Uncategorized

Maciji Ne Page 83-84 Hausa Novel

Elegant online writers📚📚

Free book 

Page 83/84

💥🔥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥

*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI ‘DAUKA BA, INA MATA MASU BUK’ATAR ‘DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK’ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE  AKANSU DAN FARIN CIKIN  MA’AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528

🔥💥🔥💥🔥💥🔥🔥💥

kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji💃🏻💃🏻💃🏻🔥

Kad’an daga cikin abubuwan da muke dasu 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had’u pc +234 703 425 1528

Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k’ara suyi  dass abun sha’awar kowane  namiji 🔥💥

Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan💥🔥💃🏻

Ingantacce Kuma sahihin maganin k’iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar  , Rama batayi ba Sam Yar uwa😉😉

Sabulun wanka 

Kalolin sabulun tsarki  

Turaren tsugunno 

Turaren al’ajab

Hatsabibin turare

Da sauransu 07034251528

Kalolin gumba👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Gumbar Dabino

Gumbar gero

Gumbar madara 

Gumbar matsi

Gumbar ukku bala’i

Gumbar tada zaune tsaye

Gumbar sabon budurci

Gumbar sa buzu kuwa

Gumbar aya da kwakwa

Gumbar ridi

Gumbar mazari

 Sarauniyar gumba 3in1

Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,

Kalolin gari

Garin mallaka

Garin hutar da malaminki

dakan jaraba 

Dakan Amare

Dakan Ni’ima

Dakan kishiya in bakiyi bani waje

Garin sa buzu kuwa

Garin buje.sharkaf

Garin Dan la’asar

Yayan hadiya mai suna dan la’asar

Original Dan goshi

Original Dan goshi (sabon salo)

Original man damo

Original man ayu

Kitsen damo 

Sirrin tafin kafa

Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata

Kwallin idonka idona

Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki👍🏼💃🏻💃🏻

Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d’a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had’u pc 💥🔥

Kalolin tsumi👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Tsumin mallaka

Tsumin jaraba

Tsumin madarar ni’ima 

Tsumin tabaje

Tsumin Amare

Tsumin sabon budurci

Tsumin nono  raƙumi

Matan gaske 

Ruwan jaraba,

Da sauran kalolin da ban fada ba

Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar HQ💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

Matsin Dan mannau

Matsin mallaka

Dan la’asar

Sabon budurci

Mak’alemata

Mashahurin matsi 

Ukku bala’i

Matsin uban budurwa

Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi 

Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,

Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake 

*Kyallen al’ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al’ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,

KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen  nagari maida kudi gida🥰🥰🥰🥰🥰👍🏼👍🏼👍🏼👍🏼

07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah🤝🏼🤝🏼

Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528

Maman zarah  mabera sokoto state💥🔥💥🔥💃🏻

________________Nazo in sanar dake cewa,na sami labarin gubar da kika sanyawa Adeeb cikin abincinsa yau,kuma ina mai tabbatar miki awannan lokacin bazan gyalekiba,zanyi duk wacce zanyi wajen ganin bayanki”amma ta faɗa cikin fushi tana hararar ammi.

Dararaam!!! gaban abie ya fadi,cikin hanzari ya nemi gurin zama,dan ji yayi jiri na  neman kayar dashi, innalillahi wa’inna ilaihir raji’un,guba kuma Ammi ta sanyawa gidan jininsa,?dan da ta raina  da hannunta?meye ribarta idan ta kashe adeeb?me take nema.

Download>>> Aziza Da Azima Macizai Ne Complete Document

Da sauri Adeeb ya matso kusa da mai martaba tare da kama hannunsa ya rike gam cikin nashi,ɗago kai mai martaba yayi idanunsa sunyi jaa,yana kallon Adeeb ,lumshe ido Adeeb yayi yana ɗan karyar da kansa ,alamun abie ya kwantar da hankalinsa.jinjin kai mai martaba yayi tare da lumshe ido yana ambaton sunan Allah,dan tuni zuciyarsa ta fara masa zafi.sai dai cikin hanzari ya bude idonsa sakamakon jin abinda ammi ke faɗi.

Hahhhhhh,ammi ta gyalgyale da dariya,kafin ta fara magana”wai kekam meye naki ne aciki idan na kashe adeeb?shin ke kika haifi Adeeb ko yaya?burina ne  in kashe adeeb, kamar yadda na kashe uwarsa da yan uwansa,domin basu da wani amfani agareni,baki sani ba,wani ƙarin bayanin ma,zan kashe wancan tsohon mijin naki, bayan na gama da ɗan gaban goshin nashi,ke ko kishin yadda sarki ke ƙaunar Adeeb bakyayi?saboda ke shashashar uwace,har sadaukar da ɗan  cikin ki kikayi akan wani banzan ɗan kishiya,to ki sani wllh idan kikace zaki zama Tsaiko,akan abinda nake shiryawa,

tayi shiru tana sakin wani irin murmushi mai cike da zalumci,kafin taci gaba”zan kashe ki kema,dan bana barin duk wanda ya shigo hanyata.dan haka ya fi miki kiyi gum da bakinki, ko kya samu damar kula da wancan masakin dannaki,wanda na gama da rayuwarsa,ko yanzu nasan naci riba akanku,na lalata alakar dake tsakanin Adeeb da Rashad,na sanya musu tsanar juna,ta yadda har abada zasu so junansu ba.sannan na sanyawa Adeeb tsanarki cikin zuciyarsa,dan kuwa na sanar dashi kece kika sanya mai kula da motoci ya sawa uwarsa bomb amota,Dan kawai baki sonta,kuma shima baki sonshi.

