Uncategorized

IZZAR SO EPISODE 78 ORIGINAL HD VIDEO

 Kalli shiri mai dogon zango na Izzar so wanda aka shirya shi domin fadakarwa ilmantarwa gami da nishadantar da masu kallo.

Shirin dai ana ɗora shi a manhajar Youtube mai suna Bakori TV.

         KARANTA WASU LABARAN

 Kotu ta yanke wa wani dan kano hukuncin Kisa saboda cin mutuncin Annabi da yayi

  AlhamduLillahi Anyi sulhu tsakanin Naziru Sarkin Waƙa da Abubakar Maishadda

  Amfanin Dabino Ajikin Ɗan Adam

 Hanyoyin sace zuciyar budurwa cikin sauƙi

Shirin ya kunshi manyan jaruman finafinai ta Kannywood kamar su:

Ali Nuhu

Maryam Malika

Lawan Ahmad

Auwal Isah West

Kada dai na cika ku da surutu gadai shirin nan ku da hoton dake ƙasa domin kallon shirin kai tsaye ko kuma inda aka sa Play Video

                   Play Video

Back to top button