Uncategorized

Maciji Ne Page 75-76 Hausa Novel

Elegant online writers📚📚

Free book

Page 75/76

💥🔥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥

*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI ‘DAUKA BA, INA MATA MASU BUK’ATAR ‘DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK’ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE  AKANSU DAN FARIN CIKIN  MA’AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528

🔥💥🔥💥🔥💥🔥🔥💥

kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji💃🏻💃🏻💃🏻🔥

Kad’an daga cikin abubuwan da muke dasu 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had’u pc +234 703 425 1528

Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k’ara suyi  dass abun sha’awar kowane  namiji 🔥💥

Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan💥🔥💃🏻

Ingantacce Kuma sahihin maganin k’iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar  , Rama batayi ba Sam Yar uwa😉😉

Sabulun wanka 

Kalolin sabulun tsarki  

Turaren tsugunno 

Turaren al’ajab

Hatsabibin turare

Da sauransu 07034251528

Kalolin gumba👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Gumbar Dabino

Gumbar gero

Gumbar madara 

Gumbar matsi

Gumbar ukku bala’i

Gumbar tada zaune tsaye

Gumbar sabon budurci

Gumbar sa buzu kuwa

Gumbar aya da kwakwa

Gumbar ridi

Gumbar mazari

 Sarauniyar gumba 3in1

Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,

Kalolin gari

Garin mallaka

Garin hutar da malaminki

dakan jaraba 

Dakan Amare

Dakan Ni’ima

Dakan kishiya in bakiyi bani waje

Garin sa buzu kuwa

Garin buje.sharkaf

Garin Dan la’asar

Yayan hadiya mai suna dan la’asar

Original Dan goshi

Original Dan goshi (sabon salo)

Original man damo

Original man ayu

Kitsen damo 

Sirrin tafin kafa

Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata

Kwallin idonka idona

Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki👍🏼💃🏻💃🏻

Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d’a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had’u pc 💥🔥

Kalolin tsumi👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Tsumin mallaka

Tsumin jaraba

Tsumin madarar ni’ima 

Tsumin tabaje

Tsumin Amare

Tsumin sabon budurci

Tsumin nono  raƙumi

Matan gaske 

Ruwan jaraba,

Da sauran kalolin da ban fada ba

Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar HQ💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

Matsin Dan mannau

Matsin mallaka

Dan la’asar

Sabon budurci

Mak’alemata

Mashahurin matsi 

Ukku bala’i

Matsin uban budurwa

Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi 

Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,

Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake 

*Kyallen al’ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al’ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,

KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen  nagari maida kudi gida🥰🥰🥰🥰🥰👍🏼👍🏼👍🏼👍🏼

07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah🤝🏼🤝🏼

Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528

Maman zarah  mabera sokoto state💥🔥💥🔥💃🏻

________________Kasa ƙarasa maganar tareeƙ yayi,kawai ya durƙushe agurin,tare da sakin kuka kamar wata mace.

Download>>> Jiddertul Khair Complete Document

Da ƙarfi Adeeb ya runtse idanunsa,sakamakon jin kukan tareeƙ da yayi,yasan tareeƙ jarumin namijine,lallai abinda zai sanya shi kuka babban abune,nan take shima zuciyarsa tayi rauni idanunsa ya cika da kwalla,bazai iya yin fushi da tareeƙ na tsawon lokaciba, dan yana kaunar tareeƙ har cikin ransa.dan haka ahankali ya juyo tare da karasowa inda tareeƙ ke durƙushe yana kuka.

Kafadun tareeƙ ya kama,tare da miƙar dashi tsaye.

Kallon juna suke cike da kewa,ahankali tareeƙ yace”yallaɓai, am sorry”kawai ya faɗa ƙirjin Adeeb suka rungume juna.

“Am sorry yallaɓai,ka sani ba zamu taba cutar da kaiba,munyi haka ne dan fitar dakai daga cikin duhun da kake ciki,amma ka yafemana,nanny Tana cikin damuwar rashinka agareta”tareeƙ ta faɗa cikin muryar kuka.

