Uncategorized

Macijine Shi Page 5-6 Hausa Novel

Na mammy kabeer

(Anty mammy)

Elegant online writers📚📚

Free book 

Page 5/6

https://www.facebook.com/groups/2803452939899949/?ref=share

________________Hawa  macijin nan yayi kan ruwan cikin fattu ,daidai kan fuskarta ya tsaya tare da fasa kansa ,ya tsaya Æ™uri yana kallon fuskar Tata, wacce tuni idanun fattu ke rufe tayi mutuwar kwance ko nunfashi ta kasa shaÆ™a cikin salama.

Shikuwa macijin nan ganin bata koda motsi saiya sauƙo daga ruwan cikinta ya tsaya saitin fuskar tata tare da fasa kansa yana huci ,.matsowa yayi sosai jikin fuskar tata yana hura mata iska daga bakinsa,sannan ya ɗan ja da baya ya tsaya yana kallon ta.

Ahankali fattu ta ɗan buɗe idanunta dan ganin shin me kuma macijin nan ke shiryawa ?ta yaya yake tsara kasheta itama,saidai tana buɗe idanta suka sauka akan na macijin nan ya ƙureta da idanunsa.

Cike da tsoro da fargaba fattu ta kafe shi da nata idanun,dan tsintar kanta tayi da kasa daina kallonsa,abubuwan mamaki take gani tare da macijin,sam kwayar idanunsa ba irin ta macizai bace,sak!irin ta mutane ce saidai gurin farin yayi wani irin kala kala , blue yellow pink ,Amma asalin kwayar baƙace ƙirin.

Sai kuma taga hawaye na zubowa daga idanun macijin kamar mutum yana kuka.

“Innalillahi wa’inna ilahirin raji’un, Allahumma ajirni fi musibati waaklifni kairan minha,la’ila ha illa anta subhanaka inni kuntu minazzalimin”shine abinda fattu ta fara karantawa cikin zuciyarta jikinta na wani irin tsuma da karkarwa, tunda take bata taÉ“a ganin irin wannan macijin ba sai yau,ya maciji zai kasance da idanun mutane? sannan kuma jikinsa akwai banbanci sosai dana macizai,dan shi yana da wani irin jiki mai ban mamaki yadda kalar idanunsa ta kasance haka shima jikinsa yake .sannan kuma bai kai girma irin na macijin jiyan nan ba amma yana da girma shima sosai,kuma dogone na gaske.

Kallon kallo kawai ake tsakanin fattu da macijin nan,inda ahankali ya fara hucewa daga kumbura da fasa kan da yayi ,fattu na kallonsu harya koma normal jikinsa ya daidaita ,sannan ya fara ƙoƙarin barin ɗakin ta wata yar hanya dake jikin katangar karan ,wacce ita fattu sam bama tasan da ita ba sai yau,da alama dai shi yayiwa kansa hanyar.

Saida yaje gab da hanyar tasa saikuma ya juyo da kansa yana kallon fattun,shi bai tafiya ba  kuma bai dawo ciki  ba.

Sosai jikin fattu ke rawa tana zubda hawaye ,dan yau kam lamarin ya kulle mata kai ,wai wannan wane irin MACIJINE ?shin macijin ne  ma kokuma wata halittar?sannan maiyasa yaÆ™i yi mata komai,sai dai  Æ™oÆ™arin ceto ta da yake atsammaninsa na ko bata numfashi?haÆ™iÆ™a akwai abin dubawa dan gane da wannan macijin.

“Fattu ! fattu!!kin tashine kinyi sallar  lokaci yana ja fa”ta tsinkayo Muryar baffa daga wajen É—akin yana mata magana .

Jin muryar baffa da fattu tayi sai hankalinta ya É—an kwanta  cikin É—aga murya tace “baffa kazo ka taimaka   min gwogwgo bata motsi”ta faÉ—a cikin Muryar kuka tana kallon macijin.

 Cikin sauri da azama baffa ya shigo É—akin yana faÉ—in”subhanallah me kuma ya sami Hansai din?

