Uncategorized

Maciji Ne Page 79-80 Hausa Novel

 

Elegant online writers📚📚

Free book 

Page 79/80

💥🔥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥

*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI ‘DAUKA BA, INA MATA MASU BUK’ATAR ‘DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK’ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE  AKANSU DAN FARIN CIKIN  MA’AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528

🔥💥🔥💥🔥💥🔥🔥💥

kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji💃🏻💃🏻💃🏻🔥

Kad’an daga cikin abubuwan da muke dasu 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had’u pc +234 703 425 1528

Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k’ara suyi  dass abun sha’awar kowane  namiji 🔥💥

Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan💥🔥💃🏻

Ingantacce Kuma sahihin maganin k’iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar  , Rama batayi ba Sam Yar uwa😉😉

Sabulun wanka 

Kalolin sabulun tsarki  

Turaren tsugunno 

Turaren al’ajab

Hatsabibin turare

Da sauransu 07034251528

Kalolin gumba👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Gumbar Dabino

Gumbar gero

Gumbar madara 

Gumbar matsi

Gumbar ukku bala’i

Gumbar tada zaune tsaye

Gumbar sabon budurci

Gumbar sa buzu kuwa

Gumbar aya da kwakwa

Gumbar ridi

Gumbar mazari

 Sarauniyar gumba 3in1

Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,

Kalolin gari

Garin mallaka

Garin hutar da malaminki

dakan jaraba 

Dakan Amare

Dakan Ni’ima

Dakan kishiya in bakiyi bani waje

Garin sa buzu kuwa

Garin buje.sharkaf

Garin Dan la’asar

Yayan hadiya mai suna dan la’asar

Original Dan goshi

Original Dan goshi (sabon salo)

Original man damo

Original man ayu

Kitsen damo 

Sirrin tafin kafa

Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata

Kwallin idonka idona

Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki👍🏼💃🏻💃🏻

Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d’a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had’u pc 💥🔥

Kalolin tsumi👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Tsumin mallaka

Tsumin jaraba

Tsumin madarar ni’ima 

Tsumin tabaje

Tsumin Amare

Tsumin sabon budurci

Tsumin nono  raƙumi

Matan gaske 

Ruwan jaraba,

Da sauran kalolin da ban fada ba

Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar HQ💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

Matsin Dan mannau

Matsin mallaka

Dan la’asar

Sabon budurci

Mak’alemata

Mashahurin matsi 

Ukku bala’i

Matsin uban budurwa

Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi 

Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,

Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake 

*Kyallen al’ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al’ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,

KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen  nagari maida kudi gida🥰🥰🥰🥰🥰👍🏼👍🏼👍🏼👍🏼

07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah🤝🏼🤝🏼

Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528

Maman zarah  mabera sokoto state💥🔥💥🔥💃🏻

________________Ƙara zuhailat ta kwalla mai ƙarfi,tare da zubewa agurin asume jini na zuba akanta.

“Ni zaki kawowa iskanci Zulaihat?wllh baki isa ki tona min asiriba, shashashar yarinya,daga yau zaki gane nafi ƙarfin Sakarcin ki” ammi ta fada tana kallon Zulaihat dake kwance cikin jini.

Kasancewar ba kowa cikin falon nata, sai tayi saurin jan Zulaihat zuwa wani daki dake can gefe,dakin akulle yake sam ba’a amfani dashi,dan haka nan ta bude ta sanya Zulaihat ciki,bayan ta daddaureta,hatta bakinta taba bari abuɗe ba.

Dawowa falon tayi tare da goge inda jinin ya bata,sannan ta zauna tana sakin murmushi,yanzu kam bata da wata damuwa,tasan zuwa wannan lokacin guba ta fara aiki jikinsu Adeeb da fattu,ita kuma wannan tsagerar,zatayi tunanin hukuncin da zata yanke akanta.

Allah Sarki Adeeb yana kwance kan cinyar fattu,idanunsa arufe,kamar mai barci saidai ba barcin yake ba,tunanine kala kala cikin ransa,damuwa tayi masa yawa,ji yake kamar zai bar  duniyar Ammi ta cutar dashi,dole ya hukuntata, saidai yana bukatar yin komai cikin sirri,ta yadda zai kamata dumu-dumu ya hukuntata a daidai,sosai jikinsa yayi zafi,sai rawar sanyi  yake, 

Ƙara rungume fattu yayi sosai ajikinsa yana sauke ajiyar zuciya.

Kansa fattu ke shafawa cike da zallar tausayi,ji take dama tana da yadda zatayi da ta dawo da damuwar Adeeb zuwa kanta.amma duk da haka,zata tayashi yakar Ammi koda kuwa zata rasa ranta ne.