Naso ace Adeeb yana da zafin zuciyar da zai iya kashe ki,dan nayi ta yunkurin sanyashi aikata hakan, amma ban samu dama ya kashekin ba.kinyi sa’a.saidai kina don jefe rayuwarki cikin matsala,da don shiga sabgar da baruwanki cikinta,ki kula domin Ni da kaina tsoron kaina nake”ammi ta fada tana wa amma kallon gargadi.

Cikin dakiya da nuna jarumta amma tace “kinyi kuskure ammi,domin kin manta cewa rana daya ta barawo,rana daya ta mai kaya.in sha Allahu asirinki ya kusan tonuwa,za’ayi walkiya kowa ya ganki,yanzu kin zalunci yaro ,kunsa yana mako kallon uwa,ashe ke ba kallon da kike masaba, to ki sani wllh haƙƙinmu kadai ya isheki bakin cikin rayuwa”amma ta faɗa idanunta cike da kwalla.

“Hakki ?hakki kike magana?wayace miki ina tsoron hakki ?kada ki damu kanki domin wannan abun da nayi maku,nayi shine cikin tausasawa da nuna sanayya,amma bayan haka da tuni na gama daku”ta fada cikin murmushi tana lumshe ido da budewa.

Gaba daya jikin abie banda rawa ba abinda yake ,tashin hankali ya bayyana ƙarara cikin idonsa,kai duniya,yanzu ammi itace ta kashe masa matarsa abin sonsa?itace ta kashe masa yayansa ?tare da amintaccen drivernsa?kai ammi ta cutar dashi,ta lalata masa farin cikinsa,ta karya masa zuciya bazai taba yafe mata ba har abada.

Nan take hawaye ya fara wanke masa fuska ba abinda yake tunani sai yadda ya dauki amana ya mikawa ammi,ita ke kula da komai nashi,bayan irin maganganun da take faɗa masa akan amma,shiyasa sam yana wani damuwa da amma da ɗanta, ashe duk makircin ammine,kai wannan mata ta cika azzaluma.

Cike da tausayawa da tarin damuwa Adeeb ya ƙara damke hannun abie,cikin tashin murya yace “abie kayi hakuri nasan dole hankalinka ya tashi,nima kwatankwacin irin hakan naji,lokacin da nasan gaskiyar komai,abie akwai sauran abubuwan da baka saniba game da ammi,dan Allah ka kwantar da hankalinka mu shiga domin tuhumarta gaba da gaba,abie ammi ta jima ta cutar da al’umma,harda yan uwanta ma bata bari ba,kasan kuwa itake  da hannu wajen batan ɗiyar sarauniya suhaimat?”Adeeb ya faɗa cikin ƙasa ƙasa da murya ta yadda ammi bazata kiyo suba.

Download>>> Dan Daba Complete Document

Cike da wani karin mamakin abie ke kallon Adeeb kafin yace “duk muguntar ta Adeeb bana tunanin zata cutar da yar uwarta,amma kai ina ka sami wannan labarin?”abie ya faɗa muryarsa na rawa numfashinsa na cikowa.

Ajiyar zuciya Adeeb yayi kafin ya kalli gurin da fattu ke rakube jikin nanny,kuka kawai suke cike da nuna godiyarsu ga Allah,domin yau ƙarshen zaluncin ammi yazo.

“Abie wannan yarinyar da na taho da ita from Nigeria,itace yar gidan anty suhaimat da Sarkin Ghana Sultan Habib nawar”ya faɗa yana kallon fattu wacce kanta ke duke zuwa wannan lokacin.

Cike da zallar mamaki abie ke kallon fattu,lallai ammi tayi nisan da bazata taba jin kira ba,to menene dalilinta na cutar da yar uwarta?me yasa ta zabi batar da yarinyar ƙanwarta?”sannu kinji yarinya Allah ya baku hakurin jure wannan jarabawar,sannu kinji “abinda abie ke iya fadi kenan cike da tausayawa.