Cikin kuka fattu ta kalli baffa sannan ta kalli inda macijin nan yake ,har lokacin yana tsaye yana kallon ta,

“Baffa bansani ba kawai ta shigo tana dukana sainaga ta faÉ—i Æ™asa”abinda fattu ta tsinci kanta kenan da faÉ—a murya na rawa. 

Ahankali macijin nan ya juyar da kansa ya bi ta yar ƙofar nan ya fice.

Sai lokacin hankali fattu da nutsuwarta suka dawo jikinta ,cikin ƙarfin hali ta yunƙura ta tashi zaune ,har lokacin akwai alamun tsoro da firgici akan fuskarta,dan jikinta sai rawa yake.

“Washhhh hannuna”ta faÉ—a ahankali tana mai runtse ido,dan sosai hannun ke mata mugun ciwo.

Ruwa baffa ya É—ebo mai sanyi wanda ya taru na sama,yana zuwa ya kwarawa gwogwgo ruwan cikin moÉ—a .aikuwa azabure ta tashi zaune tana ihu”wayyo Allah na maciji zai kasheni malam kawo É—auki ,fattu tayiminn turen maciji,wayyo wuyana ,wayyo hannuna na shiga uku na lalace”abinda gwogwgo hansai ta farka dashi kenan,maimakon ambaton sunan Allah .

“Kayya hansai ki nutsu ba wani maciji ana fa nine bukar wannan kuma fattu ce É—iyarki”cewar baffa kenan a Æ™oÆ™arin sa na kwantar mata da hankali.buÉ—e ido gwogwgo tayi sosai ta kallesu kafin tace “kuturin bala’i Allah ya kiyaye wannan sheÉ—aniyar ta zama Æ´ata mayyace fa,wllh ture tayimin yanzun na wani maciji ya kusan hallakani,wllh sainaga bayan yarinyar nan Shegiya may…….wayyo Allah na ya dawo ya dawo”gwogwgo hansai ta faÉ—a sakamakon hango kan macijin nan da tayi ,ai da gudun gaske ta fice daga É—akin tana ihu .

Girgiza kai baffa yayi yana Allah wadai da halin matar tasa ,sam baiyi dacen mata ba.kallon Fattu yayi wacce take riƙe da hannunta mai ciwon, hawaye na zuba a idanunta na azaba.

“Ashsha ashsha fattu kiyi haÆ™uri  kinji,komai yayi farko zaiyo Æ™arshe ,Allah yana sane da halin da kike ciki in sha Allahu zakiyi dariya anan gaba”baffa ya faÉ—a cikin sanyin murya da Æ™oÆ™arin kwantar mata da hankali.

Ahankali ta sanya hannu ta share hawaye idanunta ,kafin tace “baffa hannu na ciwo yake min”ta faÉ—a tana nuna masa hannun dayake mata ciwon.

Kallon hannun yayi yanda ya kumbura yayi suntum dashi ,cikin tausaya wa yace “ayya faÉ—imatu sannu. Kinji maza daure kiyi sallah saina duba miki hannu kiyi haÆ™uri, Allah yayi miji albarka”ya faÉ—a yana mai taimaka mata ta miki tsaye.

“Ameen baffa “ta faÉ—a tana ficewa daga É—akin .bayi ta shiga ta kama ruwa sannan tayi alwala cikin dabara kafin ta fito ta koma É—akin ,Sallah tayi tare da karatun alÆ™ur’ani mai girma ,da ka take karatun dan da ahaka aka koya mata ,bayan ta idar ne baffa ya shigo É—akin É—auke da kwarya ahannunsa ,

” Sannu fattu karÉ“i wannan madarar Kisha kinji,saina duba miki hannun”baffa ya faÉ—a yana miÆ™a mata kwaryar.karÉ“a tayi ahankali tayi Bismillah ta kafa kanta,saida ta shanye kafin ta ajiye kwaryar .

Allah Sarki fattu tasha wahala sosai lokacin da baffa ke gyara mata hannun ,dan yayi tsami sosai ,kuka harda majina,haka baffa ya gyara mata yana mata sannu.bayan ya gama gyara mata ne yace ta kwanta ta huta kafin garin ya gama wayewa.haka ta kwanta tana ajiyar zuciya ,ba jimawa kuwa barci yayi gaba da ita ,abinka  da wanda bai sami barci ba dama.