Ahankali Adeeb ya yunkura ya tashi zaune,idanunsa sunyi jaa sosai, kallon fattu yayi yaga yadda har lokacin hawaye take zubarwa,janyota yayi zuwa jikinsa ya rungumeta ba tare da yace mata komai ba.itama fattu kawai kwantar da kanta tayi tana zubda kwalla.

“Hulwa kiyi shiru Please,kukan ki yana kara dagamin hankali, ina buƙatar nutsuwar zuciya,amma idan har zan ganki cikin damuwa,bazan taɓa samun nutsuwaba”Adeeb ya faɗa yana shafa kan fattu.

Download>>> Silar Fyaɗe Complete Novel Document

Ahankali fattu ta sanya hannunta ta share hawayenta kafin tace” bazan iya daina kuka ba Hamma,domin kaima kana cikin damuwa, bana son ganinka cikin tashin hankali,dole kayi wani abu domin kawo karshen wannan badakalar, Hamma kana bukatar su nanny awannan lokacin,domin nasan suna da masaniya akan abubuwan da kai baka sani ba”ta fada tana kallon idonsa bayan da ɗago daga kan ƙirjinsa.

Jinjina kai Adeeb yayi,tabbas maganar Hulwa gaskiya ne,yana buƙatar ganin nanny,Allah Sarki nanny ashe duk abinda ta fada masa gaskiyane? Ashe itama ammi ta cutar da ita ta hanyar kashe mata miji?dan haka dole ya ga nanny da amma,wacce ta sadaukar da danta,dan kawai ta tsiratar da rayuwarsa, sannan ta jure duk wata tsana da tsangwama da yake nuna mata,lallai Amma ta cika kishiya  ta gari,abar alfahari ga  duk wanda ta kasance uwa agareshi.

“Hulwa ina buƙatar ganin ƙanina, ina son ganin Rashad habebe”Adeeb ya faɗa yana mikewa cikin sauri .

“Hamma baka da lafiya,sannan hannunka yana jini,ka bari sai anjima tukunna”fattu ta faɗa tana kamo hannunsa.

“Hulwa wannan ciwon dake jikinsa ba komai bane idan aka danganta shi da wanda ke cikin zuciyata,bazan iya zama anan ba ina buƙatar haduwa da nanny,Amma,tareeƙ da kuma Rashad,Ina buƙatar in rungumeshi ajikina Hulwa,Ina kewar Dan uwana”Adeeb ya faɗa cike da wani irin shaukin son ganin Rashad.

“Shikenan Hamma muje kagansu”fattu ta faɗa tana rike da hannun adeeb.kallonta yayi cike da tausayi da kuma ƙauna kafin yace “Hulwa baki da lafiya,zaki iya zuwa?kodai ki jirani inje in dawo?”ya faɗa yana shafa gefen fuskarta.

“Zan je hamma,zan iya zuwa Daga yau har zuwa lokacin da komai zai dai daita zan kasance kusa da kai zan taimaka maka ta inda nake da karfin yin hakan”ta fada cikin karfin hali,dan dauriya kawai takeyi.

Download>>> Kadangaruwa Complete Document


Rungumeta Adeeb yayi cikin ƙauna da yaba hankali da basirar fattu,yace “na gode hulwata Allah ya faranta miki kema”

Haka suka fice hannunsu riƙe da juna,kallo ɗaya zakayi musu kasan Dukansu suna cikin damuwa.

Kai tsaye suka wuce part din Amma,lokacin amma na zaune kusa da Rashad Wanda ke sana’ar tashi ta kuka,kansa yana kallon sama,Amma na zaune gefensa tayi tagumi  cike da tausayin ɗan nata,idanunta na zubda kwallah.

Da sallama suka shiga cikin dakin,fattu da adeeb,tsabar nisan da amma tayi cikin tunani batama san sun shigo ba,shikuwa Rashad dama kullum cikin tunani yake ,wani lokacin sai ka tabashi yake sanin akwai mutum kusa dashi .saida fattu ta ɗan taba amma sannan  tadawo hayyacinta.dan zabura amma tayi tana kallon fattu,sai kuma tayi saurin juyawa ta kalli gefen fattun,zaro ido tayi tare da goge idon ta dan tabbatar da abinda idonta ya gani,tabbas Adeeb ne,Adeeb ne yau a part dinta,idan zata iya tunawa ,yau yakai kusan tsawon shekara goma sha,rabon da Adeeb yazo inda take.cikin rawar murya tace “a’a..de.ee.bb”idanunta naci gaba da zubda kwalla.

