tare da riƙe hannunsa daya damko gashin kanta .

Ƙoƙarin Rashad yake ya haɗe bakinsa dana fattu ,amma sai kauda kai take tana kuka tare da juya kai.

Bakinta Rashad ta matse da karfin gaske ,gaba ɗaya kamaninsa sun sauya ,ba abinda yake so da buri illa yabiya buƙatarsa da fattu.gashi sai neman bashi matsala take.

Hannunsa ɗayan ya ɗora akan ƙirjin fattu ,zaro ido fattu tayi cikin tsantsar razana da jin hannunsa inda ba wanda ya taba ɗorawa,da karfi ta dunkule hannunta tare da buga masa aciki.

Ihu Rashad ya kwalla Dan kuwa ta bugeshi sosai acikinsa.

HankaÉ—ata yayi jikin bango ,aikuwa ta buga kanta ajikin bangon ,ji kake gummm!!ta gwara kanta.

Ihu ta kwalla cikin azaba tana mai dafe goshinta da jini ya wanke ,tsabar azaba numfashinta har É—auke wa yake.

Ko tashi ta kasayi,da rarrafe ta nufi bakin ƙofa jini na zuba agoshinta.

Cikin mugun bacin rai Rashad ya nufota, rigarta ya kamo ta baya ya fizgota baya.

Mari yayi ta sauƙe mata har guda hudu,sannan ya cilla ta kan gadon,

Gaba É—aya fattu ta fita daga hayyacinta ,ko hannunta bata iya dagawa,numfashinta sai kaiwa da kawowa yake,

Rashad kuwa cikin rashin imani ya zare wando sa tare da singlet yayi kan fattu gadan -gadan ,yana zuwa ya janye gadon tare da kama rigar fattu ya yagatadaga sama har Æ™asa ,sannan ya………..

Karanta Littafin>>> Yar Harka Page 1-10 Hot Romantic Hausa Novel

Wayyo fattu ,Hamma kana ina kazo ka ceci fattunka,shikenan Rashad zai cutar da fattunka .

Da gudu na fice dan nemo inda Adeeb yake .saiki biyoni muje nemansa tare.

Taku ce anty mammy Mrs babi💘💘

Share and comment fisabilillah

More comment

More typing.

Back to top button