Ficewa baffa yayi daga ɗakin ya nufi nashi cike da tausayin ƴar tashi dayake matuƙar ƙauna.

Ko minti talatin batayi ba tana barcin ta tsinkayo muryar gwogwgo tana kiranta “Ke gantalalliya mayya  fito dan ubanki ,ko uwarki ce zata miki aikin?Shegiyar yarinya aljana wllh bakici bulusba yadda kika sa macijin nan ya lagartamin jiki to wllh saina rama ,fito ki É—ebomin ruwa yanzun nan .

Afirgice fattu ta tashi daga barcin ta fito da gudu tazo tana rawar jiki ,Dan bala’in tsoron gwogwgo take kamar ranta.”gwogwgo dame zan É—ebo ruwan “ta faÉ—a kanta asunkuye.

Da ubanki zaki É—ebo ruwan  kinji ?kije ki nemomin kuÉ—in da zaki biyani bokatina inyaso ki É—ebomin ruwan aciki”gwogwgo ta faÉ—a tana daga É—aki,dan taÆ™i fitowa waje kartaje macijin nan ko ajikin fattun yake.

Masu karatu har zuwa wannan lokacin fa yaran gwogwgo hansai suna kwance aÉ—aki suna barci.

Amma take Æ™oÆ™arin tura fattu É—iban ruwa da wannan safiya,alhalin bata da lafiya.dan lokacin da baffa ke gyara mata hannun tana jin ihunta.lokacin tana kwance akan gado tana hucin azabar da macijin nan ya gana mata,”Shegiyar yarinya Gara kemaki É—andana azabar dana sha ,Allah yasa hannun ya karye ma kowa ya huta.

“Dan Allah gwogwgo kiyi haÆ™uri wllh bansan inda zan samo kuÉ—in ba kiyimin rai “fattu ta faÉ—a cikin kuka.

“Dan kan ubanki tashi ki É“acemin da gani,wllh kome zakije kiyi bai dameni ba Indai zaki kawomin murtala uku da raina gomata.”ta faÉ—a tana rarumo wani busasshen kwanon tuwo aÉ—akin ta cillowa fattu shi.

Allah ne ya kare fattu da tuni kwanon ya sauƙa akanta ,tayi saurin ficewa da gudu daga gidan.

“Shegiya da kin tsaya ai”cewar gwogwgo tana mai kwanciya ba ko sallar safiya.

Koda fattu ta fita daga gidan kuka take sosai ,batasan inda zata nufa ba ,ina zata samo Murtala uku da Naira goma?waye zai bata waÉ—annan iyayen kuÉ—in?  Kodai gurin jauro zataje tace ya taimaka mata da Murtala uku da Naira goman?kai a’a bazataje ba, dan  jauro ba mutumin kirki bane ,ranar nan ma hannunta yake Æ™oÆ™arin kamawa wai yana sonta,kuma baffa yace maiyin hakan ba mutumin kirki bane.

Kusan minti biyar tana saÆ™a da warwara,kafin ta yanke  shawarar kawai ta tafi bakin rafin ta zauna ko Allah zai sa  ta sami abun É—iban ruwan.

Tafiya take ahankali ,wanda kallo É—aya zaka mata kasan batajin daÉ—i,hannunta mai ciwon kuwa ta rikeshi da É—ayan hannun.haka ta nufi rafin dake can bayan gari cikin jeji.

“Hai jauro wai kuwa kaga Abinda nake gani”?

Cewar  haroji kenan wanda suke zaune akan wata bishiya shida jauro can kusa da rafin da fattu ta nufa.

“Wanda aka kira da jauron ne  ya É—ago kanshi dake duÆ™e yana zuÆ™ar sigari yace “me ka gano mana”?

“Wllh fattu ce kuma ita kaÉ—ai kaganta can ta nufi rafi”ya faÉ—a cikin É—oki da zumuÉ—i.