Ahankali Adeeb ya sanya bayan hannunsa ya share hawayen daya zubo daga idanunsa na dama,zuciyarsa na masa zafi,yana jin dama ba nanny ce ta bashi wannan labarinba, da saiya horata,ta yadda zata faɗa masa gaskiyar al’amari.

Ahalin yanzu he was compused,ya rasa me yakamata yayi.

Ɗago da tareeƙ yayi daga jikinsa,ya sanya hannu yana share masa hawayen idanunsa,kafin ya fara magana cikin nutsuwarsa ta ko yaushe”tareeƙ na yarda daku,nasan bazaku taba cutar daniba,saidai abinda kuka zo min dashi,ba abune da hankali zaiyi saurin dauka ba,nayi bincike kuma ina kanyi,amma har yanzu Banga wani abu da zai nuna min ammi itace da hannu wajen hadarin mommana ba, me ma zaisa tayi hakan?dan haka ina son mu bar maganar nan Please” Adeeb ya fada yana kallon tareeƙ.

Jinjina kai tareeƙ yayi cikin rashin jin dadin yardar da Adeeb ya bawa Ammi,azzalumar mace,amma In Sha Allahu yasan zasuyi nasara wataran,tunda yanzu fattu ma tasan komai.

Murmushi Adeeb yayi tare da ɗan marin kumatun tareek,kamar yadda yake masa idan yayi abin da ya burge Adeeb ɗin.

“Good boy,ka ce ina gaida nanny”Adeeb ya faɗa tare da nufar cikin part din nashi.

Cikin ɗoki da farin ciki,tareeƙ yace”yallaɓai Madam fa?fatan tana lafiya?”

Juyowa Adeeb yayi fuskarsa ɗauke da murmushi kafin yacewa tareeƙ “she’s fine”tare da shigewa ciki.

Koda ya shiga tuni fattu ta farka daga barcin,tana kwance kan gado tana kuka.

Da sauri ya karasa gareta ya zauna tare da kamo hannunta,cike da kulawa yake tambayar ta”sannu Hulwa,meke damunki yanzu?ina ke miki ciwo?me zaki ci”ya jero mata waɗan nan tambayoyin ajere.

Download>>> Yar Harka Complete Document

Fattu kuwa jin muryarsa yasata saurin runtse ido,tare da turo baki tana kukanta,taki yi masa magana.

“Sorry hulwatee ƙurratu ainun, me kike so?”ya faɗa yana kai mata kissing a lips dinta da sukayi jajur dasu,sai sheƙi suke.

Cikin Muryar shagwaba da fattu ta koya yanzu tare da tarin ƙuruciya tace “Ni ka kyaleni Hamma,ba ruwana da kai bazan sake kulaka ba”ta fada cikin Muryar kuka tana ɗan murza ido.

“Ayya hulwata idan kika daina kukani kuma, waye zai bani nishadi da farin cikin da kika bani yau?kinga shikenan kina ji kina gani hammanki zai shiga gararin rayuwa”ya faɗa cikin marairaita murya kamar zaiyi kuka.

Ahankali fattu ta ɗan buɗe idanunta daya,dan ganin da gaske kukan yake,aikuwa tana budewasuka haɗa ido,da sauri ta mayar da idonta ta kulle gabanta na faɗuwa,wllh kunyar Hamma takeji,Bama idan ta tuna cewa ya gama ganin jikinta,sai taji kunyarsa ta lunku akan wacce takeji ɗin.

Murmushi Adeeb yayi yana mai shafa kwantaccen gashin gaban goshin ta yace”Please Hulwa ki faɗa min ina ne yake miki ciwo kinji”ya faɗa cikin muryar rarrashi,asaitin kunnenta.

“Ni bayana ne yake min ciwo,da ƙasana,kuma fitsari nake sonyi amma na kasa tashi”fattu ta faɗa tare da sanya kuka .

