Ji na ke kamar a aljanna na ke, in ji mutumin da ya auri mata 2 rigis
Wani matashi mai suna Umar Sani da ya auri mata biyu a rana guda a garin Minna na jihar Neja ya ce ya na ji kamar ya na aljanna. Daily Nigerian Hausa na ruwaito Sani, wanda ya auri Safina da Maryam a jiya Juma’a, ya shaida wa wata jarida ta yanar gizo da ke Minna, Tsalle … Continue reading Ji na ke kamar a aljanna na ke, in ji mutumin da ya auri mata 2 rigis
Copy and paste this URL into your WordPress site to embed
Copy and paste this code into your site to embed