Uncategorized

Macijine Shi Page 43-44 Hausa Novel Document

Na mammy kabeer

Elegant online writers📚📚

Free book 

Page 43/44

_______________”Washhhhhh “Adeeb ya furta ahankali yana mai dantse lips É—insa na Æ™asa, cikin azaba da radaÉ—in ciwo,juyi kawai yake akan kujerar,banda bari ba abinda jikinsa keyi,ko yaya ya runtse idanunsa Hulwa yake hangowa,gaba daya ya kasa cire moment É—insu,na dazu cikin zuciyarsa,kuma duk lokacin daya hasko moment É—in ,ji yake tamkar anÆ™ara masa zafin ciwon ne.

Nan da nan cikin lokaci ƙanƙani zazzaɓi mai zafin gaske ya lulluɓeshi.duƙunƙunewa yayi akan kujerar yana mai rawar ɗari da fidda wani irin nishi na azaba.

Wayarsa ce ta ɗauki ƙara akaro na biyu,amma ko inda take bai kallaba hatta tsinke.

Shikuwa tareeÆ™ da yaji wayar nata shiga kuma ba’a É—agaba,sai kawai ya shigo part É—in Adeeb É—in ta baya.dama shike kiransa tun dazu ,yana don zasu tattauna akan wata magana.

Shigowa yayi cikin falon da sallamarsa,bayan yayi ta nokking yaji shiru.

Kallo yabo falon dashi aƙoƙarinsa na gano inda Adeeb ɗin yake ,dan yafi tunanin ma yana ɗaki.

Saidai kuma akan kujera ya hango Adeeb É—in cikin mawuyacin hali,da sauri ya Æ™arasa gareshi yana mai durÆ™usa akasan kurar da Adeeb ke kwance.cikin rikicewa yake faÉ—in” yallaÉ“ai lafiya kuwa?meke faruwa?baka da lafiya ne?tareeÆ™ ya faÉ—a cikin ruÉ—u yana mai taÉ“a jikin Adeeb É—in.aikuwa jikinsa yayi zafi Æ™au kamar wuta.

Ahankali Adeeb ya buÉ—e idanunsa tare da É—an juyowa ,dan  da ya tura kansa ne jikin kurar ya bada baya.kallon tareeÆ™ yayi cikin mayen ciwo kafin yace ” tareeÆ™ bani magani Please my seek” ya faÉ—a yana mai jihar da kansa yaci gaba da kwanciya.

Karanta Littafin>>> Macizai Ne Page 11-20 Hausa Novel

Da sauri tareeÆ™ ya mike tare da shiga uwar É—akan Adeeb dan dauko maganin.

Wow masu karatu wato yadda Adeeb yake na daban ,haka komai nashi yake na daban,Dan karkuso kufa haduwa adakin  Adeeb,komai na cikin uwar dakan,pich ne da  milk ,hatta silafas  É—in toilet pich ne jikinsa da milk.banda Æ™amari ba abinda dakin keyi.

Maganin tareeƙ ya dauko,dan yasan meke damun yallaɓai ɗin nasa,lokaci zuwa lokaci yakanyi wannan irin ciwon marar.

Ruwa ya dauko cikin fridge ,sannna ya Æ™araso kusa da Adeeb ,maganin ya É“allo tare da miÆ™a wa Adeeb É—in yana mai cewa” yallaÉ“ai ga maganin”

Saida Adeeb yayi kusan minti biyu kafin ya yi ƙura da gyar ya tashi zaune hannunsa riƙe da mararsa, wacce take mugun mirɗa masa,har wani ƙara take.

KarÉ“ar yayi tare da kaiwa bakinsa ,sannan ya kora da ruwa yana sauke numfashi da sauri da sauri.idanunsa sunyi mugun jama’a,sun Æ™anÆ™ance.ahankali ya furta ” na gode tareeÆ™” ya faÉ—a idanunsa alumshe ya jingina da jikin kujerar.