Rungumeta yayi zuwa jikinsa,yana mai jin tausayinta sosai cikin ransa.”ayya Hulwa ki daina kuka zai daina miki zafin kinji?amma sai kin daina wannan kukan,In kuma ba haka ba saidai asakeyin irin na dazun,shine zaki daina jin zafi”Adeeb ya faɗa cike da zolaya fuskarsa ɗauke da murmushi.

Da sauri fattu ta ɗan zabura tare da buɗe idanunta ,da suka ɗan yi jaaa, tace “a’a wllh baza’a ƙarayi ba har abada,bana so “ta fada tana turo masa baki.dariya yayi har fararen haƙoransa suka bayyana reras kwanin sha’awa.kafin yace “shikenan Hulwa yanzu bari na taimaka miki kiyi fitsari sai kiyi alwala ko?In yaso saikici abinci da magani ki kwanta,shikenan zakiji ki garas kin warke “ya fada yana ƙoƙarin kamata dan  ta mike tsaye.

“Ni da kaina zan tashi,karka rakani ko ina,ba nace mun bata ba”fattu ta faɗa tana turo baki.

Download>>> Maraicin Nawaff Complete Document

Kallonta Adeeb yayi tare da sakin murmushi,ashe Hulwa ma ta iya rigima haka?ji yadda take turo masa wannan dan karamin bakin nata,kamar ba ita bace Sarkin tsoron nan da kunya,lallai yau Hamma yayi laifi.adeeb ya faɗa cikin ransa yana murmushi,sosai take burgeshi idan tana masa wannan shagwbar, yakanji kaso casa’in na damuwarsa ya goge.

Fattu kuwa cikin karfin hali ta sake yunkurawa zata mike,amma ina,wani sautin ƙara da bayanta ya bada shine yasa ta komawa da sauri tare da riƙe ƙugunta”wayyo Allah ƙuguna,wllh Hamma ka karyamin ƙugu bazan yarda ba saika biyamin”ta fada tana ɗan kukan shagwaba.

Da sauri Adeeb ya tarota yana faɗin”yi ahankali hulwa,bazaki iya tashi bafa, ki barni da hamman nan tunda ya karya miki ƙugu ko,saina hukuntashi,dan yayi babban laifi wa hulwata”ya faɗa yana janyota jikinsa.da gyar take takawa suka nufi toilet,ko wajen fitsarin ma da gyar ya samu tayi,dan tace idan tayi gurin zafi zai mata .

Ruwan zafi ya bata tayi tsarki ,sannan tayi alwala suka fito.

Bayan ta isar da salla ne ya bata abincin da aka shirya musu akan daining,farfesun kayan ciki ya bata,mai zafi da dan yaji.kuma ta ɗan ci sosai .sallar ishsha tayi ya bata magani ta sha da gyar,sannan ya kwantar da ita akan gado tare da lullubeta.

Zama yayi bakin gadon yana shafa kanta tare da rarrashinta cikin malamai masu dadi har tayi barci.

Murmushi yayi tare da sumbatar kumatunta sannan ya fita zuwa gurin ammi,bayan ya kulle part din nasa da security.

Ammi kuwa tana can garden ɗinta,inda suka saba haduwa da mai nannaɗaɗɗiyar fuska,to yauma dai shine yazo,dan haka suna zaune acan cikin garden ɗin.

Magana yake wa ammi fuskarsa arufe kamar kullum”ki tabbata kin aikata kamar yadda na faɗa miki,dan kuwa wannan gubar idan har yaci abinci da ita,to saidai wani ba shiba,kuma ba wanda zai zargi wani abu,dan kuwa zata lalata masa kayan cikinsa ne ahankali, ta yadda badaga cin abincin gubar zatayi aiki ajikinsa ba,kinga da zarar ya mutu,zuciyar ubansa zata buga,bugawar da na tabbata zata zamo ajalinsa ne,shikenan mun jefi tsuntsu biyu da tarko daya”mutumin nan ya fada cikin salo na kwarewa a mugunta, yana mai jingina bayansa jikin kujerar da yake kai.

