Uncategorized

Ki Kula Ni Hausa Novel Document – Aihausanovels

Ki Kula Ni Hausa Novel Written By MSS XOXO

Posted by AiHausa Novel
Price 400
Category Hausa Ebooks
Uploaded On 26 Jan, 2023
Upload Time 8:29 pm
Hits 218 Views
Author

Mss Xoxo

Writer Group

Haske Writer Ass.

Novel Genre

Comment No Comments

Ki Kula Ni Hausa Novel Written By Mss Xoxo

*_K I   K U L A  N I_*
_(MALLAKIN ZUCIYA)๐Ÿ’•_

_N A N A  H A F S A T_
       _MSS XOXO_

    _ยฎ๏ธยฉ๏ธZAFAFA BIYAR WRITERS_

_Wannan littafin kirkirarre ne, Wasu sunayen na ciki dama garuruwa da wasu abubuwan na ciki kirkirarru ne. Don haka ban yadda wani/wata su yi amfani da wannan littafin ba. Batare da masaniyata ba. Sannan idan labarin yayi shige da rayuwar wani/wata… To ba da sani ba ne. Don haka ayi hakuri. Akasi aka samu. Ban yarda wani/wata su canza mun littafi ko daukar wani bangare daga cikin sa batare da izini na ba. Haka ma ban amince a dau mun littafi a yadashi a wata kafa ba (YouTube da sauran kafafe) Ba tare da an biyo ta kai na ba. A kiyaye…!! Wannan littafin na kudi ne akan nera 400 pages har zuwa kammaluwar sa in shaa Allah. Hakama baki dayan pages din books din na wannan tafiyar na ZAFAFA ba documents ba suna kan nera 1,200…. ๐Ÿ™๐Ÿ’•_

_ุจูุณู’ู…ู ุงู„ู„ู‡ู ุงู„ุฑู‘ูŽุญู’ู…ู†ู ุงู„ุฑู‘ูŽุญููŠู…ูู_
_Da sunan Allah mai rahama, Mai jin kaiโ€ฆ Mamallakin kowa da komai!!_

_F R E E – P A G E :001_
______

*_LT ‘O’ AVENUE….._*

  Kallon su baki daya kawai ta ke .. Daya bayan daya. Dukkanin fuskokin su na tariyo ma ta baya. Ta sauke katuwar bahaguwar ajiyar zuciya kana ta tallabo kumatun ta da hannun ta daya..

A tare suka shiga tambayar ba’asin shigar ta yanayin damuwa. Cikin dimuwa da son sanin abunda ya jefa ta cikin yanayin da ta shiga cikin kankanin lokaci…

“Hajiya…. Ko kunnen na ki ne? Kin saka abun kara jin Hajiya ?”

“Oh okay hearing device din baya kunnen ta?”

Ita dai bata ce da su uhm ko um um ba. Tana jin su ras.  Ganin baki daya sun jefa kawunan su cikin damuwa hakan yasa ta dan murmusa. Kafin ta mike dakyar cikin dogara yar sandar hannun ta tayi corridor inda dakin ta ya ke..

Duk wanda ya taso acikin su don temaka mata. Sai ta dagaa masa hannu kawai. Har ta shige cikin dakin ta.

Kai tsaye ta wuce bakin gado ta zauna.. Ta sauke nannauyar ajiyar zuciya. Hade da lalubo addua ta karanta..

Farin ciki ne dankare a cikin zuciyar ta. Ta shiga yi wa Allah godia tana mai daga hannun ta sama kafin ta shafa a fuskar ta.

“Alhamdulillahi… Alhamdulillahi Ala Ni’imatihi… Allah banida bakin godiya agare ka. Allah ka karawa annabi daraja, Karama da kuma karamci. “

Haka ta jima tana yan addu’oin ta da istigfari kafin daga bisani ta shige bandaki ta dauro alwala.

Ana kiran sallah ta mike tayi kana ta zauna tana addu’oi har ya zuwa sallar ishai. Bayan ta idar tayi karatu sosai. Sannan ta mike dakyar ta koma gefen gado ta zauna.

Dakin aka fara kwankwasawa. Ta daga kai ta dubi agogon dake bangon dakin. Duk da kasancewar girman shekarun ta ganinta yana nan., Jinta ne kawai yayi karanci. Lokacin da wani ibtila’i ya fada mata. Sai ya zamto da kunne daya take ji. Dayan kuma ya tabu sai da temakawar hearing device ..

KARANTA ZAFAFA 2023

*IDON NERA By Mamuh ghee*

“Hajiya abinci ne dama an kammala. Zaa shigo miki da shi “

Tamkar ba zata ce komai ba. Sai kuma ta tashi ahankali da temakon yar sandar ta ta isa kofar ta zare mukullin da ta saka.

Masu aiki ne har biyu suka shiga cikin dakin na ta .

Bakunan su dauke da sallama suka rissina suna gaishe ta . Ta amsa da fara’a .

Plate ta janyo ta dan zuzzuba yadda zata iya ci. Sannan ta rufe kulolin da marufan su.

Ta karasa ci tana hamdala. Kafin ta shige cikin bandaki ta watsa ruwa hade da dauro alwala.

Ta sauuya kayanta zuwa marasa nauyi Wanda zatayi bacci da su. Daga nan tabi lafiyar gado ta kwanta bayan tayi adduoin ta.

Ta kwanta zuciyar ta na saka mata abubuwa da dama. Nan da nan kwakwalwar ta ta shiga tariyo mata baya. Yadda rayuwar ta dana yaranta suka kasance kafin canzuwar rayuwar su daga halin rashi zuwa na samu..

*TUNA BAYA ..*

*RUMBUN K’AYA*๐Ÿ”ฅ

*DAUDAR GORA*๐Ÿ”ฅ

*IDON NERA*๐Ÿ”ฅ

*A RUBUCE TAKE*๐Ÿ”ฅ

*KI KULANI*๐Ÿ”ฅ

*_uhmmmm_*๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š

*Nasan zakuce ya da murmushi haka?*

*Wanda bai shigo ba bazai gane ba*

*Sai kin shigo daga ciki zaki gane me nake nufi*โ˜บ๏ธโ˜บ๏ธ

*KE DAGA JIN SUNAYEN LITATTAFAN MA KADAI KASAN CEWA AKWAI WANI BABBAN ABU MAI MATUQAR JAN HAKALI TATTARE DASU*

*KINA NEMAN INDA ZAKI HUTAR DA KWANYARKI?*

*KI SAMU ZUNZURUTUN NISHADI DA ILIMI?*

Littafi daya—400
Biyu—600
Uku—-800
Hudu—–1k
Biyar din duka—-1200

*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ

0022419171
Maryam sani
Access bank

*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*

09166221261

๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ช
*Ina yan uwa ‘yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*

+22799643131

Littafi daya—450CFA
biyu—650CFA
uku—-850CFA
hudu—-1050 CFA
Biyar—-1250CFA

*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*

*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*

*Thanks for choosing us*๐Ÿ”ฅ

Download

Click the below button to download, pls in case you get trouble trying to download kindly drop a comment.



Download any type of hausa novel which include Hausa Love, Adventure, fiction, Fantasy and other genre Hausa Novel paid and free and read them in confort of your zone at ArewaBooks.Com

Domin Sauke Littafin Sai Ku Dannan inda aka saka Download Now!

 

Authorโ€™s Contact

  • Name : Mss Xoxo
  • Wattpad Handle : @
  • Nick Name :
  • Whatsapp Number :
  • Nationality : Nigeria
  • Email :
  • Group : Haske Writers Association

The Book is not free

Back to top button