” YallaÉ“i aikinna ne kula da lafiyarka, dan bani da wani É—an uwa daya wuceka, daga mahaifiyata saikai nake kallo inji daÉ—i,amma yallaÉ“ai inaga lokaci yayi da yakamata akawo karshen wannan ciwon,abin yana matukar damuna”tareeÆ™ ya faÉ—a kamar zaiyi kuka,dan harga Allah baya Æ™aunar ganin Adeeb cikin damuwa ko Æ™anÆ™ani.

Adeeb ya ɗauke tamkar ƙaninsa da suke ciki ɗaya,tun suna yara suka taso tare,dan tareeƙ ɗan gidan nanny ne,mahaifinsa ya rasu tun yana yaro,agidansu Adeeb ya rayu da mahaifiyarsa,cikin kulawa da nuna kauna .

Ajiyar zuciya mai Æ™arfi Adeeb ya sauke dan marar tasa ta fara lafawa,kafin yace ” karka damu tareeÆ™ komai zaizo karshe in sha Allah ” ya faÉ—a yana mai kwanciya akan kujerar.

Jinjina kai tareeÆ™ yayi tare da kallon Adeeb cikin tausaya wa yace ” yallaÉ“ai ko zakayi wanka? 

Jinjina akai kawai Adeeb yayi alamun ehh zaiyi” tareeÆ™ da kansa ya haÉ—awa Adeeb ruwan wanka kafin yazo ya sanar da shi.

Mikewa Adeeb yayi lokacin jikinsa ya haɗa zufa sosai ,kan tareeƙ ya shafa cikin murmushin ƙarfin hali kafin ya shige cikin dakin.

Binsa da kallo tareeƙ yayi cike da mugun ƙaunarsa aransa, akwai abubuwa da yawa da yake son sanar da uban gidan nasa,saidai yana tsoron ta yadda zai karɓi maganar ,dan kuwa hankali bazai taba daukar abinda yake son sanar dashi ba,amma zaiyi iyakar ƙokarinsa wajen bawa Adeeb kariya ga duk masu don kawo masa hari arayuwarsa.

Karanta Littafin>>> YEL Hausa Novel Document

Amma ce zaune cikin É—akinta,yayin da Rashad ke zaune shima kusa da ita ,fuskarsa sam ba walwala, da alama dai suna tattauna wata magana ne mai muhimmanci,

“Rashad bana son irin rayuwar da kakeyi ko kaÉ—an,sam baka jin maganata,ka maida ammi itace uwarka itace ta isa dakai,kasani ba’a yarda da kishiyar uwa dan wasu ba alkairine azuciyarsu ba,Ni dai nina haifeka ,kuma kasan bazan taÉ“a cutar da kaiba,amma ka haÉ—a kai da  maÆ™iyiyata sai abinda tace kakeyi ,to wllh ka kiyayeni,idan na juyo kanka bazakaji daÉ—i ba,yau kusan kwana uku baka ko leÆ™o dakin  nan ba  da sunan ka ganni ,sai yau da kazo min da wani zancen banza,to ina mai gargaÉ—inka akan yarinyar nan ba ruwanka da ita,kasan halin Adeeb sarai ,kome yayi maka kaika sani” amma ta kai Æ™arshen batunta tana mai huci da jin ciwo cikin zuciyarta,sam Rashad bai É—auke ta matsayin uwa ba,ya mika al’amarinsa kaf ga ammi ,hakan na matukar yiwa amma ciwo,yazo su hada kai susan me suke ciki amma yaÆ™i.

Rashad kuwa banda hura hanci ba abinda yake,yana zatace wani wai baruwansa da babyn na?wannan ma ai shirmene,wllh saidai kome zai faru ya faru ,amma ya gani ya gyasa kuma saiya É—ana.ya faÉ—a cikin zuciyarsa,kafin ya mike cikin rashin biyayya ga mahaifiyar tasa yake magana” nufa ba wanda ya isa ya hanani yin abinda naga dama,ke dayake hanaki naki uzurin, ko kina tunanin duk irin mugun abinda kike Æ™ullawa Adeeb É—in ban sani ba?wllh idan aka takuramin zan fasa kwai ba ruwana,kinji kinsawa mata ido,baiwar Allah ita kuma tana ta nunawa danki so da kulawa” Rashad ya faÉ—a cikin rashin kunya yana ficewa daga É—akin.