Download>>> Yaro Ne Complete Document

Ajiyar zuciya ammi ta sauke,tana jin wani irin farin ciki aranta.”lallai kayi tunani mai kyau,shikenan idan akayi haka ,burin kowa zai cika,daga Ni har kai.shikuwa wancan ya riga ya zama marar amfani,ahaka zaiyi ta zama cikin ƙunci da tashin hankali,dan haka bana jin ta tashi”ammi ta fada tana mai kallon kwalbar da mutumin ya bata mai dauke da guba.

Adeeb kuwa koda yaje part din ammi bata nan,kai tsaye ya wuce garden,Dan yasan bata wuce can,tunda bata bangaren abie,amma kuma me takeyi a garden da wannan daren?kasancewar garden ɗin akwai wadataccen haske,kana iya ganin komai tar tar kamar rana.can Adeeb ya hango ammi zaune da wani mutum,cike da mamaki yake kallonsu ,yana yawan ganin wannan mutumin mai fuska arufe,waye shidin?me yake kawoshi gurin ammi?kuma duk zuwa sai da daddare?

Ƙara sauri yayi dan yaje ya cimma mutumin nan yau kam saiga ko waye shi.

Da sauri yaga mutumin ya mike tare da bin wata hanyar yayi  waje yana gyara rufin fuskarsa.

Ammi kuma tana boye abu cikin rigarta.dan mutumin shine  ya hango Adeeb yana tahowa,shine  ya sanar da ammi ya mike da sauri ya tafi.

Cike da tuhuma Adeeb ya karasa gurin da ammi ke zaune tana wani muzurai,zama yayi shima tare da kafe ta da Mayun idanunsa,waɗanda ke cike da tuhuma.

Murmushin karfin hali ammi tayi tana mai faɗin”Prince kaine da daren nan?aida kayi zamanka ma zuwa gobe saikazo,bana son kana wahalar da kanka”ta fada cikin basarwa tana kallon gefe guda.

Adeeb kam kallonta kawai yake,dan duk wasu alamu na rashin gaskiya ya bayyana akan fuskarta.cikin dakakkiyar murya yace “ammi waye wancan mutumin daya bar gurin nan yanzu?meye alaƙarki dashi?meyasa Aduk lokacin dana ganku tare yake saurin barin gurin kafin na iso?Adeeb ya jerowa ammi waɗan nan tambayoyin ,da suka matukar firgitata.tunda suke dashi bai taba mata tambaya makamancin haka ba,duk lokacin da zai ganta tare da wannan mutumin baya taɓa tambayar ta waye wannan mutumin,amma yau tambayar ta yake,hakan yana nuni da cewar kiri-ƙiri Adeeb ya fara zarginta kenan.

Cikin dakiya da son basarwa ammi tace “wannan wace irin tambayace Prince?wannan mutumin yana zuwa karbar tallafi ne na gidauniya,bayan wannan ba wata alaƙa tsakanina dashi “ta faɗa cike da bugawar zuciya tana kallon Adeeb.

“Amma me yasa kullum sai dare yake zuwa?ammi Please karkisa zuciyata ta fara aminta da abinda ke kai kawo cikinta akanki,Please ammi don’t disappointed me “Adeeb ya fada kamar zaiyi kuka,dan kuwa zuwa yanzu sosai yake jin zargin ammi cikin zuciyarsa.

Download>>> Dangin Rabi Complete Document

Kallonsa ammi tayi cike da tsoro da fargaba,me zuciyar tasa ke raya masa akaina?kodai yasan wani abu ne game dani?ko yaji me muke fadine yanzu?kai bai iiba ,dan kuwa da yaji hakika da bazai tsaya yana min wannan maganar ba,na tabbata wani abune dai da ban.