Shima Adeeb kallonta yake cike da tausayi,yace “Amma “cikin wata irin murya mai cike da kewa.

 Hannunsa amma ta kama tana kallonsa ,cikin hawaye ta kasa cewa komai.

Jin amma ta ambaci sunan Adeeb yasanya Rashad saurin juyo da kansa,aikuwa akan kyakykyawar fuskar yayan nashi idonsa ya sauka.wani irin yunkuri yayi da hanzari,aikuwa cikin ikon Allah saigashi ya tashi zaune,wanda rabon daya tashi zaune da kansa tun lokacin da abin ya faru.

“A.de..eb Akh ee”rashad ya faɗa cikin rarrabewar murya.

Da sauri dukansu suka juyo suna kallon Rashad,cike da mamaki amma ke kallonsa ,tana son gasgata shidin ne yayi magana ko kunnenta ne yayi mata gizo.

Ahankali ya kara

 furta”Adeeb akhee”

Wani farin ciki ne ya lulluɓe amma,wanda ya sanyata kara sanya kuka tana dafe bakinta.

 cikin hanzari Adeeb ya ƙaraso jikin gadon da Rashad yake zaune,hannun Rashad  ya kama Wanda Rashad din ke miko masa.

Rungume Adeeb Rashad yayi tare da fashewa da wani irin kuka mai ban tausayi.

Adeeb ma rungume Rashad yayi sosai ajikinsa,yana jin wani irin sanyi na ratsa zuciyarsa,hakika ammi ta shiga haƙƙinsu,ta cutar dasu,Allah ne kadai zai saka musu.

Ahankali yake shafa kan Rashad Wanda Sam ya kasa hana kansa kuka,sai ƙanƙame Adeeb yake ajikinsa.

Amma ma kuka take cikin farin ciki,jin Rashad yana magana,lallai wannan alamace ta nasara,ta tabbata zuwa wannan lokacin Adeeb yasan gaskiya ,shiyasa ma yazo inda suke,cikin kuka amma ta kamo hannun fattu tare da rungumeta.

Fattu ma cikin hawaye ta rungume amma tana mai jin dadi cikin ranta,koba komai ta zamo silar  da yan uwan suka fahimci juna,yanzu burin ta kawai ace amma ta girbi abinda ta shuka ,sannan itama ta sadu  da nata iyayen.

Karanta Littafin>>> YEL Hausa Novel Document

“Fattu kin gama mana komai,kin zama silar da Adeeb ya fahimci gaskiya,ba abinda zan ce miki sai Allah yayi miki albarka,ya sadaki da iyayenki lafiya,kalli sanadin ki Rashad yayi magana alhamdullah”amma ta fada,tana kara rungume fattu.

Murmushi fattu tayi tare da cewa”amma bani na cancanci yabo ba,face ke,domin ke ɗin jarumace kinyi abinda ba kowa zai iya yinsa ba,Allah ne kadai zai biya ki”ta fada cikin murmushi tana kallon amma.

Ɗago da Rashad Adeeb yai tare da sanya hannunsa yana sharewa Rashad din idanu,Amma wani hawayen na ƙara zubowa,kallon Adeeb yake shima cike da son dan uwan nashi,yace “akhee nayi kewarka,Please kayi hakuri da abubuwan da suka faru,wllh bansan yadda akayi hakan ke faruwa dani ba,na cutar da kai ta gurare da dama,kuma ina jin zafin hakan ahalin yanzu”Rashad ya faɗa cikin hawaye.

Girgiza kai Adeeb yayi tare da cewa”kai lil bana son ragwanta fa,kuka kake kamar wani mace?kazamo jarumi mana,kada ka kara sanya damuwa cikin ranka,akhee ɗin ka na tare da kai humm?”Adeeb ya faɗa yana daga girarsa ta dama yana kallon rashad.

Jinjina kai Rashad yayi tare da sakin murmushi,yana jinsa cikin farin ciki marar iyaka.

Amma ma murmushin take cike da godiya ga Allah,daya karkato da hankalin Adeeb, ya gane gaskiya.

 Kallon Agogon hannunsa adeeb yayi,tare da latsa wani guri,naji ya fara magana”tareeƙ kazo part din Amma tare da nanny yanzu”yana faɗin haka ya latsa wani guri tare da mikewa ya karasa gurin da Amma ke tsaye tana kallonsu cike da farin ciki.