Kallonsa kawai amma keyi,idan da sabo yaci ace ta saba da rashin kunyar rashad,sam baya ganin girmanta, amma zatayi maganinsa.

Ta faɗa cikin ranta tana mai tunanin yadda zata wulaƙanta ammi cikin ruwan sanyi.

Fattu kuwa barcine yayi nasarar É—auke ta ,har cikin barcinta mafarkin Hammana tayi tayi,yana mata wasanninsa masu nutsar da jiki da zuciya .sai kusan la’asar kafin ta farka daga barci,ba laifi marar ta daina ciwo,dan likatar nan ta dawo  dan ta dubata lokacin tana barci .

Wanka nanny ta sata tayi tare da bata wata always É—in ta saka bayan ta lika mata jikin pant.abinci taci tasha magani sannan ta zauna akan gado tana kallon Film É—in da nanny ta kunna mata jikin kayan kallo.

Ta maida hankalinta sosai tana kallon Film É—in ,indian yayinda take ganin kamar itace da Hammana suke lobayya.lol

Nanny ce ta shigo É—akin ta zauna kusa da fattu tana mai faÉ—in” sannu Æ´ar nan ya jikin naki? Nanny ta faÉ—a tana ajiye wani bolw duke da kayan marmari a cikinsa.

Kallonta fattu tayi tare da sakin murmushi,dan tana ƙaunar matar har cikin zuciyarta,tana da kirki ga kulawa da mutum,dan zaman da sukayi sosai fattu ke cintar wasu kalmomin na larabci,saidai baya iya maidawa ba.

Jinjina kai tayi alamun da sauƙi, kafin ta fara cin apple.sosai take jin dadin wannan abun mai kama da dankali aradu idan tanacinsa har wani lumshe ido take.

Ammi ce ta shigo É—akin cikin shigar ta ta  koda yaushe wato doguwar riga mai shegen kyau da É—aukar ido,gaba daya jikinsa sarkokin gwal ne ,sai Æ™amshi take bugawa,cikin murmushi take shafa fuskar fattu tare da mata ya jiki,sunkuyar da kai fattu tayi cikin kunya,bata e komai ba.

Kallon wuyan fattu  ammi tayi, tare da kafe sarÆ™ar wuyan nata da ido,tabbas tasan wannan sarÆ™ar da masu alaÆ™a da ita,amma ta yaya sarÆ™ar zata kasance a wuyan wannan yarinyar,lallai dole ta raba ta da sarÆ™ar nan dan kawar da zargi.zama tayi abakin gadon,cikin murmushi tana shafa lalausan bakin gashin fattu,kafin ta kalli nanny cikin murmushi tace ” nanny Æ´ar taki fa akwai kunya sosai,ban sani ba kodai sirikata ce ita?da alama ko suna soyayya da dana ne ” ta faÉ—a tana mai shafa sarÆ™ar da hannunta.

Download>>> Tsintsacciya Complete Novel Document

Murmushi nanny tayi wacce ke tsaye can gefe tun shigowar ammi dakin,kafin tace ” ranki ya dade gimbiyar uwar magajin faÉ—a,ba wannan alamun atare dasu,yana mata kallon Æ™anwa itama tana masa kallon yaya ne,wannan shine abinda na fuskanta atsakaninsu” nanny ta faÉ—a cikin murmushi tana kallon fattu.

Murmushi itama ammin tayi,tana mai jin wani sanyi cikin ranta,yanzu ta sami nutsuwa ,akan ba wata alaƙa atsakaninsu,saura biye duk wata alama da zata sa agane iyayen fattu.