Cikin salo da iya kissa ammin ta sanya kuka tare da kamo hannun Adeeb ta rike gam cikin nata,kallonsa take idanunta na zubda kwalla “yanzu ashe akwai ranar da zata zo ace kana zargin amminka?akwai ranar da maƙiya zasu sanya maka kokwanto akaina?nice fa amminka ,nice wacce na kula da rayuwarka fiye da yadda na kula da tawa,me yasa kake son sanya kokwanto akaina ?bazan taɓa cutar da kaiba Adeeb kasan da haka, dan Allah kadaina sanya komai cikin ranka, yin hakan zai zame mana damuwa “ammi ta karasa cikin kuka tana ɗora kanta agefen kafadun Adeeb.

Shiru Adeeb yayi yana sauraronta, wani sashen na zuciyarsa na tausayinta,wani sashen kuma ya kasa gasgatata,abubuwa da dama suna masa yawo akwakwalwarsa.

Ahankali ya sanya hannunsa yana mai ɗago ammi ,kallonta yayi cikin tausayawa yace “kiyi haƙuri ammi I don’t mean that,kawai bana son kina hulda da irin wadan nan mutanen ne,amma bana zargi ki da aikata komai”ya faɗa yana share mata hawaye.

“Shikenan dana,ka tashi ka shiga ciki dan akwai sanyi awajen da safe zamuyi magana,sannan ya kamata ka dawo da fattu gurin nanny,Dan gudun zargi ko”ammi ta fada tana share hawayenta.

Jinjina kai Adeeb yayi kafin ya mike yace “saida safe ammi”ya fada yana barin gurin ba tare da ya su ɓaci hannunta ba,kamar yadda ya saba.

Download>>> Babban Yaya Complete Document

Binsa ammi tayi da wani shegen kallo cike da tsana ,kafin ta furta”kayi kuskure daka fara zargina Adeeb,dan kuwa zaka tafi lahira da damuwar rashin samun gamsashshiyar amsa akaina.”

Koda Adeeb ya dawo part dinsa ,wanka yayi tare da dauro alwala,sannan ya fito,kayan barci da ya sanya ,bayan ya feshe jikinsa da turaren barcinsa. Sannan ya kwanta kusa da hulwarsa ya rungumeta tsam! Ajikinsa. Wata ajiyar zuciya ya sauke mai ƙarfi yana jinsa cikin wani irin nutsuwa,kaso da yawa na damuwarsa ya kau.

Kissing din wuyanta yayi sannan yayi musu addu’a tare da ja musu bargo ya kunshe idonsa.

Ya jima yana nazari akan abubuwa da dama kafin barci ya dauke shi.

Tunda yayi sallar asuba,bai kona barci ba,karatun Alqur’ani mai girma yai tayi,har zuwa lokacin da gari ya fara haske.

Cak ya dauki fattu yayi toilet da ita,sai jinta tayi cikin bahon wanka,kukan shagwaba ta fara masa,shikuma yana lallabata, tare yayi musu wanka.tunda fattu ta rufe idonta bata budeba tsabar kunya,dan bazata iya ganin hammanta ahakaba,shikuwa ko ajikinsa,sai tsokanarta ma yake.

Bayan sun shirya ne kuma ya kamo hannunta zuwa falo,dan yasan zuwa wannan lokacin,an gama  shirya breakfast.

Download>>> Macijine Complete Document

Zaunarta yayi sannan shima ya zauna.abincine gasu nan kala kala na larabawa dana turawa.tea ya fara hadawa sannan ya matso kusa da fattu yace” Bismillah amaryar Hamma  Adeeb “ya faɗa yana nufar bakinta da tea ɗin……

Masu karatu me zai faru?

Shin fattu zata sha tara ɗin na ko yaya?

Muje zuwa anty mammynku ce 

Mrs babi💘💘

Share and comment fisabilillah.

More comment 

More typing.

Back to top button