Hannun Amma ya kama cikin nashi,yana kallonta.kamar yadda itama take kallonsa.”Amma an sorry for everything,ki yafemin Amma,nasan nayi maki ba daidai ba,amma hakan ya faru ne cikin rashin sani,lokacin da kaina yake cikin duhu,but now, Allah ya fahimtar dani gaskiya,na san komai amma,na gode da sadaukarwar da kikayi agareni, bani da abinda zan saka miki dashi face addu’a thank you Amma, thank you for everything”Adeeb ya faɗa cikin jimami da jin ciwon abubuwan da yayi ta yiwa amma abaya.

Cike da farin ciki amma ke kallon Adeeb tana murmushi,gefen fuskarsa amma ta shafa   cike da ƙauna tace “ban taba kullatarka ba dana,domin nasan duk abinda ke faruwa ba yin kanka bane,dan haka karka damu kanka”Amma ta faɗa cikin murmushi.

Sumbatar hannunta Adeeb yayi cike da jin dadi,hannun nashi ta kalla taga ciwo adan rude tace “habeebee me yasami hannunka ?kaji ciwo ne?sannu”ta fada adan rude.

 Murmushi yayi tare da cewa”karki damu amma dan karamin ciwo ne kuma bayamin zafi”

Ya faɗa yana kallon fattu dake gefe tana kallonsu cike da nishadi.

Murmushi ya sakar mata,itama da maida masa martanin murmushi tana wasa da hannunta.

Nanny ce ta shigo tare da tareeƙ, Allah Sarki tana shigowa ta kafe Adeeb da ido,cike da fargabar jin abinda zaice mata,daga can gefe ta tsaya tana kallonsa.ciki dan salon shagwaba Adeeb ya ƙaraso kusa da nanny,hannunta ya kama yana faɗin “ayya nanny bazakimin magana ba?fushi kike dani ?am sorry nanny yanzu na san gaskiyar komai nanny,na San wacece ammi,kuma ina neman tallafinku,wajen aiwatar da abinda nake son aiwatarwa, dan na tabbata akwai mai taimakawa Ammi akan duk abinda take aikatawa,ina son gano wadanda ke taimaka mata”

Kuka kawai nanny ta sanya,tsabar dadin da maganar Adeeb tayi mata,wannan itace ranar da tajima tana son gani,yau gashi Allah ya kawo mata ita.

 

Karanta Littafin >>> Macizai ne Page 1-10 Hausa Novel 

Cikin damuwa Adeeb ke sharewa nanny hawayenta yana faɗin “am sorry nanny na”

“Allah yayi maka albarka magajin fada,naji dadin fahimtar gaskiya da kayi”

Kama hannunta yayi suka nufi kan kujera,

Zama sukayi gaba ɗaya aɗakin suna jajantawa juna irin makircin da Ammi ta kulla akansu. 

Inda nanny ke kara bawa Adeeb labarin irin kalubale da suka fuskanta agurin Ammi,da irin barazanar da tayiwa amma.

Sosai Adeeb yayi mamakin irin halin Ammi,yanzu abinda yake fata da buri shine sanin wanda yayi masa asirin da ya zama maciji,ba zai kyale hatta bokan da yayi wannan aikin ba.

Nan nanny ke sanar da shi, sarauniya suhaimat itace mahaifiyar fattu,sosai Adeeb yayi mamaki,dan dazu ko sanin mahaifiyar fattu bai nemi yiba da take bashi labari,tsabar tashin hankali.

Sai yanzu ya fahimci dalilin da yasanya suke kaunar juna lokaci guda,ashe alaƙa ce ta jini.

To meye dalilin ammi na raba yar uwarta da diyarta? Wannan shine abinda ya tsaye masa arai, so yake gobe ya sanya rayuwar ammi cikin tashin hankali, zai sanyata cikin kunya tsoro da fargaba,dan haka nan take yayi kiran sarauniya suhaimat,ya sanar da ita lallai ta taho gobe,ita da ahalinta, dan ya sami labari akan yarsu data  bata shekarun baya.amma baya son Ammi tasan zasu zo,dan yana so yayi mata bazata,sannan karsu sauka agidan nasu,su sauka awani gurin daban.zai turo adaukosu.

Ai cikin rudewa da tsantsar al’ajabi sarauniya suhaimat ta sanar da mijinta ,dan lokacin dama suna tare,Adeeb ya kirata.

Ai ba bata lokaci aka shirya jirgi suka nufi hanya cike da fatan Allah ya sa ƙarshen damuwarsu ne yazo.

Tooooohhhh

Masu karatu bari mu bisu ɗan ganin irin wainar da za’a toya.

Mrs babi ce 💘💘

Share and comment fisabilillah.

More comment

More tyipng.

Back to top button