” Nanny kawo mata lemo mana ,naga ba wani drinks agabanta ” ammi ta faÉ—a dan son fitar da nanny É—aga É—akin.

Da sauri nanny ta fice tana faÉ—in ” angama ranki ya dade” tana fita ammi ta kalli fattu tare da sakar mata wata uwar harara,ta gefe ,kafin ahankali cikin dabara ,ta yadda fattu bazata taÉ“a tsammanin ancire sarÆ™ar wuyanta ba ,ammi ta zare sarÆ™ar tare da damkewa cikin hannunta.

Lokacin da take zare sarÆ™ar ,da sauri fattu ta kai hannunta dan jin abu yana É—an yawo awuyanta. Cikin sauri ammi tace ” ayya Æ´ata bari incire miki  wani É—an zarene awuyan naki” ta faÉ—a tana mai karasa cire sarÆ™ar.

Nanny na shigowa ita kuma ammi ta mike tare da ficewa daga ɗakin cikin tsantsar farin ciki.da alama komai zaizo mata cikin sauƙi.

Adeeb kuwa bayan yayi wanka ya huta,sannan yaci abinci kaÉ—an ,kafin ya janyo computer yana É—an wasu ayyukan da ita,har lokacin yana jin ciwon marar kaÉ—an,saidai ba zazzaÉ“in.yana aikin ne kawai amma zuciya da tunaninsa suna kan fattu,dan so yake yaga Wane hali take ciki.kasa É—aurewa tayi ya dauko wayarsa ya kira nanny, Tana dagawa ta ce ” magajin fada É—ana É—an albarka,me kake buÆ™ata.

Murmushi yayi yana mai É—an kumshe idanunsa,bayan amminsa nanny itace uwar riÆ™onsa da bazai taba daina Æ™aunarta ba.cikin sanyin murya irin ta masu jinya yace “nanny ya jikin nata” ?

“Jiki kam da sauÆ™i ka gantama tana kallo bari na bata wayar.”

Cewar nanny Tana mai karawa fattu wayar akunne.

“Hmmmmm Indai wanna ce Allah yasa tasan me ake yi da wayar ma”Adeeb ya faÉ—a cikin zuciyarsa.

Fattu kuwa kallon nanny tayi jin ta ƙara mata waya akunne,meye kuma wannan haka ?nanny ta doramin akunne na?

Fahimtar kamar fattu bata gane me zatayi da wayar bane yasa nanny tace ” yayanki ne Adeeb ya ke magana,riÆ™e bari naje kitchen” nanny ta faÉ—a tana damkewa fattu wayar ahannunta.

Kallon haÉ—aÉ—diyar wayar fattu tayi tana mai cewa acikin” Hamma kuma anan,to ta yaya yashiga cikin wannan É—an karamin abun har yake magana?wayyo Allah na ta yaya Hamma zai fito ?na shiga ukuna Hamma kana ina ?kana jina ?dan Allah ka fito” fattu ta faÉ—a cikin muryar kuka,nan da nan hawaye ya fara wanke mata fuska.

Lumshe idanu Adeeb yayi ta can bangaren dan yana jin duk abinda yake fadi,kuma yasan za’ayi hakan .ya rasa wane irin shirme ke samun fattu,yanzu inda zuwa yayi ta ganshiba shikenan zatayi ta kukane gashi bata da lafiya.

Mikewa yayi da sauri ya nufi ƙofa.

Rashad ne tare da ammi suna tsaye jikin wata ƴar ƙaramar runfa mai kama da bukka ,magana suke mai muhimmanci,dan kuwa sai murmushi Rashad keyi yana kallon ammi.

” Aikuwa ammi yanzu zanje na É—an ganta dan wllh ko barci bana iyayi,gaba daya babyn ta rikitani ” rashad ya faÉ—a yana mai dage gira daya.