Mikewa sukayi gaba ɗayansu suka nufi cikin falon da su ammi ke ciki.dai dai lokacin tana fadin” wllh nayi alƙawarin ganin bayan wannan ahalin,saina karbe masarautar nan daga hannunku, bazan bar daya daga cikin ku ya rayuba,zan gama daku dukkan ku,tunda har ina da goyon baya na daya daga cikin masarautar nan, kuma……  Kalama ammi suka katse,sakamakon ganin mutane suna ta shigowa cikin falon,

Da mugun hanzari ammi ta mike tsaye jikinta yana rawa,baki buɗe take kallon su abie,Adeeb ,fattu da kuma nanny,meya kawosu awannan lokacin?me sukazoyi mata haka gaba dayansu?ko dai wani abu suka ji?ko suma sunsan cewar ta zubawa adeeb gubar ne?wayyo allah,me Yakamata tayi ne?ya zama dole ta kwace kanta fa.dan haka cike da tsabar makirci da iya kissa tayi saurin zuwa gurin mai marta,jikinta na rawa .

“Naji dadin zuwanku mijina,Allah ne ya cecini  daga sharrin wannan makirar,domin tazone ta sanar dani,wai zata kasheni,kamar yadda ta kashe Nazli,mijina wannan matar azzalumace,

Ta zubawa adeeb guma shima cikin abincinsa sannan ita ta lalata rayuwar sanya da kanta,yanzu take fadamin hakan kuma shigo,dana ku taimaka min ku fitar da ita daga ɗakin nan kasheni zatayi”ammi ta fada cikin kuka da nuna tana cikin tsoro,tare da ƙanƙame hannun Sultan  wato abie.

Cikin mamaki gaba dayansu suke kallon ammi,lallai ammi ta cika ta batse, sharri,makirci,kissa da kisisina,tabbas ajikinta suke,yanzu badan sunji duk  abinda take faɗi ba,ba yadda za’ayi kace zancen ta ba gaskiya bane,duba da yadda lokaci ɗaya ta rikice tayi wuji wuji da ita tana kuka.

Cikin zafin zuciya da tsantsar tsana ,abie ya sanya dukan hannayensa biyu ya hankade ammi daga jikinsa,ji kake timmmm!ta fada kan wani table dake gefen kujera.

Wani azababben ƙara ta kwalla tare da kallon abie,jikinta na mugun rawa,lallai tasan yau kam komai yazo ƙarshe,wato alamu sun nuna abie yaji duk abinda take faɗi,kenan makirci amma ta kulla mata?

Amma tsabar kokari irin nata,yunkurawa tayi cikin dauriya ta mike,tana kallon abie da Adeeb, tace

“dan Allah ku yarda da abinda da na wllh wannan matar makirace zata kashe Ni kuma ita ce…

Download>>> Layla Maleek Complete Document

Maganar ta maƙale sakamakon wasu gigitattun maruka da abie ya saukewa ammi akumatun ta har guda hudu.

Faduwa tayi can gefe cikin azabar raɗaɗin da kumatunta keyi,ji tayi ma kamar gurin ya sale.

Ihu ta kara kwallawa cikin azaba tana faɗin ,

“Wayyo mai martaba na tuna kayimin rai ka daina dukana wayyo Allah kumatuna”

Kafin ta gama rufe baki kawai taji duka ta ko ina,fuskanta abie keyi kamar ya sami kayan wanki,tun tana ihu tana neman taimako harta kasa daga koda Dan yatsantane,jini ta baki ta hanci.da gyar Adeeb ya janye abie,kuka sosai abie keyi,tanadin”kin cuceni,kin zalunceni,Allah ya isa tsakanina dake,kuma na sakeki saki daidai har uku,sannan saikin girbi abinda kika shuka,muguwa makirar mace,kuma maza maza ki sanar dani dalilin ki na batar da wannan yarinyar daga ahalinta”

Abie ya faɗa cikin rawar murya yana kamo hannun fattu ya matso da ita kusa da ammi ,wacce ke kwance cikin mugun yanayi,ko motsin kirki batayi,gaba ɗaya jikinta ya saki,da gyar take fidda numfashi,

Idonta daya ya kumbura suntum,bakinta ma ya aune, kamamaninta duk sun sauya. Banda kuka ba abinda fattu keyi,gana daya atsorace take jikinta rawa kawai yake tana kallon ammi.

Cikin tsawa abie yace “bazakiyi magana ba,saina karasaki”ya fada yana kai mata kafa,

Wani wahalallen ƙara ammi ta sanya,cikin azaba tana ɗan bude idon ta daya”zanyi bayani, zanyi bayani dan Allah kuyi min rai,tabbas wannan yar gidan suhaimat ce,kuma nice na batar da ita tun tana karama”

Ƙarar faduwar abu da sukaji ne yasashi saurin juyawa ɗan ganin ko menene,ba kowa bace face suhaimat da mijinta,wanda tareeƙ ya shigo dasu yanzun,kuma maganar ammi ta sauka akan kunnensu…..

Masu karatu muje zuwa,

Gada ammi kwance cikin mugun yanayi,wane fata ,zakuyi mata.

Download>>> Bazata Complete Document

Ina mai nannadaddiyar fuska ne?

Muje zuwa, takuce anty mammy

Mrs babi💘💘

Share and comment fisabilillah.

More comment

More typing.

Back to top button