Da sauri jauro ya kalli gurin da harojin ke nuna masa ,aikuwa fattu ya hango ,cikin hanzari ya fito daga kan bishiyar yace “wayyeee huuhuuu ,yau kam mun fito asa’a dan wllh saimun aikata mata ,wllh saina kusan cinye fattu yau “ya faÉ—a cikin murna da farin ciki yana mai bin hanyar da fattu ke tafiya,harta kusan Æ™arasawa rafin.

Da sauri haroji yabiyo bayansa yana faÉ—in”ai wllh nima saina É—ana yau É—innan inka gama saika birmin siÉ—i”

Da sauri suke tafiya dan haka cikin ƙanƙanin lokaci suka cimma ta.kawai sai gani tayi sun sata atsakiya.

Kallonsu tayi cikin tsoro da fargaba,tace”meye hakan jauro ku bani hanya in wuce”ta faÉ—a cikin dakiya da nuna alamun bata tsoro su.

Dariya suka kyalkyale da ita ,kafin jauro yace “wllh fattu yau saina kusan shinyeki gaba É—ayanki Allah ne ya kawo mana ke dan haka maza kwanta “ya faÉ—a cikin jahilci da rashin imani.

Cikin tsoro da fargaba fattu ta fara ja baya tace”jauro me na maka zaka cinyeni?dan Allah kayi haÆ™uri wllh bana son mutuwa yanzu ina son ganin innarta”ta faÉ—a lokacin harta fara zubar da hawaye.

Dariya suka saka sakawa suna tafa hannu kafin haroji yace”jauro kawai kamata da shegen Æ™arfi dan bazata kwanta ba ,kuma fa kamar bata san me kake nufi ba ” aikuwa jin haka sai jauro ya cakumo  fattu yana faÉ—in aikuwa yanzu zata san me nake nufi ,yarinya kin cika kin batse amma ba mai amfana dake” nan da nan suka fara kokawa,yana Æ™oÆ™arin Kaita Æ™asa ,ita kuma tana Turkewa da Æ™oÆ™arin kwatar kanta. kasancewarsa namiji tuni yaci Æ™arfinta dan har ya Kaita Æ™asa,ga ciwon hannu.

Daram ya zauna akan ruwan cikinta yana ƙoƙarin cire mata riga.dan tuni shikan ya cire wandonsa daga shi sai wata yar Shara ajikinsa banda wari ba abinda yake yi .haroji kuwa yana tsaye ya juya baya yana gane musu koda me tahowa.

Ihu fattu take cikin tsantsar tsoro da tashin hankali ,tayi mugun razana da ganin abinda jauro ke Æ™oÆ™arin tura mata a bakinta yana fadin”maza Kisha fattu haka ake mana lagus sha maza kiji akwai daÉ—i”ya faÉ—a yana Æ™oÆ™arin tura mata jauronsa abakinta wacce ganinta kaÉ—ai ya mugun tsorata fattu.dan bata taÉ“a ganin wannan Æ™aton abun mai numfashi haka  ba sai yau.

“Wayyo Allah na shiga uku jauro menene wannan kake Æ™oÆ™arin bani abakina ka bari bana so wayyo hannuna ,wayyo baffa zan mutu” ta faÉ—a tana wani irin kakkafewa jikinta na wani irin É“ari.

“Wllh yau ko zaki mutu fattu saina kusan cinyeki dan na jima da yunwarki araina, yau kuwa ba mai hanani yin…….wayyo Allah menene wannan haroji maza zoka taimakeni”jauro ya  faÉ—a lokacin da yaji wani gibgegen abu ya fado kansa ya duÆ™unÆ™une shi sannan yasa baki ya cafke aliyarsa.

Ihu  jauro ya kurma mai Æ™arfin gaske ya daÉ—i can gefe guda……..

Masu karatu,menene wannan ya faÉ—owa jauro?

Me zai faru nan gaba?ku biyoni next page in Sha Allah,taku anty mammy

Mrs babi💘💘💘

Share and comment

Fisabilillah.

More comment 

More typing.

Back to top button