Dariya ammi tayi kafin tace ” maza É—an jeka abinka ,ba mai hanaka abinda ranka ke so,amma karka sake kayi mata komai,kajira lokaci,kawai kaje ka ganta kasami nutsuwa ranka” ta faÉ—a tana mai shafa kan Rashad din.

Murmushin jin dadi yayi tare da sumbatar hannun ammi,yace ” shiyasa nake sonki fiye da mahaifiyata ammina”ya faÉ—a yana barin gurin.

Wani shegen murmushi ammi tayi tana mai binsa da kallo kafin tace ” dani kike magana hafsat, nayi alÆ™awarin saina kawo karshenki afadar nan, keda É—anki.koba dani zakiyi gasa ba?muje zuwa” ammi ta faÉ—a cike da gadara tana kaÉ—an kai.

rashad na shiga dakin da fattu take ya ganta zaune tana kuka,ga apple ɗin ta ahannu wani abaki,cike da shaukin babyn ya ƙarasa inda take ya zauna kusa da ita sosai ,da sauri fattu ta matsa can gefen gadon tana kukanta.

“Ohhh baby menene kike kuka?masu kyau ga basa kuka kiyi shiru,fadamin  abinda ke saki kuka ?ko zakuÉ—a chocolate?ko ice cream kike so,Rashad ya faÉ—a yana mai Æ™ara matsawa kusa da fattu sosai .

YunÆ™urin mikewa fattu tayi daga gurin da take ,dan ya kunaceta sosai,rashad yayi saurin janyota jikinsa ya rungume ta, ta gefe” haba babu kiyi shiru mana bana son ganin ki cikin damuwa,zo in baki chocolate kinji” ya faÉ—a yana Æ™oÆ™arin hade bakinsu guri daya bayan ya riÆ™e fuskarta.

Download>>> Cousin Ne Complete Romantic Novel Document

Cikin kuka fattu ta hankaɗe shi tare da fitowa daga kan gadon tayi kofa da gudu tana kuka.biyota yayi shima,saidai kafin ya ƙaraso ta buɗe kofar ,tana buɗewa kuwa taji ta faɗa jikin mutum,da sauri cikin tsoron ko rashad ne fattu ta dago kanta tana kallonsa. Ai tana ganin Adeeb ne tayi sauri ƙanƙameshi tana kuka.

Riketa yayi da sauri shima yana mai shafa bayanta ahankali,idanunsa alumshe” ya isa haka ba gani ba ?ki daina kukan ” Adeeb ya faÉ—a yana mai dago kanta.

Cikin kuka fattu take nuna masa rashad” Hamma kace ya fita bana son ganinsa tsoro yake bani”ta faÉ—a tana mai Æ™ara kwantar da kanta aÆ™irjin Adeeb.

Da sauri Adeeb ya dawo kansa ,aikuwa carab idanunsa ya sauka akan na rashad,wanda yayi tsilli -tsilli dashi yana kallonsa.

Cikin wata irin zuciya da É“aci rai Adeeb yace “what? rashad ?ubanme kakeyi anan?me yakawoka dakin Hulwa?me kayi mata” Adeeb ya faÉ—a cikin karaji yana ture fattu gefe guda tare da tunkarar rashad gadan-gadan kamar wani zaki.

Rashad kuwa cikin rashin kunyarsa ,duk da yana jin tsoron Adeeb É—in,yace” kamar ya me ya kawoni É—alibta?nazone in dubata kamar yadda ammi tace ,kuma kaima ai…bai karasaba sakamakon wani bahagon mari da Adeeb ya É—auke shi dashi,kafin ya dawo hayyacinsa ya Æ™ara ma  wani marin,nan da nan hancin rashad ya fara zubar da jini,kuma Adeeb ya shaÆ™e masa wuya tare da haÉ—a shi da bango.

Jikinsa banda karkarwa ba abinda yake” idan ka sake ka Æ™ara kallon koda inda Hulwa take ,wllh,billahi,saina illataka .wawa jaki dan iska “Adeeb ya faÉ—a cikin zafin rai da jin kamar ya karkarya rashad É—in.

