Uncategorized

Karin Ni’ima Ga Mata

Yadda Zaki Zama Kamar Famfo Saboda Ruwa.

Tabbas mace komai kyawunta idan bata da ni,imar jiki to bata iya gamsar da mijinta, dole mijinta yashiga damuwa, to amman ni’imar mace ya dan ganta da irin nau’in abincin datake ci. Amman matsalar itace basa tuntubar masana dan basu haske, saidai kawai suyi ta sayan magungunan yan kasuwa wanda basa dadewa a jikinsu wasuma basa aiki. Ga duk macen dakeson samun ni’ima a jikinta tota liqewa wannan sinadarin. Kuma ana hadin ne da dare idan sun jiku da safe akesha.

1. Asamu kankana (water milon)meyashi sai a fafe samansa da wuka ayi mata kofa.

2. Asamu kanumfari (Clove) a dakashi a zuba acikin kankanar.

3. Asamu dabino a nikashi a zuba a cikin kankanar.

4. Kwakwa (coconut) kwallo daya a fasa ta a zuba ruwan cikin.

kan kanar sannan kwakwar ma a nika ta a zuba cikin kankanar. Sai a rufe kankana saida safe sun jiku sai uwar gida tashanye ruwan tas sannan ta cinye kankanar. Zaki bawa kawarki labari. Anaso mace ta yawaita wannan abun zatai kima da martaba ga mai gidanta.

Kila ma megida ya baki kyautar motarsa saida safe ayita rigima. Wallahi Insha Allahu duk wacce tayi amfani da wannan sinsadarin zata yaba kuma zata kara yiwa Allah godiya.

Back to top button