Rashad kuwa tsoro ya gama kamashi, gashi Adeeb ya shaƙe masa wuya yana neman kashe shi.sai dukan hannun Adeeb yake akan ya sake mai wuya,yana kakari

Kuka kawai fattu keyi tana daga tsaye jikinta na rawa ganin abinda ke faruwa,nan da nan jini ya ƙara balle mata sai zuba yake bul-bul yana bin ƙafarta.

Da gudu nanny ta shigo É—akin tana salati” magajin fada zaka kashe shi ,maza sake mai wuya ” ta faÉ—a tana mai kama hannun Adeeb É—in.

Gaba daya hankalin Adeeb baya jikinsa.tsantsar kishi da tsanar rashad ke dukan zuciyarsa.sam yaki sake mai wuya.

Rashad sai kakarin mutuwa yake.

Ammi ce ta shigo É—akin arude tana zuwa ta kama fuskar Adeeb tana faÉ—in”my prince meye hakan?zaka kashe shine sakeshi mana ,nice fa na aikoshi”ammi ta faÉ—a cike da tsoron kar Adeeb ya kashe rashad.

Amma ko gezau Adeeb baiyi ba ,ba kuma alamun zai sake rashad É—in.

Rashad kuwa gaba daya jikinsa yayi kaishi dan ko hannunsa ma ya kasa dagawa bare ya kwaci kansa.

Da jan kafa fattu ta Æ™araso garesu,tare da rungume Adeeb ta baya cikin kuka take faÉ—in”Hamma ka sakeshi,zai mutu dan Allah Hamma ka bari,jinina yana zuba zan mutu Hammana ” ta faÉ—a tana mai Æ™anÆ™ame Adeeb sosai ta baya tana kuka.

Sakin rashad Adeeb yayi yana mai runtse idanunsa da mugun ƙarfi,kafin ya dunƙule hannunsa ya daki bango da karfin gaske.

Juyo da fattu yayi zuwa gabansa tare da ƙanƙame ta ajikinsa yana sauke wata zazzafar ajiyar zuciya.

Ba tare da yayi magana ba ya kama hannunta suka fice daga É—akin.

Da gudu su ammi sukayi kan rashad daya fadi ƙasa yana ta tari,ruwa nanny ta kawo masa mai sanyi,ɗan kwalla Uba daya kafa kai saida ya shanye ruwan tass.yana sauke ajiyar zuciya da shafa wuyansa cikin azaba.

Karanta Littafin>>> Yar Harka Page 1-10 Hot Romantic Novel

Sannu suke ta masa ,kafin ammi ta kamashi suka bar É—akin tare da nufar nata É—akin.

“Wllh ammi tunda yayi min wannan Æ™amshin mutuwar akan wannan yarinyar,nayi alÆ™awarin gobe saina yi mata fyade mafi muni agidan nan,saina  yi mata abinda ko likitoci bazasu iya É—in keta ba Adeeb ya yawo bala’in da bazai kare ba agareshi da ma yarinyar” rashad 

Ya faÉ—a cikin azaba yana lumshe idanun.

Kai ammi ta jijjiga cikin bashi kwarin gwuiwa tace “ina bayanta É—ana kayi mata hukunci wanda ya dace da ita” 

Ammi ta faÉ—a tana mai goge masa hancinsa.

Azuciyarta kusa ,dariya take cike da jin daÉ—i tana mai cewa”haka nake son ku kasance kullum cikin masifa da tashin hankali,kaida uwaraka yanzu ma kuka fara gani,Allah ya kamu goben…

To masu karatu nima dai haka nace ,Allah ya kamu goben É—an ganin ya zata kaya.

Hausawa gareku, masoya,jiya ƙunƙuni shiru ,wllh ina uzurine amma kuna raina.One luv💓💓

Anty mammy ce

Mrs babi💘💘💘

Share and comment fisabilillah.

More comment 

More typing.

Back to top button